HALIN GIRMA COMPLETE HAUSA NOVEL

HALIN GIRMA 6-10

“Dan ma baka ganshi sanda ya fara zuwa bane, tab!” Ta
sake kwanshewa da dariya

 

 

“Abun mamaki.” Ya furta ba tare da ya sani ba.

 

“Abun mamakin gaske , mutum kamar wani mahau.”

 

“Keee.” Yace mata yana zaro ido, sai kuma ya waske da
sauri

 

“Bari naje, ya kamata mama tayi tayi ya shawo kan Abba ina
so na turo manya.”

 

“Ka turo kawai, ka bar komai a hannu na, bbu me min auren
dole, wanda nake so zan aura babu me hanawa.”

 

“Toh shikenan.”

 

Sallama sukayi ya tafi itama kuma ta koma gida, tana shiga ta
tarar da Abba a compound, ya tasa ta a gaba ransa a bace.

 

***Wani kallo da Maman tayi wa Iman lokacin da ta shigo ya saka
ta shan jinin jikin ta, ta wuce bayan ta gaishe ta bata amsa ba, ta ajiye jakar
ta sannan ta fito ta shiga kitchen ta sha ruwa ta dora ruwan abinci sannan ta
fito falon, tana tsaye ya hade ran ta sosai, ta tsaida ita

 

“Uban waye ya baki izinin ajiye min wankin da na sakaki? Ka
tafi?”

 

“Ubanta ne!” Abba da suka shigo tare da Zeenat yace,
da sauri Mama ta juyo sukayi ido biyu dashi

 

 

***Ba karamin matse kaina nayi ba saboda na cika alkawari, kuyi
hakuri babu yawa

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button