HALIN GIRMA 6-10

“Yawwa wai kazo in ji Abba.”
Rik’e hannun sa yayi suka koma yana jin wani iri a ransa, bakin
sa dauke da addu’a ya shiga falon ya tarar Abban ya chanja kaya yana zaune da
alama abinci ya gama ci. A chan gefe ya zauna yana jin kunya.
“Yawwa ina jin ka Ibrahim, ya akayi?”
Shiru yayi yana tsara yadda ya kamata ya ce, sai da ya dau
sakanni yana hado maganar kafin yace
“Dama Abba akan maganar Fatima ne.”
“Uhum ina jinka. Ya akayi?”
“Dama… Dama so nake dama a bani dama kamar yadda tsarin
gidan nan yake.”
Murmushi Abba yayi cikin jin dadi yace
“Masha ALLAH naji dadin wannan abu matuka, Allah ya
tabbatar mana da alkhairi kaji? Allah yayi muku albarka.”
” Amin Abba.” Yace a ciki-ciki farin ciki na kamashi,
” Kaje ku daidaita idan Allah yayi mu haka muke so, an riga
an zama daya ai in sha Allah babu wata matsala.”
” Nagode Sosai Abba, Allah ya kara girma.”
” Amin.” Yace yana chanja tasha a tv, shiru Khalil din
yayi kafin ya mike
” A huta lafiya Abba.”
” Yawwa Ibrahim.”
Yana fita ya daka tsalle a wajen yace
“Yes!!”
Da sauri ya bar wajen yana jin kamar ya same ta ya gama ne, zai
nuna wa fakirin saurayin ta cewa dan gida yafi bare.
***Sabon yadi ne me saukin kudi sosai, dinkin ma irin dan 1500
din nan ne, a rayuwar sa be taba hasashen saka ire-iren kayan da yake sakawa a
yanzu ba, wani kallo Musaddik yake masa yana jin kamar ya kamashi yayi ta bugu.
“Yanzu Moh irin kayan da zaka saka kenan zaka ganin sirikin
ka?”
“Wait and see.” Yace yana kawo wata leda a kusa dashi,
ya wurga masa yana cigaba da kallon kansa a mudubi
“Ka chanja mu tafi idan yaso muyi sallar magriba a hanya
sai mu karasa.”
“Na saka me?” Musaddik yace da sauri yana bud’e ledar.
“Wait what! Kana nufin ni zan saka wannan kayan.”
“Mu nawa ne a dakin nan?”
“You must be kidding me, haba haba an fad’a ma kowa ma irin
ka ne.”
“Allah su zaka saka mu tafi, kayi sauri karka batan lokaci
I’m dying to see my love.”
“Aiko sai dai ka tafi kai kadai wannan karyar ba dani
ba.”
“Da wa toh? Wa nake dashi bayan kai? Kasan da ace ban samu
kanta ba dole kaima ka tattaro ka dawo sabon shagon nan dana zauna mu zauna tare.
Allah dai ya taimake ka wallahi.”
” Ai wallahi babu yarinyar da ta isa nayi mata irin wannan
son, the whole you, Captain Muhammad Ahmad Santuraki, dan ga sarki jikin sarki
sannan kuma babban soja, ko da yake fa dama ance ku sojoji baku iya soyayya ba,
musamman idan allurar ku ta motsa.”
Daina abinda yake yayi ya matso kusa dashi
” Idan bansa an saka min kai frog jump ba, kace ba suna na
Muhammad ba.”
Dariya maganar ta bawa Musaddik,
” Ni zaka saka frog jump?”
” Sosai, ka cigaba da batan lokaci kaga.”
Tashi Musaddik yayi ya sake daga kayan, kafin ya fara sawa yana
cigaba da mita.
” Kanka akeji wallahi.” Moh yace yana cire agogon
hannun sa.
” Ka cire watch dinka please, anything da zai sa ta zama
suspicious, I don’t care idan kowa na gidan su yasan ni waye, amma ita? Da
marikiyarta will be the last da zasu sani, surprise ne me kyau nake son basu
dukka, sai dai kowanne da yadda surprise din zai zo masa.”
” Wicked soul.” Musaddik yace yana jefar ta watch
dinsa akan mirrow
” What ever!” Yace yana yin gaba yabi bayan sa yana
jin dadin kayan jikin sa, babu nauyi shawai shawai amma kuma ba zai yarda Moh
din yasan ya ji dadin kayan ba.
A daidai shagon aka daajiye su, yace su je chan in da suka saba
jiran sa su jirashi zai kirasu. Duk da basu so ba amma haka suka tafi suka
barsu, Musaddik ya dinga jan tsaki suna tafiya a k’asa har suka isa kofar
gidan. Wayar sa ya ciro ya kira ta, tayi ta ringing bata daga ba,
” Bata daga ba.”
” Da ka kirata tun kafin muzo ai.”
” Wannan ba matsala bace, bari kaga.”
Ya kwankwasa gate din kafin ya dan tura shi suka shiga, dai-dai
lokacin Khalil ya taho zai fita sukayi kichibis, wani kallo ya bisu dashi irin
na sama da k’asan nan, kafin ya tuntsure da dariya sosai, hakan yayi bala’in
bata ran Musaddik da dama chan baya daukar nonsense.
” Malam lafiya zaka kalle mu kayi dariya?”
” Lafiyar kenan, sai dai kun makara, dan gida ya shiga ya
fita ya gama tabbatar da komai akansa, sai abi wani sarkin dan an riga an gama
magana kuma su din ba kananan mutane bane da zasu sauya maganar su.”
” Kana nufin?” Musaddik yace a zafafe
” Ina nufin kamar yadda na fada mishi ne a baya, Iman
matata ce an riga an gama magana rana kawai ake jira a saka mana.”
Wani kallo Moh yayi masa da ya saka Khalil shan jinin jikin sa,
amma sai ya dake ya cigaba da gaggayawa musu magana. Muhammad be ce komai ba
har ya gama, ya juya ya fice ya barsu a tsaye kamar mutum mutumi.
” I have no option than to show him my real identify, idan
yaso duk abinda ya biyo baya yayi kuka da kansa ba da kowa ba, karfe nawa ne
appointment dinsa?”
” Da safe ne, goma kamar.”
” Owk Allah ya kaimu.”
” Amin.” Musaddik ya amsa ransa na sake baci akan
abinda Khalil din yayi musu
HALIN GIRMA
Hafsat Rano
WAIWAYE……ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*
*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da
wasu nau’in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na
MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*
*_SANIN HALI…..yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu
dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma
kasan cewa tafiyar ta dabance_*
*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN
NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*
*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*
*_DEEN MARSHALL👉ðŸ¾
Mamuhghee_*
*_HALIN GIRMA👉ðŸ¾hafsat
rano_*
*_TAKUN SAƘA👉ðŸ¾billyn
abdul_*
*_SO DA ZUCIYA👉ðŸ¾miss
xoxo_*
*_ÆŠABI’AR ZUCIYA👉ðŸ¾huguma_*
*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ÆŠAI ÆŠAI HAR BIYAR…ZAKU SAMESU
AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*
2👉ðŸ¾400
3👉ðŸ¾500
4👉ðŸ¾700
5👉ðŸ¾1000
*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE
DA SHAIDAR BIYANKU*
09134848107
_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*ðŸ¤ðŸ½ðŸ¤ðŸ½ðŸ¤ðŸ½ðŸ¤ðŸ½ðŸ¤ðŸ½
#team zafafa biyar .
___________
1/6/22, 17:52 – Buhainat: 08
*zafafa biyar na kudine,tuntubi wadan nan numbers din don samun
naki copy din ki karanta cikin aminci*
08184017082
Ko
09134848107
*_follow us @ instagram_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1h9y2qgfg67x5&utm_content=nj79azb
Or facebook
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
___________________________
Dan kwantar da kujarar
yayi kana ya miqe sosai Samanta yana jin yadda gajiya take bin jikinsa,don gaba
daya wunin yau bai shirya fita ba,ya shirya zama ya huta sosai a gida,saboda
satin gaba daya cikin aiki ya yisu,babu dare babu raba,har inda ma a tsarinsa
babu schedule na zuwansa sai daya ratso masa a sannan din.
hannayensa saman
kansa yayin da idanuwansa suke a rufe,yayi nisa a tunaninsa sosai,busy busy ne
dashi irin wanda mutane da yawa ke mamakinsa,sam bai bawa kansa hutu ba.