NOVELSUncategorized

MUTUM DA DUNIYARSA 11

 *_????HASKE WRITER’S ASSO…._*

   *_????MUTUM DA DUNIYARSA….!!????_*
             _(ya dace ya gyara kansa)_

                 *_Bilyn Abdull ce????????_*

                   *_[11…]_*


    
…………..Yau su Jiddah da murna biyu suka tashi, Na tafiyarsu barno gobe da zuwan yayarsu Zulaihat dake aure a huntuwa Katsina state kenan.
     Tsaf kowa yagama had’a kayansa, Zarah da walida suka fito cikin shirin zuwa kunshi Wanda Jiddah tace bazatajeba, ko kitso tak’iyi tace saitaje barno za’ai mata irin nasu.
        “Umma dan ALLAH kibamu aron dubu d’aya inji aunty Nafisa, tace idan tazo zata baki”.
       “Wa? Kunga idan zaku kubar tsayani, idan kuma kunje kubar tunoni, sisi ban badawa, yanzunan zamu Shiga kasuwa nida Maman Sadiq da Jiddah ”.
          “Haba Umman mu ta mutunci, ALLAH ya k’ara miki Nisan kwana”. ‘Walida tafad’a tana salute d’in Umma’.
     Cikin dariya Jiddah dake janyo ruwa a rijiya tace, “Kumace ta tsiyace mana”.
       “Kai Yaya Jiddah dan ALLAH karki 6ata mana tsari mana………”.
       “kujimin yarinya, yoni minace? Umma nace karki basune?”.
           “Ai koma bakiceba ba bayarwa zanba, kuje taimuku bashi, idan Nafisar tazo Ku k’arata, ai Rashidar zata muku lamuni”.
         cikin shagwa6a Zarah tace, “ALLAH Umma sokike kawai girmanmu ya fad’i a wajenta, ga sabon d’inkinmu ki rik’e matsayin jingina, idan munbaki saiki bamu”.
          Jiddah ta kwashe da dariya tana mik’ewa, “Umma Na rantse ki kar6a, idan ba a biyakiba kibar gayu sus

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button