
Zafin ruwan dakuma yanda suka fara ratsa jikinta yasata farfadowa ta bude idanuwanta da har sun kumbura sbd kuka.
Ganinta jikinsa yasata sakar Masa wani kasalallen kuka tana qarasa sake Masa jikinta gabaki daya.
Kasa cewa komai yayi sai shafa kanta dayakeyi Yana Kiran sunanta cikin galabaitacciyar sonta da batasan yariga yai Masa illaba tuni.
Rigimar kukanta yasashi fita da ita daga ruwan ya sake hada wainda basiyu zafinsuba ya maidata ciki.
Kukan taci gaba dayi sbd azabar da jikinta ke Mata koina tanajin radadin gurzan datasha ciki da wajenta har kirjinta zafi suke Mata da radadin gurzan dasuka Sha.
Daqyar suka gamo toilet din suka fito ya daukar Mata wasu kayan da nasa ya dauketa sukai dakinsa.
Suna Isa ya saka Mata kayan baccin shima ya saka wasu dogon wando da Riga na baccin suka kwanta sbd dagashi har ita zazzabi me qarfine ya rufesu atake daurewa kawai yakeyi Yana lallabata ganin tanajin jikin sosai sbd kakkarwa takeyi sosai ga jikinta ya dauka zafi take ko bude idanuwanta takasa Yi.
Ajikinsa ya sakata ya rungumeta Yana shafar bayanta cikin tsananin so me girma Daya Gama gauraya jininsa da komai nasa.
MAMUH
ZAFAFA BIYAR
INAYAH
MamuhGee
GURBIN IDO
Safiya Huguma
SANADIN LABARINA
Hafsat Rano
FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)
BABU SO
Billyn Abdul
Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya????
07040727902
MTN card????
09134848107
[11/12, 2:41 PM] Ummulkhairi: 63
Arewabooks@Mamuhgee
Ko da akai asuba jikinta yayi tsanani sosai shi kansa yanajin jikin Amma ta Babynsa yakeyi Dan haka sallah ya tashi yayi ko masallaci Bai iya fita ba Yana idarwa yaga ko sallar bazata iyaba ya janyo qatuwar Fendi hoodie jacket dinsa ya saka Mata akan kayanta ya saka Mata hular sanyi da safa a qafa shima ya sauya kayansa zuwa Riga da wandon Balenciaga masu kauri da hula a hade ya dauketa tareda rungumeta cikin jikinsa da kyau ya fita da ita batareda ma Yan gidan kowa ya tashi sallar asubaba Dan akwai duhu sosai lokacin wasu masalllatanma ko Sallar asuban Basu idarba.
A mota ya kwantar da ita a set din gaba ya Shiga ya tada ya fice gidan.
Asibitinsu ya nufa da ita Kai tsaye Bayan ya Kira Dr Anna Daya daga cikin manyan asibitin tace tana can anan ta kwana asibitin….
Suna Isa Kai tsaye shine ya dauketa zuwa office din Dr Anna batareda yajira anzo da abun daukaba an dauketa.
Kwantar da ita yayi kan gadon patients dake office din Dr Anna na gyara Mata kwanciya cikeda kulawa da damuwa tace”
Oh my God,meya sameta?
Temperature dinta is too high.
Bai Bata amsar tamnayartaba cikin kulawa yana kallon Inayar yace”
Zafin jikinta yayi yawa please do sumtin about it kafin komai…
Daqyar Inayah ta iya bude idanuwanta dasuka kumbura ta kalli Dr Anna cikin murya mata sauti a kasalance tace”
Dr Anna koina jikina ciwo…
Hawayenta ne suka gangaro yasa lallausan hannunsa ya tare tareda share Mata hawayen Yana Jin kaman ya Ciro ciwon daga jikinta ya dawo dashi nasa.
Jinta yakeyi kaman wani jaririn kwai Yana yawo a zuciyarsa bayason ya fashe ko ya bugu ko kadan.
Kallonsa Dr Anna tayi tace yaje ya zauna zataji da Inayah din.
Kallon Inayah tayi cikin kulawa da tausayawa tace”
Kunyi having sex ne?
A wahale Inayah ta rintse Ido hawayen ciki suka gangaro ta gyada Mata Kai.
Cikeda mamaki takuma cewa”
Wannan shine first time dinki?
Yes,Dr please ki rage min radadin Nan I’m in alot of pain please” ta fada cikin kosawa da azabar ciwon jikinta da zazzabi.
Sosai Dr Anna tashiga mamakin Inayah da Abbin duka lokaci daya Ashe see yanzu suka Zama intimate da juna Bayan tsawon lokacin dasuke tare.
Qafafunta ta ware ahankali tareda zare Mata wandon Dake jikinta ta kunna qaramar fitilarsu ta likitoci ta haska gurin da kyau.
Oh my God” ta fada cikin sabon tausayin Inayah sbd gurin Kam Sir AA MAJEED yagama gurjesa ba sauki..
Ba qaramar gurza da farka yayiwa gurinba Dan haka take takira nurse Daya takawo Mata abubuwan dazata buqata gurin duba yanayin na Inayah daketa hawaye tana kasa ko daga hannunta.
Yana office din zaune suka jata zuwa labour room Dinsu Dan sake dubata da kyau idan ba buqatan dinki.
Suna fita Dr Abdul daya kwana asibitin shima ya gansu da Inayah zaa wuce da ita hankaki tashe yake kallonsu ya tambayi Dr Anna meya sameta Kuma yaushe aka kawota?
Ba kwana kwana Dr Anna ta sanar Masa first sex dinta tayi ayau din shine abin yazo Mata da wahala.
Wuta ya dauke cak agurin batareda ya sake daga qafa ya bisu ba har suka shige.
Addua yayita karantowa Yana korar shedan dakeson sakasa qunci haka kawai
Ya rufe Ido ya bude Yana tsananta adduarsa ya juya yabar gurin zuwa office dinsa da sauri.
Acan ciki kuwa Babu wani dinki da akai Mata duk da ta gurzu iya gurzuwa kawai dai sun Dan gogge Maya gurin da Cotton me sanyi sai allurai da pain killers sai na zazzabin jikinta me qarfi.
Ruwan zafi sosai Dr Anna ta taimakata Mata tashiga a office dinta bayan sun dawo kafin ta taimaka Mata ta kimtsa suka fito sbd zazzabin ya rage sosai ta Dan dawo hayyacinta yanda ya kamata
tana tafiya da qyar ahankali suka dawo gurinsa Yana kallonta kaman zuciyarsa Zata bude agabanta sbd yanda yake jinta.
Hannunsa ya miqa ahankali ya kamota zuwa jikinsa yana kallon fuskarta dataqi kallonsa tasake narkewa jikinsa tana sako hawayen sauran ciwon da jikinta keyi koina.
Godiya yayiwa Dr Anna suka fito ta karasu har mota suka wuce lokacin garin yayi haske sosai.
Hannunsa daya na riqe da nata hannun yake driving da hannu daya sbd har lokacin jikinta da sauran zafi.
Koda suka Isa har lokacin Babu Wanda ya tashi a gidan Dan haka Kai tsaye dakinsa suka koma ya taimaka Mata da qyar tayi sallah ya kwantar da ita a jikinsa Takoma bacci kan gadonsa…..
Yanajin yanda numfashinta ke fita ahankali cikin sanyi da kasalar ciwo
ya lumshe idanuwansa Yana Jin komai na duniyar daren jiyan Yana Neman dawo Masa cikin qwaqwalwa
Yin hakan matsala ne garesa Dan zai iya sake buqatarta Bayan tana cikin wannan halin Kuma yasan qarasa rikice Masa zatai Dan haka ya sake lumshe ido tareda kissing kanta ahankali Yana rufe Ido ko zai samu baccin shima.
Bacci sosai sukayi sai guraren 10 ya tashi yayi wanka ya taimaka Mata tayi wanka sbd zazzabin ya Dan tafi ba lefi Amma gabaki daya jikinta yayi tsami sosai bata wani iya dogayen motsi.
Dakinta yakaita suka saka doguwar Riga Mara nauyi sbd tace batason kaya masu wando zafi Zata ringa ji agun ga pant ga wani wandon.
Suna Gama shiryawa suka fito dakin sbd ba gurin kwanciyarta a gadon dan ba qaramin ballewa yayiba.
Bakowa Palo anan tace Zata zauna dan haka ajiyeta yayi zubbi dasuke aiki kitchen ta fito kenan yace taje ta hado Mata tea me zafi takewo Mata.
Kissing din gashinta yayi ahankali Yana kallon fuskarta da duk ta narke cikin kulawa kaman zai iya cire Mata ciwon yace”
Zanje na shirya okay????
Kasa magana tayi Dan har bakinta ciwo yake Mata sbd jikinta da Babu qwari koina
Kai ta daga Masa hankali tana ciko idanuwanta da Hawaye.
Idon da hawayen suka ciko yayi kissing ahankali tareda miqewa ya nufi dakinsa.
Yana barin palon Haj umma na fitowa yau kusan duka lattin tashi sukai gidan kaman hadin Baki,
Kallon Inayah dake cikin kujera ta wani lafe kaman Mara lafiya sosai tayi tana qarasowa ta kalleta.