INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 61-65

Mamaki ne ya Dan Kamata ganin fuskar Inayah din kaman a Dan kumbure alamar kuka ko rashin lafiya.

Cikin sauti taqaitacce tace”

Lafiyarki kuwa yau kika lafe anan?

Zubbi data kawo Mata tea me zafi da kauri sosai tareda zallar liver sauce me zafi ta jiye cikin tray tayiwa Haj umma Ina kwana tace”

Zazzabi Inayah din keyi” kaman yanda dai ta fahimta ita.

Allah ya sawwaqa kawai hajiyar tace tana barin gurin.

Umma yaganah ce kawai tayi breakfast a gidan Takoma tayi kwanciyarta Dan haka haj umma ita kadai tayi nata itama yau din tana gamawa tazo palon ta zauna tana wayoyinta hankali kwance.

Suna zaune umma yaganah tafito itama shirye cikin atampar cotton satin me tsada.

Ganin Inayah lafe fustarta wani iri yasata qarasowa ta zauna gefenta cikeda mamaki da damuwa da kulawa tace”

Lafiyanki kuwa?
Yaya naganki haka?

Ba bakin magana sai hawaye data saki kawai tana kwantawa jikin umman.

Kallon Haj umma tayi suka gaisa tace”

Meya sameta ne?

Kallon Inayar Haj umma takuma Yi tace”

Sai wani Abu ya sameta ne take wannan Rigimar?
Ai Kun Saba ku dukan karma ki daga hankalinki indai itace bazai wuce zazzabi ba take Neman dagawa jama’ar gida hankali.

Kafin umma yaganah takuma magana saigashi ya fito a shirya cikin wasu black Balmain full zip hoodie set  masu kauri kadan sbd hoodie wears na cikin kayan dayafi sakawa sbd ko kadan bayason sanyi tsadaddun slippers din Mk.

Qamshinsa Daya gauraya palon yasa Inayah bude idonta kadan ta kallesa tana sake cigaba da tsiyayar hawaye ajikin umma yaganah.

Cikin girmamawa ya gaida su Haj umma idonsa na kan Inayah din
Ya maida kallonsa kan abincin dake gabanta kan table aje Bata ci komaiba Kai tsaye cikin nutsuwa da kulawa yace”

Bakici komaiba har yanzu?

Umma yaganah ya kalla yace”

Abata taci wani abun.

Tea din Umma ta dauka tana Bata a Baki tana cewa”

Ni bansanma meke damuntaba wannna hawayen kin kasa denawa to tayaya za’a san meke damunki a Kira likita kinqi yiwa kowa magana.

Zuba Mata Ido yayi yanajin zuciyarsa na kasa samun sukuni da rashin cin abincin nata gashi yanason Jin ya zafin jikin nata yanzu sbd hawayen nata duk sun dagula Masa lissafi fitowarsa gashi baiyi zaton su umman duk sun fitoba.

Kallonsa Haj umma tayi tana gundura da wannan kallon duk kamewarsa tana neman zubewa agaban ‘yar cikinsa Dan haka ta kwalawa zubbi Kira tace a shirya Masa breakfast a dining.

Saida zubbi tagama tsara komai a dining din tazo ta sanar masa Kai tsaye ya Dan gyara Zama Yana ajiye wayar hannunsa dayake dubawa Amma hankalinsa baya Kai Yana kan Inayah da umma keta lallabawa Tana Shan tea din daqyar,
yace”

No abani tea kawai.

Kallonsa Haj umma tayi cikin kulawa tace”

Zaka fita aiki bakaci wani abincin kirkiba MAJEED,
Please ka Dena Wasa da lafiyanka
Rashin cin abinci yanda ya kamata zai iya baka matsala.

Kallon Inayah da aketa fama da ita yayi a hankali yace”

Kinaji right?
Ki daure kici abincin kafin wani damuwan yashiga sbd rashin cin abinci.

Sake Baki Haj umma tayi tana kallonsa
Tana magana akansa yanayi akan Inayah tsabar rashin tausayi irin na Inayah din data daga hankalin kowa akan Dan zazzabin dama taqi fadar meke Mata ciwo.

Tea dinsa aka kawo Masa cikin wani kyakkyawan farin cup yafara Sha ahankali Yana karanta sakonnin wayarsa Amma kwata kwata hankalinsa ko Rani bayakan wayar bare tea din dayake Shan Yana kan baby Inayah data Gama Shan tea din daqyar umma yaganah tana shafa kanta tanata sake tambayarta abinda yake damunta.

Amma yau bakinta budesa ma takasa sbd nauyin da komai jikinta yayi Mata Dan haka shiru kawai tayi tana sake yamutsasa daga Inda yake zaune da qananun rigima da hawayenta.

Haj umma da itama abin ya isheta gashi majeed din taga baida niyar fita Kuma ta tabbatar sbd Rigimar Inayah dinne a siqe tace”

Wai bazaki fada abinda yake damunki ba Akira likita ya dubaki ki dena Mana wannan koke koken?

Wayarsace tayi ringin Yana dubawa yaga kamfanin furnitures din dayayiwa magana ne tun kafin yafito yaso suzo da wuri su sauya gadon dakinta kafin kowa ya fito..

Kamewa yayi tareda Basu damar shigowa su biyu ne maza matasa sai manager din kamfanin na uku suka shigo Kai tsaye ta kofar kitchen zuwa bedroom dinta suka fara fiddo da pieces na gado Daya bayan Daya suna fita waje dashi su umma yaganah na kallo cikeda mamaki.

Umma yaganah tashi hankalinta yayi sbd tananin gadon ne ya balle yajiwa Inayah ciwo har take cikin wannan halin Dan haka cikeda kulawa ta kalleta tana kallon jikinta tace”

Kinji ciwone Inayah?
Meya sameki ne wai?

Haj umma kuwa da kusan tafi umma yaganah shiga dibbin mamaki baki a sake tace”

Uban me kika ringa yiwa gado me qarfi haka harya balle rugugu?
Kinsan abinda kikai kenan kika jawowa kanki ciwo shine kike Neman daga hankalin mutane,

Daqyar Naga safiyar yau din ta waye sbd tashin hankalin da naita ji tsakar sililun dare na dauka iskokai ne wlh a kitchen suna barin Kaya shiru kawai nayi sbd kada na daga hankalin jama’a Ashe kece kika tashi saka Jinina kaiwa dari biyu na mace abanza..

Wannan abin naki yafara wuce hakurin kowa
Da girmanki shine Zaki hau gado kiyita tsalle ko rawa harkika Karya gado me tsada irin wannan….

magana fa ake Miki……cikin sauti Mai kosarwa a tausashe yace”

Umma please…..
Batada lafiya tambayan yayi Mata tsauri please..

sauran qarashen gadin da aka fito dashine yasasu kallon shatin Inda da alama buga gadon akai agurin yasa ya roshe take Haj umma takuma shiga mamaki me girma ta bude Baki zatai magana…….

MAMUH

ZAFAFA BIYAR

INAYAH
MamuhGee

GURBIN IDO
Safiya Huguma

SANADIN LABARINA
Hafsat Rano

FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)

BABU SO
Billyn Abdul

Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya????
07040727902

MTN card????
0913484810764
BABU SO
Chapter: 64 Share:
Report
BABU SO View: 167 Words: 2K
Chapter 64 64
……..Dariya take tana masa gwallo. Fuska ya

ɓata, da harɗe hannayensa a ƙirji irin yayi
fushin nan. Yanda yay ɗin sai ya saka Anaam
shiga ƙyalƙyala dariya da faɗin.
“Kai Yaya shagwaɓa kuma?! ALLAH kamafi
ƙyau a haka fuskanka so cute”. Ta ƙare
maganar da kashe masa ido dariyarta mai
ƙaramin sauti na bayyana fararen haƙoranta.
Ta nuna lips ɗinta da kaɗa masa idanunta
dake cikin gilashi.
“Indai lipstick ɗin nan ne Yaya ba shansa
zakai ba garama ka haƙura”.
“Oh oh haba princess kiji tausayina mana”.
Yaya maganar da matsar da fuskarsa gab da
tata.
Baya taja dasa hanunta ta kare bakinta,
“Babu wani princess na daɗin baki fa Yaya,
barima kaga na shanye abuna, idan baka
ganiba ai dole ka haƙura”.
Yana ƙoƙarin riƙota ta tura lips ɗinta cikin
baki da sauri.. Idanunsa ya waro sosai yana
kallonta cikin langaɓe wuya. Ta fito da lips ɗin
tana dariya da masa gwalo. “Sai kaci abinci yanzu babu”.
“Ni ko? Yarinya zan rama ne”.
Dariyarta ta cigaba dayi ƙasa-ƙasa, shiko ya
ɗauka spoon ɗin ya cigaba da cin aincinsa
fuskarsa da ɗan murmushi.
“Nifa yaya karka cinye min abinci na”.
Idanunsa ya ɗago yana kallonta, sai kuma ya

ɗibo abinci ya nufi bakinta, “Ba marowaci bane irinki ai hahh”.
Bakin ta buɗe ba musu ya zuba mata, a
hankali ta shiga taunawa da faɗin, “Nima ai
bana rowa”.
“Kika min yanzun?”.
“Baga abincina kana ci ba”.
Murmushi kawai yayi batare da yace komai
ba. Itama bata sake magana ba, ya cigaba da bata abincin shima yana ci. Suna gab da kammalawa wayarsa tai ring, ɗauka yay ya duba, ganin Khaleel sai kawai ya ɗaga. Bata san mi’akace masa a wayarba, sai gani tai ya miƙe da kama hanunta….
Da mamaki take kallonsa zatai magana ya girgiza mata kansa. Baki ta ɗan tura dan ita dai bata ƙoshi da abincin ba, sai dai babu yanda zatai dole ta bisa. Hango Khaleel jikin wata mota mai ƙyau fara tas jingine ya sata zare hanunta cikin nasa, bai ce komai ba har suka ƙaraso. Ita ta fara gaida Khaleel ɗin, ya amsa mata fuska da murmushi sannan ya maida hankalinsa ga Yayansa. Gaisheshi yay
da girmamawa. Ya amsa masa da kulawa. “Daga ina haka mazan fama?”.
Murmushin Khaleel ya faɗaɗa dan yana son Yayan nasa ya kirasa da sunan nan. Wani ɗan ƙaramin gi! ya ɗakko a gaban motar, ya dubi Anaam dake kallon motar da ita kanta an

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button