INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 61-65

littafi ta fara cin karo, ta ɗan jujjuyashi tana taɓe baki ta ajiye. Sai envelope brown babba. buɗeta tai ta zaro albom na hotuna mai tudu sosai sai dai bai cika girma ba a tsaho. “Hotunan sirri ne kenan su Yaya aka ɓoy….” ta kasa ƙarasa abinda ta faro. Ko’a magagin barci aka tasheta babu gilashi a idonta aka nuna mata hoton babu gargada zata bada amsar itace. Hotone da taga irinsa yafi guda ashirin a gidansu. Hoton ne da aka ɗauketa a ranar haihuwarta tun a asibiti. Tana rungume a hanun Yaya Share” Abie da aunty Mimi sun sakashi tsakkiya suna leƙenta a hannunsa ya babbake ya hanasu gani. Da sauri ta koma na ƙasa, shi kuma a ranar sunanta ne ita da shi, na gaba itace da shi da Mamie da Abie da aunty Mimi. Ta cigaba da buɗe albom ɗin mamaki fal ranta dan ta kasa fahimtar ma’anarsa. Hotuna na gaba sun kasance a gurare daban-daban. Wani wajen ita kaɗai, wani ita da shi, wani har da su Abie. Ranar birthday ɗinta na cika shekara ɗaya. “Ya ALLAH” ta faɗa tana cigaba da kallonsu daki- daki. Jikinta ya ɗan fara rawa ganin hotunan da har tana a shekarar shiga primary, secondray, kai har jami’a ma akwai, bayan zuwa lokacin Share” baya tare da su. Duk wani hoton birthday ɗinta akwaisa, hakama

hotunan bikin salla kona wani taron makaranta kona islamiyya duk akwai. Hoton ƙarshe da yay matuƙar bata mamaki shine na ranar ɗaurin aurensa da Fadwa, itama kuma ranar nata ɗaurin auren da bata sani ba. Rubutun da yay a jikin hoton ya matuƙar firgitata……….
End of book
Leave a comment
C
Post
omments
No Comments posted yet

    Contact Us

Arewa Books Publishers WhatsApp: 09031774742
Email: arewabookspublishers@gmail.com
Navigation
Home About FAQ’s
Social
Facebook Instagram
Legal
Privacy Policy Terms of Service

Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.ioAssalamualaikum

NAFISAT K ABDULLAHI
Is an actress in the kannywood industry

She’s a singer and can sing all types of songs

You can’t afford to miss her newly released song named KADDARATA part 1-4 on her YouTube channel OFFICIAL FEENAT

You can only click on this link and stand a chance to listen and watch her amazing video

Dont only enjoy the emotional video but also SUBSCRIBE to anable you to be notified when ever she upload another video

Like and drop your comment under the video to encourage her do more of that .

The only way you can support and encourage her is by SUBSCRIBING to her YouTube channel below

She is used to noticing those following and commenting on her videos .

GUESS WHAT?

Click and see for yourself
Thank you so much

64
Arewabooks@Mamuhgee
Innalillahi wai meya faru a gidan Nan ne bamu saniba?

Barayi sun shigo gidan ne?

Me sukai Mata?

Menene wai kunqi fada kowa yayi shiru idan akwai abinda kuka sani bamu saniba ku fada Mana Dan tabbas nikam nasan naji motsi Babba a gidan Nan daren jiya.

Maida kallonta tayi kan MAJEED Wanda ya miqe tsaye batareda yace komaiba yayi gurin manager din dazasuyi magana.

Dawo da kallonta tayi kan Inayah hankalinta na Neman tashi tace”

Yaganah ki tambayeta abinda yake faruwa ke idan Zata fada miki.

Kallon Inayah umma yaganah tayi cikin kulawa da Dan tausasa murya tace”

Inayah meyake faruwa ne?
Fadamun kinji.

Kuka Inayah ta fashe dashi a hankali tana sake lafewa jikin umma yaganah ta bude Baki daqyar tace”

Ni ku Dena tambayata Banda lafiya koina jikina ciwo yakeyi ku tambaya Abbi.

Kuma Ni Haj umma ki Dena tambayata na balla gado bani bace.

Umma yaganah kallonta ta tsaya tanayi dakyau kaman tanason gane abinda ya faru saidai Bata Gama tabbatarda hakanba ahankali ta tayar da ita daga jikinta tace”

Kukan ya Isa haka muje dakina ki kwanta to tunda yanzu daura Miki sabon gadon.

Baki haj umma ta bude tana Neman ma’aunin dazata Dora kalmar Inayah na cewa a tambaya Abbin Bata Gama samun abin fadaba umma yaganah ta tayarda Inayah din tsaye su tafi daki taja ta tsaya tana sakin sabon kuka tace”

Umma yaganah Ni bazan iya tafiyaba.

A rude Haj umma ta hadiye zancenda dah Zata fada tana sauyawa da cewa”

Ke bamason shashanci fa tafiyarma bazaki iyaba?

Ahankali umma yaganah ta kalleta tace”

Inayah meya sameki ne?

Kasa kallon umman tayi tana komawa ta zauna sbd gurin yayi Mata tsami zafi takeji sosai.

Zuwa lokacin umma tafara zargin komai Amma sbd kaman uwa take Kuma ba wani boyo tsakaninta da Inayarta Dan haka cikin kulawa da dan rage sauti tace”

Wani Abu yafaru ne dake?

Gyada Kai tayi tana sake tsiyayo hawaye tace”

Umma yaganah zafi nakeji a jikinsa sosai,
Abbi……..

Hanata fada tayi tana Jin wani irin sanyi da nauyin maganar lokaci daya Dan haka ta juyo ta kalli Haj umma data sake Baki da hanci tana kallonsu tana jiran Jin abinda Inayah din Zata fada Amma Bata gane komaiba saidai kaman taso ta gane abinda umma yaganah ta hanata fadan….

Jin tayi hankalinta yayi mummunan tashi idan har wani abun ne datake zargi ya faru a gidan nasu shine aka karyo gado…..

Qalu innalillahi wainnan ilaihrrjiun” tafada a zuciyarta zufa na Neman keto Mata,

Me MAJEED zaiji agun wannan yarinyar dabazai Bari ayi Masa auren kece reniba da babbar mace dazai morewa rayuwarsa abasa Jin dadi da kulawa yanda ya kamata.

Tunani me zurfi tashiga tana lissafin da batamasan tanayiba.

Umma yaganah kuwa lallaba Inayah tayi akan su tafi daki Amma takasa tafiya gashi ita Kuma bazata iya daukantaba..

Rigima sosai Inayahn ta ringa zubawa Wanda yake sake dama lissafin Haj umma harta kasa hakura a fusace tace”

Kinfa ishemu da kukan banzan Nan waye ya aikeki wasan banza da girmanki har kika jiwa kanki ciwo kikaja hasarar gado Babba irin wannan…

Shigowar MAJEED dinne yasa Inayah maida kallonta kansa tasake Bata fuska tana sako sabbin hawaye tace”

Abbi bazan iya tafiyaba Ni ka kaini dakin umma yaganah Haj umma tanata min fada na Karya gado saikace nice na Karya din.

Haj umma ya kalla a natse cikin bayyanarda damuwa yace”

Umma batada lafiya Ina Zata tsaya wani iya barna,

Nufar Inayah din yayi ya kalleta cikin kulawa yace”

Kema ki Dane wannan kukan ze sakaki ciwon Kai da zazzabi.

Umma yaganah ya kalla yace”

Kuje gurinki din tunda can takeso.

Kin tafiya Inayah tayi
Umma yaganah dataga dai Neman sanin komai zasuyi gaban MAJEED kunyar tayi Masa yawa tayi musu yawa Suma saita wucewarta tana cewa”

Bari naje kitchen inada aikin Yi ni tunda bazakiba ki zauna idan kin tashi kinje.

Tana barin gurin ya kalli Inayah fuskarsa a marairaice kaman zai Ciro ciwon daga jikinta ya mayar nasa ahankali yace”

Na kaiki da kaina?

Gyada Masa Kai tayi tana cewa”

Bazan iya tafiyanba zafi nakeji.

Shikenan ya Isa Dena hawayen Zan kaiki Amma ki daure ki Dena kuka idan ba hakaba kowa zesan meyake damunki.

Haj umma datai zuru kaman jinta ya dauke Inayah ta kalla sbd abbin ya dauka itama ta wuce su kadaine a palon..

Juyowa yayi ganin tana kallon bayansa yaga Haj umma na zaune idonta baya kansu Amma dai baiyi zaton tajisa ba Dan haka ya Dan matsa daga jikin Inayah din zaiyi magana Haj umma ta tashi kaman Bata gani sosai tayi dakinta….

Tana shigewa ya janyota jikinsa ahankali Yana kallon shagwabbiyan fuskarta data kumbura sbd kuka da rigima ya shafa fuskarta Yana share Mata hawayen da tafin hannunsa yace”

Dakin umma yaganah Zan kaiki ki kwanta ko nakaiki nawa?

Lafewa tayi jikinsa tana girgiza Kai tace”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button