INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 61-65

Dakin umma yaganah zani.

Ok to hawayen ya Isa muje na kaiki.

Daukanta yayi cak kaman bayason jijjigata ya rungume jikinsa ta lafe tanajin sonsa na yawo zuciyarta Amma Kuma Bata marmarin zuwa dakinsa tayi baccin.

Fitsari tace maza zatayi dan haka bedroom dinsa ya nufa da ita acan tayi fitsarin tana kuka tana komai duk tabi ta yamutsa Masa kayan jikinsa haka dai tagama suka fito yakaita dakin umma yaganah.

Dayake yasan umman na kitchen dan haka har kan gado ya kwantar da ita tareda Dan rufeta tana sake narke Masa ga Kuma zabbinta da kaman zai dawo.

Haka ya lallabata yabarta tayi bacci yakoma palonsa hankalinsa na rabuwa biyu.

Baccine ya dauketa
Koda umma yaganah tashigo zaunawa tayi tana kallonta cikin kulawa da tausayawa sbd ba shakka taci wuya a hannun abbin nata.

Anty Hafsat takira tace tazo ta kula da Inayah din Dan itakam Batasan ya Zata lallabata ta iya kulawa da itama tunda dai da alama kulawa take buqata sbd yaji rauni sosai kila.

Anty Hafsat kuwa ba Bata lokaci sai gata dasu ruwan bagaruwanta masu zafin gaske a qaton flask data dafa tazo dasu.

Inayah na tashi bacci kuwa ta zuba matasu a roba suka shiga toilet din umman tana ihu da kuka da komai tasata Zama acikinsu…

Ihunta da kukanta tana Kiran sunan Abbinta yasa Haj umma data Kama kanta a daki tun dazu tana shiga zurfin tunani fitowa tazo dakin tana tambayar lafiya hankali tashe.

Umma yaganah dai kasa cewa komai tayi sbd Jin nauyi
Anty Hafsat ce ta iya cewa”

Ruwan zafi ne akasata Shiga sbd likita Dana Kira tace asata ciki sosai.

Son tambaya Haj umma keyi na menene dalilin shigar ruwan zafin Amma gudun abinda zai iya hanata bacci yasata hadiye tambayar ta juya ta fice Tana cewa”

Allah ya sauwaka” sbd ta lura gidan kowa na neman Zama abinda ya Zama kuma.

Dakinta Takoma Yana jiyo irin draman da aketa Yi da Inayah din wadda tasaka zuciyarta kasa nutsuwa Dan kuwa wannan tabarar tata tasaka MAJEED dinta duk yabi ya susuce akan qanqanuwar yarinya.

Bayan anty Hafsat tagama gasata da kyau sai gashi kuwa jikinta ya sake sosai tasamu Dan qarfin jiki da kuzari..

Umma Hadiza ma datasan halinda Inayah din take ciki sakamakon wayar data bugo Mata tajita sai rigima take ta daga hankalinta Dole anty Hafsat tafada Mata abinda yasamu Inayah din
Karban waya Dr iklimat tayi ta fadawa anty Hafsat ta dafa Mata Naman rago kokuma gasa Mata abata taci tareda tea me kauri.

Aikuwa hakan anty Hafsat ta dafo Mata wani Dan lafiyayyan farfesun nama da tea me kauri taci ba wani sosaiba tasha maganin da Abbinta ya aiko dashi na Dr Anna data Basu tun asubar.

Tana Shan maganin tasake samun jikinta yaqara Dan sakewa Amma tana lafe ko wani dogon motsi Batayi sosai sai narke musu takeyi.

Sai Bayan sallar ishai anty Hafsat ta tafi gida Bayan tasake sakata shiga ruwan zafi dakyau dakyau.

Duk wunin tunda ta shiga dakin umma yaganah din Bata fitoba Dan haka Bata sake ganin Abbinta ba duk da kusan massages dinsa sun fi kusan goma Sha biyar a wayarta Bata budeba fushi takeyi dashi Amma qasan zuciyarta tanajin kewan rashin ganin nasa Koda daga nesa ne.

Shi kansa gabaki daya a palonsa ya wuni batareda ya fitaba kusan duka ayyukansa sama sama yayi su iPad da laptop Nan gida batareda yaje office ba duk masu son ganinsa hakuri aka Basu Dan kuwa Koda ya fitan nutsuwarsa Bata tare dashi Dan ko acikin gidan kamewa kawai yayi Amma nutsuwarsa nakan halinda babyn Abbi take ciki.

Sai guraren 10 ta nufi dakinta Dan yin wanka sbd zatafi Jin dadin wanka toilet dinta sbd idan ba towel din Abbi ba batajin ta taba iya daura towel din kowa a rayuwarta tanada damuwar hakan sosai barema umma yaganah da Bata daura towel se zani Dan haka ta tafi dakinta.

Sabon gadon da aka daura Mata a dakin ta kalla Mai kyau da tsada kaman wancan duk saitaji abinda yafaru jiyan Yana dawo Mata
Take tsikar jikinta ya tashi na tuno zazzafan Al’amarin da wasu daga abubuwan dasuka faru masu dadin da masu wahalar.

Tubewa tayi ta daura qaramin towel dinta ta nufi toilet tashige.

Ruwan zafi tasake shiga mintuna sosai kafin tayi wanka da ruwan zafin ta fito hannunta a kirji dafe da towel dinta sbd Bata daureba.

Batasan da mutum a dakinba Saida takai tsakiyar dakin kafin qamshinsa yafara ankarar da ita ta tsaya cak tareda juyawa ta kalli Inda sofa take….

Fararen Lululemon ne masu tsadar ajikinsa Riga da wando na bacci masu kauri fuskarsa datai wani fresh kaman baby Yana kallonta da idanuwansa dasuka Gama galabaituwa a wunin na rashin ganinta da jinta…

Ajiyar zuciya ya sauke ahankali tareda miqa Mata hannu ahankali yace”

Come here babyn Abbi.

Kallonsa tayi a marairaice tareda qin tahowar tana sake Dan riqe towel dinta Daya sake sauka kadan daga kirjinta tudun kirjinta farare tas suna sake Dan bayyana daga saman.

Tasowa yayi ahankali ya iso Inda take tsaye tareda tayata dafe towel din nata Yana kallon gashin kanta da gaba gaban ya San jiqe gurin wanka ya kwanta Mata a gefen fuska.

Kasa cewa komai yayi ya dago hannunsa daya ya taba wuyanta zuwa kirjinta yaji ba zafi Dan haka ya saki ajiyar zuciya tareda shigar da ita jikinsa ya rungume tsam Yana rufe Ido nutsuwarsa Da Bata jikinsa Wuni guda tana dawowa jikinsa ahankali.

Saida yaji yasamu nutsuwa sosai kafin ya dago da ita daga jikinsa Yana kallon fuskarta da wata tattausan murya da bayason damunta yace”

Yaya?kinci abinci?
Jikin ya Dena Miki ciwo?
Ko zamu koma gurin Dr Anna ne?

Lafewa tayi jikinsa tareda narke fuska da murya tace”

Aa Zata sakemun allura banaso Kuma.

Shafa bakinta da yayi maganar a shagwabe yayi da hannunsa Yana kallon cikin fararen idanuwanta dake bayyanarda kasalar data wuni ciki da rashin kuzari shikuma yanayin idon yaji yasashi jin wani dumi ya Dan taso Masa.

Hannunta ya Kama ahankali suka Isa gaban mirror ya zauna tareda zaunar da ita kan cinyarsa yace”

Akwai sanyi ki shafa Mai sai ki saka Kaya kada sanyi ya kamaki..

Kasa dauke hannunta tayi daga kan towel dinta sbd ba daure yakeba Kuma Bata dauki Babba ba qaramine Dan Bata dauka zaizo dakin nataba a lokacin.

Ganin taqi dauke hannunta akai kuma taqi motsawa yasashi bin towel din da kallo yaga gabaki daya Bai rufetaba cinyoyinta Dake zaune kan cinyarsa sai sheqi suke na lafiyar fata da hutu…

Akan Inda hannunta yake ya tsaida idonsa Yana kallon saman kirjinta dasuka tsole idonsa,.

Oil din Neutrogena ya Kai hannu ya dauka da kansa a gaban mirror din ya zuba kadan a hannunsa Yana cewa”

A Ina zaa shafa man?

A kan cinyarta yafara shafawa ahankali Yana bin cinyoyin da wani irin shafan mai Yana kallon fuskarta..

Wani irin shafan mai yake Mata Wanda yasata kallonsa da sauri Tana marairaice fuska Jin shafar na tada tsikar jikinta alokaci daya…

Bata firgita ba Saida taji hannunsa cikin towel din shafarsa takai kan cibiyarta zuwa cikinta da sauri taja numfashinta dayaso daukewa tana rufe idonta da qarfi.

MAMUH

ZAFAFA BIYAR

INAYAH
MamuhGee

GURBIN IDO
Safiya Huguma

SANADIN LABARINA
Hafsat Rano

FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)

BABU SO
Billyn Abdul

Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya????
07040727902

MTN card????
09134848107[11/15, 2:26 PM] Hajiya Qarama: 65
Arewabooks@Mamuhgee
Ahankali da qyar ta iya cewa” Abbi” cikin qaramar murya tana riqe hannunsa daya Isa saman towel dinta daga ciki.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button