INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 61-65

Tsoro takeji sosai Saidai yanda yake matan Yana saka jikinta mutuwa tareda kasala sosai..

Juyo da ita yayi akan qafafun nasa Yana cigaba da shafa Mata Mai a wuyanta zuwa kirjinta tasake qanqame towel dinta ya kalli hannunta tareda yimata wata shafan man a gaskiyar bayanta a kidime ta saki towel din tana sargafo wuyansa sbd baya datayi Zata zube Dan kuwa yafin hannunsa a tsakiyar bayanta da Babu Kaya yayi mata wani irin shafa shock ya sakar Mata
Shikuma Yana sarkafo wuyansa ya mannata da kirjinsa Yana lumshe ido cikin wani shauqi me dadin gaske.

Bayanta yafara bi da shafa zuwa wuyanta Yana sauke wata wasu numfashi masu dumi Yana shaqar asalin qamshi fatar jikinta Dake Dan Qamshin shower gel dinta me tsada data gamo wanka dashi….

Dumin zafafan numfashinsa dayake sakar Mata a wuya suka sake gigitar da ita tsigan jikinta na tashi ta janye daga jikinsa tana fidda numfashin tsoro….
Janyewar datai yabasa Daman ganin kirjinta da kyau ya zuba musu ido yanajin kansa na qarasa birkicewa Dan kuwa har wani zillo kwanyarsa keyi acikin kansa….

Hannu yakai akansu ya Kama Yana lumshe ido tareda Kai Baki akai yafara yanda yakeso dasu kaman zai rasa ransa….

Hawaye tafara tana Kiran sunansa cikin tsoro dakuma rawar jikin abinda yake Mata din Dan kuwa Babu Inda baya mazari ajikinta da irin abinda yake Mata din….

Sake Kiran sunansa tayi murya a kakkarye bata gama Kiran sunanba ya dago fuskarsa ya Kama bakin da nasa Yana zuqo yawunta dasuka fara tsinkewa sbd Shiga yanayi na tsoro Dana zazzafan abinda ke tasowa daga jikinta….

Kissing dinsa yafi komai kashe jikinta sbd Babu Inda harshensa Baya shiga cikin bakinta ya zaqulo komai Dan haka take jikinta ya saki Yana ganin hakan ya tashi da ita ajikinsa suka nufi sabon gadon ya kwantar da ita Yana qarasa jefar da towel dinta Daya Dade da sauka….

Ganinsu kan gado yasata dawowa hayyacinta ta bude Ido da sauri hawaye na fara gangarowa ta girgiza Masa Kai tanason yin magana Amma ya kasa barinta ya sake jone bakinsu guri Daya Yana cusa hannunsa daya cikin gashinta Mai santsi da tsayi.

Kuka tafara sosai Jin komai na jiyan na Shirin sake maimaituwa ga wani irin rawa da gurnani da Abbin keyi Daya sake rikitata tafa Kiran sunansa tana turesa Amma Sam Baya wani ganewa Bayan sunayenta Babu abinda yake fada….

Masifar datake ji yau din kusan irin ta jiyance sbd radadin ma na yau yaqaru sbd fami ne yayi Mata agurin…

Kuka takeyi sosai shima kusan kukan yakeyi tana rokonsa Yana rokonta ahaka ya ringa yawo a duniyar Babynsa daqyar ya iya kwatar kansa ya zube gefe tareda shigewa jikinta ya qanqameta sbd idan baiyi da gaskeba ya qwaci kansaba babyn tasa bazata iya daukaba ta galabaita sosai.

Kuka takeyi har lokacin Mara sauti sosai Dan haka Yana samun qarasa dawowa daidai ya dauketa suka nufi toilet,

Yauma tare suka Shiga ruwan zafin Kuma har lokacin kuka take Masa tana qin kallonsa sbd kunya da zafi Dama fushi dashi.

Sbd ita tasamu taji ruwan zafin yasa ya ringa shiga ruwan tareda ita sbd kukan Rigimar datake ya Hana ko tsayuwa da kanta ta iya Yi ga jikinta yayi zafi sosai da alama zazzabinta yakuma dawowa.

Saida jikinta ya Dan sake sbd ruwan zafin kafin suka fito ko yau dinma Kaya kawai ya saka Mata suka wuce dakinsa ya suka kwanta ta dasa sabuwar rigamar jikinta na ciwo koina duk hankalinsa yabi ya tashi yafara rarrashinta Yana tambayarta Ina da Ina ne yake ciwon Amma takasa fada sai qananun kuka da hawaye take masa qarshe dai zaunawa yayi tsakiyar gadon ya janyota jikinsa ta kwanta yanda zataji Dadi da saukin jikin datace koina Yana ciwo ahaka bacci ya dauketa daqyar Bayan duk tagama dama Masa lissafi da rigimarta.

Saida ya tabbatarda ta jima da baccin kafin ya zame ya kwanta da ita a jikin nasa yaja musu tattausan quilt dinsa suka shige Yana sauke ajiyar zuciya tareda kissing goshinta ahankali yana cewa”

Babyn Abbi rigima.

Sallar asuba ma latti sukai Amma ba sosaiba sunayi suka koma suka kwanta bayan yabata magani Tasha da rigima da komai haka ya lallabata suka koma baccin.

Har guraren 10 Babu Wanda yaga Inayah Kuma daga Haj umma har umma yaganah suna shakkar tambaya sbd gudun abinda akai wancan karon kada ran MAJEED ya baci,
Hakama ko umma yaganah dake shiga dakinta yau din ta Kama kanta taqi zuwa dubota sbd batasaniba ko MAJEED din Yana ciki,
Bare su zubbi da dama yanzu ko aikin gyaran dakin Inayah zataje saita tabbatarda ko Inayah Bata dakin tunda akai auren Inayah din da Abbinta.

Haj umma dai tayi tsit takasa magana itama gashi ko MAJEED din basuji motsinsaba bare ganinsa.

Yau ko breakfast dai kusan kowa nasa yayi tsakaninsu biyun daganan kowacce tayi zamanta a dakinta.

Inayah kuwa sai 10:12 ta farka daga baccinta ta Dan motsa tana sake gyara kwanciyar a jikinsa kafin ta bude idanuwanta ta dago ta kallesa ahankali shima ita din ya kalla sbd ya Dan Dade da tashi Amma Bai saukaba sbd baccin datake a jikinsa kaman baby bare dama shi Babyn tasa ce.

Ahankali cikin Yar shagwaba tace”

Abbi Ina kwana?¿

Shafa fuskarta yayi da bakin da yayi maganar tareda sakin kyakkyawan murmushi yace”

Kin tashi lfy?
Yaya jikin?
Ya Dena ciwo koina?

Girgiza Kai tayi tana tashi zaune ahankali daga jikinsa a shagwabe tace”

Aa haryanzu yanayi.

Zamu koma gurin Dr Anna ne?

Girgiza Masa Kai takuma Yi duk da wata irin sabuwar azaba takeji agurin Dan kuwa yayi Mata tsami ma gurin ko tashi zaunen datayi cikin azaba tayisa.

Saukowa yayi kan gadon tareda miqa Mata hannu ta Kama saidai bazata iya dogon motsiba take tafara hawaye tana cewa”

Abbi bazan iyaba zafi….

Dawowa yayi kan gadon cikin tsananin kulawa ya shafa fuskarta Yana cewa”

Ok,ok basai kinyi kukan ba Zan daukeki da kaina.

Rungumota jikinsa yayi tareda daukanta ya sauko gadon da ita suka nufi toilet,
Brush ma tana jingine jikinsa ya Dan rungumeta tayisa da rigima da komai sbd wai har qafafunta sunyi nauyi Bata iya tsayuwa sosai.

Suna Gama brush agurin fitsari ta dinga zuba Masa kuka tana qanqamesa qarshe dai azabar datai yawa suna fitowa baida zabin Daya wuce Kiran Dr Anna.

Wankama kasayi tayi haka suka fito daqyar ta iya Zama shima akan cinyarsa sbd zaman anan yafi sauki sauki.

Kafin Dr Anna ta iso yanason tafara cin wani abin Amma taqi saima kaman sabon zazzabi dayake taso Mata.

Daqyar yaga isowar Dr Anna
Dan haka ya kamata da tata suka fito palon saidai maimakon tabiyo ta kofar dazata kawota palonsa direct daga harabar gidan saita biyo ta palon cikin gidan.

Dole acan suka sameta tana ganin fitowarsu ta taso tana Dan murmushi takama Inayah din suka zauna tafara tambayarta.

Guri yabasu yakoma palonsa,
Tashi daga palon sukai suka koma bedroom din Inayah acan ta dubata daqyar sbd gurin Kam an qarasa gogesa Dan harda dinki Kam Dole sai anyi yau gashi kaman tasani tazo da kayan dinkin.

Inayah na Jin abinda Dr Anna zatai Mata jikinta yafara rawa hankalinta yatashi tafara kuka.

Daqyar Dr Anna ta iya farawa sbd kasa tsayawar da Inayahn tayi aikuwa tana farawa Inayah ta qwala ihun kuka tana cewa abarshi bataso…

Ihunta yasa Haj umma dake zaune ta rasa abin Yi abin duniya ya isheta ta fito a gigice tana rarraba idon lafiya?
Wane balain ne yasamu Kuma.

Umma yaganah ma hankali tashe ta fito tana son qarasawa dakin Amma Kuma saita fasa ta tsaya tana tunanin taje kokuma kartaje sbd Batasan meke faruwaba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button