INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH Last Page

Tabawa yayi Yana shafawa
Qasa qasa yace”

Banason sanyi ya kamaki baby Inayah Amma inson ganin gashin Nan a jiqe….kansa yakai Yana cusa hancinsa cikin gashin ya shaqo Qamshin ruwa Daya hadu Dana Qamshin tsadaddan man gashin datake amfani dashi
Ya lumshe ido Yana sake shaqarsa.

Komai dayake jikinta kaunar qamshinsa yakeyi sbd qamshinta yazama kaman shine nasa mayen qarfen dayake fizgarsa zuwa gareta.

Ko baya tareda ita hancinsa kamshinta kawai yake karba tun kafin yanzu.

Dagowa tayi ta kallesa tana Dora hannunta kan hannunsa dake cikin gashinta cikin shagwaba tace”

Na fasa busarwa to tunda kanaso Abbi.

Girgiza Kai yayi Yana sake lumshe ido cikin jikinta a kasalance yace”

No, banason sanyi ko kadan Yana tabaki.

Cikin son Jin abinda yasa Sam Baya Wasa da sanyi akanta tunda ta girma tasan kanta tace”

Abbi meyasa bakason sanyi atareda Ni?

Kallonta yayi na tsawon minti Daya cikeda kulawa da so me qarfi Yana tuno baya zuciyarsa tayi nauyi na tuno abinda yake tsananin baqin cikin tunawa…ya janyo hannunta dake kan fuskarsa yayi kissing ahankali kafin cikin sanyi yace”

Sbd sanyi yaso yimiki illa sosai da kina baby,
Ya kamaki Wanda da Allah Bai taimakeni a lokacinna bansan ya rayuwata zataiba idan wani abin ya sameki alokacin…

Ganin yanda ya qarasa zancen Yana janyewa daga gareta da alama Sam bayason tuno abubuwa da yawa na baya..

Saurin riqosa tayi tana rungumesa tsawon mintuna biyu kafin ya dago ta kallesa shima ita yaje kallo ta sakar Masa wani qayataccen murmushi tace”

I love you Abbi.

Lumshe Ido yayi kalmar na ratsasa ya bude idon ahankali zaiyi magana ta Dora bakinta akan NASA tafara kissing dinsa irin yanda koyar da ita tana zuqo yawunsa tana shanyewa..

Riqo wuyanta yayinyana sake Bata damar tayi kissing din yanda takeso dakyau.

Akan madubin suka fara komai kafin ya dauketa suka koma akan gadonta bayan duk sungama jeho pillows da bargo a qasa
Kansu kawai suka Bari akan gadon Amma komai an jeho qasa.

Bayan sun Gama komai sun nutsu wanka sukai
Ganin har 8 ta wuce yasashi shirin fita aikin Daya dawo Yi sbd daman 9 suke fita.

Tea da fries kawai tayi Masa sukai breakfast ya fice Bayan ta sanar Masa itama Zata fita da Neesah.

Yana fita bedroom dinsa da nata dasuka Gama haukatarwa tafara gyarawa kafin ta tsaftace gidan duka ta sake wanka ta shirya cikin off-white Palazzo trouser da white Vneck top sai black luxury chiffon kimono ta sanya black Chanel wedges da qaramar chain bag dinsu…

Ko Gama rolling qaramin veil dinta bataiba Neesah ta iso suka fice.

Asibitin da Neesah ke aiki suka fara biyawa ta miqa sako suka fito…

Gurare da dama suka tattafi sai yamma suka koma gidansu Neesah
Mum na ganin Inayah ta rungumeta cikin tsananin farin ciki da murnar ganinta.

Sallah sukai sukaci abinci kafin suka koma daki suna firarrakinsu sai after 8 Abbi yazo daukanta suka wuce gida.

Suna zuwa gida wanka kawai sukai su dukan suka shige dakinsa tana zuba Masa da rigima iri iri Yana biye Mata har sukai abubuwansu sukai bacci.

Washe gari ma tare suka fita ya ajiyeta gidansu Neesah ya wuce
Ko mintuna Ashirin basiyiba Suma suka fice..

Kwanaki takwas yayi Yana fita aikinsa aikinsa Su Kuma ya sakar musu katikansa na Banki suna yawon shoppings da sauran abubuwan dasukeso Dan haka Koda yagama aikinsa kwata kwata sungama siyayyan duk wani fititannan kayan zaman gidan dazai hanasa Gane kansa,

Cikin qanqanin lokaci ta qarasa zarar dashi da shegun mini skirts dasu bmshort,
Su kayan baccin data siyo masu tsananin kyau da tsada yagama tadasu aiki ta hanyar saka kansa cikin Riga sukuma basa dauka suna fincikewa.

Watansu Daya harda sati biyu cm yazo qasar sbd kawo sauran takardin nasu kamfanin da zasuyiwa babbar Register a qasar.

Sunyi kwanaki masu tsayi basa fita koina dagasu sai kansu a gida sbd sun sake samun wata sabuwar shaquwa da sabo da juna
Koyaushe tana maqale a jikinsa ko fita sukai Yana riqe da ita Babu ruwan kowa dasu haka Suma Babu ruwansu da ita.

Yau yafita tareda CM zuwa gurin processing abinda abinda ya kawo CM.,
Itama Neesah takira suka fita sbd kadaicin ya dameta yasata har tanajin kaman zazzabi zai kamata.

Gidansu Neesah sukaje acan suka wuni sai yamma suka fito Neesah ta biya wani babban pharmacy Zata siya wani alluran dazata Shiga asibiti dashi anjima da dare idan Zata.

Suna shiga Inayah ta tsaya dakata bakin kofar shiga tana Dan yamutsa fuska sbd Qamshin magunguna yayi Mata qarfi a hanci taji.

Juyawa tayi Takoma mota
tana Zama zuciyarta ta Dan ringa tashi
Neesah na shigowa Motan ta kalleta zatai magana ta tareta da cewa”

Sorry sorry,na dade ko?

Fasa maganar datai niya tayi tana cewa”

Kaini gida please, am feeling uneasy.

Tada motar Neesah tayi tana cewa”

Haryanzu kin kasa sabawa da warin magani ne?
Kina aikin asibiti?
Kokuwa dai wani matsalan ne daban?

Kasa magana Inayah tayi sbd sosai takejin zuciyarta na tashi har kanta yafara juyawa da jiri jiri.

Suna Isa parking kawai Neesah tayi Inayahn ta bude motar ta fito saidai ko taku biyu bataiba jiri ya debeta tayi baya
Da gudu sosai Neesah data fito motar ta tareta tana kallonta cikin mamaki da Yar damuwa tace”

Lafiya kuwa?
Meya sameki yanzu yanzu?…..

Kafin tasake jefa mata Mata tambayar jiri yakuma dibanta ajikin Neesah din idanuwanta sukai wani irin lumewa ta zube jikin Neesah din.

Hankali tashe ta Jata ta saka a mota daqyar ta rufe ta zagaya ta Shiga ta tada taja tabar gidan tana Kiran wayar Abbi Amma baya dagawa a hargitse ta rubuta Masa text ta tura tareda ajiye wayar tana Dan qarawa motar speed.

Asibitin datake aiki ta kawota
Suna isowa da kanta takuma Kama Inayah data Dan hawo hayyacinta sbd sosai warin Inda sukaje din ya tana zuciyarta.

Office din Dr farhat ta nufa da ita sbd tana cikin manyan asibitin
Gashi tanata kokarin harhada sauran takardunta tabar qasar Takoma qasarta taci gaba da aiki tunda acan zatai aure.

Suna Shiga office din tana tareda patient dinta da yawan abortion yasata kasa daukan wani cikin….
Da mamaki da Kuma firgici take kallon Inayah da Bata taba sanin tana qasarba kokuma tace Batasan suna qasarba sbd tasan Abbinta bazai taba barinta tazo qasar ita dayaba Dole tareda umma yaganah,

Idan Kuma sun Inayah da umma yaganah suna qasar su dukan to tabbas kenan shima Yana qasar..

Ba lafiyarta tafara tambayaba tsabar rudewa yaushe sukezo take tambaya.

Basu tsaya amsataba

Ta kalli patient dinta Dake zaune tana kallonsu cikeda mamaki itama
Tace”

Sorry Amal Ina zuwa zuwa.

Kwantar da Inayah sukai gadon duba patients dinta dake office din nata
Tafara taba pulse dinta Dan taji
Sai kawai taji alaman ciki a cikin yanayin nata.

Faduwa gabanta yayi da sauri ta kalli Inayah wadda itama ita take kallo Dan batada wani qarfin kwacewa ne yasa tabarta tadubata dukuma qarin sanin Abbinta yagama Zama nata batajin Zata daga hankalinta akan Dr farhat din Kuma.

Sake Jin pulse din tayi ta tabbarda abinda take zargi saidai duk wannan ba tabbaci bane cikin sake shiga rudani ta kalli Neesah ta kalli Inayah.

Ganin hakan Neesah ta qurawa Inayah Ido tana karantar yanayinta cikin rashin tabbatarwa tace”

I think you are pregnant Inayah..

Da sauri Dr farhat ta kalli Neesah tana cewa”

Eh Nima abinda nake tunani kenan saidai ai bazai yiyu bane tana budurwa ace ciki Kuma?

Previous page 1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button