Labarai

Inna Lillahi! Matar nan da Mijinta ya kulle a daki mai suna Sadiya ta koma ga Allah





Matar nan da mijinta ya kulleta a daki me suna sadiya ta rasu.

Sedai an tabbatar mijin nata ya shiga hannun jami’an tsaro.

Sadiya din labarin ta yayi matukar kada hantar mutane duba da irin zalincin da Mijin nata ya aikata Mata.

Daga It’z Kamalancy.

Ta tabbata daman dukkan mai rai mamaci ne muna rokon Allah yajikan ta yasa ta huta yasa idan tamu tazo mu cika da kyau da Imani Amin.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Credit- LABARAI.COM.NG




Related Articles

Leave a Reply

Back to top button