JARABABBEN NAMIJI COMPLETENOVELS

JARABABBEN NAMIJI COMPLETE


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


24 – 25
A rugarsu baba kuwa tun zuwansa yike ɗigiri ɗigirin kaita asibitin cikin gari , hankalin sa bai kwantaba saida akayi hoto aka tabbatar da ciwon zuciya yaso kamata ,saboda sakaci da ake yi da lafiyarta bayan hawanjini da ulcer da suka kamata tunda daɗewa ba magani.
Zuwa cikin garkensu yayi ya zaɓo tiƙatiƙan shanaye biyu ,ya kora kasuwa batare da yayi shawara da kowaba yaje ya saidasu yakai dubu ɗari cas yace aita nemar lafiyarta har taji sauƙi. yabar hamsin a hannun sa nako ta kwana
Aiko cikin ikon Allah sauƙi yafara samuwa saidai ya na shan zagi a gari wai yasaida shanaye har biyu don neman lafiyar mace,wato yaje Maraya ya koya almubazzaranci da ƙarya,har ya sadaukarwa bariki da ƴarsu ɗaya tilo .
shidai haka ya toshe kunnen sa.


Aikuwa baba da sauri ta gama mata girkin takai mata , lokacin tana zaune a kan lap ɗinsa ,daga ita sai farin wannan pant ɗin da bra .
Kauda kai tayi taje ta ajiye mata a kan Centre table ɗin .jiki na rawa tajawo table ɗin a gabanta a nutse tasaka spoon a abincin ,ƙuri tayi mata da ido .
Wani firgitaccen tsawa tayi mata “ke meye haka? Kinmun ƙir da ido ,ki yi sarving ki waje ” tafaɗa tana zuba abincin a baki
A guje ta furzoshi tana mata bala’i kamar zata ari baki wai ta cika scotch pepper zata tayar mata da ulcer,harga Allah baba ta tsorata a guje tayi ƙasa tana bata
Abinne ya ishi
[3/14, 06:47] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


26 – 27
A can gidan kuwa julayb ,mairoce zaune tana karatun littafin ishmawi tana bitan inda babanta ya koya mata, knocking ta ringaji anayi da sauri ta gyara riganta da nonuwanta suka sassaɓo waje taje ta buɗe ƙofan.
Zakiiya ce tashigo tasa wando crazy mai dagargajajjen gwuiwa da damɓareren tabarau a idonta ,zata wuce kenan cikeda masifa ta fuzgota ta buga da ƙofan
“Ke ba’a koya maki gaisuwa ba ne a gidan ku,jiki tiƙeƙiya dake ba’a san darajar jikiba takamammen kayan sawa bakida shi ,kullum kaya tsigil tsigil kamar na Fulani, au na mance su ɗin ne????…to inaso in gargaɗeki akan kar ki sake bari wata shegiya ta kuma takowa cikin gidan nan,inkuma tafaru Ni dakene kinajina”
Jinjina kai tayi tareda ƙunshe baki tana kuka
A gadarance ta wuce ta zuwa cikin gidan


Kicin direct ta Wuce ta shirya masa haɗaɗɗen girkin larabawa da aka koya mata ta social media ,Wanda taji yina yawan faɗa mata yina sonshi ,saidai wai tunda yazo Nigeria baitaɓa samun sa ba ,and he missed it .
Ƙamshin girkin ne ya fito dashi falon hannunsa saƙale a wuyar wata ƴar budurwa dabazata gaza 18 yrs ba ,yarinyar sanye take cikin wanda matsatstse saidai rigar ya saukar mata har rabin cinya inda ya rufe ƴan madaidaitan ɗuwawukanta ,suna zuwa wajen exit ya ci burki ,ya saƙalo hannunsa ya saka mata kuɗin a pocket ɗin bayan wandonta , sannan yasa hannun sa ya ɗan makawa ɗuwawun dukan wasa
“Ohk bye baby”
Narainarai tayi da fuska kafin tace “kai ko in bazaka kainiba ,why not ko driver kasa ya kaini “
“Ayya kiyi haƙuri kinga now I want to watch football and beside na aiki driver ,kije kawai saina nemeki”
Jinjina kai tayi kafin ta gyara veil ɗin ta da tayi rolling ta waigo ta kalleshi ,kafin tayi masa murmushi da innocent face ɗin ta “Always remember I love you baby”
Fake yayi mata a goshi “me too”
Yasaketa kafin yaɗa yi baya yina mata waving har yakai wani luntsumemen kujera ya faɗa ,tareda ɗaurka ƙafa ɗaya kan ɗaya
Shau hawayen nadamar yasar da budurcinta da tayi ya zubo mata ,kafin tayi saurin gogewa tana bawa zuciyar ta ƙwarin gwuiwa na ai ƙila innayi ƙoƙari zai aureni.
Bayan zamansa ba daɗewa saiga Ahmed yashigo dawasu files a hannunsa.
Musabiha sukayi kafin ya aje files ɗin ya zauna yina kallon match ɗin da julayb ɗin ke kalla
“Alhaji attention ɗin kafa nike nema coz mun kwana biyu bamu lissafi “
“Karka damu inna gama “
Cikin kayan sport Zakiyya tashigo ,Wanda sunyi azaban mata kyau ,da tray na plate ɗin abincin da ta haɗa masa sai drinks da ruwa.
Wani irin tafiya takeyi ko’ina najikinta na amsawa har ta ƙara so inda suke,a hankali ta janye files ɗin gefe ta maye gurbin shi da tray ɗin .
Kyar Ahmad yayi mata da ido zuciyar sa na azalzala masa wutan sha’awanta.
Kallon dukkan su julayb yaringayi ta gefen ido ,yina observing ɗin
su.ɗaure fuska tayi tana hura hanci ko arziƙin gaisuwa bai samu ba.
Ta raɓa kan hannun seat ɗin sa ta zauna tana shafo bayan wuyarsa da hannunta , cikin lallami kamar ana rarrashin jariri take raɗa masa ga favorite ɗinsa nan tayi masa
Yamutse fuska yayi kafin ya ɗauka ba yabo ba fallasa ya kai baki ,ba laifi it teste nice.
Thumb up yayi mata , batare da yace komai ba.
Ganin haka yasa ta ƙara gyara zama ta fuskance sa
“Baby dama ina taso in tuna maka alƙawarin da kayimun ?”
Caɓe fuska yayi na alamun rashin fahimta
“Bae alƙawarin mu mana,da kace zaka ciranmun mota idan an kawo maka new order to shine naga ankawo kar a zaɓe masu tsadan da fasali,kasan so nike yanda nike tare dakai komai nawa yazama unique,kamar yanda yarana zasu kasance half cast ,ko ya kace?”
Ɗaure fuska yayi kafin ya miƙa mata fork ɗin hannunsa
Zaro ido tayi waje
“Kar dai harka ƙoshi?”
“Come on take your nasty work” daga hakan ya ture ta ya miƙe ya wuce yabarsu a nan .
Hawayen takaicine ya zubo mata sharrr
Ahmad dake zaune duk yina kallonsune ya muskuta ,a hankali
“Kinga abunda nike faɗa maki ko ? Kibar rayuwar mutumin nan butulu ne ,kizo mu gina rayuwa mai tsafta da zata kaimu ga aure “
Tsaki taja ta miƙe ta bi bayan julayb ɗin.
Yina zaune yina waya ta landline akan study table ɗinsa
Ta baya ta sargafo hannunta a wuyarsa ta saka fuskarta ta gefe suna kallon juna
“Baby am soryyyy”
Tsaki yaja ya miƙe ya koma kan gadonsa
“Bae You know i love You,buh i only remind You ne dat You promised to give me car,but am soryyyy, i can even give You massage” tafaɗa tana ɗan mammatsa masa ƙafa janyota yayi jikinsa fuska a murtuke yafara romancing ɗinta.


Kirane ya shigo wayarsa a bayyane yace “Abbey”
Da hanzari ya ɗauka yina gaishesa .tunda aka fara maganan bai iya cewa komai sai “la daiyr” har ya gama ya katse .
Janyota yayi ya mannata a jikinsa suka miƙe tare.
Sukayo falon .anan suka samu Ahmad ya barraje yina waya yina ganin sun zo yayi maza ya kashe ya gyara zamansa.
Rungume ta yayi tsam a jikinsa suka zauna tare itakuma ta ɗan kwanta a cinyarsa
“Uhm Ahmad muyi lissafin yanzu inajin wasu container ɗina biyu zansa a karkata munsu daga america zuwa Korea to dole inje ,ko kuma inkanaga zakajene to,don zaka samu alkhairi sosai”
Girgiza kai yayi
“A’ah Ni bani son abinda saina bar ƙasata gaskiya”
Ɗage masa cikakken giransa na da yayi kafin yace “really ?”
“Yeahh”
“Shikenan muje lissafi”
[3/14, 06:48] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


28 – 29
A bakin gate kuwa wata big mama ce tashigo ,I mean ƴar ‘ukuta sanye cikin wani irin dakakkiyar jallabiya mai azaban kyau,tsada kuwa basai an tambaya ba.
Cikin salo tai parking motar daga wajen get ɗin ta fito tana knocking,ayanda tayi bawani mota da za’a iya fita dashi gidan sai ta kauda nata .
Knocking biyu ana uku saiga Mairo ta sheƙo da gudu tazo ta buɗe.
Sunkuyawa tayi tana gaisheta, kamar ta santa a hankali ta shafo gashin kanta kafin tace “Ina ogannaki yina ciki kuwa?”
Cikin sigar raɗa tace “Eh anty yina ciki saidai wallahi wannan futinannuyar budurwan nasa na ciki ,me zane ƴan matansa in sun zo ,karki shiga anty”
Murmushi tayi kafin ta ɗakko kuɗi ƴan dubu ɗaya guda biyu ta miƙa mata .
Ƙin karɓa tayi ,sai da tayi insisting
Aikuwa tasha godiya ,dasauri takalmashe ta ɗaure a hannun zani ,da ƙudirin in babanta ya dawo zata bashi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button