JARABABBEN NAMIJI COMPLETENOVELS

JARABABBEN NAMIJI COMPLETE


Da shigarta falon tayi sallama ta riƙe ƙugu tana aika masa da saƙon murmushi
“So you’re here”
“Yeahhh baby ,how Are You doing”
Caɓe baki yayi kafin yace “batter as You can see”
“To ko injuya”
“Ah No shiga ciki gani nan zuwa”
Juyawa tayi tana tafe tana murguɗa masu ukkuu????????
A bala’ance Zakiyya ta miƙe zaune kafin ta ƙwalla mata kira “Heeeehyy” dakatawa tayi da tafiyan batare da ta juyoba.
A gadarance ta ƙaraso inda take “who d hell Are You zaki shigo mun gida”
Kallon raini ta bita dashi kafin ta tuntsure da dariya ta cigaba da tafiya
Ƙara shan gabanta tayi “ke wacce irin dabba c…” Bata ƙarasa magana ba taji ɗau a kumatun ta kafin ta dawo hayyacinta takuma jin ɗauuu!.
Sannan tasa ƙafa ta tokareta take ta faɗi ta ƙume goshi ,ihu ta kurma . amma duk da haka bata ƙyaleta ba tasa ƙafa ta tsola ta.
Miƙewa julayb yayi yina tafa hannu ,yayin da Ahmad yayi saurin zuwa ya rumfa ceta
“To yaudai su Zakiyya an gamu da daidai ita ,zo muje baby ƙyalesu”
Cikin shagwabaɓɓiyar murya tace “No baby, faɗa masu koni wacece”
“Wannan itace my soul mate, first love ,she’s my mean of happy ,na tara ƴan matane saboda ba wannan,itace kaɗai take iya ɗauke buƙata ta ko mun tsayinta,ita takoya mun yarenku,ta baroni da ƙasata har kuka Sanni ,so mind You”
Yajata yina dariya suka haye sama
Ihu ta sa hannu aka ta kurma ,kamar wacce ta rasa uwar ta da ubanta
Da ƙyar ya lallasheta ,kafin yajata zuwa compoud yasakata a motar
shi.duk ma’aikatan sai jin daɗi suke suna leƙenta da ƙatoton ƙulu a goshi .
Reverse yayi zai fita ,Mairo ko ta kware get
Saiga mota lafiyayyen bugati pake a wajen.
“Ahmad kalli irin motar da take hawa ,wato shi yasa julayb ya wulakanta Ni akanta?”
“Sorry baby nima zan baki motar ,ke harma in fita dake outing a ƙasashen waje irinsu Dubai , manyan mata su ganki ki gansu “
Rungume sa tayi kafin tace “really Darling ?”
Jinjina mata kai yayi ,kafin yace “bari inje insa tazo takawar mana da akwalan nan “
Zaro ido tayi a ruɗe ta kame baki “kai ! Bugati ne fa ,aiko yafi ƙarfin akirashi akwala “
“Hmm i see”
Ya buɗe ya fita zuwa cikin gidan.


Master room ɗinsa ya wuce direct ,bai tsaya sanya ba ya kutsa kai ciki .
A tsaye suke bawanda ya cire kayansu , ƙafarta ɗaya na kan side drawaer na gado ta dogare a kan ɗaya ,shikuma yina facing ɗinta ya sassauta wandonsa ya fiddo hajiyarsa waje,ita kuma ta cire gabaɗayan botiran rigarta saita zare wandonta ƙasa ,ta ɗage ƙafarta zuwa saman drawern a haka ya shigeta yina nutso.????????
Runtse ido yayi ,kafin yayi baya da gudu,ya banko ƙofar, ƙarar rufe ƙofar ya ankarar dasu ,da sauri suka hau jijjiga yina cinta har suka yi released a tare.
Kiss ta manna masa a bayan wuya “go And Attend them,this is just a welcome”
Murmushi yayi ya maida wandon sa kafin ya fito falon
“Malami lafiya?”
“Kasata tazo ta kawar mana da motarta a hanya zan fita da motarta” tsaki yaja ya koma ciki.
A ɗaki kam tuni ta sulluɓe kayan jikinta tayi kwanciyar ta tareda rufe ihu da bubbuɗe hannu da ƙafa tana jiransa kawai.
A guje yayi sufa ya haye jikinta yina sauke numfashi,ƙanƙamesa tayi tana dariya .a kunni ya raɗa mata “inason inci gindi”(karku fassareni haka matan sunna keyi????)
“Your fresh vagina ,filled with milk is ready already”
“Ohk jeki cire masu mota a hanya ki dawo “
“Oooops na manta baby ina zuwa”
Jallabiyyarta ta yayo ta saka ana ganin shatun ɗiwawukanta da kan nononta ta saka hulan wanka ta fito da key a hannu.
Tundaga nesa Zakiyya ta hangota tuni kishi da takaici ya soketa ,”kenan ma har sunyi first round” tafaɗa a hankali .
“Karki damu muma yanzu zamuje muyi namu”
Cike da gwanancewa ta shigo da motar ta faka a gefen su ta fito tana jijjiga albarkatun ta .
Kauda kai Zakiyya tayi ranta na suya.
To makaranta ancewai in ragewa julayb jaraba ,ya kuke ganin al’amarin in rage ko a ƙara ,ko abarshi hakan?…Nidai nace salon shi kenan amma inda me goyon bayan maganata ko na waincan yayi magana saimu sassauta ???? Happy week end matan sunna ,inaso yau mu gurji mazajen mu da kyau kar su leƙo waje sai sallah ???? don haka Nidai natafi kulada oga ga na yammanku nan na baku????????????‍♀️‍♀️‍♀️
[3/14, 06:49] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


30 – 31
A kasalance Zakiyya ta shiga ɗakin Ahmad ,gani take kamar ta yaudari julayb ta so abokin sa , amma ya zatayi tunda zai kaita Dubai kuma zai bata mota , dole tayi maleji dashi.
Exotics yaje ya ɗakko mata a ɗan guntun fridge ɗin dake bedroom ɗin tareda cup ,yazo har gabanta ya dirke a side drawer ya kawo juice ɗin ya tsiyaya bai wuce half cup ɗinba.
A hankali ya haura kan gadon kafin ya jawota ya rungume sannan ya tallafo ta yina ɗan saka mata a saman lips ɗinta.
Sipping taringa yi gradually har ta ɗan sha quater kafin ta kauda fuskarta gefe
“Sorry zakiyaty I know what you’re feeling,I will make sure na saki farinciki fiyeda na julayb ,inma banda julayb banzane yinada kamarki meye nasa na kwashe kwashen ƴan mata,ko kuwa salan jaraba”
Caɓe baki tayi bata tamka masa ba
Hannunsa ya zura ta saman rigarta yina shafa nonuwanta,gintse fuska tayi kafin tace “To kuma meye ,basai a barni in huta ba?”
Ƙwafa yayi ciki² kafin ya jinjina kai”shikenan yanda kikace haka za’a yi ,tashi mufita outing”
Zullo tayi ta miƙe ,ta rungume sa “wow baby ,kaga banbancin ka da julayb ko? Shi ko ɗan fita outing ɗinnan bayayi always he’s busy working,ba a office ba ,balle kuma a gida , saidai in kanaso kaga faraarsa to azo cin gindi haba,ai jiki da jini kuma rai dangin goro”
Lakace mata hanci yayi “ba kida dama wallahi”


Tunda sukai wanka suka shige bargo basu farka ba sai around ƙarfe tara ,da sauri ta mirgino da nufin ta sauka ,janyota yayi ya maida ita inda take kwance kafin ya cusa kansa tsakankanin nonuwanta yina shinshinansu
“Baby wannan ƙamshin fa?”
“Tafiyayyen tulare tundaga Madina ,don kawai insa in faranta ran qalbiy nah”
Da sauri ya tunbulo nononta ɗaya ,ɗayan kuma ya saka a baki yina tsotsa kamar yaro
Wani yummm yarrr tasoma ji “baby gindina fa ya fara rawa, karka sa mukoma next ehhhh…ai kagane ” tafaɗa tana kashe masa ido.
“Bother not ,ai Ni a daɗina kenan”
Halshenta tasaka akan ƙirjinsa ta hau lasa ta jan numfashi ,tana ɗan haɗe lips ɗinta tana kamo gashin ƙirjinsa tana murzawa ,ta saka hannunta ɗaya tana murza kan Nononsa ɗaya kuma yina cikin kunnen sa taɗan caka tafito dashi.
Diriricewa yayi gaba ɗaya yama rasa control ɗin sa .
Ƙanƙameta yakuma yi yina fidda numfashi ,yina lagudan nono son ransa .
Daga wajen ƙofane ,suka fara jin bugu ,a kasalance Cikin Muryar masu sha’awa kamar na mashaya yace “who is that idiot that want to expose my privacy”
Murya na rawa kamar za tayi kuka ta fara masa magana dukda bataji me yace ba.
“Oga wasu baƙin larabawa ne ,suka zo gidan nan ,da sojoji da ɗima ɗiman motoci ,shine nazo in faɗa maka kar yazo iyayenka ne”
Tar idonsa ya buɗe a guje ya hau mulmulowa yinayi kamar yina burgima har ya kai edge ɗin gadon ya sakko da gudu
Ya yayi farar jallabiya a hang ,ƙifƙifta idanu ya sagala a juye.
Da sauri ya kware ƙofar ,ya fuskanceta faɗi yike “eyeee,eyeee me kikace?”
“Wallahi cikinsu harda wani mutum me kama dakai riƙe da sandan zinare…lolz”
Firfita ya shigayi da hannunsa “Jeki ,Jeki abinki ƴar albarka na gode”
Har zai fita ya juyo ya kalli gadon ya ganta still a kwance
Tsaki yaja kafin yace
“Dayallah Malama ,tashi ki ɓuya ko? Wato kema ko ajikinki tunda ba ubanki bane zai ritsaki da kwarto ba”
“A’ah karfa ka zageni , harka ne ta farantawa juna rai,barni indawo daidai in samu in kore guntun sha’awar da ya taso mun”
“Ke Ni kincika Ni da unnecessary talking ,sharappp?!”
Murguɗa bakinta tayi kafin tace “bazanyi shurun ba”
Da ƙarfi ya zo ya fincikota ya jawota kirrr har gaban drawern bango Ya ko buɗe ya hankaɗa ta ciki ya maida ya rufe ya murza key ,ihu ta hau kwararawa amma baka koji saika manna kanka da jikin ƙofan.
Kakkaɓe hannun sa yayi ,kamar wanda ya taɓa ƙura ,kafin ya wuce ya gangara ƙasa.
Abbansa ya gani zaune kan kujera 3seater guards ɗin sa na shigo mashi da kayayyaki
Da sauri ya zo da gudu faɗi yake “Ahlan wa sahlan ya Abbey”(Barka da zuwa babana)
Cikin azama ya miƙe,ya buɗe hannu ,fuskarsa fal fara’a
A guje ya faɗa jikin ta ,ya maida ya rufe tareda riƙesa tsantsan a jiki
“Ya bunay,Habibi ,ya bunay khalili”
“Naam ya abbiy”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button