JARABABBEN NAMIJI COMPLETENOVELS

JARABABBEN NAMIJI COMPLETE


Aiko washegari magana ya gama baza gari,wai sun yasar da ƴarsu a uwa duniya,yanzu kuma sundawo da ƙaryan zaa aurar da ita acan,to su meye ruwansu inma saida ita sukaje sukayi.
Mama fatsime aminiyarta ta sama ta shaida mata ,tana bukatar aima mairo haɗin ƴar gata na musamman ,saidai ta ɗan sakaya da cewa,wai mazan can ba dai jarababa…bare mairo haɓal kada ,ba wayo.
Aikuwa ta aika akayi mata kiran mairon ta dawo gidanta har kafin su ju’ayb suzo.itakuma mama fatsime ta wuce rugar kusa dasu ,wato na iyayenta don suma ta shaida masu.


Shatu haiƙan ta miƙewa mairo da gyara ,kumatana koya mata yanda ake haɗa su incase
NI’IMA 1
1️⃣—garin ganyen idon zakara ckl karami
2️⃣–Tafarnuwa ckl karami
Kisa a cikin yougurt rabin kofi kisa karamin ckl na ruwan khal ki juyashi kisha da safe da yamma sau daya a sati
KI KOMA YAR 16 YEARS
1️⃣—Aya kofi uku manya
2️⃣—Kindirmo
3️⃣–Mazarkwaila
4️⃣—-Dabino
ki rege aya ki shanya ta bushe ki daka ki tankade ki cire kwallon dabinon ki hada da mazarkwaila ki daka ki tankade kihada da ayar ki rinka sawa a kindirmon kinasha
.
TSUMIN ƁAURE
Sai tsumin baure wanda akwai Hanyoyi da yawa da ake tsumin wanda mace idan tasha ita da kanta zataji tasamu ni ima kuma wannan karonma mun jarraba wani tsumi don me jego koda budurwa me shirin aure ta rikeshi kullum,zaki samu sassaken bauren da yayansa da minanas da kanunfari da dabino da malmo da kukuki
Wadannan anaso ki dafasu bayan sun dafu saiki tace ruwan sai kuma ki zuba mazarkwaila da Zuma kadan sannan kisake mayar dashi kan wuta ya tafasa saiki sauke shikenan kin gama kuma wannan koda kinada ciki zaki iya shansa
SIRRIN YADDA AKE AMFANI FARIN ALMISKI GURIN YIN MATSI DAN LAFIYARKI
Da farko dai yakamata ki Sani cewa shifa muski Baya Maganin wata cuta da ta kama farjinki???? musamman infection, ko ghnohria. Bazai magance miki kurajen Gaba ba bazai kara miki Ni’ima ba kawai shi amfaninsa shine ya Sa kamshin farji????????
Babu Wani bakon sinadari ko Magani da ya dace ya Shiva cikin farjin mace ya Kawar mata da Warin???? gaba kamar MUSKI.
Almuski na insert (matsi) kala daban daban ne. Kuma kamshinsu ma daban daban ne, Saboda haka dole kisan wanda ya kamata ki amfani dashi. Akwai wanda bashi da wani kamshi kuma zaki gansa kamar an dan kada shi da madara-madara. In kika lura dakyau ma yakan yi kama da wannan lafiyayyen ruwan da kike gani a pant . To wannna yana da kyau kwarai???????? kuma ana sharfashi a saman Farji da matsematsin cinya.
Sai kuma fari kalar ruwa, yana da dan kamshi kadan ba mai damuwa ba. Kamshinsa yana kama da wannna mai kalar madara madarar. To wadannan sune misk na matsi masu inganci. Wadanda suke da kyau ki amfani dasu.
Yanda ake amfani da miski: ba kawai turashi ake yi ba. No! sai fa kin koyi amfani da shi.
WANNE KALAR MUSKI AKE SA SHI A CIKIN FARJI❓ WANNE KUMA AKE SAWA DAGA SAMAN FARJI KO LA66AN???? FARJI????❓
Babu shakka Ba kowanne muski ake cusawa a cikin Farji ba???? mafi yawan mata basu ma San Yadda AKE amfani da kowanne Ba? To da farko dai muskin da AKE sawa a cikin Farji shine: fari me kamar Ruwa, kuma a nemi me kyau Dan saudiyyah domin shine yafi kyau????????
Muskin da ake sawa/shafawa ga saman Farji ko la66an????Farji shine: wannan fari me kamar kitsen nan???????? hmmm a Dan Saudi ya fi kyau????????
Zaki sami ruwan duminki mai tsafta ba mai zafi ba, a kodayaushe, sai ki kama ruwa sosai HQ ta dan dauki dumi, kinsan fa HQ dumi tafi so. In kin gama kama ruwan sai ki share da handkerchief ko towel mai tsafta ko tissue ki dan goge HQ din saboda kada ki jika pant dinki. Sai ki koma cikin daki inda kike sirri ki bude kafafunki da dauko wannnan miskin naki, ki dangwalo da tsinken audugar goge kunne, ki dan matse. Kina gama haka ki yarda tsinken a dustbin kada kice zaki adanashi ki amfani dashi gaba. Sai ki maida pant dinki mai tsafta.
????Hmmmm! Wallahi bazaki taba jin abinda ake kira wari ko kari, ko tashi ba duk sanda kamshin karkashin kafafunki ya doki hancinki. Haka duk sanda kika cire pant dinki zaki rika jin daddadan kamshi na dokan hancin ki. Amaimakon wasu mata da yawa da da zarar sun cire pant sai kaji kamar an dauko mushen kare an ajiye a waje. Kaji guri ya kamre an rasa me aka shigo/ ko ajiye. Sanann kuma kuga mai gida da zarar ya kawo ziyara Allah Allah yake yayi sau daya ya samu kwanciyar hankali shikenan ba zai sake marmarin dadawa ba.
Wani abu da baki sani ba ma. Shi kanshi mai gida da zarar kin matso kusa dashi ya rugumeki ya sakala hannunsa cikin pant dinki wannna kamshi na misk shi zai kara izashi. Ko kuma duk sanda yaji wannan kamshin yasan kamshin HQ dinki ne dole sha’a ki takamashi matsananciya. Saboda haka ‘yar uwa wannna shawarace gareki ki kula.
Kema budurwa zaki amfana dashi don ki tsaftace kanki. Basai matan aure ne kadai keda hakkin kula da HQ ba. har da ke budurwa
Ni’ima 2
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

  • Bagaruwa
  • Garin habbatus sauda
  • Dakakken dabino
  • Aya
    Bayani; ZaKi dake su waje daya ki dunga diba kina sha da madara shanu.
    Ni’ima 3
    Aya dabino da kokumba a kaimiki markade kitace kisanya a fridge yayi sanyi kisami zuma da madara peak kirinka shan kofi daya dasafe daya darana daya da daddare zakisha mamaki zubar ni’ima
    Ni’ima 4
    GANYEN MAGARYA DA MADARA
    Ki samu garin magarya ki zuba a madarar ruwa
    ki sha zaki samu ni’ima sosai
    Ni’ima 5
    DABINO DA KANUNFARI
    Ki bare dabino yar uwa ta ki samu kanunfari sai ki jika su a gora ko roba ki bari su jiku sosai sai ki dinga sha safe da yamma wannan hadi yana saukar da ni’ima sosai
    ZOGALE
    kisamu ruwan zogale da dabino da ruwan zamzam da peak milk kisa kankana a blender ki markade ta sosai sai ki Sa sauran abubuwan aciki duka harda Zuma take idan kikasha zakiji kin jike keda kanki zakiji kina bukatar oga
    ‘YA’YAN ZAITUN
    zaki iya samunsu a Islamic chemist keda maigida idan kuka lizamci cinsu indai da hali kullum Ku cinye kwalba daya hmmmm zakiga yanda maigida zai dinga aiki babu kakkautawa
    ZUMA, GARIN HABBATUSSAUDA,DA MAN ZAITUN
    wannan duk zaki hade wuri daya ki rinka diban cokali biyu safe da yamma kina Sha idan kina shansu kamar yadda aka fada zai kara miki ni,ima dakuma motsa Sha,awa
    DANYAR GYADA
    shima wannan hadin na ma,aurata ne wato mata da miji kisamu danyar gyada da alkama Kofi daya aya Kofi daya waken suya Kofi daya saiki jikasu ki markada ki tace idan yazama gasara sai ki rinka damawa kamar yanda ake dama koko sai ki zuba madara ta ruwa kinasha kiyi kamar sati biyu kina Sha hmmmmmm ba,a bama yaro
    KANUNFARI
    shima kanunfari idan aka jikashi ya jiku kinasha kina kama ruwa da shi wani nau,ine na kara ni,ima sosai ajikin mace
    “Mairo gobe zamu ɗaura akan
    nayau.yanzu dai jeki ɗakko ƴan shilanki ,gayican kan tukunyar ƙasancan ,kici kisha rowanta”
    Cuno baki tayi gaba
    “Bayan tsume tsumen da kike ta ɗirka mun,wallahi har cikina yina ƙullemun ,innasha sai na je nayi fitsari sannan”
    “Hmm ƴannan akwai sauran aiki don haka ki haƙuri kawai auren ƴan birni ba kamar namu na en jrji bane,su maganin baturai sukesha,inaga namu da suke banbaran na gargajuya? Amma dukda haka kina ganin yanda wata sai andawo da ita gida jinya
    “H ai mazan karkaran nan akwai jaraba ,ni dai allah ya tsallakar dani” gabantane ya faɗi tunowa da kalan nata miji to be ɗin????,ƙurrr cikinta ya karta a guje ta sunkuci gwangwani mai cikeda ruwa ta nufi ɗan shayen dannin da akayi (a matsayin bayi)
    Nagode da addu’oinku yaro ya ware,inasonku cikin raina ,nagode sosai????????
    [3/14, 07:06] Bamalli✌️: Typing…✍️
    JARABABBEN NAMIJI
    Na…Oum Aphnan????
    57 – 58
    sabulun tsarki
    Xeyi matseki yasanya gabanki kamshi
    Kisamu.
    Bagaruwa
    Xaitun soap
    Farin miski
    Hulba
    Wadannan xakihada kikwaba sannan kidinga yin tsarki dasu kina wanke gabanki lungu d sako hakan xegyaramiiki HQ xekuma taimaka miki wajan kawar d warin gaba
    maganin nankarwa
    Kinemi wadannan mayuka zakisha mamaki.
    Man kadanya
    Man dodon kodi
    Man zaitun
    Lemon tsami
    Kihada mayukan wuri 1 seki matse lemun tsamin akai kihada kijuya sosae sekixuba a mazubi mekyau kirinqa diba kinashafawa
    Gyaran farji….part one
    Kisamu…
    Ganyan magarya
    Miski
    Bagaruwa kadan
    Kanunfari
    Sekihadasu kitafasa kidan diga gishiri kadan idan yasha iska kishiga ciki kixauna natsawon wani lkc
    Gyaran farji….Part two
    Kisamu..
    Xuma
    Miski
    Seki diba kicakudasu kidinga matsi dashi duk dare after 1hr kiwanke
    Maganin tabon fiska
    Ina wadanda pompous yabatama fiska ina wadanda beliching ya lalatawa fiska to yar’uwa kigwada amfani d wannan hadin
    Kisami…
    Zaitun soap
    Anoconda soap
    Pharmadan soap
    Zuma soap
    Kanwa
    Lemun tsami
    Kihadasu waje daya kidakesu a turmin karfe kimaidashi sabulun amfaninki n wanke fiska safe d yamma zakibani lbr.
    Note…kifara bambance abunda ke jawo ƙaruwan ƙurajen.wani jikin baison carot product ,wani zuma ,wani madara sai kisan matsayin ki.
    Maganin rage ƙiba
    Likitoci sunbayyana cewar kikula d lpyrki a lokacin d kika soma manyanta danhaka yanada matukar amfani kilura d yanayin lafiyarki domin kiba tana haifarda cututtuka d dama kamarsu..
    Ciwan suger(diabetic)
    Ciwan xuciya
    Danahaka seki nemi wadannan kayayyaki domin rage kibar
    Lemon xaki
    Citta
    Zuma
    Ma,ul khal
    Lipton
    Xakitafasa lemon xaki d citta idan sukatafasa seki sauke kikawo ma,ul kal kixuba bada yawaba karamr murfi 1 seki saka Lipton kixuba xuma kishanye anason kiyi haka 2times a day Allah yabada sa,a idan kinyi wannan bemikiba kitintibeni Dan baki wani hadin
    mgnin rage timbi
    Kisamu
    Sassaken gamji
    Da jarkanwa
    Ki dauraye sassken gamjin kixuba a tukunya d ruwa sekijefa jar kanwa kadan sekitafasa kidinga dibar ruwan kinasha xakixama daidai xakirabu d wannan timbin a hnkali
    Ammafa mairo anan inaso ki kula akwai maganin da aikinshi yanzune,wasu kuma sai bayan kin haihu,wasu lokacin goyon ciki,kamar maganim ninkarwa.
    Sai wasu sirrikan kuma ,wainnan na mallakane..saidai mijinki nada mata?
    “A’ah inna,ni dai kima barsu kawai”
    “Kinci gdanku shiru????”

Tundaga ranar kam mairo itakanta take karban canje canje a jikinta,har kwana huɗu da farawa ,wanda ya kama ranar ne iyayen julayb zasu zo.


Ta ɓangaren su abbey kuwa,dashi da wanshi wanda ya kasance ambassador ne a saudiyya da kawun ummiy suka taho nijeria ,dukda valant ummy ta nuna bata son auren wai acewarta tanada wacce ta zaɓa masa zai aura.
Objecting ɗin maganarta yayi kafin yace “Tun tuni da yike barbaɗinsa ba auren me ya hanaki kiyi masa auren da wacce kika zaɓar masa har sai yanzu da kikaga yaro ya kawo wacce yakeso?…to kisani bazan hana yaro abunda yike soba ,saidai in shi yace ya fasa,ai bake zaki zauna mai da matar ba”
Faɗa ruwa² sukayi a gidan wacce a tarikhin su ,ko yaran basu taɓa ganin sunsama saɓanin fahinta da shi ba ,sai akan wannan auren,don haka tun kafin mairo tazo ko su santa sun rigada sun ɗebi tsana ta duniya sun ɗaura mata.
Sukam iyaye maza sun yi na’am a haka suka biyo jirgi sai garin ikko.
Julayb ya taryosu a airport,duk ya bujijjige ba gayun nan ,ga rama sai ɗan wuya,yanzu komai kawai yinsa yikeyi batareda yina cikin natsuwarsa ba. Kawai shidai ya ƙosa a ɗauro aure a kawo masa amaryansa
Ganin farko tausayin julayb ya kama ,abbeyn saidai ya girgiza kai suka shiga moto
Sheikh akram ne,wanda ya kasance kamar kaka a wajen julayb ɗin ya dubesa
“To kai wannan ango anya kana jin daɗin ƙasar nan kuwa? Jika ko acan baka yawo saida escots amma kazo da kanka ka ɗauke mu,ba ko driver meke faruwane abokin? Ko dai amaryar ke caza ma kai? Kasan auren ƴan africa ba sauƙi…inkaga tafi ƙarfinka banni na gwada sa’ata kasan akwai banbanci tsakanin samarin da dana yanzu”
Duk wasan ƴar tsokanar da suka saba yi ,a yau kam shiru yayi sai cemasa yayi
“Ni kam ɓadda sahu nayi shiyasa ka ganni ba driver duk mazan yanxu mazanbata ne…am so eager a ɗaura auren nan in ɗauki matana mu gudu,ni ko da ƙasar nan sai ziyara”
Gabaɗayansu dariya suka sheƙe masa dashi
“Ɗan nema yaji wuya,waya gaya maka auren wasane”
Shidai baban da yasan komai ya rigada yasan meke damun ɗan sa ,so bai iya cewa komai ba
A wani expensive restaurant yakaisu akayi masu ordern kalar abincinsu kafin suka zarto gidansa.
Washegari suka ɗauki hanyar adamawa,tareda rakiyar security biyu incase of tambaya.
Tunda suka shigo ƙauyen ,akayi directing har wajen gidan liman kasantuwar ƙaramar gari magana ya watsu ,mairo zata auri balarabe,dukda wasu sun maida abun like jocking ,da rainin hankali sai yanzu da sukaga reality.
Aikuwa sun sha ƙauyenci kamar me ,saidai su daɗin hakan ma suka ji ,atleast sunga wasu irin al’adu da mutane nadabam a duniya ko anan sunyi yawon buɗe ido ai.
Jakar kuɗi guda biyu ju’ayb yasa aka ajiye masu a gaban tabarman da aka saukesu ,ƙarƙashin bishiyar mangoron da ke tsakiyar wani gajeren gini wanda ya kasance shine babban masallacin garin ,gayinan fa ,tsayinsa bai wuce tsawon ƙaramun yaroba an lailaye da sumunti ciki da waje.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button