JARABABBEN NAMIJI COMPLETENOVELS

JARABABBEN NAMIJI COMPLETE


Sai wajajen asuba ya farka, sakamakon wani zafi da sukayi masa rubdugu yayi zufa kashirɓan ,numfashinsa na fita samasama
A guje ya yaye bargon ya fito yina haki ya saluɓe kayan
Tunani ya somayi mai yasashi kwana anan wajen bayan haka ko kaya bai cireba.
Jigum yayi tunowa da cin amanar da su Ahmad da Zakiyya sukayi masa
“Oh wai yau Ni julayb nine na iya kwana batare da mace ba ,lallai duniya rawar ƴan mata ,watau duk wanda yike cemaka shi ustazine ,bai samu waje bane,ji dai Ahmad ina masa kallan salihi ashe ƙwallon shegene to zai bar mun kamfani na”
Dahaka ya miƙe zuwa bathroom ya fara yin wanka kafin yaɗauro alwala ya biya bashin sallolin da suka wucesa.
Miƙewa yayi zuwa wajen hop ɗin da yike ajiye ƙur’anai don ya ɗauki carbi ko ya samu releave don shi zai iya cewa rabonda yaja carbi tun yina secondary.
Me zai gani , ƙatuwar jakar daloli da riyal ɗin da abbansa yazo masa dashi ,don ya ƙara a sabon companyn da zai buɗe ne ya ganta ayashe bako Naira 1 a ciki.
Manage
[3/14, 06:52] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


36 – 37
A zafafe ya ɗakko jakar yina daɗa kakkaɓewa.
“Very fyn ,first in history ,in this crushed country i missed mah ambitions, i’ve been hatered by some one And forgotten,damp my property for his own good ,what should i do?”
Ba satan kuɗin ya ƙona masa rai ba face raina masa wayo da akayi , wannan koma waye ya yi alerting ɗinsa ne ,kafin asalin manyan ƴan fashin suzo,eh mana dama shi saikace wanda basiransa ya doɗe ne,da zai bar Mairo tana gadi ,what kind of stupidity is this?
Ɗakinsa ya koma zaf zaf,kafin yayi farat ya dawo falon yana duba cctv Camera .
“Wonderful !”
Da sauri ya kunna laptop ɗin sa ,kafin ya koma ya zauna ,bayan yayi relax akan kujera.
Tar tar vedion ya fara bayyana akan screen ɗin ,tundaga shiryawanta har fitowarta ,har takai ƙofa , tajiyo ta fara bincike , bincike kafin idonta yakai kan jakan…buɗe veil ɗinta tayi tashiga kamfatan kuɗin tana ɗurawa ,daganan tafita jimawa kaɗan ta dawo da ƙatuwar jakar matafiya ta sunkuci wancan ta fita dashi ta dawo ta kwashe sauran ta ɗure a jakar ta ringa ja da ƙyar har ta fita dashi.
“Hmmm as i said sakacin me gadina ne,to dake ɗin da wacce ta sace kuɗin duk bazan barku ba ,zan maganin ku ,don nasan bata fita dashi saida haɗin bakinki.”
Dakatawa da maganar yayi sakamakon ganin Mairo a cikin ɗakin da yayi ,tundaga sanda likita ya dubasa ya fita ,har inda baba tashigo da maganganun ta ,da ɗan kular da Mairo ta bashin as well”
Ɗan murmushin saman leɓe yayi
“Caf lallai ƴannan ta kusa kasha Ni”
Bai ƙarasa kalloba ya rufe laptop ɗin ya miƙe zuwa ɗakinsa ya kwanta
Donma ya nuna satar bata damesa ba,saidai me?
Kawai tunanunnuka ne suka shiga bijiro masa ta kowanne angle
“Hmmm wato taki kalar rabuwar kenan,ki mun sata , dama da ɓarauniya na zauna tsawon shekaru ban sani ba,sai yau duk takan na kulleki kar babana ya ganki?
Yayi maki kyau, nasan maganinki kije dashi ,ah willnt say anything”
Baccin da bai samu komawa ba kenan sai bayan sallah subahi , daganan ya shirya zuwa office.
Ya jima da zuwa kafin ma’aikatan su fara zuwa ciki kuwa harda masu kwana a camfanin.
Cikin ƙullin rai yashiga basu sallama .gabaɗaya wajen ya hautsine ,kowa hankalin sa ka kalla a tashe yake.
Ga uwa ,uba Ahmad da baizo aikiba,ganin hakan yasashi zuwa office ɗin sa don ya kwaso important files da Yakamata yayi sign akai
Open write up ya gani,an ɗaura pen kai sannan anyi rubutu da fari da manyan baƙi TO OGA JULAYB
Cikin sauri ya hau karantawa,”sorry aboki dukda kai ɗin Abokina ne ,banso in tsinke alaƙarmu saboda mace,saidai i decided inyi resign don in zauna da wannan kyakkyawan budurwan mai iya gamsar dani, ga ɗimin farji ,ga cikar halitta uwa uba iya bawa gindi Haƙƙinsa ,oga am sory due to this reasons ba zaɓi na bar aiki dakai don Madam Zakiyya ta buƙaci haka,ina maka dukkan fatan alkhairi .na cire kuɗin da nike ganin zaka bani 30 million dollars a matsayin Tukwucin aikin da na ɗan jima in maka
Sulalewa takardar tayi ta faɗi a hannun sa .
Atake garin ta fara juya masa
“Oh Allah me ya kawoni Nigeria?”
Zuwa wajen motarsa yayi driver na biye dashi,fuuuu ya shige wajen drivern , drivern na ƙoƙarin riƙe murfin yaji ya ɓamo da ƙarfi yayi reverse ya bar companyn da gudu ,a gigice securities suka shiga yage gate tunkan ya ƙaraso tundaga ganin irin tuƙin da yake yi .


Wani irin horn ya shigayi kamar zai fasa ma mutane kunne,da gudu Mairo tazo ta leƙa taga ko waye,ganin motar oganne yasata buɗe wa da sauri aikuwa dagudu ya shigo baijira ya gama buɗe wa ba ,aiko aguje ta matsa sakamakon kusa take mata ƙafa da yayi,ji kake garrrrrrrgammm
Ya doki get ɗin ,get ɗin ta ƙarashe buɗe kanta,ya wuce parking lot ɗin a bala’ance da molallen danjojin motan,bai tsaya kashewa ba ya fito ya bar motar a kunne ,murfin a buɗe ya wuce ciki a daddafe,cikin sa na murɗa masa sakamakon accumulation of sperm,saboda rashin sex na kwana biyu da baiyi ba
Yina riƙe da cikin kam ya wuce cikin falon, tundaga wajewaje ya watse yina nishi.
Da gudu drivern ya sauka a acaɓa yayi knocking ya shigo gidan.
Cirko² yaga mutanen gidan a compoud suna kaka bi
Fara zuwa yayi ya kashe motar ya zare key ɗin ya shiga da ita ciki a nan yaga ogan a yashe yina burgima a ƙasa , hannun sa ya riƙe ciki tam
“Sorry oga here is your key”
Hannu na makyarkyata ya nuna masa table ɗin tsakar wajen
“Ajiye mun katafi , na dakatar dakai”
Saka hannu yayi aka
“Plz oga ataimaka ina da iyali “
Cikin tsawa yace “Go the hell out of here!…Note that ,dakai da ire-iren ka kace Ni nace na koresu bansan inga single ma’aikaci namiji a gidana “
A gigice ya fita yina kuka
Acan suka tarbesa da tambayan lafiya
Jama’u yayi “ya koremu aiki duka banda baba da Mairo!!!”
Salati suka ɗauka sukayi ɗakin buuu don su basa haƙuri
“Isma’ulil an ,sa takuna ha’inun jabbar,after being fully containted”(kusaurareni mazambata zaku zamar mun bayan kun ƙoshi da naira)
Ya faɗa da ingausan turanci da larabci
Sunyi pleading har sun gaji,daga ƙarshe,suka tafi suka barsa cikin mugun yanayi


“Baba to kema ina zaki ina tun jiyan be kora dake ba?”
“Ke ƙyaleni to in baki sani ba oga HIV/AIDS Ne gareshi”
“Kai baba mutumin da damuwa yayi masa yawa shine zaki ƙaƙaba masa HIV,to meyema hpv ɗin”
“Ke kwarkwar wani irin cutane me karya garkuwar jiki, baki ganin duk ƴan matansa sun watse,sai likita ke zuruntu…to nima guduwa zanyi in zaki biyoni mutafi”
“A’ah baba bakida hujja ,mu zauna mu kula dashi ,yafa yarda da damune shiyasa ya kora sauran mu ya ƙyalemu”
“Keeeeee yi mun shuru baki fini sanin abinda ya kama ceniba.”
“To yanzu ke waya tabbatar maki yina ɗauke da ƙwayar cutar? Kuma fita xakiyi bazaki tsince kayanki ba?”
“Ehto kaya dai na bar maki ,tsinke a gidan nan banso, sannan hujja na dayasa nace yinada cutar kuwa shine…….”
OUM APHNAN✍️
[3/14, 06:53] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


38 – 39
Hujjata kuwa shine jiyannan da daddare naje ɗakin kaimai abinci lokacin likutansa yazo naji yina ce masa “kayi ƙoƙarin cire damuwa a ranka sannan ka rage mu’amala da ƴan mata barkatai hakan nan,da wannan gwara kasama mata daidai kai, ma’ana irinka ka aura ,amma matsawar kacigaba da unprotected sex komai na iya kwaɓe maka,yanzu ga magungunan ka ringa sha don Allah , wallahi ba’a yarda a fito da shi daga asibiti ,don dai kaine nayi wannan kasadan”
Ki faɗamun in ba hiv ba wani maganine za’a ringa ɓoye ɓoyen fita dashi, sannan inzai aure sai ya nemi daidai jininsa ,ai wallahi akwai matsala nidai kinga tafiyata”
“Baba nifa kizo ki tattara kayanki don ba abinda zanci dashi”
“Ke dama ba wasu kayan ƙwarai bane ,daga uniform biyu,sai wata tsohuwar braziyata da koɗaɗɗen zani,sai wannan bijijjigaggen slipas ɗin na bar maki ,kije a rarrage Maki ko ki ƙona kawai
Tsaki taja ta wuce ta anan zuwa ɗakinsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button