JARABABBEN NAMIJI COMPLETENOVELS

JARABABBEN NAMIJI COMPLETE


Cike da jaraban sa ya tashi a daddafe ya karya tun a wajen karin suka fara musayar dirty talk shida Zakiyya ,Zakiyya akwai wayo don haka komun gajiya bata nuna masa ta gajin ta tara Kuɗi yafi 2m a ƙarƙashin julayb.
Suna cikin hakanne marketing manager ɗinsa ya kirasa cikeda zumuɗi ya ɗaga wayan
“Hello Ahmad?”
Gaisawa suka somayi kafin ya fara faɗa masa ainahin dalilin kiransa
Murmushi yayi kamar yina kallonsa
“Tom shikenan ka ajeta a office ɗinka kafin inzo”
Yina datse kiran ta tsuke fuska tana masa kallon tuhuma
“Wace za ‘a aje maka a office?”
“Baƙuwa nayi amma yanzu zanje indawo ok?”
Miƙewa tayi kafin ta daki tebur ɗin “No dont brain wash me ” a ƙufule yace “And who the hell Are You da zan ƙi faɗa mata gaskiya?”
Ɗan sauke murya ƙasa tayi “Alright baby am sorry Bara mu tafi tare”
Ɗaure fuska yayi yace “Bazani da keba”
Komawa tayi daɓas tana tunanin
mafita.da ƙarfi ta doka ƙafa cikin bawa kanta grade sannan ta cije leɓɓe “inkasan wata ai bakasan wata ba “
Fuskarsa a haɗe tamkar hadari ya fito da niyyar fita anan yaci karo da baba mai shara .bayan ta gaishesa ne ta shaida masa koken su Mairo
Cikin oya² yace “kice na amince buh kuɗi sai ƙarshen wata as i scheduled”
Ɗan yamutse fuska tayi kafin tace “sir inaso zanje gida wajen marayuna ƙaraminsu ba lafiya amma zan dawo da wuri yau , before then zan sa Mairo ta kula da ayyukana plz”
Ɗaure fuska yayi kafin yace “waye Mairo kuma anan?”
“Sir yarinyar gateman “
Da sauri ya karɓe maganan “oh No..
No …No bata iya komanta ba”
“Ok sir “
Ta faɗa tareda kaucewa ta basa waje ɗakinta tayi direct don ta canja uniform ɗin aikin zuwa kayan gida.
Koda julayb yazo gaban motan da yike hawa yau tsayawa yayi yina observing ɗinta ,gar an wanke an kuma goge sai sheƙi take daɗa yi kamar wankin car wash don inbacin ga shaidan ruwa a ƙasa ba abinda zai hanasa yarda a can aka wanke
“To wani ɗan wahalan ne ya wanke mun,and noticed the exact car and colour that i ought to ride?”
Me gadi yashiga ƙwallawa kira
A guje ya fito yina murtsuke ido alamun daga barci ya tashi
“Who washed my car?” Tambayar da ya jefa masa kenan tareda nuna masa motar da hannu
Dawara ya shiga yi da ido kafin ya hau tafa bayan hannu alamun bausani ba ,yako fahimci maganan ne saboda nuna masa da yayi kuma yaga an wanke
Mairo ce dake wankin kayan baban ta daga backyard tafito ɗaukan sabulu tagansu cirko²
Fakal fakal ta ƙaraso inda suke komai na jikinta narawa ga ruwa ya jijjiƙe gaban rigarta ya haɗe ya manne a jikinta har kana iya hangen shatin kan nonuwanta (Nipple) sakin baki yayi yina ganin luntsumammun nonuwa tsayayyu car cikin ɓingilar rigar da ko bra batasan yanda ake samusu ba. Banda ɗuwawuka dake katar katar kamar zasu faso zaninta.
Cikin hausarta mesa dariya ta ƙaraso tana cewa
“Baba Nifa na wanke motan nan ,i haƙuri na ragema aikine,Gara kasa a faɗa masa kar ya nemi zagin mun kai da Yaren ƴan asaran da bamu ganewa” da Hausa tayi maganar dukda dai a sargafe hausan yike kowa zai iya fahimta.
Waro ido julayb yayi sam ya manta pretending ɗin da yikeyi na baya jin hausa
“Say what,ke kika wanke kina macen?”
Juyi tayi ta kuma juyawa
“To seme nike kaɗa shanaye garke guda kiwo in wanke dabba tas soso da omo ɗan wankin nan ne zai mun wuya?”
Kyaɓe baki yayi kafin yace “Hmm i see” cikin nuna halin rashin kula
Saida tagama maganan ne kuma,yanda yayi resppnding ya bata mamaki a take ta waro ido
“Kai ba ance bakajin hausaba ya kaji?…ta tambayesa tana ƙifƙif da ido.
Shiru yayi baibata amsaba kawai yayiwa ƙirji ta ƙur da ido
“Oh see this noble structure ,gaskiya cant wait ,whether You Are nasty oh what so ever,i must to prick and taste????”(Da Allah jiwani lafiyyayen jiki,ai wallahi dole in huda in ɗan ɗanɗana )
Tsayawa tayi tana kallonsa kafin tabi inda ya ƙurawa ido da kallo. Dirke ƙafa tashigayi a tsorace
Baba mun shiga tara yaji zagin da na masa ko?????”
Tsuru baba yayi da ƙwalaƙwalan idonuwansa ƙala ya kasa faɗi jikinsa na kyarma.
Julayb da sauri yasaka tabarau ɗin fuskarsa cikin borin kunya, kafin ya danna remote ɗin motarsa murfin motan ya buɗe saida ya shiga wajen driver kafin ya leƙo yayiwa baba nuni da gate ɗin “Open my gate” he shout
A sittin baba ya fanana zuwa wajen get ɗin yafara kwarewa
“Topah yau balain tashafi driver ko ya zaiyi oho ,mudai Allah ka Katar shemu”baba yawuce yina dogon sharhi a bayyane
Waiting for your comments‍♀️
[3/14, 06:45] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


18 – 19
(Bissmillahilladhi la yadurru ma asmihi shaiun fil ardi wala fissama wa huwas samiul alim)
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﻳﻀﺮ ﻣﻊ ﺍﺳﻤﻪ ﺷﻲﺀ ﻓﻲ ﺍﻻﺭﺽ ﻭﻻ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻭﻫﻮ ﺍﻟﺴﻤﻴﻊ ﺍﻟﻌﻠﻴﻢ
(A’udhu bi kalimatullahi tammah min sharri ma khalaƙ)
ﺍﻋﻮﺫ ﺑﻜﻠﻤﺎﺕ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﺎﻣﺔ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎ ﺧﻠﻖ
Addu'ar kariya daga dukkan sharri
JUMU’A KAREEM
___Cikin oya² Baba mai shara ta wuce gidanta ,tun a tsakar gida take ƙwala kiran “Lateefa!…Lateefa!!”
Wata kyakkyawar budurwa mai matsakaicin tsawo da kewayayyen fuska ne ta fito daga ɗakin kunnenta manne da earphone ,tana fitowa ta gantsare a bakin ƙofa tana miƙa tareda jan hamma,saida ta natsa kafin tace
“Mom meya faru kike ta ihun kirana tundaga waje , kardai kicemun kin kuma yayibo bashin kine ,masu bashin sun biyoki don in hakane wallahi saidai a tafi dake don banida ko sisi a bank harda pos sai fifty Naira!????”
Ƙarasowa tayi da sauri ta rungume ta “ke dallah ja can ko sannu da zuwa baki iya yimun ba? To yau alkhaeri nazo maki dashi amma mushiga daga ciki” tafaɗa cikin sigar raɗa² kamar marasu gaskiya
Saida tashiga wani wahalallen falo mai ɗauke da leda tiles da kujeru masu hannun katako yadin jikinsu sunji duniya sai table ɗin katako a tsakiya
Zama tayi akan kujera ta saki tumbi tareda ɗaura ƙafa akan tebur ɗin
Da sauri wacce aka kira da lateefan taje gaban wani tsohon firinji daya dafe yazama brown brown tsabagen tsufa ta buɗe ta ɗakko ruwan famfo dasuka ɗuɗɗura a gorina me sanyi da cup ta kawo mata ta ajiye
Ɗauka tayi taɗan kurɓa kafin ta ajiye tana faɗin “Wash!”
Cikeda Zaƙuwa Lateefa tace “mom meke going ne nasan ke ɗin gindin resit ne komai a bakinku akeji ,halan kinji fanshan babanmu marigayi zasu sakar mana ne?”
“Ke dayalla wani fensho ai wato wani hanyar samun kuɗi na samo mana ,Hmm wato indai kikayi aiki mai kyau cikin ƙanƙanin lokaci zaki fara fantamawa kizama babban yarinya me tunkaranki sai ya tara????”
“Wu wu Allah ya bar manake momy akwai cika baki,menene ɗan shafamun inji”
Tasowa tayi ta soma kalle kalle kafin taje kunnen ta ta raɗa mata.
Ɓata rai tayi kafin tace “kai mom Ni bazan iyaba” tafaɗa taba kumbura baki .
“Ke ƴar ƙauye zauna nan ,to inma baki saniba kisani wai in don mazane ,kike ƙunƙume kanki Gara ki saki jikinki ,karwai ki aureshi yayi maki wulaƙanci ko yace you’re not a virgin ,to se me????? Ni fa yanzu kaina ya waye naje naga yanda mata ke karakaina wajen yaron nan suna bada jikinsu suna kwasan nairori, ke infa kinada kuɗin ki saikiyi komai ,inkin tashi auran iyaka aje wajen likita yayi maki kwaskwarima ,to wa ze gane?… amma inkince baki yardaba ruwanki , saidai fa kisani sarai nasan keda idi ƙwaƙular juna kuke shiyasa yike Maki wannan hidimar, kuma in ance ya fito ba aurenki zaiyiba.kingako gwara kije wajen mutumin nan in kintara ƴan matsabbanki sai aje ayi gyaran gabaɗaya”
Dariya ta sheƙe da shi”Hmm momy har kinsa naji kunyarki???? amma aikema inasane da Bello mai kilishi dake zuwa da daddare wajen ki , kuma nasan ne ku keyi”.
“Ke ja can rufamun baki,… kin san Allah sai kinyi shiri inba hakaba kallon banza baki ishesa ba , don ɗan rainin wayone ga yarfi da miskilanci”
Karki damu mom nine fa ,barima ki gani”
Miƙewa tayi tashiga gyagyara na shanun ta cikin bra suna daɗa zillo
“Ai mom indai munada wainnan ba mu ba jin kunya” tafaɗa tana daɗa watsalosu.
Thumb up tayi mata kafin tace”kinga yimun irin tafiyar da xakiyi in kun haɗe ، “
Miƙewa tayi da sauri ta gyara riganta ta soma haɗe ƙafa ɗaya cikin ɗaya tana balance tareda yarfe hannu
“Woooouu yarinya kinyi ,kawai saita fara mata waƙa A beutiful lady doing cat walking on the street wiuuu” ta kama tafa mata
“Saidai ya kamata kina ɗan gantsaro ƙirjinki tareda ɗiwawunki at d same time , wannan tafiyar shi ake kira da cat walking if i gues well”
Hakane mom saima nayo hayan fitinannun kaya a wancan boutique ɗin wallahi ke kanki bazaki ganeniba …mom? Kije kawai kuɗin nan sai mun cisu bar mun sauran aikin”
“I trust You Latee” tafara mata waƙa tana tafa hannu
“Lateeti Lati ,lati ƴan mata lati ,lati an girma lati,lati sai aure latee”
Turo baki tayi “mtsww mom nace maki banason waƙannan yanzu haba”
(Allah ka kare mu da irin wannan hali, hattara gareku iyaye masu tunanin iya kaiwa likita ƴarsu din ya dawo mata da budurcinta ba wannan likitan komun kwaskwarima bayi original ,na Lye inji inyamuri????)

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button