JARABABBEN NAMIJI COMPLETENOVELS

JARABABBEN NAMIJI COMPLETE


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


45 – 46
Shidai security tsuru² yayi da ido,cikin mamakin dramansu,to waye wannan yarinyar,kuma meye alaƙar da ke tsakaninsu?
“Go to your destination”
“Yes sir!”
Can back yard taje ta adana shirginta ,kafin ta kakkaɓe jikinta ta fito.
Kallom up and down yayi mata.
Tsirrr nonuwanta suka soku masa cikin ƙwarar idonsa.
“Amm eh ai mu shiga motan” ya faɗa da murya kyarma.kafin ya buɗe mata ƙofan tashiga ya kewaya wajen driver yaja tunkafinma ya nufosa ya kware get,dagani namiji ya karɓi aikin????
Wajen wani beuty saloon ya kaita,suka shigo wajen a tare,tuni ta diririce ganin mutane sun zuba masu na mujiya
Jikinta ne ya fara karkarwa,ƙasa ² tace “Oga mu koma ,tsoro da kunya nakeji”
“Common ,ok” ya janyo kafaɗarta sosai ya maƙalota a jikinsa ,luf ta lafe ,sam ta manta meye tsakaninsu
A reception ɗin yayi masu waje mai kyau,kafin ya kwantarda murya yina mata bayani ƙasa ²
Har mai wajen ta Zo “sir, akwai normal services da mukeyi akwai na Vip wanne zaa yi maku?”
“Which one is the must?”
“Ah vip ɗin”
“Ohk shi za ayi mata”
Takardan list ɗim services ɗinsu ta miƙo masa
“Kuyi selecting abubuwan da za ayi mata”
“Mention all “
“Muna wankin ƙafa ,kitso kala² ,Lalle, gyaran ƙunba,wankin gashi kala davam² ,akwai stretcing ,straming ,wash and set,Retourching dadai sauransu,ita duk wacce takeso zata faɗa”
“Ai mata wankin ƙafan ,sannan gashin i dont know what to said amma ta buɗe maki ki gani”
Murmushi tayi “ohk ai akwai ɗaki na musamman na yan vip kuzo mu shiga”
Ɗakine mai kyau sanyin ac ya maimaye ɗakin ,sam ba hayaniya kamar ba a wajenba.
Suna shiga ta mayar ta rufe ƙofar
A hankali mauro ta jaye ɗan veil ɗin
“Chai???? me zan gani haka duk gayunnan “
“Ki gyarata sosai ko nawane zan biya bara inje in dawo”
Jinjina kai kurum tayi,ta fita ta kira yaran wajen ,ta umurci ɗaya ta kwance danƙararren kitson,ɗayan kuma ta saka ƙafarta a abun wankin ƙafar ta fata jiƙawa
Sun ci wuya kafin su gama ,itakam me saloon ,yakushi da futina ne ya isheta ,ta fiddota a cikin injin ,don ita cewa tayi suna ƙokarin soyata
Ƙarshe da handdrayer aka ƙarasa steaming ɗin,don acewarsu irin gashinnan bai dace da relaxer ba
Tsaf suka gyare suka mulmuleshi suka maisheshi donut jibgege
Fiyau fuskarta ya zama sai ɗimin gashi ashe harda shi yake daɗa munanata.
Kowa a wajen janta a jiki sukeyi,ganin ta rikiɗe sak balarabiya daga me tambayanta ko ita blood sister ɗin julayb ne sai masu ,son ta haɗasu dashi.
Itadai murmushi tayita masu
A wajen wata ta bata complimentary card ɗinta wai ta kirata a waya in taje gida zasuyi magana
Karɓa tayi kurum tana jujjuyawa ,kafin tabita da “to”
Sai kiran magrib yazo ,ya biya bill ɗinsa yace a fito da ita yina mota.
Kai ala barmu da masu sonmu露♀️???????????? Me sanka abin kasoshi ,maƙiyinka abin gudune️♀️‍♀️????????Haƙiƙa naji daɗi kuma na yabi masu sona????‍♀️????…
Ni Oum aphnan na ji daɗin soyayyarda kuke nuna mun a koda yaushe,ku cigaba da jan time ɗinku ƴan vip week end ɗina nakune???? Zamusha abubuwa fa????Karki yarda ki missing akwai gumurzu week end ɗinnan ,don ni kaina na matsu,dont mind mun ɗan bada iska
Don haka koba datas inada masoya,don haka zamuyi posting duk abunda zai faru yafaru????️♀️????????
Oum aphnan
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


This page is wholly dedicated to you , Maman yaseer kiyi duk yanda kikaso dashi,sannan inama yarana happy friday,allah ya inganta muna rayuwarsu kan fiɗra al islam????
47 – 48
Tana shiga yaja suka wuce batareda ya kalli direction ɗinta ba.
Cikinta ne ya bada ƙululu!
Murmushi yayi
“Maeryam kardai bakici abinciba ,tun kafin mu fito” ya faɗa tareda kunna wutar motan.
Ɗago dakai tayi kafin tace “uhmmm”
Kawai sakin baki yayi yina mata kallon mamaki,cikin tsananin
ruɗewa.sam yama manta tuƙi yikeyi saida yaji jeran gwanon horn ta bayansa. Da alamu kowa yina ujilan ya koma gidajen shi kasantuwar magriba tayi.
Cikin hanzari ya sauka daga kan kwaltan kafin ya kashe ,motar nan ya zuba tagumi hannu bibbiyu yina kallon ta.
“Oga menene?????”
“Hmmm tsakani da allah mairo kece kuwa? Kinga yanda kika koma? Subhanallah dama ke kyakyawace har haka? Ayya na so sakin product me kyau,mairo i’ve never met a wonderful lady like you mairo,mairo i like you face,skin and your struxture entirely ,hmmm had It been you’re Wise ,i must marry you…”
Kumbura baki tayi gaba cikin sigar shagwaɓa
“Oga ni kana ta shuranshi” lakuce mata hanci yayi
“Hmmm shi kaɗai ya rage mun in canja wannan voice ɗin of your ,in mai dake classical lady,and vast educated”
“To” tace tana sunkuyar da kai
Stretching hannunsa yayi zuwa bayan motan ya ɗakko wata ƙatuwar leda mai tambarin sunan inda yaje ya suyo ice cream ɗin
Shawarma ya ciro ya ajuye mata akan cinyarta
“Oya kici kafin mukai gida banason yunwa yina mun punishing ɗinki”
Zarowa tayi ta warware naɗin gabaɗaya
Kyaɓe fuska tayi,ta saka yatsa ta lakato cream din ciki,sannan ta lanɗa.
Furzo shi waje yayi kafin yace”what?”
“Ba daɗi” “Eh and you must eat haka zaki saba,and baa warware shi haka,ya side zakici”ya miƙa mata vanilla ice cream
Karba tayi tana haɗe rai tana cusawa “shi kuwa rafka tagumi yayi ,yina kallon yanda take cuccusa shi unwillingly.
Mommotsa baki yakeyi yina kallon shape ɗin bakin nata yina tunanin yanda in zaiyi mata kiss ,zai masa daɗi”Oushhh see her pink lips”
Rabi taci ta farke bakin ice cream ɗin ,ta kafa kai kamar ta sama koko lolz.
“Oh ,ba haka ake shaba ,still saida ya koya mata” ba laifi yayi mata daɗi tunda ta saba shan madaran shanu da sauransu
Gyatsa tayi ta aje tana masa godiya
“Caf kardai har kin ƙoshi ɗan wannan da kikaci duk kukan da cikin keyi?”
“Uhm ,ni fa yarinyane ,banda ƙaton shiki shaurin girmane”
“Ai to yayi,nagode da kika fada mun lavel ɗinki ,saboda in san yanda zan dealing da ke”
“Van ganeba”
“Karki damu with time”


Suna shiga gidan tayi ɗakin da ya bata da gudu don gudanar da sallah ,shikuma ya tsaya a masallacin dake manne da gidan.
Zaunawa tayi akan darduman ta fara jan carbi bata tashi ba saida taji kiran sallah.sannan ta miƙe ta daura ishai ta hanyar bin sallahn masallacin.
Akwai falala mai yawa tsakanin magriba da isha,anason mutum yayi addua a wannan lokacin,haka nan kuma ɗalibai anaso suna karatu a wannan lokacin saboda akwai albarka a wannan lokacin .allah kasa mu dace
Shafai da wutr ta ɗaura kafin ta rufe da salatin annabi ,ta ɗage darduman ta kakkaɓe tayi folding.
Ina ƴan mata marasa yin shafai da wutr da walha ,wai sallan tsoffine ,to nidai nace inasha neman aljanna ba babba ba yarone?,kuma duk aljanna ɗaya aka tanazarwa budurwa da tsohuwa,wanda yafi aiki shine da morewan


A falo ya zauna yaci nasa abincin da ta sayo ,kafin ya soma ƙwalla mata kira
“Ooohuuuu ,wannan mutumin ya isheni to me kuma zan masa?”
Amsawa tayi tafito cikin hijabin sallan nata.
Tunda ta shigo yike kallonta har ta samu waje can nesa da inda yike ,ta lanƙwashe ƙafa a ƙasa ta zauna a kan carfet ɗin floor ɗin.
“No miƙe tsaye,zo nan cire hijab ɗinnan” mairo ba kai miƙewa tayi ta cire hijabin
“Wow come on ,zo inga gyaran”
Zuwa tayi ta ɗago masa ƙafar,caraf ya cafki ƙafar yina luguiguitashi kamar auduga.
Yina fuzgo numfashi da ƙyar.
Ɗan janye ƙafar tayi ,kafin ta zame hulan kanta ta turo masa kan nata.
Janyota jikinsa yayi ya rungume ta tsantsan, ya saka hannu ya barbaza gashin kan nata,kafin ya cusa kansa cikin gashin kan nata yina shinshine shinshine yina lumshe ido,ƙamshinta yina tayar masa da duk wani sexual arousal ɗinsa.
Kicikicin ƙwace kanta take ƙoƙarin yi,amma ta kasa saboda da tayi motsi za taji kamar gashin kanta zai cire.
Don dole ta daina motsi ta saki jiki .
Happy friday my fans????
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button