JARABABBEN NAMIJI COMPLETENOVELS

JARABABBEN NAMIJI COMPLETE


An karramasu da fura da nono da yasha man shanu da zuma ,dasoyayyun zabbi da dafaffen ƙwai. Ga fresh sarin nono ƙwarya ƙwarya bako sugar.
Dukda basu iya sha hakanan sukayi masu kara shekh akram ya saki ciki ya kurɓa fresh nonon sosai shima julab ya ɓare ƙwai ɗaya yaci.
Bayan ƴan gabatarwa,iyayen julayb ɗinne suka haɗa da ƴan tafinta,suna faɗin securityn suna fassarawa iyayen da hausa dukda shima hausan a lallaɓane ,sukuma iyayen mairon ba cika ganewa sukayi ba
A haka akayi schedulling komai ,suka buya kuɗin komai,akan zasuje su kwana a hotel cikin gari kafin gobe da yakama jumu’a sushigo a ɗaura aure su wuce da amare.
Julayb ,kam yaji daɗin lamarin don haka yaja wani ɗan garin ya tambayeshi abu mai tsada da yafi daraja da ƙima a idon ƴan garin.
Bashi amsa yayi da shanu!
Ƴan vip kuyi mun haƙuri ai nasan ku ɗin fa nawane,kar aji kanmu,yes! Is your right and you must say it out,sai dai as i took excuse yarona ne ba lafiya shiyasa kwanan nan kuke ganin single post ,instead of 2 ,amma tnz god yaro yaji sauƙi ,kuma inshaallah zan cigaba da kiyaye haƙƙinku har in gama,Nagode
Next episode is loading✍️露♀️
[3/14, 07:06] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


59 – 60
Washegari jumu’a su abbey suka kuma dawowa jejin ,da tarkacen su goro huhu² ,taburmi,cartoons ɗin drinks da ruwan roba ,sweets ,kwandunan dabino ,da sauransu suka lafto kayan mota guda aka jibge a gaban masallacin jumu’ar
Tuni labari ya fara trending a gari,shikuwa julayb bai shigoba sai gabda za’a ɗaura ,sai ga mota trela shaƙe da shanaye,anzo anjibge.
Cikin shigar nanyan kaya na zallar boyle fari ƙal ,ƴan ciki da malummalun,ya murza hula ƙiran tangaran ,kalan kwalliyar jikin rigar,sai ya saka baƙar takalmi ,yana tafe yuna bulbula ƙamshi na musamman,julayb ango cikin manyan kayan hausawa lolz.
Duk inda yabi ƴan ƙauyen kallon shi su keyi, taron ƴan jarida kuwa,dana gidajen t.v kamar an gayyace su
Ana sallame sallar jumu’ar aka shigo da kayan ɗaura auren a take aka ƙaddamar da ɗaura auren akan kuɗi miliyan guda.ana ɗaura auren aka zarce da rabon wainnan kayan dabinon dasu drinks da ruwan roba,zokaga layi zamusha ruwan roba????
Shikam julayb ,ana cewa an ɗaura ya shige mota ,kawai da ya rasa mai zaiyi saiya fashe da kuka harda sheshsheƙa shi wannan soyayyar ma dayike mata baisan kalan saba.
Wayarsa ya zaro ya soma kiran umma raudha, cikin ƙaraji ya ce “umma nikahtul annnn”
Baijira respond ɗintaba ya kashe haka yayi ta kiraye kuraye,kuma da ya shaida masu sai ya kashe ya kura wasu,kuma ko anyi calling back sai ace busy…
Saida ya gaji don kansa ,ya wurga wayar a mota ,ya fito,a take yasa ƴan kamfaninsa da suka zo masa ɗaurin aure dasu taru a rarrabawa dattawan garin shanayen da suka zo dashi. Kowa shanu da naira dubu goma.
Wohoho ,abun yayi exciting kowa ciki harda ƴan jarida,tuni gidajen tv suka shiga watsa wannan an amazing biki,yo multi billoniern balarabe dashiga surƙiƙin daji ,da auro bagidajiyar bafullatana ,talakan tilis kamar mairo batareda ƙyara ko hantara ba…saima rabon abun arziƙi da sukayiwa ƙauyen wanda ya toshe bakin kowa
Duk tsoffin anguwa kuwa faɗi suke “uhm uhm uhum ,allah in baka bamu ba kaba namu,allah karja bashemu aure irin na mairo shi ake kira da arzuƙa,jibi tuƙeƙen sa guda da ake shigiwa dashi gida gida…”
Yayinda wasu suke faɗin “ahab ,adai barsu ,zasu sha kallon abun mamaki ,wani aurene hakan ba mata sai maza mutum uku sai ango,lallai kwaɗayinsu zata yi kai,don kuwa tamkar sun saida ƴarsune kurum”
Wannan jita jitan shi ya fara zuwa kunnen mairo kafin ma tasan an ɗaura aure ,don haka duk ƙawayenta sa’ointa suka warwatse suka barta a gudan tiririshin da sukeyi.
Ƙunshe kanta tayi taringa rushewa da kuka ,fuskarta yayi jajir,ana haka tsoffi sukazo tafiya da ita ai mata wankan amarya, shikam julayb yina biye dasu shifa lallai sai ya ga anaryarsa.
Acan gida kuwa,mata na zaune da ƙaton turmi a tsakar gida ana jiran zuwan amarya
Suna shiga tana can ƙurya tana kuka, su bama su ankara ba,haka suka ɗagota suka fesa mata nono a fuskar suna aikin rangaɗa guɗa.
Jin ta sandare taƙi ko motsi yasa suka soma rarrashinta “”mairo aure bautar allah ne ,kiyi haƙuri haka duk mukayi muka zauna a gidajen mazanmu,yau kinga sai labari…”
Tun suna ganin abun kan auren ne har suka gane akwai matsala amma juyin duniya taƙi ko motsawa bare ta fito suje da ita.
wai lallai tafasa auren .juyin duniya an rasa yanda za ayi da ita.
Fitowa sukayi cikin fushi zasu koma gidan da sauri julayb yayi bayansu.
Tambayarsu yayi ko lafiya?
Nan suke shaida mashi abunda tace
A tsorace ya koma da baya ya shige gidan ,ƙwalla mata kira ya shigayi har muryan sa na dishewa.
Da gudu sukabi bayansa suna basa haƙuri,amma ina ko jinsu bayayi ya ringa shiga ɗaki² har ya hangota.
Yina zuwa bai wata² ba ya ɗagata cak,ya fito da ita sai mota
Cikin fararen kayan fulani ,anbi anmata murtuka²n kitson fulanin yina zabga warin man shanu,adole an ma gashin oiling ɗin ƴar gata.
Hannu da ƙafa ƙunshe da lallen gargajiya ƙafa da hannu tsohuwa ta faɗa taɓo.
Yina sakata ,ya figi motar da gudu suka bar garin ,dukda kwazazzaban da ya dinga cin karo dashi ga jijjigen bishiyoyi da sukasa aka sassare don asamu hanyar wucewa,amma sam bai damu ba har ya fito hanya ,daganan ya ɗauki hanyar airport da ita ,wanda nan ne kaɗai ya sani.
Yaje ana haranar kwasan pasinjar jirgin da zasuje abujane,amma ya roƙi abasa zai biya kuɗaɗen fasinjar su tafi harda ƙari.
Haƙurisuka basu suka ce nan da awa biyu wata jirgin zai zo.
Anan take suka ɗauki hanyar lagos ,few hour suka sauka ,ya ɗauki hayar taxi ya wuto dashi gidan saida ya gansa cikin compound ɗin shida mairon sa .
Sannan ya kira securityn da ya bari a can dasu abbey ,yace su je airport ɗin su ɗauko motarda ya bari ,shi ya wuto lagos.
Oum Aphnan✍️
[3/14, 07:06] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????


ALHERI WRITERS ASSO.????️
A .W. A
https://www.facebook.com/groups/524085991963693 /


63 – 64
Jujjuyawa yashigayi ko allah zaisa taga abunda zata tsane kanta dashi ,kuma ta ɗaura dondai ita kanta zataji kunyar maida wannan daddaunan zanin.
Jerin towel ɗin da tagani a sagalgale jikin rank ,masu kalolin pink, cikin ɗari² ta ɗauka,saidai abunda ya bata rigid support shine ganin julayb ɗin da farin towel ɗin,kenan may be shi ake amfani dashi in za ayi wankan ko in angama.
Dawowa ɗakin yayi ya shimfiɗa masu wani faffaɗan darduma mai taushin gaske
Kafin yaje ya jera kayan karɓan bakin amarya????
Aikuwa tana leƙowa tayi arba dashi. Da gudu ta koma ciki tana ƙarewa kanta kallo.
Tanacan tana leƙe ta labule batayi auneba saidai taji an sunkuceta anyi sama ,tuni ɗan ɓingilin towel ɗin yafara lilo zai fice
“Wayyo ,yi haƙuri ka ajeni,wallahi na daina,zanin zai cirefa ,kayi haƙuri”
Akan faffaɗan gadonsu.
Dakansa ya ɗakko mata suitable cream ɗin da ya dace da jikinta,yafara goga mata a daga kafaɗanta,wuya har fuska,kamo hannunta yayi yana murza mata man ta wani siga “Mairota wannan wani irin lallene????”
“Hmm na gargajuyane,mu haka al’adanmu yike” niko nace mairo aji tsoron allah kodai na mallaka….fans ga sirrin Surah Alam nashrah zaki rubuta ki wanke da ruwa kaɗan sai ki kwaɓa da lallen asa a ƙafa
Sai kuma walfajri ki wanke ki haɗe da lalle a hannun dama
Zame towel ɗin yayi a hankali,bayan ya sakata a jikinsa yafara goga ma dukiyar ƙirjinta semulteniously,yina fuzgo wani irin numfashi tareda raɗa mata wasu zantuttuka da larabci,wanda itakam mairo koda hausane bazata iya fahimtar suba.
Zillewa tafara ƙoƙarin yi sakamakon wasu baƙin al’amura da bata taɓa jiba a rayuwarta da suka fara bijiro
mata.rungumota ya daɗa yi tsantsan yina lailaya ƴan ficilcilun kan nononta,cikin inda² yace”Bay…baby…ki bari haramun ne saɓama miji ,kar …kar ki fara kinji love?” Ya ƙarashe tareda kautar da bakinsa adaga kunnenta ,ya manna mata kiss a ta bayan wuya.
Don dole ta saki jiki don dai itama kanta an mata nasiha akan hakan tun a gida.
“Amm,amma oga ba muyi sallan bane ai”
“Oushhh baeby na manta”ɗan sunkuyawa yayi ya lakato man ya fara shafa mata har ziwa ramun cibiyarta nan ya shiga jujjuya yatsarsa ,mammatse cinyoyinta tashiga yi.
“Don allah muje muyi sallan tooo ,ni zafi nikeji abar shafa man” juyata yayi ya lakato cream ɗin ya laylaya mata a ɗuwawu kafin ya maka mata dukkan wasa,saida ‘hannunsa ya ɗan kame kafin ya fita a hankali
Turo baki tayi kafin tace “uhmmnm ni ,ni,ni” tana shushure ƙafa,dariya ya saki ya miƙe ,ya ɗakko mata doguwar riga tasaka ,saida suka sake alwala kafin suka gabatar da sallan yina jansu,hmmm team mairo kuzo kuji yanda julayb ke jero addu’a kamar jikan sudays,hhh ko da yike ƙila maƙwaftane…lolz
Gaban kayayyakin cin da aka sayo masu yayi,a hankali ya jejjera komai gwanin ban sha’awa ,rungumeta yayi ajikinsa kafin yasoma yago rosted chicken ɗin ya saka mata a baki. Dafarko ƙin karɓa tayi saida ya zare mata idu take tsoronsa ya shigeta ,ta buɗe bakin yina tura mata tana taunawa a hankula tana haɗiyewa. saida yaga tana karɓa da ɓata fuska kafin ya ƙyaleta,ya tsiyayo fresh milk a cup ya saka mata a baki…sosai tasha don sukam akwai kyakyawar halaƙa tsakaninta da madara,bare wannan ga daɗi ,flavoured ga sanyi kuma again.
Dam ta ƙoshi kafin ta langaɓar dakai ajikinsa,shimako cin yunwa yayi ma kansa don dai yina jin yunwan .
Brush yasata tayi kafin shima yayi ,a falo suka haɗe,da sauri ya sureta sai master room,yina sauketa a gadon ya rage wutar ɗakin,atake wani kunya yazo ya lulluɓesa abunda bai taɓa jiba a wajen wata kenan ,waishi kunya. Doguwar jallabiyarsa yayi,haka yayi saura dagashi sai
boxers.hajiyarsa kam tacika tayi fam ,cikeda shauƙi to ke ko yau zatayi al’amarin da aka daɗe ba’ayiba.
Itakam vanda ajiyar zuciya ba abunda takeyi ,yau ake cewa ta faru ƙare…cikin dimly light ɗin ya nufo inda take,wani sufa yayi ya hauro gadon…
kuyi haƙuri dani gaskiya yanzu posting sai can rana zan inayi in na fito aji,saboda yanzu muna lectures ,amma don allah kuyi haƙury
Oum Aphnan✍️
[3/14, 07:06] Bamalli✌️: Typing…✍️
JARABABBEN NAMIJI
Na…Oum Aphnan????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button