NOVELSUncategorized

RAGGON MIJI 26-30

 *PAGE26*
*Dedicated to RAGGON MIJI FANS GROUP 1*
*KUSANI INAJIN DADIN COMMENTS NAKU YANA SA INJI CIKINA ZE FASHE SABODA DARIYA INA MA ZAN IYA LISSAFO KU AMMA KUNYI YAWA, KUSANI PAGE DINGA NAKU NE MAMAN MAMY NA GODIYA DA  NUNA KAUNA*

*INA FASEELAT MUTANEN NIGER????the harija????inamiki sonso ana mugun tare*
Ta fiddo wayarta ta kira maman amira tace “gani fa nafito yanzu kinganni, wane kalar gate nema kikace? “
Aisha tace “black and golden color “
Faseelat setaji muryar maman amira very silent kamar Marar lpya se taji ba dadi tace “lpya de kike ko? “
Maman amira tace “sede Kinzo inajiranki”ta datse kiran,
Faseelat tai shiru tana tunanin ko me ke damun maman amira oho, ta danna wayarta screen saver nata ya bayyana ta cigaba da kallon pic din ta.
Suna zuwa bakin gate din gidan tace me adedeta ya ajiyeta gidan beda wuyar ganewa saboda yayi bakin titi sannan ko da kwatancen gate din gidan kawai zaka iya ganewa tangamemen gate ne yasha zanen golden,ta mikawa me adedeta kudinshi ta isa bakin gate din tafara kwankwasawa tana kallon saman katangar gidan duk flowers Sun baibayeta.
Me gadi ya bude yana kallonta ya gaisheta ta amsa tana meda mishi gaisuwar ya bata hanya tashiga ya bita da kallo yana iya cewa tunda yafara gadi gidan ba macen da yataba gani tazo da hijab se faseelat, sede suzo da gyale, after,ko himar, ko hakanan gidigai-gidigai, yakoma ya zauna yana cigaba da sakar hulunanshi.
Faseelat tunda ta shiga gidan ta sake baki tana kallon girma da kyan gidan ga yan rumfuna nan irin wanda bature yayi acikin gidan ansa masu furnitures kamar wurin shakatawa, sannan ga dan karamin swimming pool dinsu  ga wurin ajiye motoci, motoci reras sunfi biyar a pake masu kyau da tsada, ga wurin wasan amira anzuba masa kayan wasa iri iri, kai gidanfa ya hadu komi yaji, ta samu ta yakice kauyancinta don kare girma ???? ta isa bakin kofar shiga ainihin gidan tafara danna door bell,
Maman amira na kwance kan bed taji ana danna bell tafito tana kara rage damuwarta don baadade ba fahad ya mare ta sabida kawai tana bawa amira ruwa seta kware shikenan ya dauketa da mari yaja diyarshi sukabar gidan tasha kuka sosai shiyasa har muryarta ta canza har faseelat tagane, taje tabude kofar tana kakaro murmushi,
Faseelat ta saki murmushi tanajin dadi tai tsaye bata shiga ba, maman amira taje ta rungumota tajawota ciki tana cewa “wow kanwata kinganki kuwa? Wai dama haka kike?wlh pic muni ma yake miki kinhadu “ta saketa tana kara kallonta,
Faseelat tai dariya “hmm anti kenan wai miya sameki naga idanunki sunyi ja kamar ma kumburi a fuskarki “tana kara kallon fuskar,
Maman amira ta waske maganar “ki zauna mana kinyi tsaye ya hanya yaude Allah yayi naga kawata kuma kanwata “
Faseelat tai shiru tana kallon aisha tace “anti bazaki fadamin ba? Ga muryarki nan har ta canza miya sameki jiya fa lpya lau mukayi waya da daddare “
maman amira tai murmushin jindadi “why faseelat zaki damu kanki bugewa nai da kofa na zauna nasha kuka na shinefa kikaga muryata har ta sauya”
faseelat tace “sannu anty gaskiya banji dadi ba Allah ya baki lpya “tana bata fuska alamun tausayinnan,
maman amira tai dariya “zo, zo “tajata har kan kujera irin kujerun nan masu amfani da AC inba ita suna saurin lalacewa,
itama ta zauna tana fuskantar faseelat tace “ya amarci ya jindadi? “
Faseelat tai murmushi tace “ehinnn anti kenan “
Maman amira ta juya ido tana mata hararan wasa tace “bari nakawomiki abinsha “tatashi tai hanyar kitchen, faseelat tasaki ajiyar zuciya ,ta daga kai tana kallon gidan daga main palo se daku na biyu se kitchen se upstairs,kai gaskiya gidannan yafi karfin gida sede akirashi da mansion ????ta dawo da kallonta cikin Main falon tana bawa idanunta hakki, idonta ya sauka kan pic din fahad tangamemen enlargement shikadai ta na kallon pic din tagane ya kwana biyu saboda yanzu yafi cika tazama magidanci, ga sunan pictures birjik wasu shida maman amira wani su da amira,, wani pic takurama ido ya ruko maman amira ta baya itakuma tana dariya shima yanayi, dandanan taji idanunta suncika da kwalla tai sauri tasa yatsa ta debe wadanda suka zubo ta cigaba da kokarin meda sauran, sega maman amira ta fito daga hanyar kitchen din dauke da babban plate tazo ta ajiye, gaban faseelat tana ta kakaro faraa saboda bata saba ba tanayi ne kawai don faseelat tagane tayi murna da zuwanta,
ta zukuna ta bude drink din berries king non alcoholic ta tsiyaya mata a cup cikin plate din kuma ga wani snack nan a ledanshi ta mike tace” bismillah”
tana komawa tazauna kan kujera,
faseelat tai murmushin dole don tana ganin pic din nan duk ta nemi farin cikin ta rasa ta dauki cup din ta kurba ta meda ta ajiye,
Ta dago ta kalli maman amira tana mata kallon kurilla, abun yabata mamaki tana cikin  irin gidannan amma gatanan a rame, duk dade kiba halittace amma ita ta ramar daka gani  kana iya cewa rashin abinci ne ko damuwa,
Tana cikin tunani maman amira data meda idonta akan katuwar plasma dake mamaye a bangon falon kallo, ta dawo da dubanta kan faseelat tace “to ya megidannaki yana lpya? “don abinda yasa tai saurin kara sakin jiki daita kenan jin tayi aure shiyasa har ta barta tazo gidanta.
Faseelat tace “lpya lau ,anti wai ina my daughter zuwannan fa Nata ne ita kadai ba Don ke ba “
maman amira tai murmushi tace “dazunnan suka fita itada daddinta amma tunda kikaga sundade haka to ya kaita wurin momy ne, kuma nasan bazata barta ta dawo yau ba don nasan tayi missing dinta sosai “
Faseelat ta bata fuska tareda cewa “ayya banji dadi ba gaskiya naso yau taga antin ta itama kullum sede muyi waya, gaskiya banji dadi ba “acikin ranta harda rashin jindadin ganin fahad ,
Maman amira tace “I’m sorry, ko da bakizo ba nidakaina zan kai miki ita watarana har gida “
Faseelat tace “hmmm “
Maman amira tai dariya “take it serious, dagaske nake “
Faseelat tace “Allah yakaimu “
Sukai shiru maman amira tayi kokari sosai jan faseelat da wannan doguwar firar duk tanayi ne don faseelat ta sakijiki sosai, don yanzu ma data ganta taji takara son muamala daita ganinta cikin decent dressed kuma looking wisely and educative,
Can zuwa maman amira tace “ina charting ananan ana fama ko? “
faseelat tai murmushi “anty ai kinfini zama online kusan anytime kina online har mamaki nake “
Maman amira tai dariya tace “wani lokaci kina ganina online ne kurum amma bana kai, wani lokaci kuma I’m  doing nothing shiyasa nake hawa in samu in rage kewa ,ina wayar ki ne? “
Gaban faseelat yabada dummm har seda yan hanjinta suka motsa saboda kaduwa se yanzu take danasanin saka pic din fahad as wallpaper and screen saver,
Hannunta na Rawa ta zage zif ta fiddota tace “gatanan”
Maman amira ta amsa tana jujjuya ta aganinta faseelat tafi karfin rike wagga wayar infinix hot 6,
Itako faseelat cikinta kuka kawai yake dan tasan inde maman amira taga pic din kashinta ya bushe,
Maman amira tamika mata wayar batare da ta ko danna taba tana tabe baki don ita ba Mace bace me binciken abin wani ba, faseelat ta amsa tana godiya ga Allah aranta,
sede taga maman amira ta tashi ta haye upstairs dasauri,
Faseelat ta saki katuwar ajiyar zuciya tana kallon wayar tai sauri ta sakata jaka, aranta tace bari ta tashi ta tafi hakanan,
Can bayan kusan 20 mnt maman amira ta sauko daga upstair din tunda ta sauko faseelat ke kallonta gaskiya ba lefi aisha na da kyau itama matsalarta daya de rashin kayan aikin boob da bombom ???? rigar jikinta faseelat tabi da kallo green din gownt ce tabi koina na jikinta dayake roba ce, seta tuna fahad fa yana ganin wagga shigar , ranta ya baci ta dauke kai tana jin kishi a ranta, maman amira ta sauko takaraso wurin tana cewa “sorry na barki ke daya “
faseelat tace “bakomi anty “
Maman amira ta daga wayarta tana latsa, faseelat tabi wayar da kallo dagani tsadadda ce bata saniba ko tama shigo Nigeria oho,
Maman amira ta jawo kwalin iPhone 7 da ta ajiye gefenta ta mikawa faseelat tace” ga tsarabarki”
Faseelat ta amsa tana murmushi tana dubawa taga kwalin waya ne da sauri ta fiddo ido waje ganin an rubuta iPhone7  ta dago tace “anti wannan ce tsarabata? “
Maman amira ta daga mata ido,
faseelat takara kallon wayar inbata manta ba dubu 150 kwanaki taji abul na cewa take,
Tai shiru ta rasa ma me zata ce,
Maman amira tace “karfa ki tunanin nabaki wata kyauta wannan ba komi bane kinfi karfin ta agurina wlh, ki amsa plsss karki medo min in kika ki amsa bazanji dadi ba kuma zanji cewar baki dauki kawancen mu yanda na dauka ba “
Faseelat tai murmushi ai dama Batai niyar medawa ba tace “to Nagode anty Allah yasaka da alhairi ya kara budi “
maman amira tace “amin ya kuma barni da habibina “
Faseelat tai yake tace “amin “
Maman amira tai dariya tace “nafison irin wannan adduar fiye da kowace, don inde inatare da dad din amira to nagama samun komi “
Faseelat tai yake tace “anty ni zanwuce “
Maman amira tace “tunyanzu? To jira na dauko mayafina na kaiki “
Faseelat tace “anty dama kinbarshi karki wahalar da kanki zan hau napep “
Maman amira tamike tsaye tana Cewa “inani ina barin momyn amira ta hau napep? Allah se na kaiki daganan se naga gidanki kinga innatashi zuwa base kintsaya yimin kwatance ba “
bata jira cewar faseelat ba ta haye bene ta dauko key da gyale ta zo ta yafa tace wa faseelat “muje to “
Faseelat tai gaba tana mamakin yadda zata fita da wannan rigar dukda de driving zatai amma rigar ta kamata sosai ga gyalen dan tsito,
Maman amira tafita taja kofar Tawuce gaba faseelat na binta abaya har bakin mota ta shiga ta bude faseelat ta bude ta shiga, taiwa me gadi horn ya hangame mata gate tafita da motar,
Suna hawan titi fahad na isowa bakin gidan ,yabi motar Aisha da kallo yana mamakin ina zata, dama megadi be rufe gate ba ya shigar da motarshi cikin gidan.
Su faseelat na tafiya suna fira, alhamdulillah maman amira taji dadin zuwan faseelat dan yanzu jinta take wasai kamar ba abinda ke damunta,
Faseelat kau firar kawai ake amma hankalinta na can tana tunanin yau tayi rashin ganin fahad to yaushe zata ganshi ?
Tanawa maman amira kwatance har lungun su, ana zuwa kofar gate din gidanta tace atsaya, maman amira ta tsaya ta juya ta kalli gidan tace “nan ne gidanki, insha Allah ki tsammaci zuwanmu nida amira, “
Faseelat tace “se kunzo Nagode sosai anty bazan taba mantawa dake ba “
maman amira tai murmushi tace “nima haka “
faseelat ta bude motar ta fita tana kallon gate din gidanta seta ganshi very small .
Maman amira taja motar ta tabar wurin, faseelat tabude kofa tashiga, tana Shiga falo ta zube kan kujera tana lumshe ido a ranta tace” yaushe ne zanaganka inji sautin muryarka? “
Se kuma tai shiru afili tace “anty nada kirki sosai i love her kindness and the love that she is showing to me “ta dago kwalin wayarta tai kissing tace “nasamu makamin yaki “
Tai dariya,
Ta duba wallwatch taga to 6 ta mike tana jan tsaki tace “bari naje naiwa wannan alaramman tuwon da yace kafin yazo yafaramin makyarkyata ????
*#team fahadsee????*
*#team fakasee ????*
*duk ana tare,*
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
*PAGE27*
*this page is for sayyada nahaja one love*????
Cikin hanzari ta shige kitchen tafara hadawa oga khalil tuwon masara miyar kubewa, wlh khalil bagidaje ne na karshe wai bayason tuwon semo wai dandanan yakejin yunwa in yaci shi , cikin sauri take komi ta Gama ta samu ta gyara jikinta dan dukda baa yabawa se tayi abunta tai kwas kafin ya dawo amma ba yabo ba ko dan kiss dinnan,
Maman amira nashiga gida tai parking ,tana fitowa taga motar fahad alamun ya dawo kenan ta tsuke fuska ta shiga gidan,
Yana zaune kan kujera yana latsa laptop ta shigo ko kallonshi ba tai ba tai hanyar upstair tana zumbure zumbure, ya dago ya kalleta yatashi yabi bayanta, tana shiga bedroom yana shigowa ta daga hannu da niyyar yaye gyalen jikinta taji ya rungumota ta baya tareda sakala hannayenshi ya zagaye ta, ta turo baki tafara janye mashi hannu dan ya saketa, memakon ya saketa se yayi sama daita kamar yar baby har saman bed (amfanin ramar kenan????)
Ya bi ya mata rumfa tana meda numfashi tace “ka kyaleni fahad “
ya na binta da mayen kallo yace “duk fushinne? I’m sorry for what  I did “cikin zazzakar muryar sa.
tabata fuska hawaye suka fara zubo mata ya dagata yana cewa”oh my God “ya tashi zaune ya jawota ya rungume kan cinyarsa ya dago fuskarta yace “please my cutie stop this crying i made a mistake pls forgive me “
Hawayen na cigaba da gangarowa tace “se yaushe ne zakabar duka na fahad? I’m amira mom ba yadda zaai na cutar  da ita, amma se karika duka na saboda ita, wai yaya yaushe zakadena duka na akan small abu? I’m tired “
Yasaka harshe yana lashe hawayen dake zubomata yace “I’m sorry baby I apologize kiyi hakuri nasan kina hakuri amma kema yakamata ki kula mana dazun fa kina bata ruwa ne in haste har kika sa ta kware amma de kiyi hakuri kinji? “
Tai shiru tana ajiyar heart ya meda bakinshi yayi kissing kuncinta yace “thanks my love shiyasa nakeson ki innayi laifi nabada hakuri anayi i so much love you “
Ta saki dan karamin murmushi yace “daga ina kike nazo a sani a microwave na tarar bakinan dole na matse desire na “
Ta dora hannu tana shafa styling sajen shi tace “kawata ce tazo shine nai dropping dinta gida “
Yana lumshe ido saboda jindadin abunda take Mai, yace “meyasa kikafita da wannan dressing din ?”
Tace “haba yaya acikin mota fa nike kuma ban fita ba ina ajiyeta na dawo “
Ya lumshe ido ya bude dukda shi be cika magana akan komi ba amma wani lokaci dole yake wa maman amira saboda she’s careless girl,
Ya kawar da maganar yace “alright yanzu nide i need you i want to see me flying on the cloud “
ta saki murmushi tana turo gaba “baka gajiya my heart desire kowane lokaci u r in need “
Ya dora hannu kan breast dinta yana cewa “why i would be tired ? being with u make me feel like no one is lucky like me “
Yasa hannu yafara jan zif din rigarta tace “i love you so much “
Yace “love you too dear “
yana sauke rigar kan kugunta ya cire bra din ya wurgar yafara sucking breast dinta  ,don ba abinda yafiso jikin mace irin breast da kugu.
Tuni suka cigaba da faranta wa junansu rai seda yayi romancing dinta sosai sannan ya kwantar daita a bed, shi yafison yin sex a tsaye, ya jawota gab bakin bed kafafunta kan hannunshi shi kuma yana tsaye Yana …….
It took him like 15 minutes sannan yayi release ya koma suka cigaba da romancing juna ya kara yi amma a zaune wannan karon, bayan 10 minutes yayi release still going for third turn, the problem is ita aisha some times a romance kawai tayi release, shikenan kuma bata jin new feeling a time din, shi kuma gashi ga yadda yake haka take kokari dashi,
seda ya kara one more round doing sex with her a kwance sannan ya kyaleta ya jawota ya rungume abarshi yanajin sonta nakara mamaye illahirin jikinshi can ciki ciki yace “I have enjoyed your honey u r getting sweeter every day, i love you honey”
Ya sumbaci gashin kanta ya cigaba da shafashi,
tai tsit ta kara shige mai har bacci ya dauketa,  ya gyara mata kwanciya akan kirjinshi yana jin tausayinta don wani lokaci ba wetness a jikinta gata a tsuke tanajin zafi sosai inyafara sex daita bfor wurin ya bude.
Ya kara sumbatar wuyanta tareda meda kanshi kan filo ya rumtse ido.
Ko kafin khalil ya dawo faseelat tai wanka tasha gayu tana zaune tana karatun kurani da yazame mata jiki duk bayan sallar Maghreb se tayi ,ya shigo dakin ,ya zube kan kujera tareda fadin “wai Allah “
Seda takai aya sannan ta dago ta kalleshi tace “sannu da zuwa “
Yace “yawwa ya gidan? “
Tace “lpya lau, “tatashi ta dauko mishi abincinshi ta ajiye mishi,
yace “yawwa “ya tashi ya wanko hannu yazo ya zauna yana zabga loma,
Faseelat tai kasa k’e tana kallonshi can zuwa ya kai loma yace “faseelat wai aina kika koyo tuwo “
Tana mishi kallon raini tace “awajen hajiyarku mana “
Yayi dariya “aida kin iya irin tuwon hjya da se na rika baki kyauta”
tajuya taja tsaki kasa kasa, ya cinye abinshi Tass ya fita,
tana zaune sede taji tangarararan, kwam “marfin tukunya ya fadi taja tsoki a fili ta shige bedroom, wai kurum se yarika mata bincike ko sanwa take sede taji anbude tukunya ko tazo ta sami marfi bayadda tabari ba, shegen bin kwakkwafin tsiya, yanzu zuwa yayi yaga yawan abincin dake kitchen din,
tana zare bra din jikinta tace “aikin banza kawai waini haka zankare yar I love you dinnan ma sede nagani a film kullum sede in ta kunsar kayan haushi,”
Ta daga kai sama ya Allah ka kawomin dauki ga baiwar ka na neman taimako. “
Har zata kwanta ta fasa ta fita falon yagama kulle kofa ya shigo tace “khalil dubi tsarabar da kawartawa tayomin “
ya amshi wayar ya Jujjuya yace “ita kawar taki ta baki? “
tace “eh “
ya mika mata wayar yace “tayi kyau “yawuce ciki,
Tabishi da kallon haushi abinda ma zece kenan,
Ya yo wankan shi yazo ya kwanta, tashigo ta ajiye wayar ta shiga toilet tayo bawali ta zo ta kwanta ta bashi baya,
kamar yana jira yakawo hannu yana latsa mata duwais????
cikin ranta tace “dama nace seya tabashi Nifa nafara gajiya da wanga iskanci na tabamin duwais, ko ina cikin aiki inde zan bi gefenshi se yakaimin tafka haka kurum wlh nafara gajiya “
Da dubara takara matsawa can karshen gadon, yabita yakara dora hannu akan duwais din, ah khalil fa ansamu promotion yanzu abun yazama jiki baya kyarma in ya zo tabata lol,
faseelat gabanta yafadi tau yau jarabar ta motsa kenan, yau ba baccin tsiyar zaaiba, laguda ta zaai abarta da hauka, tai wuf ta tashi zaune ta dafe cikinta tafara matso kukan karya gwara de ta rufawa kanta asiri tasamu tai baccin ta lpya lau,
yayi sauri ya tashi zaune with total care ya dafata yana tambayar “cikinne? “
masu tambayar maganin karfin maza su siyawa hubbies nasu ????da maza masu son sunan to kunbiyoni bashi in next page zaku gansu lodi lodi thank you ????
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
28
*kamar yanda nai alkawari ga wasu magunguna na samo muku names dinsu zan rubuta na bature a nan sama akwai kuma na itace  wadanda zaki iya hadawa a gida, bayan kungama shan karatu zakugansu karshen page Nagode muku*
*here are some, max man, tiger king(tablet), max sex, revive, boosta man, qurratul rijal gahwa(coffee), man power,*
*Big boy soap, gold fly,,here are some kuma inna kara samun wasu zakugansu a next page*
*bismillahirrahmanirrahim*
*(so whosoever does a good equal to the weight of an atom shall see it, and whosoever does evil equal to the weight of  an atom shall see it)*
Ta daga kai tana matso hawaye nan da nan ya rikice ya jawota jikinshi yana mata sannu tana yarfa hannu take daga mishi kai, bawan Allah se yamutsa fuska yake donji yake kamar shi ke ciwon, yace “faseelat bakiji tun yaushe nake cewa muje asibity kin ki “
Tai shiru ya janyeta ya tashi dasauri ya fita, faseelat tace “Allah yasa ba ruwan miyon zaaimin ba abani nasha don dole na, tofi da ko sau daya akayi aciki yayi amma kaita jibga miyau ciki, kai Allah ya gyaramin kai khalil”
Tana rufe baki ya shigo yana sauri da cup a hannu tofinnan de zaayi, ta cigaba da yarfa hannu tana matse ciki ya zauna ya tofa mata adduoi ya bata ta rumtse ido ta shanye yace “sannu “yana jawota jikinshi ya daga rigar baccin ya debo sauran ruwan yana shafa mata aciki, yanayi yanabin cinyoyinta da kallo dan doguwar riga ce jikinta, daga shafa magani ya zarce yana shashshafa cinyoyin zuwa cikinta, tana jin haka ta kara damke ciki tace “wayyo Allah na”
Yace “sannu Allah ze baki lpya “amma de bedena shashshafatan ba yanayi yana mika, faseelat taja tsoki a ranta yo miye amfanin karyar ciwon da take?
Ta yunkura ta tashi zaune tana yamutsa fuska tace “ya dena ciwon ma “
Yayi doguwar mika yace “to alhamdullillah mu kwanta to “
Ta matsa can nesa ta kwanta yayi dariya wato gudunshi take? ya kara matsawa kusa daita ya dora mata hannu tai shiru tana kallon sarautar Allah,  kamar baze lagude tan ba har tafara bacci taji yanayin abinda ya saba, dole ta Hakura yayita bidirinshi, tunda safe ta aika aka siyo mata lemon makwabta taita sha don a wahale ta kwana.
Haka suka cigaba da zaman faseelat tanajin matukar kunya ta tunkari khalil da maganar bata gamsuwa dashi, duk randa yayi abinshi ita kuma tunda safe zata fara shan lemu, wani lokaci cikin daren ma,
Tuni tabawa ishak tsohuwar wayarta ta cigaba da amfani da iPhone 7 dinta bata da aiki se taci gayu taita daukar pic,
Kwanakin baya maman amira takawo mata ziyara, tai kusan awa 5 gidan faseelat suka sha labarinsu ana raha don sunkara muguwar shakuwa, amira kan cewa tai abarta wurin faseelat dakyar suka tafi .
Yau faseelat tunda safe takejin jikinta ba dadi, tanajin kan ta very week sannan cikin ta kamar ana hura mata wuta aciki, ga kasusuwanta jitake kamar ana daddatsasu da karfin hali irin nata ta fara hadawa khalil abincin rana, ta samu ta dafa mishi shinkafa da wake da kyar tagama ta koma daki tashige cikin blanket baa jimaba jikinta ya dau zafi sosai tana ta makyarkyata,
Karfe 3saura  khalil ya dawo daga shago Don cin abinci,
Ya shiga yayi sallama bega faseelat falo ba ga kulolin abinci nan ajere, se yayi tunanin ko tana bacci ya zauna ya jawo plate yacika cikinshi yayi hamdala sannan ya tashi don komawa shago, har ya tafi ya juyo, ya Shiga bedroom dinsu,
can ya hango faseelat dukunkune tana nishi a hankali, dasauri ya isa bakin gadon ya dago kanta ya janye blanket din yaji jikinta rau , cikin tashin hankali yace “innalillahi wainna ilaihi rajiun faseelat me ya sameki “yayi maganar da karfi, faseelat ko magana bata iyayi harta lebonta rawa suke ,
Nantake jikinshi yafara rawa saboda tsoro kamar ze kuka yace “zaki iya tafiya kuwa mutafi asibity?”
Ta daga kai tana kara dukunkunewa jikinshi yace “kiyi hakuri faseelat zakisamu lpy bari na dauko maki hijab mutafi hospital “
Cikin tausayi ya ajiye kanta ya dauko mata hijab ya tada ta zaune yasaka mata ya tallabo ta ta mike tsaye kanta kan kafadarshi jikinta jingine da nashi suka fita waje, tasamu dakyar d temakonshi ta hau mashin suka tafi wata prvt hospital me suna annur,
da yake prvt ce ba layi suna siyan kati suka Shiga wurin likita, likitan ya mata tambayoyi akai mata tests, suka fita jiran results bayan 30mnt likita ya kira su yana kallon khalil yace “ta kamu da typhoid, da malaria, yanzu zan rubuta muku drugs kuje kusiya, Allah ya bata lpy “
Khalil yace “amin “itakam lumshe ido kawai take don itakadai tasan yadda takeji, doc ya Rubuta masu maganin suka fita, khalil rike daita,
Acikin asibitin suka siyi drugs sannan suka tafi suna isa gida ta leme kan center carpet yaje ya dauko pure water yazo ya balli drugs din yace “faseelat tashi kisha maganin “
tai shiru ya sa hannu ya dagota ta bude baki ya zuba maganin ya dora mata ruwa tana gama sha ta fara sheka mishi amai ajiki, idanunshi cike da hawaye ya ke mata sannu tana gama aman takoma ta kwanta tana meda numfashi, khalil ya tashi ya canzo kayan jikinshi yazo ya gyara wurin itama ya canza mata kayan jikinta ya tallabeta zuwa kan gado ta kwanta ya mata lullubi ya fita yakwashi kayan ya wanke su tasss ya shanya, ya dawo ya zauna kusa daita ya buga tagumi,
Tana kwancen bacci ya dauketa ,shi ko bebar wurinba seda akai kiran Maghreb ya tafi masallaci.
Har wansafe tana kwance taki cin komi se ruwa kawai takesha data sha ta amayar, karfe 9 yafita daga gidan yaje makaranta ya dauki excuse dan kula daita, daga nan yawuce gidan hjya,
Bayan Sun gaisa tace “yau ba school dinne naganka yanzu? “
Yace “akwai faseelat ce bata lpya shiyasa banje ba “
Tace “miyasameta ne? Kuma saboda bata lpya seka ki zuwa aiki? “
Ya marairaice fuska “hjya wlh jikin yayi tsanani jiya seda mukaje asibity likita yace typhoid da malaria ne “
Hjya ta tabe baki tace “Allah yabata lpya “
yace “amin akwai abinci ne? Dama so nake ince zan rika zuwa ina amsar abinci “
Tace “to yayi ga abinci can kaje ka dauka “
Ya tashi ya fita, koda yakaima faseelat abincinma bata ci ba se yoghout da ya siya mata kan hanya tasha,
Bayan 2 days faseelat tai wata muguwar rama tai fesss harwani yellow tayi, saboda masassara tasha mata jini sosai,
Khalil ya dan fita ya anso masu abinci don tunda tafara rashin lpyar shike jinyarta ya mata wanki dama can yana mata wani lokaci, ya kaita toilet ta dan watsa ruwa, kwatsam sega ishak yazo gidan yazo ya sameta sheme tsakar gida kan katifa, hankalinshi ya tashi yaje kusa daita yana tambayarta “yaya bakida lpy me yasameki? “
Dago ido kawai tayi ta kalleshi batace komi ba sosai takejin jiki,
Hankali tashe ya ciro wayarshi ya kira ummi ringing biyu ummi ta daga tace “yaakayi ne ko faseelat din batanan?
a tsorace yace “ummi Yaya bata lpya  sosai bakiga duk yadda ta rame ba, ummi inajin ma batada jini don bakiga yadda jikinta da idanunta yadda sukai yellow ba,”
Ummi tace “subhanallahi bata wayar “
yace “ummi bata magana “
Tace “kace ciwon yayi tsanani kenan to kajirani gani nan zuwa yanzu “kokadan ummi batada hakuri game da rashin lpyar diyanta dandanan take rudewa, tana ajiye wayar tace “itakuma faseelat nata cikin me laulayi ne kenan ai gwara ta dawo gida tai renonshi inta samu ya girma ta koma “ta jawo wayar ta kira hjya saratu, bayan sungaisa ummi tace “dama yanzu ishak yaje gidan faseelat kai mata sako seya tarar bata lpya sosai don yace min ko magana bata iyawa shine nace ai gwara ta dawo gida tai renon cikin kafin ya girma “
Hjya tace “khalil ya fadamin bata lpya amma befadamin abun yayi worse ba, to insha Allah yanzu zan kirashi ya medota gida, dan sunje asibity likitan yace typhoid ce “
ummi tace “base ya kawota ba yanzu zanje na daukota “
hjya tace “to bakomi shima kila yanzu yana gidan dan yanzu ya fita daganan Allah yabata lpy “
Ummi tace “amin Nagode “
ta kashe kiran dasauri tasaka hijab tafita se kan hanyane ma tafadawa abbansu faseelat din,

(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());

Tana zuwa ta shige gidan, faseelat na ganinta ta fashe da kuka, ummi tace “sannu faseelat tashi mutafi gida, sannu kinajin jiki “
Ummi da ishak suka kamata ta mike ummi ta dauko mata hijab suka fita ishak ya taro masu napep suka bar unguwar,
Basu dade da tafiya ba khalil ya iso kofar gidan dama ya biya siyo mata yar kaza ce ko taci,
Yayi mamaki ganin gidan kulle ya bude ya shiga wayam ba faseelat ya rike kugu yana zare ido.
*1.* *YAJIN MAZA*
1 yakuwar maza
2 sauyar gaude
3tsintsiyar maza
4 kai coma
5 me kan kura
6 sauyar burgu
7 ganyen tsaiduwa
8 bakin manda
Za’a hadesu a adakesu luk’ui a ringa zubawa cikin miyar kuka ko a gasasshen nama yanaci.
*yana kumbura azzakari, ya karamasa tsayi,sannan ana dad’ewa ba’ayi releasing ba*
*2* *Karin sha’awa*
1 dabino
2 yayan zogale da furensa
3 garin habbatussauda
Abusar da furen zogala da yayan a cikin inuwa sai a core kwallayen dabino ahadesu da garin habbatussauda a dakesu a dinga zubawa cikin nono ko madara peak anasha.
*3* *Emergency na maza*
Nonon rakumi babban Kofi guda sai k’wai guda uku na kazar hausa sai garin kananfari tea spoon guda ki hadesu cikin kofin nonon a shanye 2 hours before sex zakaga canji.
MAGANIN KARFIN MAZA SADIDAN/MEN POWER
   Jama’a da dama suna yawan tambaya ta”Shin don Allah wacce hanya ce ko wani magani zamuyi amfani da shi domin samun karfin maza” to Alhamdulillah ga wata ingantacciyar hanya wacce insha Allah duk wanda ya jarraba zai samu dacewa kuma zaiga changi sosai da sosai.
Za’a nemi.
1. Danyan kwai(Egg)
2. Man Zaitun (Olive oil)
3. Garin habbatussauda (Black seed powder).
Zadda zaa hada.
Da farko zaka fasa kwan(Egg) Kamar guda biyar sai a kawo garin habbatussauda (Black seed powder) kamar chokali daya da rabi 1/2  sai a kada kwan da garin sosai a suya su da man zaitun kamar yadda ake soya yainar kwai.a soya kamar kashi biyu za’a chi kashi daya da safe daya da yamma.
Za’ai haka tsawon sati daya, insha Allah zaka bawa wani labari.
Abin sadaqa ayiwa Annabi Salati.
LIKE AND SHARE.
MAGANIN KARFIN MAZA(MEN POWER) DA NAMIJIN GORO.
 A yau zamuyi bayanin hanyar da za’a bi domin samun karfin mazakuta cikin sauki ba tare da kashe kudi ba,kuma wannan hanya bata da illa ga lafiya,sai dai kara lafiya.
 ZA’A SAMU
1. Garin Namijin goro
2. Zuma
Da farko za’a samu Zuma tacecciya mai kyau a kwaba ta da garin Namijin goro sai a rika shan chokali 3 sau 2 a rana,zakai mamaki sosai.
LIKE AND SHARE.
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
29
*Bismillahirrahmanirrahim*
*K’auluhu ta’ala:-faman yaamal misk’ala zarratin kairan yarah, waman yaamal misk’ala zarratin sharran yarah.*
*Gawasu de ankara samu, double power, kongy capsule ,extra large sizetablet,,gamyka herbal powder*
Yana haka wayarshi tafara ring ya dauka dasauri ganin hjya ce, ko sallama batai ba tace “ka koma gidan? kadauki diyarsu ka meda musu kar ta mutu nan, dan ummi takirani tace zatazo ta dauketa yanzu “
jikinshi nantake ya mace yace “ai har ma  Sun zo suntafi da itan “
Ummi tace “to yayi ai hakan ne dede kaga kaima yanzu seka cigaba da yan hidimomin ka “
Yayi shiru yana tunanin yadda ze kwana shikadai batare da faseelat ba, hjy ta yanke kiran, tana jan tsoki.
Ko zama beba yajuya ya tafi gidan nasu lokacin har sun’isa faseelat na kwance kan kafar ummi tana ta kuka ya shigo gidan da sallama,
Ummi ta amsa mishi ya zukunna ya gaisheta yafara tambayar ya mejiki? “
Ummi tace “gatanan de, ai da tuntuni ma kamedota gida irin ciwace _ciwacennan na masu ciki beda ranar warke wa “
Yayi shiru yana tunanin maganar ta kenan tunani take ciki gare ta,
Ya buda baki yace “munsami likita yace tana fama da typhoid ga magungunanta nan acigaba da bata”
Ya ajiye ledar maganin da kazar da ya siyo mata da yoghurt
Ummi tace “ai typhoid batajin maganin bature yanzu tunda ta na nan zaa samar mata na gargajiya “
Yace “Tom mungode ummi ga wannan kunsiya magani “ya ajiye masu dubu goma,
Ummi tai godiya ya tashi tsaye yana kallon fuskar faseelat itama tun dazu shi take kallo dan tunda ummi tai maganar ciki takafeshi da ido tana so taga yanayinshi yace “Allah ya saw wake faseelat natafi “
ya juya ya fita jikinshi a mace gabadaya jiyayi kamar anraba shi da duk kuzarin sa, ya ja mashin dinshi ya tafi,
Yana tafiya ummi tace “cikin wata nawa ne dan insan maganin da zaabaki “
Faseelat ta zumburo baki dukda bata lpyan can ciki ciki tace “ummi nifa banda komi yanzu haka ma mens nakeyi “
Ummi ta rike haba duk zumudin ta ya koma tace “aure wata 6 amma shiru, ke kuma taki haihuwar me jinkiri ce “
Faseelat tace “hmm” kasa-kasa inama zata iya fadawa ummi matsalar ta amma bazata iya ba ,
Ummi tace “to Allah yasa jinkirin alheri ne aini har nafara murna zansamu jika me tayani wasa “
Faseelat batace komi ba, suna haka sega abba ya mata ya jiki yana tausaya mata, ummi tafada mishi abinda ke damunta yace bari yaje wajen wani me bada maganin typhoid ya amso mata .
Yaje ya amso maganin akafara bata da na wanka da na sha dana suraci, ko da akai mata da rana da marece da dare segashi faseelat tadan fara jin sauki,
karfe bakwai wayarta tafara ringing ta dauka tana murmushi ganin maman amira ce,
maman amira tace “momyn twins rashin lpyar ce ta boye minke har yau “
Faseelat ta saki murmushi “anty kenan wlh ban lpya sosai inama gidanmu aka medoni dazun “
Tace “ayya banji dadi ba, babyn mu nata baki wahala, tun shekaran jiya da kikace min baki lpya nashiga damuwa nata kiran wayarki kashe “
Faseelat tace “eh ni kaina bansan ina nike ba se yanzu ne naji dan dama na kunna wayar “
Maman amira tace “ayya Allah yabaki lpy naso nazo dubaki to gashi kuma gobe zamu tafi London zamuyi one week sede in mundawo zanzo “
Faseelat tace “bakomi anty Allah yakiyaye ya bada saa”
Aisha tace “amin “
Faseelat tace “agaidamin amira I’m going to miss both of you “
Maman amira tace “don’t mind bazamu dade bama ki kula da unborn dinmu bye “
ta kashe wayar faseelat tai murmushi ita kadai ta dora hannu akan cikinta tana shafawa tace “inaso inganni dauke da cikin my love naji ya masu ciki sukeji, “tai shiru canzuwa tace “Allah amin “
Bayan isha khalil yaje gidan hjya cin abinci ta zubomasa tanata jan shi da labari yana meda mata amsa sama sama abincin ma bawani ci yakeba gabadaya bayajin dadin jikinshi,
Hjya talura dashi tace “wai yau lpya kake de naga ko abincin ma bakaci sosai “
yana yamutsa fuska yace “banijin dadi ne hjya “
Tana tabe baki tace “to dama ya zaai kaji dadi gimbiya na can gidansu ba lpya “
daga jin maganar yasan gatse take mishi,
Ya dan matsar da plate din gabanshi yace “hjya bari natafi gida nasha magani Kaina ke ciwo “
Hjy tace “to aita himma “ta tashi ma tashige daki saboda takaici,
Khalil ya girgiza kai ya fita gidan,
Bayan yaisa yayi wanka ya haye gado gabadaya kewar faseelat ta cikashi, hanunshi kan gefen da take kwanciya yana ayyana da yanzu itace gun,
Ya dauko wayarshi ya diba time karfe 9 da rabi, duk dade dare yafara yayi dialing no din faseelat ko yaji muryar ta ya rage zafi,
Faseelat na kwance dakinta kiran ya shigo ta mika hannu ta dauka ta kara wayar akunne with out saying something,
Yayi sallama ta amsa can kasa yace “ya jikin? “
tace “dasauki “
“Kinci abinci?”
Tace “eh “
Yace “faseelat na kasa bacci saboda rashin jinki kusa dani”
Faseelat tai shiru cikin ranta tace “dan rainin hankali kada kai baccin ni anan nafisamun natsuwa “
yakatse shirun da cewa “ina kewarki sosai”
Tace “nima haka seda safe “
Yace “to Allah yakaimu “
Dif takashe kiran tai kwanciyar ta, shima yagama tunaninshi ya kwanta,
da safe ya koma wurin aiki, ana tashi yatafi gidansu faseelat, haka taita jinya kullum yana gidansu ya siyo mata wannan ya sai mata wannan, ummi sosai takejin dadin yadda taga yana kula da diyarta,
Bayan 5 days faseelat ta warware abba da kanshi yace faseelat ta shirya takoma gidanta aragewa khalil zarya, ummi tace “dama anbarta tayi koda sati ne “
yace “kina gani de yaronnan a takure yake gara takoma yafi “
ummi ta yadda da shawarar abba tace amma se gobe zata tafi,
ranar ummi tabawa faseelat magani yafi 5 dana matsi dana sha da dubara faseelat batai gangancin amfani da ko daya ba,
wanshe kare da yake weekend ne wajen karfe 11 khalil yazo ya dauketa suka tafi, seda suka biya gidan hjya sannan suka wuce dan hjyar tata zarya dubiyar faseelat din,
Suna zuwa gida dakin ya harmutse ba masaka tsinke cikin jin haushi faseelat ta hau gyaranshi.
Tun kafin dare ma ta tanaji lemunta ta dafa ta zuba a flask dan tasan yau akwai bidiri.
hakan ce tafaru ko tana ganin yayi bacci tasamu ta sauka ta hau shan lemon dinta tana sha tana tunanin khalil saboda yau so biyu yana attempting shigarta amma yakasa saboda wani irin son yara yakeji yanzu, niko nace malan khalil se anbada himma fa ????
ranar litinin faseelat takira maman amira dan tana tunanin sundawo, tai saa ta sameta tana dauka tace “patient ya jikin dazunnan muka dawo insha Allah gobe zan zo inga ya unborn ya medaki “
Faseelat tai dariya tace “to anty se kinzo inafatan de kundawo lpy? “
Aisha tace “lpya lau diyarki na gaidaki inafatan de kinkoma gidanki? “
faseelat tace “eh na koma “
Maman amira tace “se nazo to kimun wainar filawa irinta rannan”
Faseelat tace “ba matsala “
Tunda safe faseelat takara gyara gidan komi yayi fess tayi abincin rana shaf shaf ta gama ta soya wa maman amira wainar sannan tayi wanka ta zauna jiranta,
Karfe 4  faseelat taji knocking dinta taje tabude mata tai sauri ta dauki amira tana jindadi , sika shiga ciki maman amira na zama tace “kai amma unborn be kyauta ba kinga yadda kika rame “
Faseelat tai dariya “Allah anty babu komai typhoid kawai ce, kinsan bazan tsaya boyemiki ba “
Tace “to naji ayi sauri de a samarwa amira kane aikun shana da yawa 6 month kuna jindadi? “
Faseelat tace “hmm anty ni bansan wannan dadin ba haryanzu “
cikin rashin fahimta maman amira tace “zaki sanshi ne “
Suka cigaba da fira sannan faseelat takawo masu wainar su da zobo da tayi da ruwa maman amira naci itakuma faseelat tana bawa amira suna labari har suka gama,
Maman amira ta tashi tafita wanke hannu, jin karar toilet yasa faseelat matsawa ta dauki wayar ta dake ajiye gefen kujera luckily ba password ta shiga call log direct ,batare da shan wuya ba taga an rubuta heart beat ta shiga cikin contact din ta karance number tsaf, dandanan ta hardace ta,
tana rike da wayar maman amira ta shigo ta zauna faseelat tana jujjuya wayar maman amira tace “gaskiya anty wayar ki nada kyau “
Aisha tai dariya “eh kuma tana da dadin amfani “
faseelat ta latsa wayar tace “laah anty bakisa key lock? “
maman amira tace “a, a ai daddyn amira bayason locking waya cewa yayi seyaga kamar da wani abu shiyasa nadena sakawa don shifa time to Time yana checking wayata yaga me nake daita “
Faseelat tace “koda naji “
Aka cigaba da labari can zuwa maman amira ta bude Jakarta ta fiddo wata riga me kyau cikin kwalinta ta mikawa faseelat tace “gashi aiwa ango khalil kwalliya “
Faseelat ta amshe tana kiran “Wow tayi kyau anty kamar kinsan best color na purple ne “
maman amira tace “to yayi kyau bari muwuce se kinzo ko? “
faseelat tace “insha Allah “
Maman amira ta mike ta yafa gyalenta amira tafashe da kuka itafa batasan wannan ba haka tajata suka tafi faseelat Nata masu waving da hannu har suka bace,
Takoma gida ta zare hijab din jikinta ta jawo wayarta cikin tsananin farin ciki ta rubuta numbern fahad tai saving dinta da my hope.
???????? yar uwa ki kula da number mijinki wlh saboda tunaninki baze taba hango miki wadda, zata cutar dake ba harse aikin Gama ya gama, wata makwabciya kullum kullum intazo gidana number da mijinta ke kiranta ba suna, nace wai ke shi ogan baa saving number dinshi tace kam a,a ai tana cikin brain dina kinga ko no need in yi saving harwata taji dadin kwasa, nai dariya ina mamaki don nide nayi saving no din abuna,.
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
30
*Bismillahirrahmanirrahim*
*k’ad aflahal muuminun……. Wallazina hum li furujihim hafizun, illah ala azwajihim au mamalakat aimanuhim fainnahum gairu maluumin*
Ta tashi tanajin dadi takai kyautar ta daki ta dawo ta gyara wurin ta koma ta sheme kan cushion,
Ta dauki wayarta ta bude data ta turawa maman amira message “anty Nagode kwarai da duk abunda kikemun Allah ya barmu tare harabada, ina amira ta fatan ta hakura, ya gajiya?inafatan kun’isa lpya”
she’s offline dan haka ta wuce tana responding to friends nata, tana gamawa seta bi numbers dinta na what’s up, suddenly taga number fahad shima yana chart kenan ta shiga number tana son ganin last seen dinshi amma yasa shi privacy don haka bata samu gani ba, tai shiru tana nazari can zuwa ta fara mishi message kamar haka “aslm yaya ya kake ya aiyuka Allah yabada saa, kullum kana raina my yaya kuma Kana cikin adduoina a kowace salla, fatana Allah yakara tsaremin kai ,ina sonka, tareda kewarka data addabi zuciyata  a kowace dakika “
Ta tura masa ta tsaya tana tambayar kanta “ai yayi ko? Kar in saurin tura mishi hot message yaje yayi blocking dina, gradually de zamu kai gun “
Ta fito ta shiga dp nashi pic din flower ne  purple jiki an rubuta “i like purple like no other color exist in the world “
Tai murmushi tace “that’s why i started loving the color although my best color was maroon”
Hakanan taji tana son bude instagram and facebook da tanayinsu amma tunda khalil yabata waya batai ba  tana fatan fahad nayinsu nan danan tai installing dinsu ta shiga facebook ta tura mishi friend request, ta shiga instagram tai following dinshi,  tana ta jindadi, ana haka akai kiran sallar Maghreb ta kashe datar ta tashi tayi alwala tai salla ta dauki kurani tana karantawa har akayi isha’i tai isha i ta tafi tai wanka ta saka sleeping dress dinta ta dawo ta zauna, ta dauki wayar ta bude data,
Cike da burin ganin reply na fahad,
Tabi messages luckily har da na fahad tai sauri ta shiga ga abinda ya turo mata “thanks for your duas May Allah accept it, all thought I don’t recognize you, who are you ,you are not familiar”
Tai murmushi tace “u will know me very soon “
Ta tura masa “I’m ur lover and sister to you also “
Fahad ya bude message din don maman amira ma is busy chatting with her friends,
Ya dade yana kallon message din duk tunaninsa ya kare ne akan yaruwassa ce ko bangaren momy ko cikin dangin ummanshi,
Ya dan ja tsoki bazata fadi sunanta ba kenan?kamar ya shareta se kuma ya tura mata “plss may i know you? “
Tai dariya ta tura mishi “sure, but u have to promise me that, zaka cigaba da charting dani bayan kaji kowacece, kuma baza kai blocking dina ba “
Yace “yeah “
Ta tura masa “sunana faseelat shekara ta 21 going to 22 ,kuma ni yaruwarka ce tunda ni musulma ce, nadade ina kallon pictures naka bana da sukuni inban Kalle suba, nafada sonka batare da na shirya ba, inafatan zaka bani dama “
Yana karanta wa yace “rubbish “
ya fita daga chart dinta,
Shiru shiru ba reply gabanta ya fadi karfa yayi blocking dinta,
tai sauri ta tura mishi “a good believer always fulfill his promise “
Yana charting da friends nasa besan ya shigo ba, dan haka be mata reply ba,
faseelat ta hura iska daga bakinta ta rumtse ido tana tunanin pictures dinshi da tagani a instagram,
Cikin ranta tace “I have to do something kar ya shareni kamar bola “
Tai sauri ta bude gallery tanabin pictures Nata daya Bayan daya ta tsaya kan wani picture da abul ya dauketa tana tsaye ta dan juya baya kadan tana sanye cikin riga da sket atamfa, tana murmushi,
Ta kara kallon pic din ko ita kanta tasan yayi kyau, ta dora shi a dp nata,
Sannan ta koma ta cigaba da charting dinta,
Fahad se da yagama duk abinda zeyi sannan ya bude message dinta saboda yanaganin she’s insane da har zatai tallan kanta gareshi,
Yana ganin abinda ta rubuta yayi murmushi yace “young girl “
Yana fita message din yaga akwai dp hakanan yaji yanason sanin kowacece, ya shiga dp din, yana kallon pic din yayi shiru, “yeah she’s beautiful amma ban tunanin na taba ganinta ko aina ta sanni ne? “
Yaja tsoki ya fita daga what’s up din gabadaya, yayi zama abroad yaga mata kala kala wasu ma half naked donhaka pic din faseelat be kai pic din da ze tsaya yana wasting time akanshi ba,
Khalil na dawowa ta turawa fahad “tunda ka shareni seda safe ka shafamin kan diyata amira “
ta sauka online ta kawo mishi abinci yana ci yace “kinsan siyama ta haihu? “
Tace “a, a me aka samu? “
Yace “namiji “
Tace “Allah yaraya kace zarya gidan jego ta gammu “
Yayi dariya kawai tai shiru tana kallonshi, wai shi baya ganin mutane na haihuwa ne? Ko a tunaninshi a romance kawai ake samun ciki ? Nace maybe ????
Yana Gama cin abinci ya jawo faseelat kan cinya yana shinshina ta yace “muma nangaba zamu samu yara Masu kyau kamarki “
Faseelat tai shiru cikin ranta tace “ai da yake a ruwa akesha “
Anan yaita romancing dinta sannan ya jata zuwa bedroom yau ma yayi attempting shigarta sede ina abun yaki shiga, faseelat jitai kamar Andora mata leda da ruwa cikinta kan prvt part dinta,
da safe bayan ya tafi tagama aiyukanta ta tafi gidan jego tana zuwa se nan nan daita suke suna mata surutu wai uwar biyu aiwa babynsu hakuri yana bata wahala sede tai murmushi kawai, in tazo yin aiki suce aa karta wahalar da baby, maganganunsu ma takaici suke bata,
kullum se faseelat ta turawa fahad message na addua tareda nanata mishi tana sonshi,
Kuma yana budewa bayade yin reply,
Ranar suna aka sawa yaro fawax su faseelat sunsha kyau dan anko sukayi,
Da daddare har ta kwanta ta tuna bata turawa fahad message ba yau, ta tashi har khalil yayi bacci ta dauko wayar ta tura mishi “sorry yau bakajini da wuri ba ammin haihuwa ne muna wurin suna thanks for ignoring my texts “
Ta tura mishi pic din da aka dauketa cikin pitet gownt,
tana cikin turawa khalil ya tashi yana kallonta tana latsa waya yace “faseelat dare ne fa ki ajiye wayar nan ki kwanta”
Tace “to “Tana turo baki ta kashe wayar tana gunguni tunda kai bakasan dadin charting dinba ai inkaga anayi se ka zuba wa sarautar Allah ido “shi khalil naganin chart is just wasting time shiyasa bayayi,
da safe tana cikin aiki taji wayarta na ring tana dibawa taga maman amira ta dauka tana murna “anty kece? “
maman amira tace “eh, wai yaushe zaki zo kinsan fa ankusa fara azumi “
Tace “anty yaushe kikeso nazo? “
maman amira tai dariya “yau nikeso “
Faseelat tai dariya “to  yaude kinga marece yayi kuma banfadawa khalil ba amma gobe zanzo “
Maman amira tai dariya “bake kikace yaushe nake so ba, any way sena ganki goben “
Faseelat tace “thank you “
Suka yanke kiran, faseelat tai murmushi tana jin dadi fatan ta de taga fahad eyes to eyes she don’t care yasan kowacece ita.
Yau tunda safe ta shirya 11 tana bakin gate din gidansu dan yau yini takeson yi musu, me gadi ya budemata ta shiga tana gaidashi ta wuce ciki.
Tana isa ta danna door bell sau biyu fahad da ke zaune falo Yana aiki da system dinshi ya jawo remote ya latsa kofar ta bude,
Ganin kofar ta bude faseelat ta kutsa kai ciki tana ta faraa,
Tana shiga tace “assalamu alaiiiii…. “takasa kara sawa ganin fahad zaune taja tai tsaye gabanta na bugawa,
tanayin sallama ya dago ya kalleta ya meda fuskarshi kan system jin ko sallamar baakara sa ba anyi shiru yasa shi ya dago ya zubamata ido, yana kallonta from head to toe,

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button