Labaran Kannywood

Kalli yadda Jaruman Kannywood suke abun kunya a gidajen Gala

Bayan gudanar da wasa a dandalin daukar finafinai,gidan Gala yana daya daga cikin inda manyan jarumai manya da kanana suke ragewa suke samun Kuɗaɗen shiga.

A cikin masana’antar Kannywood akwai jarumai da dama da suka sami damar shiga masana’antar ta hanyar kwarewa a gidajen Gala ta fannin rawa da sauran su.

A cikin shirin namu na yau,mun kawo muku jerin wasu jarumai daga masana’antar kannywood,da yadda suke rawar ta zubar a gidajen domin samun taro da sisi.

Cikin bidiyon Jaruman sun hada da;

Tahir Fagge,Rakiya Musa,KB International,Kumurci da dai sauran su.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button