KWARTON MANYA

KWARTON MANYA

????️ƘWARTON MANYA????️

Na…Mmn teddy

               1

A cikin uku wannan kuka zaɓa ,,an daɗe ba’a haɗu ba,wannan ya sa xan murxa nayi amfani da alƙalami na nayi maku komai ƙwasha²???? . So pls take note matured head only ,idan kuma kika ƙi ji hausawa nacewa bakya ƙi gani ba, ki kayi kunnen ƙashi na ur own prob not mine????‍♀️na ur own matter,buss aswear , bazan yi free page da yawa ba , only 5 pages i will for free page,so zaki iya fara biyan kuɗin littafinki ynxu”.ina ƙara faɗa only matured head, full romantic ne salon labarin haka yazo dashi,bana son jin wani xancen banza don Allah”.

Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k ne kacal kaman yanda suka saba biya haka zaku iya sambaɗo da kuɗin ku ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.

“Ga masu buƙatar fara payment ɗin littafin ƘWARTON MNY zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ku tura ta account ɗina na sama???? . Normal payment na wannan littafin ₦300…Vip pymnt ₦500… Special pymnt ₦1000 . Ƙi biya na antayaki a Paid grp.

Siyan na gari…????????????
Ina kuke ƴan uwan mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki…maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam…akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su….duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409


LAGOS

Wani irin hayaƙi ne ya turniƙe ko ina na wannan gida , hayaƙi mai saka ciwon kai ,can cikin wani kitchen na hango wannan hayaƙi na fita ,wanda ko ba’a faɗa maka ba kasan icen ɗanye take amfani dashi ta damuna”. Zainabu abamu ta Ashirin, Zainabu abani ta goma”. Muryar yara kake ji kowa na faɗin Abashi na dai dai kuɗin sa, wacce ko aka kira da Zainabu ba abun da take sai aikin goge zufan dake saukowa tun daga goshin ta zuwa wuya”.

Sama’ila ne ya leƙo da kansa ta windon lange langen kitchen ɗin kamin yace ” Taɓ Allah shi kyauta ,mutane na cin Dauɗa basu sani ba”. Saka luddayin tayi cikin ƙullun kalallaɓan da take soyawa ,kamin ta buɗe murya cike da tsiwa ta hau cewa ” Eh Naji Allah yasa dattin jiki na nake ɓanɓarowa nayi maggi da gishiri na zuba a ciki duka bai dameka ba , bashi ne dai nace a sana’a ta babu ,baxan bayar ba”. Ke Ni kike faɗa mawa wannan maganan??.

Yayi maganan a zafafe dama so yake ta tanka ya buga banza”. Eh na faɗa maka ,ai Ni wlh da kowa xanyi faɗa indai akan kasuwanci na ne”. Tayi maganan tana juya ƙullun kalallaɓan nata da gaba ɗaya garin matafi na ɗari ba sai sauran cefane da tayi”. Sama’ila ne yayi saurin nufan Ƙofan fale falen kitchen ɗin da zumman dukan Zainabu ya buga ya gudu”. Da Umma Halima sukayi arba,nan take ta ɗaure fuska ta mau tana magana cike da faɗa ” Tattara kabar gidan ,idan baxaka tafi harkar neman ka ba,to kaje dai ko ma ina ne ,na rabaka da Zainabu kaƙi rabuwa da ita dai ko? To bari Malam ya shigo zan sa ayi maku iyaka tsakani”. Cike da cizar yatsa Sama’ila ya juya ,sam bai so zuwan mahaifiyar tasu ba ,yaso ya bigi banza ne kamin ya bar gidan kaman yanda ya ƙudirta.
Zainabu abani kalallaɓa.

Wani ɗan yaro yayayye yayi mata maganan yana miƙa mata kuɗin hannun shi ,hannu takai tana amsan kuɗin haɗi da buɗewa a tunanin ta ƴan biyar² ne guda biyu ,sai kuma taga ɗaya”. Taɓ amma wannan Uwar taka taci uwar rainin wayo, banda iskanci nine zata aiko ka da biyar in baka wainar fulawa dashi? To kaci Sa’a yau my temper is Off in maka na turawa, da ba don haka ba ,wallahi yanda ka fito mata kana Annuri da kuka zaka koma mata,don sai na kileka ladon bacin ran da ka sani”.

Fice mun da gani dan ƙaniyar ka”. Tayi maganan tana cilla Naira biyar ɗin a wuta haɗi da cewa ” Baxan bada biyar ɗin ba na ƙona ta ladan ɓacin ran danayi”. Ganin haka yasa yaron ficewa kitchen ɗin da gudu yana komar mawa Uwar sa da kuka. Saidai ƴan sayan kalallaɓa kowa yana Son mawa Zainabu magana kan abun da tayi bai kamata ba ,amma kuma suna gudun bala’i ,hakan yasa sai dai su bata kuɗi ta sallame su suyi ta kansu. Zainabu kiyi sauri ki gama zan aikeki kasuwar Dole ki Sayo mun Kayan yaji”.

To Umma na kusa baifi na soya ta ɗari ba yanxu ƙullun ya ƙare,tayi ƙare maganan tana karkata kwanon ƙullun da baifi kudayi ɗaya da rabi ba,nikam nace bala’i wannan wani irin riba Zainabu kebi haka?. Zainabu wai inji maman mu tace ” Kiyi haƙuri ki bashi kallaɓan ta biyar ɗin yaye akayi masa”. Cike da masifa Zainabu ta juyo tana kallon yarinyar da ƙanin nata da ta cilla biyar ɗin sa a wuta ,kana tace ” baxan bayar ba ,ita tana bada bashin kayan sana’ar tane? Ni sai ta nemi cin mun mutumci a nawa ? To na cilla kuɗin huta ,ƙarikon yaye Allah yasa yau ya fito daga ciki duniya”.

Ki fice mun ke dashi kamin na tashi…tayi maganan tana rintse ido na masifa wanda da sauri yarinyar ta tasa ɗan ƙanin ta suka fice. A haka Zainabu tayi ta sai da kallaɓan ta gata da jama’a ,amma ba haƙuri kamin ta gama tayi faɗa babu iyaka. Tana gama kallaɓan ko wanka bata tsaya yi ba ,bare wanke fuska ta zura hijab ɗin ta iya gwiwa ,yaji dauɗan duniya baƙiƙirin. Umma karo kuɗin?”.
Umma ne ta kalle ta sama da ƙasa ,kamin tace ” Zainabu Bazaki ɗan wanke koda ƙafa

ba a haka zaki tafi??. Ɗan gyara zaman hijab ɗin ta tayi kamin tace ” Eh Umma a haka xan tafi , wa’anan mutanen Lagos ɗin ƴan iskan mutane ne,ko wanka nayi naci ado nasa gyale da atampha na fita sunana matan Aure a wurin su…baxasu taɓa kira na da budurwa ba indai ba shigar banza nayi ba ,nasa wando 3 quater ,idan kuma shi kikeso nasaka shikenan sai yanxu inna fita na tsaya a ƴan gonjo na siya da ribar da nasamu ta kalallaɓa”.

A’a ina ,maza kinji amsa ta fi ki Sayo mun Kayan yaji komai da komai ta ɗari da hamsin…to Umma sai na dawo “. A dawo lafiya”. Ficewa Zainabu tayi daga gidan tana nufan kasuwar Dole, alhmdullh a wannan karon batayi faɗa da tasi’u mai kayan yaji ba ,ta ɗauki hanyar dawowa gida ,wanda duk nesan gidan su da kasuwar a ƙasa take zuwa ta dawo a ƙasa ,ɗan kuɗin da aka bata na moto ta riƙe tace ” zata jah jarin wani abun ,haka take Zainabu yarinya ce mai zafin nema,tayi wannan sana’a tayi wancenn kuma duka du basu taru sun zama guda ba, yarinya ce fitinanniya ta gaske gata bata da tsoro a ko ina ta shiga ,indai kayi mata sai ta maka ,ƙarya ne a wuni batayi faɗa har da su damme ba ,wanda ita har gadara take da cewa ” bata faɗa da yarinya ɗaya sai su kai biyu zuwa uku,don idan ɗaya ne to tabbas xata mata lahani ,gomma sukai biyu zuwa uku ,to sai ta casusu. Gata da farin jinin ƙawaye kowa Zainabu haka matar Aure da yara.amma fa Zainabu bata da mutunci sam….ita idan batayi faɗa ba har ciwo ma take cewa takeyi,faɗa ya zama mata jinin jiki, gata duk ƙawayen ta tsoron ta sukeyi ,saboda tana da ƙarfi kaman Shari’a ,bata taɓa dambe ba ita taci nasara akan wa incan ba. Haka xata kama ƴaƴan mutane ta bigi na banxa ,idan iyayen su sun gidan Umma sun kawo ƙara. Umma Halima tayi ta basu haƙuri tayi faɗa ma Zainabu har ta gaji.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button