KWARTON MANYA

KWARTON MANYA

Sadeeq ne ya kwashe da dariya yana cewa ” Sobreen kalli gaban ki kedai . Ke ɗan kalli gaban ki”. Habab yayi maganan cike da tsare gida ,wanda yasa Sobreen kallo n gaban ta tana juyawa ranta a mache”.
“Shamsiyya”. Taji Muryar sa ya kira Shamsiyya ,wanda cikin sauri ta amsa tana cewa ” Yes my luv Habab”. Ke meye Ruwa??? . Mamaki ne ya kama Sobreen tana kallon shi wai ruwan ma ya manta ne ko iskanci ne ,sai dai kuma tasan baya wasa shi.idan yayi mgn to hakan take”. Dariya ta kwashe dashi tana dawowa daga tunanin da ta fara lulawa.

Miƙewa Sobreen tayi a hankali tana takawa haɗi da nufan coridour ɗin da Habab yake”. Tana tafe tana ƙara tunanin lokacin da malami na aji shi yana saman benen mkrntn yana bin sojojin barikin da kallo , shida abokanan shi. Idan ko aka ce maka yau xa’a passing Out bala’i ai yana zuwa skul ɗin Saman benen yake nufa. Tun da take bata taɓa ganin namiji mai taurin zuciya da kafewa irin Habab ba,shi da ya shiga aikin Soja ba tare da kowa ya sani ba ,sai dai aka nemeshi aka rasa ,gashi ya fara da na wahala lecrout ,da ya kammala ne mahaifin shi ya nema masa na sama babba”.

Wanda a yanzu yake matsayin militry police”. Su ba’ yarda masu faɗa da Soja ɗaya ba ,sai idan sojoji sun kai goma zuwa sama”. Don idon sukace zasu yi faɗa da soja ko su bashi horo zasu kashe shi har lahira”. Niko Mmn Teddy nace ” lallai Zainabu ta ɗebo ruwa ,ko ita da wani horo za’a fara mata????????? .

Ji yayi Sobreen ta rungume shi tana manna kanta gyefen fuskar sa tana bin drwing ɗin da yakeyi da kallo”. I luv You Habab”. Bai bata amsa ba sai mgna a hankali da yayi yana cewa ” tncuuu”. Don a halin da yake ciki baya son damu ko bare mgn”.

Idon ta ne ya sauka akan zanen Fuskar Zainabu da ya zanata hak kaman yana ganin ta tsaye gaban shi,a zuciyar shi yana faɗin zan maki tarbiya zan maki iziyar sai kin nadama a rayuwar ki …ware idanun ta Sobreen tayi tana kallon fuskar Zainabu ,blck beuty ce ,akasain ita da ta kasance fara ƙarrr. Bata da wani kyau sai dai akwai Sanyayyar kuma ɓoyayyar kyau a tare da ita . Bata da dogon hanci ,nata hancin gajerene yana da ɗan faɗi da ya saje da fuskar nata ,tana da kumatu sai ɗan ƙaramin baki don baka tunanin cokali zai iya shiga ba,bata da mnyn idanu ƴan dai dai matsakaita. Tana da cikar gashin gira da ido ,wanda yaƙara ƙanƙanta mata idanun nata amaimakon suyo waje”. Wacce wannan?”. Tayi mgnn tana nufowa gaban shi da tambayar shi”.

Wani huci ya furzar yana faɗin Zainab”. Itace Wacce zaka Aurar? Ni baka Sona itace kk so Habab tun da har zanen ta kakeyi?? Sai kuka hawaye ya hau bin ƙumcin ta sharrr³ . Bai bata amsa ba ya juya yana nufan tsakiyar falon. Da sauri tayo gaban shi tana ƙara buɗe murya tana cewa ” Pls Habab ka Soni nima”. Shiiiii….na faɗa maki babu Soyayya a lissafi n rayuwata ,dake da ita duka bana son ku a zuciyata ,ko wanne da dalilin auren ta da xanyi ,zan Aure ki kuma itama xan Aure ta. Bana Son kowa ,mutum ɗaya naso A rayuwata Itace ” Mom”.

Ita naso na yarda da ita ,na buɗawa sirri na tasan damuwa ta ,daga kuma kanta na daina Son kowa ,itama n daina Son ta da son kasancewa da ita a rayuwa ta. Hawayen fuskar ta Sobreen ta goge a zuciyar ta tace ” bai dame Ni ba,ka tsani kowa nidai ka Soni”. Rungume shi tayi tana kissing ɗin lips ɗin shi haɗi da murmushi tana cewa ” Habab zaka Aure Ni?”. Yeah”.

Ya bata amsa a taƙaice. Juyawa tayi tana manna bayan ta da ƙirjin shi tana ɗaura hannun sa saman ƙirjin ta tana matsewa haɗi da rungume shi tsam. Wani irin numfashi yaja yana saukewa sakamakon jin ɗumin breast ɗin ta a hannun shi. A hankali yafara da taffan sa yana shafa su kamin ya juyo da ita tana fuskar tashi….bakin su suka haɗe wuri ɗaya suna kissing kaman zasu cinye kansu. Hannun shi na cikin rigar ta yana wasa da nonon ta ,gasunan fa ruguxa² . Dama haka yake so”.


Abun da ya faru a gidan malam Auwalu abun tamkar almara”. Don Alh Iblo ne yazo neman Aurar nawa Ɗan nasa Habab Auren Zainabu,shida ƙanin su biyu. Nan Abba yasa akayi kirar Baba Musa ,anan kuma suke sanar masu da Aƙidar gidan su Zainabu ,ashe indai anzo neman aure ,aanan take ake tara mutane indai Angon a shirye yake a ɗaura aure….wanda aiko hakan ya faru nan take aka biya komai na aure.

Aka tara mutanen unguwa aka shaida auren Zainabu da Habab,wacce take can tana tsula iskancin ta sam bata sani ba. Wannan ba sabon abu ne ba don layin kowa yasan dama haka ake auren gidan Mlm Auwalu. Wannan yasa kowa ke sam Barka , wasu na farin ciki da Tafiyar da Zainabu xatayi mu tane ma saji saƙattt.

Jin hakan da sanarwar da Alh Iblo yayi na auren Habab da Zainabu yasa Hjy Luba tada ƙura akan itama a ranan sai an ɗaura na Sobreen ,wanda ba’a ɗaura ba sai a washe gari ,ana ɗaura wa aka tsaida tarewa da shagalin biki bayan sati biyu masu zuwa inshaallh”.

Wannan ya ƙwantar da hankalin Sobreen ,Abba ne yace ” Bai yarda Habab ya tare a gidan sa ba… Anan Estate ɗin gidan nasu ya ware part ɗin da zasu zauna da matan nashi “. Wanda hakan yayi mawa Hjy Luba daɗi ,tana tunanin izayar da hantarar da zasu yi nawa Zainabu wanda da ƙafarta zata bar gidan”.


Gidan Mlm Auwalu ko ba wanda ya samu Zainabu da mgnn har tsawon sati ɗaya gashi ko a gari bataji wani magana ba, sai dai idon ta bugu ƴaƴan mutane sai iyayen suce ” Saura kwana nawa ne ?? Sam bata fahimci komai ba. Yau safiyar Laraba ita dai taga yayyun nata sun cika gida da ƴan uwa na nesa da suka fara zuwa ,ashe wai saura kwana uku tarewan ta kuma ayau xa’a kawo lefe”. Ayau ne kuma malam Auwalu da Umma suka yanke shawar yi mawa Zainabu mgnn auren da akayi mata”.

Tafe take a hanya ta dawo ɗebo mawa umma ruwan fanfo da aka kawo a maƙota. Asabe ta gani ,wacce tana ganin ta ta kauda kai gyefe”. Asabe na ykk??. Tayi magana mgnn cike da mance wai sun yi wani abu tsakanin su. Kuma dama haka take ƙaidan ta kowa zata kira sai tace ” wane na ko wacce na , haka Zainabu n take. Ai dai mun kusa hutawa sau ra kwana uku ki tafi kibar mana unguwan mu….aje ruwar hannun ta Zainabu tayi kamin ta kama kwankwaso tace ” in je ina ??

Ai nan da kika ganni indai Ummana na nan unguwar to babu mai bardani ko aure bazanyi ba saboda Nafison zama da Umma na. Hum’uhm taɓ di aure na nawa? Dama baki sani ba? To ai an ɗaura auren ki da wani babba…kuma sau ra kwana uku tarewa. Bala’i Asabe idan ƙarya kika mun wallahi dukan gaaba da xan maki bazan tsaya yi maki cincin ba ,hancin ki ko idon ki ko haƙorin ki xan cire. Wallahi da gaske . Ai aje botikin Umma tayi da ruwan tana nufan gidan da gudu”. Dai dai su Adda Raliya suna isa tsakar gidan. Tabarma aka shimfiɗa masu ,nan aka hau shigo da akwatina saiti uku….

Umma!! Ummaa!!! Zainabu ta shigo tana kwaɗa kirar sunan Umma. Da sauri Nadiya ta kamata tana ɗakin Hansai da ita. Ganin akwati yasa Zainabu gasgata maganan Asabe. Aiko nan ta hau ihu ,tana faɗin an yau dareta an cuceta. Wallahi wanda ya Aureta sai yayi nadama. A ranan da aka kaita zai sako ta. Rarrashin ta Nadiya ta ɗingi yi tana cewa a zuciyar ta ai dai dai ke ne”. Soja ne zaki mawa iskanci ya ƙyaleki?”. Su Hansai da sauran mutanen gida ne aka shigo suna ta Rarrashin Zainabu ,kana daga bisani Baba Musa yazo yayi nasa . Lamfa tamasu a Cewan ta ta haƙura ta yarda ,amma a zuciyarta tana kisimawa da cewa a daren ranan da aka kaita zai dawo masu da ita da saki uku”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button