KWARTON MANYA

KWARTON MANYA

*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er’uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else…namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.???????????????? Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance???????????????????? Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu ????????????????????

Akwai ingantaccan maganin???????? gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number…… 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k’iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da ‘yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!…ga masu bukatar sari ko sayan d’aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi…….SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya ‘kare da ikon Allah.

I’m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp or
Call 08066268951


“ƙarar sautin saukan marin da ya waɗe ilahirin wurin ya maido da hankulan mutanen Wurin baki ɗaya”. Wanda wasu ƴammata sakin basket ɗin hannun su sukayi na tsoro da fargaban yau ba Zainabu ne kaɗai a matsala ba har dasu da abun yafaru suna wurin…motsawa Habab baiyi ba sai idon sa da ya rintse ,nan take wasu suka fara shirin guduwa a tunanin su Allurar Soja ce zata fara aiki. Itako Zainabu tana tsaye ƙyaƙam tana cigaba da mazurai. A hankali ya fara ware idanun shi zuciyar shi na tukunzuma ,kashe wannan yarinyar zaiyi ko mene ma? Abun da zazzafar zuciyar sa ke masa tambaya kenan. Waye ita? Waye uban ta? Ni Habab zata mara? First in history ,ko a aikin soja da nayi ban taɓa samun ɗan rainin hankalin major ko wani babba da ya mare Ni ba, har na zo wannan girman yawa ,ina Sojan sojoji wata ɗiya mace ta mareni??? Bama namiji ba??”. Buɗe lulun idanun sa yayi wanda a lokaci guda sun rine tamkar garwashin wuta”. Kallon sama da ƙasa Zainabu ke bin shi da shi kamin ta kai idanun ta cikin ƙwayar idanun sa suna yin ido biyu”. Wani irin zabura Zainabu tayi tana jah baya ,ganin idon sa ya rine ,Bama shi yafi bata tsoro ba a’a yanda baƙin idon shi ba kala dana mutane ba ,wani arsh gayinan dai irin idon mage”. Subhanah mutum ko aljan Zainabu??”. Tayi mgnan da ƙarfi a kuma sarari”. Jah baya ta hau yi da sauri tana faɗin hasbunallahu lahaulahh Wainnahu sulaimanu, sam ta rasa wacce addu’ar zata yi ne….wasu security da soja ne irin ƙananan lecrout da suna aiki a wannan wurin suka nufo Zainabu cikin zafin marin babban su da tayi wasu ko Sojojin saura gudu suka hauyi ,don sun san wane ne shi….militry army. Ganin sojoji da securities na guda yasa masu sayayya suma yin ta kansu suna ficewa da gudu”. Ɗaga mawa sojojin da securities ɗin da sukayi ƙarfin halin nufo inda Zainabu hannu Habab yayi , wanda ita sam bata lura ba ,don itama a na kare ta arce….tabbas yau ta haɗu da gamon ta”.


Ganin yanda Zainabu ta shigo bujajan yasa Umma Halima kallon ta tana cewa ” Zainabu lafy kuwa?”. Kasa Bama wa Umma Amsa tayi sai sauke numfashi take yi ,a hankali ta samu wani turmi na tsakar gidan tana zama ,wanda kamin tayi magana Sama’ila ya amshe Umma da cewa ” Allah yasa Umma ta haɗu da gamon ta ne yau ,Ni banso Bama da bata shigo da ihu ba”. Kaga ihu Banza kawai mai shishshigi shiga sabgar da ba ruwan ka”. Ai wallahi Ni Zainabu nan gani nan bari , Zainabu ikon Allah mai ganin bayana ko gazawata da faɗuwa ta babu sai Allah”. Oho dai ajura zuwa rafi”. Wata rana zaki maimaita wannan maganan ai”. Mtswwww ai sai kayi Zainabu tayi maganan tana miƙewa daga tsaye haɗi da nufan ɗakin Umman nata”. Ita ko Umma har ta gaji da raba faɗa tsakanin Zainabu da Sama’ila ,don faɗan saƙo da sako sai a hankali ko kara ba anjima zasu ƙara, wannan yasata cigaba rigar shinkafan ta da ruwa ke ta tausa”. Umma don Allah yau duk wanda yazo naimana kice masa bana nan,da da hali ma kice masa nan ba gidan mu bane ,baki san Zainabu a rayuwar ki ta duniya”. Mamaki ne yasa Umma sakin baki a wannan karon harda Sama’ila da bai taɓa ganin tsoro ko jah baya daga Zainabu ba”. To Allah yasa lafiya”. Hhhhh yarinya ta taro match ,Allah yasa ba yaron Soja tayi mawa rashin M ba”. Humm ita dai Umma kitchen ta nufa ,kwata kwata hankalin ta bai kwanta ba zuciyar ta na mata wasu wasun da dai abun da Zauna by ta aikata kuma da’alama ba ƙarami bane don ƙaramin abu bai sa Zainabu tsorata ko ja baya”.


Habab lafiyar ka kuwa yau?? Wannan wani irin busar sigari kake haka? Kasan dai mahaifin ka baya so ko? Kuma yanxu haka yana nan a gidan nan ,ka zauna a tsakiyar falo kana wannan aiki?? Haba Habab Calm down pls”.
Wani abu ne ya faru? Duka wannan maganganun daga bakin Hajiya Luba suke fitowa “. Wani irin hayaƙin bakin sa ya furzar yana ware manyan idanun sa bisa fuskar Hajiya Luba dake shafa sumar kan shi a hankali alamun rarrashi “. Ammie Ni zata….!!! Shiru yayi yana wani irin rintse idon shi da ƙarfi . Kamin Ammien tasa tayi masa magana ne taga ya miƙe yana nufar bango falon wurin cotton ɗin ya nufa inda wani irin tanƙamemen ƙayataccen fridge da komai na fridge ɗin a na ganin glss ne gaba ɗaya mai kaman plstic ta baya”. Glss cups ɗin saman fridge ɗin ya wani watsi dasu . Ji kake tarkwatsatsaaaaaiiiii tisssss tussss ya tarwatse ,saurin nufo shi tayi ,tana dafa shi ganin ya nufi bangon falon yana buga kanshi. Ihun Sobreen ne dana Hajiya Luba yasa Yayar su babba mace da isowan ta gidan kenan taji labarin dawowan mahaifin nasu daga France”. Saurin nufo inda Habab yake Raliya tayi tana rumgumo shi jikin ta haɗi da kirar sunan shi da ƙarfi ,dama ita macace mai kamar maza”. Ba munafunci a tare da ita ,soyayyar ta da Habab a jini yake ,kuma ta riƙe shi tun yana ƙaramin yaro itace koman shi. Itace babban ƴar Hjy Luba ,tana Auren commissioner n sadarwa . Habab ta kira sunan shi da ƙarfi tana ɗaura hannun ta saman ƙirjin shi da yake a gudunzume. Adda Raliya “. Ya kira sunan ta da ƙarfi Adda Raliya baxan rabu da ita ba,baxan ƙyaleta ba wallahi idan ba haka ba Ni ba….shiii yi shiru Habab ,tayi magana n tana saka hannun ta saman laɓɓan shi , hannun sa ta kama suna hayewa stairs a tare ,wanda su Hjyy Luba zasu biyo su nan Hajiya Raliya ta ɗaga masu hannu tana cewa ” A’a Ammie zamuyi magana dani da Habab”. Wani malolon baƙin ciki ne ya tsaya mawa Hjy Luba a wuya , haushin Raliya ya ƙara kama ta, sam kaman ba ƴar cikin ta ba ,duk a ƴaƴan nata huɗu duka mata babu mai kin halin ta sai Raliya . Shi yasa suma suka ware ta , ko wani mugun abu basayi a gaban ta… Zama sukayi a royals ɗin falon ita da Sobreen , ma’aikatan gidan ne suka fara gyaran glsses ɗin da ya tarwatse a tiles. Suma jikin su sai ɓari yake don sun tsorata daga yanayin da suka ga Habab ɗin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button