KWARTON MANYA

KWARTON MANYA

Hee heey Madam for ur babies”. Nan Zainabu taji Muryar wani inyamuri yana katseta da cewa ” For your babbie ,yana ɗaaga mata gonjon bby suit na yara”. Wani irin fusata Zainabu tayi a zuciyar ta tana cewa ” Wa’annnan inyamuran kullum iskanci ƙaruwa yake yi”. Bama baby ba a’a yanxu babbie take dasu. Kai kalle Ni da kyau Dan Uwar ka kaga nayi kama ma da wacce take da Aure har da yara??. Shegu ƴan iskan mutane kawai ,wato sai na fitar da tsaraici ne sannan nake budurwa a wurin ku ko? Wanda sukayi sabo da ganin tsaraicin mata,shiyasa shekaru ƙalilan ido ya makance”.

Inyamuri ne ya kalle yaya kallon ta kusa dashi haɗi da ware ware yana cewa ” what is she saying?. Eiyee kana nufin ma baka san me nake cewa ba?”. Kamin ya ƙara mawa Zainabu magana ne nan yaga ta ɗaga hannu tassss tana wanke fuskar sa da mari”. What of now? Nace yanxu fa kaji me nake cewa ko sai na ƙara wanke fuskar ka da wani marin?. Cikin tsoro da rawar jiki inyamurin yace Sorry my friend sorry pls. Yanxu kayi magana tayi maganan tana wuce shi da mutanen da suka fara taruwa tana tafe tana cigaba da zage zagen ta”. A wurin ba inyamurin kaɗai ba ne ya tsorata da Zainabu kusan duka inyamuran sun kasa mata mgn ,basu taɓa ganin yarinya wacce ashekaru ba zata haura sha takwas 18 ba ƴar bala’i kaman Zainabu ba…wannan yasa su kasa yi mata haɗin kan da suka saba ,suci mawa bahaushe mutunci. Haka suna kallon ta ta ɓace ,sauran ko hausawa sai dariya sukeyi ,suna jin daɗin abun da Zainabu tayi…………


Ƙwarto ƙwarto manya naji wurin ya ɗauka ,waigawa nayi don ganin waye ake kira da wannan suna haka?? Amma sai dai nakasa fahimta a cikin su huɗun waye ke da wannan suna,kasantuwar dukkanin su Kaki ne jikin su ta Sojoji. Ɗayan su na gani wanda shi gaba ɗaya su hankalin su ke akan shi….idon shi a lumshe suke bai buɗe su duka ba, hannun sa riƙe yake da Sigari yana busawa haɗi da fitar da hayaƙin ta baki da hanci irin na tatattun ƴan duniya…a sojojin ma shi ɗin Zakka ne cikin su a tachewa”. Irin jijjiga jijjagan mazan nan ne ,don sun wuce akira da ingarma,ga tsawo ga ƙiba…. Fari ne tass wanda yafi kama mun da ba cikakken bahaushe ba ruwa biyu. Wata ƙil ɗaya ciki daga iyayen sa ba ɗan Africa bane ba duba da yanayin zubin sa..ƙara sa sigari yayi yana zuƙar ta da ƙarfi yana furxarwa cike da tacewa t ƴan duniya,wanda anan ne na kuma ƙare masa kallo ,hulan kansa na gani yasha ban ban dana Sojojin dana saba gani. Domin kuwa tasa jah ne,wanda yasani jah baya ina naɗo maku rahoton baya baya kasantuwar fahimtar wani soja ne a gaba na… Soja ne militry Army wanda idan sojoji suka ga ɗayan su gudu sukeyi ,su ba’a yar je masu faɗa da soja ɗaya ba ,sai idan sun kai goma zuwa sha biyar ,saboda idan suka ce zasu ba Soja horo ko duka zasu kashe shi zuwa ɗaya”. Wannan yada su Bama ka ganin irin su masu jan hula , a ko’ina suna killace sai wani irin babban ɓaraka ko yaƙi ya tashi a ƙasa ake fito da irin su kaman goma,to duk girman runduna sai sun gama da ita”. Habab naji an kira sunan shi”……………..

Littafin ƘWARTON MANYA na ne kaman yanda kuka san littafai na normal payment₦300 Vip pymnt ₦500 Special pymnt 1k ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank

Masoya kunun share a duk wani grps da kuke ciki ,taku ce Mmn teddy mai maku son so fisabillh”.

TA FARKO DAGA CIKIN GARAƁASAN DANA SANYA GA abun da tace????

GARABASA????????????????

1)gidan zawarawa jaruman (MUHAMMAD FULBE da FATIMA FULBE

2)gidan kwarata jarumai
(ALIYU HAIDAR da HASILE)

3)bafullatanan ruga jarumai (MUHAMMAD ADNAN da MAIRO)

4)walijaam jarumai(ANWAR da SHATU)

5)kawaliya jurumai(ASHRAF da AISHA AMNA)

6)Siyasata jarumai (ASHRAF da AHYAN)

7)’Yar waye jurumai (UMAR FARUK da BABY AMRA)

8)Dijama ‘yar Fulani jarumai(SIR ALIYU da DIJAAMA)

9)’yar aikina jarumai (CAPTAIN ANWAR da NANA AISHA)

10) Zuma da madaci
Jarumai (SIR KHALIT da SUHAIMAT)

Ga me bima na farko
1 Dijama ‘yar Fulani – Dijama and Aliyu
2 Gidan kwarata — Aliyu and Hasile
3 Gidan zaurawa -Fatima and Muhammad
4 Yar aikina – Anwar and Nana Aisha
5 Bintoto – Prince maleek and Bintoto
6 Walijaam – shattu and umar farouq
7 Bafullatanar ruga – Mairo and Muhammad Aeban
8 ‘yar maula – safiyyatu and umar
9 ‘Yar waye – Amra and umar
10 Zuma da madaci – suhaimart and khaleed

(2) Ta biyu kunga abun da tace a cikin gasar garaɓasa n da na sanya

Inason nayi nima

(1) Gidan zaurawa Muhammad &fatima
(2) Dijima yar fulani Dijima &aliyu
(3)Gidan kwarata Aliyu &hasile
(4) yar aikina Anwaar &nana aishahtu
(5)Yar maulah safiyyatu and umar
(6) bintoto Bintoto and prince maleek
(7)zuma da madaci Sihaimart and Khaleed

gidan kwarata yana fadakarwa ne akan fyade bashida kyau saboda bakasan dawa zaka hadu ba kuma gsky kakanni hasile bai kamata sumata hk sabida kaddara bata wuce kan kowa wanna ma kadai ya isa ya isar da sakon da kikeson isarwa akan iyaye da kakanni masu koran yayansu idan kaddara yafada musu
Na biyu kuma yar maulah shi wulkanta dan adam bb kyau yanzu umar yy tunani zai auri safiyyatu ne kuma yy tunani ita din mai sunar mamarsa ne sanna matarsa da yake zaune da ita itama bata taba tunanin yar maulah zata zama kishiyarta ba abokin umar tun tana yarinya yy dauwainiya da ita amma akarshe hakura yy yabarma abokinsa ita

Littafin nan shima yana fadakarwa ne akan maulah bashi da dd saboda wasu suna wulakanta mutun wasu dolene yasa suke maulah wasu kuma son abin duniya ne yasa sukeyi suma masu kudi dasukaga sunada kudi kaman Allah yafi sonsu akan talakawa ba hk bane idan nace zanzayano abinda yar maulah yake tafe dashi gsky bazai kare ba

A karshe ba abinda zamuce sai dai muce Allah yasaki a aljjana Allah yarabaki da sharrin makiya ameen saboda kina fadakarwa sosai a littafinki mun gode…..

Mmn teddy mai dubu na masoya????
????️ƘWARTON MANYA????️
Na…Mmn teddy

               2

Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k kacal????

Kar ku manta 5 pages rak zanyi na free page ,don haka ku fara biyan kuɗin ku na antayaku a Paid grp da wuri????????
Littafin ƘWARTON MNY na kuɗi zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ku tura ta account ɗi 6037312299 mohammed Aisha keystone bank. Normal payment ₦300…Vip pymnt ₦500… Special pymnt ₦1000 . Ƙi biya na antayaki a Paid grp

A wannan karon baxan lamince ki/ka ɗauramun littafi a kowa kafofin sada zumunta ba tare da sani na ba,yin hakan kuskure ne ka/ki sanar mun da farko Ni baƙuwar sanyi ce ba zafi ba,amma fa indai na gani ,Aradu mai rabani da kai sai Allah.

Siyan na gari…????????????
Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki…maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam…akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su….duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button