KWARTON MANYA

KWARTON MANYA


Rungume shi tayi tana kusan minti uku suna a haka ,kana ya zauna yana zame jikin shi daga nata ,wanda yake jin ta tamkar mahaifiya , Hajiya Raliya ce ta zauna gyefen shi , Habab ɗin Adda waya taɓa mun kai?”. Tayi mgnn tana riƙo hannun sa biyu ,ɗago da rinannun idanun sa yayi yana saukewa akan fuskar Raliya . Adda Raliya mari na fa tayi?? . Wacece?? .ta tambaya kai tsaye. Ban san ta ba , amma nasa Captain Mu’awiyah ya bin ciko mun ƴar gidan matsiyata takawa ,itace zata mareni a cikin mutane ?? Adda ki taimake Ni ki fidda mun da mafita Zan kashe ta wallahi sai gawanta ya zama abun kwatance.

Hummm nisawa Adda Raliya tayi ,a zuciyar ta tana cewa” Alhmdullh Allah na gode maka ,yau na samu irin macen da nakeso Habab ya Aura”. Jaruma wacce zata kawo ƙarshen duk wani muna munan dake kai kawo tsawon shekara ashirin a cikin gidan Nan. Yau ne ranan da zata ruguza Duk wani shiri da sukeyi na Aura masa Sobreen tabbas komai yazo ƙarshe.

Muskutawa tayi tana cewa ” Aa Habab ba haka ya dace ba ,ka kasheta ai ka ja mana magana ne, yanxu abun da za’ayi ka aure ta!!. Wani irin dammm yaji ƙirjin shi ya buga…cikin sauri y ɗago ido yana kallon Adda Raliya. Ehh ka Aureta Habab”

Huuuu Adda kenan in Aureta ai kasheta xan yi da duka ɗaya wallahi". Haba Habab kabi shawara na ,kasan baxan ɗaura ka akan wani abu mara kyau ba. Ka Aureta daka kasheta lokaci ɗaya ai gomma ka mata iziya na har tsawon rayuwar ta. Kallon Raliya yayi kamin ya girgiza kansa na gasgata zancen nata yayi. Haka ne kuma Adda Raliya ,idan na Aureta zan cigaba da mata iziya har ƙarshen rayuwar ta ,sai tayi nadama rayuwarta ,sai taso mutuwar ta da Aure na ,kuma baxan rabu da ita ba har mutuwa". Da kyau ƙanina. Yanxu mu sauka muje wurin Abba na sanar masa da komai . A tare suka nufi part ɗin Abba n nasu wato Alhaji Ahmed Mali". Da ido su Hajiya Luba suka bisu suna nufar ɓangaren mahaifin nasu".  Ke Sobreen bari na miƙe naji me kuma zasu faɗa masa? Don Ni sam bana yarda da Raliya tafi son shi fiye da Mu duka".

Umma!! Umma!!! Cikin sauri Umma ta fito tana goge gumin zufan dake karyo mata ,don tana fama da wahalar icen damuna”. Cike da mmki umma take bin Zainabu da kallo kamin tace ” Zainabu ina zaki je haka? Wannan kayan fa?. Umma sileja na tafi yanxu haka ,gidan Nadiya ,koda an zo nemana bana nan”. Taɓ ina ai baki isa ba wallahi sai kin zauna”. Sama’ila yayi maganan yana kallon ta haɗi dasa dariyar iskanci . Wai Zainabu lafy”. Umma ta ƙara tambaya cike da mamaki . Sama’ila ne ya amshe da cewa ” Wani lafiya Umma gadai yi can manyan mutane sun zo wurin Abba a waje ,yanxu ma yace akira Baba Musa ne wai za’ayi maganan dashi . Taje ta ɗauko mana babban mgn n da yafi ƙarfin mu ,ai wallahi babu inda zaki je ,mu abu mai sauki ne suna cewa wani abu mu miƙa masu ke”. Baba Musa !! Ya yi maganan yana nufan sasan Baba Musa yabar Umma tana salallami. Ganin haka nan take cikin Zainabu ya ɗori ruwa . Katanga maƙota ta nufa ,tana haurawa Umma na kiran ta amma ina Zainabu tuni ta dira”.

Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank…ƴan niger kuma naku Normal payment 500f… VIP pymnt 750f…. special payment 1250f

Ku mun share zuwa wasu grps naku pls

Mmn teddyn kuce mai dubu na msya????????
????️ƘWARTON MANYA????️
Na…Mmn teddy

              5
  _Last free page_

Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k kacal????

Daga wannan page ɗin free page ya ƙare…gamasu bukatar cigaban labarin ƙwrtn mny free page to fah ya ƙare ,don haka ku fara biyan kuɗin a tsunduma maku a Paid grp ba zaku ƙara ganin pages na yawo ba,sai dai na bayan fage ,wanda cin haƙƙin da bana kaba kun san illa shi kun kuma san rashin kyawun shi…don duka munje islamiyya????‍♀️????????????

Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank…ƴan niger kuma naku Normal payment 500f… VIP pymnt 750f…. special payment 1250f

Siyan na gari…????????????
Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki…maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam…akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su….duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409

*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er’uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else…namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.???????????????? Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance???????????????????? Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu ????????????????????

Akwai ingantaccan maganin???????? gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number…… 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k’iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da ‘yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!…ga masu bukatar sari ko sayan d’aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi…….SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya ‘kare da ikon Allah.

I’m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp or
Call 08066268951


“Zainabu!! Zainabu!!! Juyowa Zainabu tayi a fusace tana kallon tsohuwar matan da take ƙwaɗa kirar ta ,saka makon ganin ta diro mata gida ,ta hauro mata ta katanga”. Yanxu har iskancin naki yakai Haurowa ta katanga,bayan tijarar ki da dukan mana ƴaƴa yanzu kuma katanga kika koma hauro mana kaman ɓarauniya”. Kaiii Ziza yi mun shiru wallahi bani ba har a zuri’a na inshaallh Babu ɓarawo ,sai ki kalleni ki ce mun ɓarauniya ,lallai wannan shi ake cema kauda ido anaka ka hango na wani , har kin mance da Ƴar ki Asabe da har a masallaci sata take,ko kimmance Bara da aka kamata ta saci wayar mata daga zuwa Sallar Asham”. Ke Ni zaki ci mawa mutumci? Ni nace maki ɓarauniya??? Baba Ziza tayi maganan tana miƙewa tana nufo inda Zainabu take babu tsoro itako idon ta ƙyamm a kan na ƴaar tsohuwar da irin ƴar gayunnan ne da ƙuruciya shi yasa ake kirar ta da Ziza. Asabe ne ta fito budurwa cikakka don ta girmi Zainabu “. Ke uwar waye kike faɗa mawa magana ubanki na sata mawa waya? Ni zaki mun sharri??. Uwar ki na faɗa mawa , Zainabu tayi maganan tana ƙare masu su duka kallo”. Sai kuma ta kwashe da dariyar shakiyanci kana tace ” Ai kowa yasan halin ki yasan kuma halina, Zainabu bata sharri indan tsage gaskiya ne ba mina² Kuzo wurin Zainabu ,idan kuma ƙarya nayi ga Mahaifiyar ki nan ai”. Nufo ta Asabe tayi da ice tana yo kanta Ziza na riƙe Zainabu wato a bugi na banza. Sun manta da ƙarfin Zainabu kaman Shari’a ne Hahhhhh”. Zainabu tayi maganan asarari tana jan ƙwafa”. Icen zata buga mata aiko nan ta jawo Ziza tayo gaban ,Asabe ko da idon ta ya rufe ta buga mawa Zainabu ice nan ta buga mawa Ziza a ƙirji bata sani ba”. Wani irin salati Ziza tasa tana zubewa nan tana nishi sama² .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button