KWARTON MANYA

Yau Laraba Tun safe Umma Halima bata nan ,kuma kamin ta bar gidan ta bar mawa Zainabu Girkin rana. Wannan yasa Tun da Zainabu tafara Girkin take zagin yaran mutane kowa ya shigo da akwai kalallaɓa zata ce babu tahau faɗa. Sukam sauran mutan gidan kowa tasa ɗan sa yayi yayi na ɗaki,gudun kar su sha dukan Zainabu ba gaira ba sabar. Saboda kawai tana shan wahalar hayaƙin ice.
Sama’ila ne ya shigo gidan ,wanda gaba ɗaya hayaƙi ya turniƙe gidan,leƙawa yayi ta window nan ya hango Zainabu zaune icen na kamawa ,amma kuma tana zaune ta buɗe cinyoyin ta ,tana sa hannun ta haɗi da murxar dauɗa. Yanda datti ke ɓanɓarowa ne yasa Sama’ila rafka wani irin salati ,yana ƙwada kirar Zainabu!!!!
Littafin na kuɗi ne normal group ₦300… Vip pymnt₦500… special pymnt₦1000 ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank
Ku mun share zuwa wasu grps naku masoya plssss????
Mmn teddyn kuce mai dubu na masoya????????
????️ƘWARTON MANYA????️
Na…Mmn teddy
3
Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k kacal????
Kar ku manta 5 pages rak zanyi na free page ,don haka ku fara biyan kuɗin ku na antayaku a Paid grp da wuri????????
Littafin ƘWARTON MNY na kuɗi zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ku tura ta account ɗi 6037312299 mohammed Aisha keystone bank. Normal payment ₦300…Vip pymnt ₦500… Special pymnt ₦1000 . Ƙi biya na antayaki a Paid grp
A wannan karon baxan lamince ki/ka ɗauramun littafi a kowa kafofin sada zumunta ba tare da sani na ba,yin hakan kuskure ne ka/ki sanar mun da farko Ni baƙuwar sanyi ce ba zafi ba,amma fa indai na gani ,Aradu mai rabani da kai sai Allah.
Siyan na gari…????????????
Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki…maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam…akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su….duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er’uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else…namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.???????????????? Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance???????????????????? Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu ????????????????????
I’m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I’m
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial 1314# or 460260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Subscription for DStv gotv star time electric pay bills
Whatsapp or
Call 08066268951
A firgice Zainabu ta juyo tana kallon Inda Sama’ila yake , kamin cike da masifa da tsiwa ta daddala masa harara tana faɗin” lafiya da wani abun ne?”. Eh da wani Abun banda iskanci kina mawa mutane girki kuma kina ƙanƙaro dauɗan jikin ki? Ai wallahi baki isa ba,sai kin fito daga kitchen ɗin nan,Girkin nan Bazaki ƙarika shi ba…iyee!! Lallai wannan yaron kaci uwar rainin wayo”. Zainabu tayi maganan tana miƙewa tsaye haɗi da kama kwankwaso tana shirye da yin tijara”. Hansai ne ta leƙo tana cewa ” A’a Sama’ila,kabar ta tayi Girkin ta,ke kuma Zainabu kibar ɓanɓaro dattin cinyar ki don Allah.
To Naji don Allah Ni kuje abun ku,ba ruwan wani dani da girkina. Kallon Hansai Sama’ila yayi yana cewa ” kinji ko?. Naji Sama’ila don Allah dai ka tafi kar kuyi faɗa . Juyawa Sama’ila yayi yana tafiya badon ran sa yaso hakan ba,kawai don Hansai da ta masa magana kuma yana ganin girman matan,wacce ta kasance matar ƙanin malam Auwalu,wanda akafi kirar shi da Liman. Don duk unguwan shi yake limancin ,mutum mai kirki baka taɓa jin sa da kowa, tsakanin shi da mutane sai sam Barka . Sai dai kuma Allah ya bashi Zainabu mai masifar nemo masu mgn a waje da mutane,a haka kullum yake addu’ar Allah yabata miji kaman yanda ya Aurar da sauran yayyun ta itama Allah ya bata ya Aurar da ita ko ya huta ,da kawo ƙara,amma kullum ajiya ayau ake,ko samari sun zo wurin Zainabu ci masu mutunci take , saurayi ko kalaman soyayya ya faɗa mata,to ya shiga uku sai taci masa mutunci daga ƙarshe tace masa ɗan iska ,haka xata bi layi tana faɗa mawa ƙawayen ta,daga nan kuma saurayin zai fara ganin tijara da rashin mutunci wurin sauran ƙawayen nata”. Wannan yasa kowa nason zuwa wurin Zainabu amma tsoro da fargaban tijara yake hanasu zuwa. Zainabu ta kasance ƴar Malam Auwalu ta cikin sa kuma Umma Halima ta aife su duka. Su asalin su mazaunan Sileja ne, sai daga baya Liman yayi gidan sa anan cikin garin Lagos saboda aikin sa ,shi ya kasance ɗan kasuwa ne …yana da shagon provision, Sama’ila ke zama masa kasantuwar shine kaɗai ɗan sa namiji….a gaban sa akwai yayyun su mata wanda a yanxu duk sunyi aure,Balki da Nadiya,sai Sama’ila Zainabu ke bi masa sai Aurar su wacce yanxu take gidan Yaya Balki a sileja tana zaune acan gidan ta,itakam Zainabu anyi anyi Nadiya ta ɗauketa fir taƙi ,ita a Cewan ta ta fison Zama da Umman ta”. Wannan yasa suka haƙura duk da yawon nemo fadan nata ne dama basa so,kullum tana cikin ɗaga mawa iyayen nasu hankali.
Zaune naga Habab a tsakiyar falon nasa,gyefe guda wata hamshaƙiyar Hajiya ce sanye cikin shigar ta ta alfarma”. Ta masu ji da mulki da ƙarfin dukiya hutu da kwanciyar hankali ya zama jinin jikin su”. Ɗaga hannun ta tayi tana ɗaurawa bisa kafaɗan shi tana ɗan bubbugawa alamun rarrashi”. Fuskar ta yasha wani irin makeup da ya ɓoye shekarun ta. Habab”. Ta kira sunan shi cike da Muryar rarrashi. Ammie Nifa gaskiya bana Son ta! Ni babu soyayya a tsarin rayuwata!! Yayi maganan yana kauda kansa gyefe”. Why Habab why?? Cikar kamalan ɗa nmji Habab shine Aure ,ka girman da ya isa ace kana iyali. Kana da dukiyar da zaka rike mata,ko so kake fara mana sharri na daban,inna lissafa dai da yanxu fa ashekaru kayi 32.