Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 23

Mamuhgee 23
Kai tsaye daya daga cikin sofas dake palon ya nufa ya zauna tareda crossing legs Yana daukan remote din Dake gefensa ya kunna tv da kamammiyar murya batareda yakuma kallontaba yace”

Ki kawomun drink Mara sanyi Sosai.

Kamar jira take yafada tabar gurin sbd ta Rasa ya zataine ta motsa daga inda taken
Tana zuwa kicin Kai tsaye fridge ta nufa ta dauko Masa wani mango juice din da ba’a fasa ba ta juye a qaramin jug na glass ta dauko a qaramin tray ta fito duk a kidime sbd yanzu datasan da zancen aurensa akanta sai abin yayi Mata wani gagarumin banbarakwai har batasan tayaya zata iya kallonsa da al’amarin ba Dan kuwa a zuciyarta tarigada tana Masa kallon mijin Yar uwarta Kuma mariqinta mijin uwar riqonta.

Tana fitowa kicin ta doso inda yake zaunen da tray din zuciyarta na Dan harbawa Sosai
Jin qamshinta daya Shiga hancinsa sosai ya sanyashi rintse ido batareda ya dagoba har saidata ranqwafa ta ajiye tray din Kan qaramin table Dake gefensa ya ware idanuwansa ahankali ya suka sauka kanta alokacinda ta miqe tsaye daidai zata juya
Cikin second daya idanuwansa suka sauka Kan rigarsa dakeda Dan transparent kadan
Juyar da kansa yayi tareda miqewa Kai tsaye yabar palon ya koma dakinsa.

Yana barin palon itama ta koma dakinta Dan dama batasan Yana gidan bane shiyasa ta fito.
Har yamma Babu Anne Babu anty Sa’adah sai bayan magriba ta fito ta dafa noodles taci tana Shirin komawa daki saiga Anne tadawo Anty Sa’adah kuwa agurin Momy zata kwana Dan Haka wanka kawai tayi bayan sallar isha ta saka kayan bacci masu kauri tayi kwanciyar.

Washe gari da safe ma ita kadai ta wuni gidan bakowa Duk da hakan Bata fitoba sbd rashin sanin ko Yana gidan shi.
Kwanansu shida a garin su Anne Suka koma Suka barta da kewa Dan ita saita qara kwana biyu zata koma tanason sake ziyartar Abban Kuma qarin son qara kwananta Ms Na’ima datace zatazo.

Da safe data tabbatarda Babu kowa a gidan sai ita daya fitowa tayi ta nufi kicin tayi duk abinda take buqatan ci taci Takoma daki tayi wanka ta shirya cikin doguwar Riga Mara Fadi sosai ta daura scarf ta rataya Jakarta ta nufi asibitin acan ta wuni sbd Momy na ganin tazo asibitin takomawarta gida Dan Haka ita kadai ta wuni tareda abbanta sai 6 ta koma gida amatuqar gajiye wanka kawai tayi ta sanya Riga ta kwanta sai bacci.
Washe gari ma data sake zuwa asibitin Momy kin zama Tai ganin hakan sai jikinta yayi Sanyi tayi bankwana da abbanta Takoma gida akan saita Kuma dawowa LA din Dan tunima taji gida takeso Amma sbd mum Na’iman tazo sukoma tare yasa take zaune garin.

So kusan biyar A Abdoul nayiwa Ms Na’ima booking ticket na zuwa LA din tana kasa zuwa sbd uzurinta na babbar baquwar cin mushenta datazo wato Haj Zinat Dan Haka sai taqi zuwan Kuma takasa fadawa Turakin bazata zoba sbd karta Bata Masa Rai,
Hakama Bata fadawa Laylah dake jirantaba tabarsa akan su jira idan Haj Zinat ta wuce zatazo.

Dr Allen kallon Turaki Dake zaune gabansa cikin Baqaqen Armani’s sai agogon diamond Rolex dinsa dake daukan ido cikeda kulawa yace”

Munkai stage na bazaka qara Shan kowainne drugs ba saika fara rage desire dinka sbd zuwa yanzu Kuma drugs din zasu maka illa Dan Haka daga yanzu ba wani maganin saika gwada making love mungani
Sbd a iya bincike da results dinmu Kuma idan har kayi marking love anan zamu San cewa lafiyanka yazo kawai dai yanzu zamuga qarfin buqatankane so that zamusan idan zaka iya controlling nasa…

So Kai tsaye matsayanmu anan shine you have to make love ko nace sex da mace.

Dan kallonsa da fararen idanuwansa Turakin yayi tareda miqewa tsaye yabasa hannu Yana cewa”

Thank you.

Fitowa yayi Kai tsaye yashiga mota A Abdoul yaja sukabar gidan Dr Allen din.

Suna Isa gida dayake dare yayi ajesa kawai A Abdoul yayi Bai shigaba ya wuce masaukinsa.

Daga kitchen ta fito sanye da Riga pink da farin skinny jeans data wuni dasu Dan yau harda Dan zazzabin kadaici tayi
Cake tagama gasawa Yan qwarorin da baifi biyarba zuwa shiga ta aje dan tafara zuwa tayo wanka tadawo..

Ba tsammani suka hade Palo daidia ya shigo palon idanuwansa suka sauka fes akan ‘yan cinyoyinta sirara Dake cikin Wandon jeans daya lafe Mata….
Kokarin dauke kansa yayi zuwa kallon fuskarta datai fayau ba komai akai zuwa Dan dogon wuyanta da rigar jikinta.

Da hanzari ta cikin Yar rikicewa ta bude Baki tace”

Ina wuni Abba.

Fararen idanuwansa ya zuba akan bakinta da yayi magana kafin ya amsa a gajarce Yana wucewa bedroom dinsa.

Bedroom ta wuce itama tayo wanka Dan tayi sallar isha tuni
Ta Sanya pyjamas masu tsantsi sosai royal blue ta sako qaramar hular bacci akanta ta fito taje kitchen…

Ruwan black tea tafara dorawa tazuba duk abinda zata zuba tazauna jiran yayi Yana latsa wayarta chatting da Sofia harma da anty Sa’adah…

Ma tsammanin ganin juna a kitchen din taji motsi da sauri ta juyo sukai Ido hudu Yana sanye da fararen pyjamas shima fuskarsa fresh sbd wanka yagamo sai qamshin Bois elite daya cike kitchen din take.

Rufe wayarta tayi tareda sakawa cikin aljihun kayan baccin jikinta ta nufi ruwan tean dasuka kashe kansu tuni tana kokarin zubawa ta dago a natse cikin girmamawa tace”

Wani Abu za’a kawo?

Black tea za’a kawo mun.

Gyada Kai tayi batareda ta dagoba
Ya juya ya fice.

Dayake Taci cake dinta sama Sama Tasha tea din tana Gama sha nasa data Dora Yana mutuwa ta juye Masa tareda jera cakes biyu a gefe ta kashe komai ta fito kitchen din.

Bata gansa Palo ba Dan Haka saita qarasa bakin kofar bedroom dinsa cikin nutsuwa tayi knocking ahankali tareda dakatawa.

Saida takuma knocking kafin ahankali taji muryarsa daga cikin yace”

Yes.

Faduwa gabanta yayi sbd alamar tashigone yayi Mata saidai Bata fatar zuciyarta sufara yimasa wani daukan da kallon daya wuce na uba tunda Kai tsaye take Shiga dakin mahaifinta Dan Haka Murda kofar dakin tayi Ahankali tashigo ba haske sosai a dakin Yana zaune Kan sofa idanuwansa akan waya Bai dagoba Amma duk da hakan ta lurada idanuwansa sun sauya alamar rashin lafiya ko damuwar aiki.

Nufarsa tayi qafafunta na Dan rawa da hannuwanta Dake riqe da tea din ta Isa gabansa ta ranqwafa ta ajiye idanuwansa suka dago cikin rashin sa’a Suka sauka cikin nata take ta rikice ba tsammani ta sakarwa hannunta daya tea din cikin tsananin azaba tayi saurin kokarin ajewa tana sakin qaramar qara a bayyane jikinta na qara daukan rawa saidai sbd arikicen datake batama San ba daidai zata aje sauran tea dinba…..

Hannunsa na dama yakai ahankali ya Kama hannunta Dake rawa zata qarasa Kona kanta
Lokaci daya ta dago batareda ta iya kallonsaba
Ya karba cup din ya ajiye ahankali kafin ya dago ya kalleta da idanuwansa Dake kokarin sauyawa Yana kokarin controlling din kansa ya saketa tareda dauke kallonsa gabaki daya daga kanta can qasan maqoshi ya furta”

Ki ringa kula kina kiyayewa.

Daukan cup din tayi ta fita daga dakin Takoma kicin takuma zubo Masa wani a cup daban tadawo takawo Masa Allah yasa koda ta fita a bude tabar dakin tana dawowa sallama tayi ta shigo ta ajiye Masa ganin bata gansaba yasa Bata tsorata ba ko Shiga wani yanayin ko kadan…

Tana juyowa zata fice taji an janyota ahankali ta bayanta Tareda Bata wata kyakkyawar runguma ta bayan Yana matseta sosai cikin jikinsa hannuwansa Suka sauka Kan shafaffen cikinta yayinda tudun kirjinta da taushinsu da batada bra aciki ya shafar Masa hannu take ya qarasa kasa riqe kansa
Yasake shigarda ita jikinsa sosai Yana sake wasu numfashi a jejjere dasuka kusan sumar da Laylan wadda Tai mutuwar tsaye cikin tsananin firgici, tsoro dama dauke wuta sbd ba qaramin riqo yayi Mata ba jikinta sosai ya dauki rawa idanuwanta na kankancewa saidai ko kadan takasa motsawa sbd tsabar firgita.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button