Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 23

Kansa ya zura cikin wuyanta ya shaqa wani qamshinta Mai shegen dadin gaske Yana sake matseta da hannuwansa ba zato ya saketa tareda birkitota ya daga cak ya aje zaune Kan mirron dakin kayan Kai duk wasu Suka watso qasa bai tsaya komaiba ya kamo kanta da hannayensa ya Kai bakinsa ya hade da nata cikin yanayi na zazzafar sha’awarsa data Gama galabaitar dashi Dan Haka yahau kissing dinta cikin yanayin dayayi Masa masifar dadin gaske,

Kokarin qwatar kanta tayi Amma Bai Bata damar hakan sbd yariga ya tare gabanta Babu wani motsin dazata iya ba cikin jikinsa ba,

Hannu yasa ya Kama rigar jikinta ya farka tareda jefarwa fararen jikinta suka bayyana a filin Allah gabansa
Yakai hannuwansa masu taushi yafara yamutsa tako Ina har Lokacin bakinsa na cikin nata wani irin rough kiss yake Bata da gabaki daya jikinta ya mutu mutus Dan kuwa kasa yunqurin kwatar kanta tayi tanajin hannuwansa Babu inda basa tabawa ajikinta cikin yanayi Mai zafi da Dadi.

Duk wani abin dake gaban madubin dakin sun Gama watsoshi qasa sbd komai yagama daukan zafi a yanayinsun
Musamman daya Gama farka kayan jikinsu ya watsar a tsakiyar dakin
Yakuma daukan cak ajikinsa batareda ya raba bakinsa da nataba dayake Bata wani rough passion kiss daya Gama rikita kwanyarta gabaki daya komai ta daina fahimtar abinda yake
Ya nufi lafiyayyan qaton gadonsa Dake shimfide da fararen beddings masu shegen taushi ya Haye da ita sai Alokacin ya zare bakinsa a nata Yana kissing wuyanta zuwa kirjinta Dake sama Yana qasa tsabar tashin hankali da tsoro
Shikuma hakan ya qarasa birkita desire dinsa yafara kokarin Yin babban aikin ta qanqamesa tana sakin kukan Mai tsananin qarfi tana Kiran sunansa a wahalce tareda girgiza Kai cikin magiya…..

Dakatawa yayi cak cikin wani Irin mummunan yanayi Yana Dan dawowa kansa yaga abinda yake Shirin aikatawa
Take ya saketa Yana komawa gefe cikin mummunan yanayi ya sauka gadon tareda zarar towel daya fito toilet dashi dazu ya daura ya shige toilet ya sakarwa kansa ruwa cikin yanayi Mai matuqar wahalar gaske.

MAMUH

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button