NOVELSUncategorized

RUWAN JAKARA 4

*BRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*                  
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificent writers_)                 *RUWAN JAKARA*………….    
    { _idan baa sha abirni ba asha akauye_)} 
                *~LITTAFIN~*???????? 

*MARYAM HAMISU YUSUF (maman boy*) 

~TRUE LIFE STORY~
“`page“` *4*  Yace sunansa malam kamal.. Kuma awani  mashin yake hyjo Amma bai tsufa ba …
Yadda yaron ya zage yana korawa ummah bayani saida raina ya baci 
Dafe kai umma tayi “oh ni hajara wannan mutumin idan mayene yakama mutum Baya saki… Irin wannan naci haka… “


Umma tafada tare da nufar hanyar kofar gida..  inda na tabbatar wankin babban bar go take da niyyar yiwa malam kamal.. 
Dasauri na dubi gwaggo kwazo duban da yake nuni da Ki hana ummah zuwa… 
Saidai Tun kafin gwaggo tayi magana umma harta fice..

Jinayi kafafuna sun Gaza daukata.. Kuma bazan iya komawa dakiba..  Hakan yasa na durkushe anan na rafka tagumi tare da kashe kunne inji me zata kuma fadawa malam…. 

A kofar gida umma ta iske malam kamal ya kafe mashin dinsa ya zauna akan dakalin kofar gidannamu… Sanye yake cikin farar jallabiya da hular nan da ake kira ta6a kaji hadisi.. Yayi matukar kyau sosai  dan malam kamal badai tsabta ba da iya wanka ba… 

Ganin fitowar umma yasakashi saurin tashi akan dakalin yana gaidata cikin ladabi… 

Asheke umma ke kallonsa tana amsa wa kafin ta cigaba da cewa
“Akramakallahu kaine dindai ka sake dawowa… Da alamu gargadina bai shigekaba.  . “… 


Dago da idanunsa malam kamal yayi ya Dubi umma kafin ya mayar dasu kasa a hankali yasoma magana “kiyi hakuri umma ni kaina na kasa yin hakan Amma dan Allah karki tauyemu dagani har sayyada munason junanmu.. Kuma dagaske nake aurenta zanyi “…. 


“Dallah rufe bakinka alaramma… Ai sonake ka Gane ita din ba saar aurenka bace.. Babu abinda zarah zatayi dakai… Dame zaka riketa da sanaar koyarwa din…. Kaga kaje kasamo kalarka.. Domin zarah matar manyace… Gari da yawa maye bazaici kansa ba…. Katsaya amazauninka na malaminta… Amma maganar aure.. Kada tsautsayi yakara sakaka Kace kanason zarah”… 
Tunda tafara balbalin jarabarta malam kamal baice komaiba harta kakkabe tashige gida…  
Shidai a iya saninsa zarah bata dace da mahaifiyaba… Ikon Allah kenan mai fidda kyakkyawa ajikin gur6atacce!!! 

Umma nashigowa mukayi ido hudu da ita na rushe da wani irin kuka..  Dan duk abinda ta fadawa malam a kunnena.  Tashi nayi na shige daki inajin zuciyata na gab da bugawa… 
Wata uwar harara ta ballomin “shashasha wacce batasan meke mata ciwoba. . KO ubanme ya hada kifi da kaska “… 
Itama gwaggo batace komaiba ta shige dakinta dan ta fahimci masifa kawai umma keji ayau… Haka ta karashi haushinta ta shige dakinta… 

…,…… 

Dakar sitayarin motar Anwar yayi… Ransa yayi mugun baci… Tsaki kawai yakeja… Lokaci guda ya fiddo karan sigari ya kunna ya fara zuka…yana furzar da wata irin zazzafar iska Saida yaji zuciyarsa tafara samun sauki kafin ya fara driving… Haushi yakeji na tafiyar zarah why even one time bai shammacetaba yayi koda hugging dinta… Da ganin yarinyar akwai sirri na musamman agareta… Sosai yanayinta ya hargitsasa… Duk da acikin siffar kamala ya ganta.. Tsabar salon barikinsa saida ya Kara to duk wata surarta da dabia tata… Lasar la66ansa kawai yakeyi yana lumshe idanunsa dasuka sauya kala

Wannan lokacin gidansa dayake hutawa ya wuce…  Ya kashe duk wayoyinsa yayi wanka yana fitowa daga toilet dsure da Karamin towel a kugunsa ya bude wata locker… Ya dauko wata powder yazauna akan kujerar dake a bedroom dinsa yadda yasoma shake power shi zai tabbatar maka da powder koken ce… Nan da nan idanunsa suka kada sauya Kala.. Atake brain dinsa tafara karbar charging da yafara aika mata sai lumshe idanu yakeyi jinginar da kansa yayi akankujerar yana mayar da wani irin numfashi… 
Knocking Din kofa aka farayi…. Idanunsa a lumshe ya bada izinin shigowa… 
Wata kyakkyawar budurwace ta shigo Dakin kamannunta da, shigarta kawai zasu Nuna maka gogaggiyar Yar duniyace
Sanye take cikin wasu fitinannun kananun kaya Riga da skirt..  Yar 6ingilar RigaWacce Ramin cibiyarta abude yake… 
Kannan nata yasha gashin doki.. Saidan karamin gyalen data aza akanta.. Hannunta janye da madaidaicin akwatunta….. Ta kafe matin glass glass goshinta
Ware jajayen idanunsa yayi akan ta “billy…. “
Saura maganar sa ta lakafe.. Sakamakon karfin halin maganar da yakeyi
Dasauri ta karaso inda yake ta fado ajiknsa  Tana kara shigar da  kanta a faffadan kirjinsa tare da gogamasa dukiyar fulaninta takoina kissing dinsa take… “Imisse uh honey “… Ta fada ta hura masa iskar bakinta akunnensa.. Duk da ta fahimci yasoma buguwa… Amma hakan bai hanata gano tsantsar jarabarka daaddabarsaba

” Kin shammaceni… I missed uh…. 
Yafada yana lasar lips dinta…. Tare da sura finger dins a rami cibiyarta yna shafawa
Cafke harshensa billy tayi ta cigaba da tsotsa cikin kwarewa tare da sarrafasa yadda yakamata… 
Ai tuni anwar ya kara rikicewa… Sambatu ya ding ya dinga yimatJikinsa har rawa yakeyi tsabar feeling yadda yake romancing dinta cikin zafin nama  ya tabbatar mata anwar yayi kewarta..can yadagata bai direta KO ina ba sai tsakiyar gadons yabi yahayeta tare da yimata rumfa da faffadan kirjinsa… Tuni tasom mayar masa da martini 

Yadda yake murzata tare da romancing dinsa idanunsa har wani lumshe idanu yakeyi saboda feeling  ..kallon anwar billy tayi cikin shaukinsa take magna Cikin salon da tasan zata kuma rikitar dashi take magana “honey har ynxu jarabarka bata raguba saima karuwa datayi… Zaman dubai ya gagaramin dadi.. kasabarmi da soyayyarka.. Wanda bakowa ne namiji ke gamsardaniba wannan yasa nabiyoka har nigeria tare da daukar permission a makaranta .. “Ta fada tana shafa kasumar dame akwance luf wacce tazagaye face dinta… “.. 
Matsar boobs dinta kawai yakeyi yana fitar da saurin nishi tare da sucking nipple’s dinta yana mulmulasu… Yagaza magana sai kara sarrafata yakeyi yadda yakeso… Hakan yasa itama ta zage wurin rikitasa danata salon soyyyar ta” dan kuwa billy bakaramar Yar bariki bace ta hannu…. Tasan sirrin tayar da hankalin duk wani lafiyayyen da iya sarrafasa wannnan yasa tayi fice acikin bebs dinsa….. 
Saida suka tabbatar sun jiyar da junansu dadi kafin anwar yasamuba nutsuwa.. Duk illahirin jikinta ya mutu dan sosai anwar yanunamata yadda yayi kewar ta… Bacci maishegen nauyi yadaukesa… 

Saida sukayi kwana uku atare… Baije KO inaba stI’ll wayoyinsa aka she suna manne… Daddy yayi nemansa a waya har yagaji


Har ya fito daga toilet  Billy bata tashiba.. Bai kalli inda takeba Ya gama shirinsa tsab cikin wasu kananun kaya dasuka kara fito dashi har yagama shirinsa.. Billy na akwance kan gado ta zuba masa idanu tana kallonsa cike da burgewa… Gaskiya he’s the most handsome guy…. 
Ta mirror yake hango yadda takafesa da idanunsa juyowa yayi yana smile… “Me kike kallo haka kamar wani bako kona sauya Miki ne… Lumshe idanu tayi “honey yaushe zakayi aure…. “
Tambayar datayi masa taso sakashi dariya Amma ya danne “ada babu tsarin yin aure a rayuwata.. Dan kinsan wayeni mace daya bazata isheni ba… But now I have change my desire… “
Ya ida maganar bayan ya daura wristwatch din sa atsintsiyar hannunsa ya kunna karan sigari…yunkurawa tayi zaune cike da  karfin guiwa tana smile tace “would uh marry me…. “.wata irin dariya ce ta sarke anwar har saida ya zauna saboda dariya.. Wani irin kallo ya watsowa billy na bakida hankali “you are fool kidaina yadaurar kanki…. Bazan iya auren gogaggr Yar bariki irinkiba gogewarki tayi tawa … Kamar matar da zan aura dole takasance… Ko hannunta wani kato baitaba rikewa ba. Bare tayi having sex da, wani Wacce zan bareta da kaina ba irinkiba sauran wasu… Kidaina wannan tunanin.. Ya idar da maganar yana ida dariyarsa tare da zukar karan sigari. 
Ran billy ya baci sosai ta danne tare da fadan “ai naga dan iska dole sai Yar iska zai aura “…. 
Yayi saurin katseta da fadan “wannan lokacin dan iska sai ustaziyya…”
Yafada tare da ajiyemata damin kudin dashi kansa bansan adadinsuba a abed side…. “Zan fita inada p.a da wasu a office by 8pm so idan kinshirya zaki iya wucewa… Dan bazan dawoba ayau…. 
Ya fada yana daga mata gira… 
Dan karamin tsaki taja tana azabtuwa sosai da, soyayyar anwar…. Mostly duk macen dayayi having sex da ita…da, wuya ta barsa… Sautari kawo kansu sukeyi awurinsa dan ya iya salon tafiyar dakowace mace dakeji itadin mai lafiyace… 


Akasalance tayi wanka ta mayar da kayan jikinta tashiga kitchen insa ta hado coffee tasha.. Tasaka kudadenta a Yar karamar hand bag dinta… Komawa tayi ta kwanta a kan gadon tana shakan sanyayyan kamshin turaren anwar da ya bari a bedsheet din sai lumshe idanu takeyi….. 

***
Tunda ummah tayiwa malam kamal wulakanci…. nakejin kunyar hada idanu da malam kamal.. Duk abinda zai hadani dashi a makaranta na kauracemasa… Hatta office dinsa nadaina zuwa Ga wata irin soyayyarsa dake addabar zuciyata..nikaina nasan inas son malam kamal saidai babu yadda da iya da lamarin ummah… A dan kankanin lokaci saida nayi rama… 
Duk yadda malam kamal keson yaganni sai nasan yadda nayi na zille masa.. Sosai nake son tabasa hakuri.. saidai nauyin abinda umma tayi masa ya hanata hada idanu dashi……. Yau nadauki Anita zuwa har staff dinsa nabasa hakuri cinkashin da umma tayimasa a

Da misalin karfe hudu na yamma nagama shirina na tafiya makaranta…. Dakin goggo na shiga nayimata sallama…. 
cikin sanyin jiki nake tafiya harna iso kofar gida….  Cikin tsananin tashin hankali datsorata nayi Baya jikna yafara rawa litattafan dake hannuna suka zubo akasa…. Ganin anwar a kofar gidanmu yaai masifar hautsina mata ciki… Musamman yadda ya harde hannayensa  a faffadan kirjinsa ya zuba man tsimammamun idanunsa kuma jajaye dasuka kara firgutani…. Tamkar dama nidin yake jira nafito…. Babu laifi yadanyi shigar mutunci wacce Tafito dashi tamkar wani kamilin mutum.. Saidai Daka kalli lips dinsa da sexy eyes.. Zai nunamaka tsantsar tantirin dan bariki ne kuma.. KumaMashayin taba…. 
Dan guntun murmishi yayi tare da karasowa inda nake dan izuwa yanzu ya fahimci yadda nake azabar tsoronsa…can kasan ransa kushe tsantsar kauyancina da gidadancina yakeyi… Koba Komai aishi dan uwanane to what za dinga gudunsa kamar naga azra Ilu.. Daga wata Yar manufa kawi daya nunan.. Da sannu tunani yake kokarin karasowa inda nake
Tun kafin ya karaso nasoma tattara litattafaina ina dauka… Dasauri na nufi hanyar gidannamu…. Saidai tunkafin na shige yasamu nasarar cafko hannuna tare da hijab dina… Dan ya fahimci ganinsa yasa zan koma cikin gidan…. Maman boy

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button