AHUMAGGAH 27

_*♡AHUMAGGAH????*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._
_Allah ya baki lpya mamahn mu._
*What shud i say maa masoyan wannan novel din?i just cant say i love you alone,dont u think i love u is a lil bit outdated?toh Allah ya so ku kamar yadda kuke so na*
*Xinne smart novel*
*Surayyhms novel*
*Ahumagga coments gp*
Hmnn ku na daban a raina aradu
_2⃣7⃣-i am that Wiseacre♡_
Wani shiru ne ya ratsa wajen kamar wanda ya dasa gumaka kallon sa sukeyi dukan su kamar wanda ya watsa musu ruwan kankara,tuni sadat ya ji notunan kansa na warware…what a smart move?ji yay bakin shi ta kasa buduwa
Subayar itama shiru tayi tana binsa da ido,ita kuwa bahiyya tsaban rudani da bugun zuciya bata san sanda idanun ta suka cicciko da ruwa ba
Wani irin kallon shock jahan tabishi da dashi muryan ta cike da mamaki ta kira asalin sunan shi…sa’ood?
kace fa aure zakayi a gobe, nifa ban fahince kaba
Shikuwa Sai da ya dada kwato nitsuwar sa ya kalle ta da kyau kafin
Ya kuma cewa yes maaa im getting married to bahiyyah, Am serious about it…dad ya amince za’ayi auren gobe evrything is done kuma babu fashi…slow and dramatic ya da dan maida kallon sa kan sadat da wani irin mugun murmushi..
Wani boyayyen kallon tsana suka bada junan su kowa na caccakan kowa
Sadat look defeated and furious
…subaya ma su