WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Dariya sun kayi Mom ce ta kalleta tace
” To gasu nan ba wanda yan hana ki in kina so ma sai aƙaro miki ”
Murmushi tayi tare da ɗaukar mango ta saka abaki tan tauna tace
” Ah ah ko ahakan ma na gode ”
Murmushi kawai sun kayi
Sun ɗan jima suna zauna suna taɓa hira Zee ce da Hajara sun ka tashi sun ka barsu Mom kallon Abdul tayi tace
” Amshi waya ka zauna saman kujerar daining kayi game zan ba Maman ka saƙo kaji ”
Gyaɗa kai yayi yana murmushi tare da amsar wayar kallon ta Mom tayi tare da nuna mata alamar ki biyo ni . Suna shiga ɗaki liƙe ƙofar Mom tayi sun ka shiga wata duniya sun ɗan jima kana Hjya Aisha tan fito tattarar da da Abdul kawai ɗakin Hajara ta je tace
” Ki taso muje kar dare yayi “
Tasowa tayi tace ” Ok yar uwa sai mun haɗu makaranta gobe ”
” Ok to Allah ya kaimu ”
” Amin ya Allahu ”
Suna fita sun ka tarar da Mom zauna Abdul na saman ciyoyin ta sallama sun kayi da ita rakiya tan musu suna fita tan liƙe kofofin ɗakin ta tan yushe kai tsaye tana shiga sabtace kanta tan shiga tayi tana fitowa darduma tan ɗauko tana kai ga sujuda tan fashe da kuka tana rokon Allah Allah ya yafe mata ya shirye ta . Hajara na fitowa taga ba kowa Abdul ne kawai kuma shima barci ya ɗauke shi ɗaukar sa tayi tan kaisa tan kwantar da shi dawowa tayi kai tsaye ɗakin Mom tan yuce buga kofa tayi tana sake bugawa taga ƙoffar ta ɗan buɗe kaɗan ƙara turawa tayi turusss ta tsaya kallon ta take kuma sai tan taka ta kamata rungume ta tayi sosai kana ta ce
” Mom lafiya kuke kuka haka ?”
Kukan take ba’amsa hankalin tane yan tashi da sauri taje ta ɗauko wayar ta nombr Hajiya Aisha tan dan na tana ɗaga wa tace
” Mama ga Mom nan ba laifiya dan allah ku dawo ”
Hajiya Aisha cewa tayi
” Hello ! Bana jin ki me kin kace ? To kiyi haƙuri na kusa kaiwa gida tuƙi nake ina zuwa zan kira ki ”
Duba da bata jin me tace yasa tan katse wayar tana zuwa gida sai da tan shiga gida tan sake kiran Hajara dai dai lokacin kuma tana tare da Mom ɗauka Hajara tayi bata kai ga magana ba Hjya Aisha tace
” Lafiya dai ko ɗazu kin kirani bana ji ina tuƙi ne lafiya dai ko ?”
” Mom ce ba lafiya ”
” Gyam yan zu mun ka barta lafiya , To bari ina zuwa sai muje asibiti in kuma tana iyawa ta tashi sai ki kaita mu haɗu a likitar ”
Kallon Mom tayi tace ” suje asibiti in zaku iya ”
” Hello wai me ma yasa meta ?”
Cewar Hjya Aisha
” Tun ɗazu suke kuka ”
” Ok bani ita kuma gar ki tayar da hankalin kinji abu ne mai yucewa ”
To tan amsa tare da miƙa ma Mom wayar amsa wa tayi kan tace wani abu Mom ce tace
” Ba komai ya yuce gar ki damu na gode sosai ”
Hajiya Aisha cewa tayi
” Haba Hajiyata haba abun da yan rige da ya faru ya faru kukan nan da kike ba wani sauƙi zai kawo miki kuma basa ki zai yi ki daina ba dan Allah kiyi shiru ai Allah yaga zuciyar ki kiyi ta addu’a Allah ya yaye miki dubi dan Allah kin tayar da hankalin yara Kum…..”
Bata ƙarasa ba Mom tace
” Ok sai mun haɗu goben Insha Allah na gode sosai ”
Bata jira me zata ce ba tan katse wayar miƙa mata tayi tace
” Ruwa masu sanyi nake so ”
Tashi tayi bata wani jima ba tan kawo zuba mata tayi shaye wa tayi sake zuba mata tayi tan shanye tambayar ta tayi a sake zuba mata gyaɗa kai tayi alamar Ah ! Ah ya isa amsar kofin tayi tan ajiyi kasa tare da bidon ruwa kallon ta tayi tace
” Mom wani wanje ke muku ciwo ne ?”
Gyaɗa kai tayi alamar Ah ah
” To Mom miyasa kuke kuka ?”
Kallon ta tayi tare da riƙe hannayan ta guda biyu tace
” Biki ga ina ganawa da mahalincina ba kuma kin san mu masu zunubi ne koda yaushe muna son Allah ya yafe mana kullu cikin saɓo muke kuma ina roƙon Allah Allah yasa nafi ƙarfin zuciya ta na daina wanan abun ban san ta yanda zanyi ba abun yana damuna ina shiga tashin hankali da masifa adun lokacin da na tuna abun da nake bana son mutun cin yara na su zubi ta dalilina bana son a zage su ta dalilina bana son na mutu cikin wannan halin ”
MASHA ALLAHU LAKHUWATI ILLAH BILLAH
COMMENTS AND SHARE
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA ⛱️⛱️⛱️
1️⃣7️⃣ Rubuta wa Rashida yar tahoua ( tawa ) mutan nijar????????
Kama hannayan ta tayi tace
” Mom komai muƙa darrine daga Allah dun abun da yan same ka na sharri ko na alkhairi kayi rokon Allah yaba ka ikon canye jarabawar in kuma laifi ne kunkayi ma Allah yake jarabtar ku da wanan kuma kuyi rokon Allah ya yafe muku laifin da niyar ba ku sake aikata laifin Allah mai yafe ma bayin sa ne adun lokacin da yayi laifi kuma yan gane laifin sa , kuma Allah yana dubin zuciya da niyyar mutun kuyi ƙoƙarin hana kanku tun daga zuciya kun san ita zuciya dun abun da allah yan hana shi take saka kayi kenan zuciyar ma sai kun yi yaƙi da ita ”
Gyara zaman ta tayi kana tan nun fasa tace
” Insha Allah na gode sosai da tunatar wa , amma dan Allah Mamana in kin yi sallah ki riƙa saka nin cikin addu’ar ki ”
” Insha Allah Mom koda yaushe in nayi ina saka ku kuduka koda ban san yan uwan Babana ba balle kuma na Mamana kuma ban taɓa jin ko tarihin ainihin wace ce Mamana ba ”
Murmushi Mom tayi tace
” garki damu Insha Allah zaki san ko wace ce mahaifiyar taki zata baki labarin ta idan lokaci yayi zaki ji kedai kiyi haƙuri yan zu ”
” Ok Mom Allah ya kaimu rai da lafiya , zan kwanta tare daku ”
Murmushi Mom tayi tace
” Nooo kije ki kwanta Abdul gar yazama shi ɗai ”
” To har ajima zan je , Akwai abun da kuke buƙata ?”
” Ah ahh Mamana na gode sosai Allah ya muku albarka yasa ma rayuwar ku albarka ya shirya min ku ya kare ku da kariyar sa Amin , Amma dan Allah kar kice wai kiyi abun da nake kisan illolin sa kin san zunun ban sa ”
” Amin ya Allahu na gode sosai da addu’ar ku Mom addu’ar ku na tasiri sosai a gare mu dan da za’a ce iyaye zasu gane tasirin yiwa yaran sa addu’ar kwarai da furuci mai kyau da sun ga yaran su yan da zasu zama saɓanin mumunar addu’a da kuma mummunan furuci Allah yasa mu dace ya ganar da sauran iyaye . Ko sau ɗaya ban taɓa jin sa raina na kwaikwon abun da kuke ba kamar yan da nace daga baya na sai kasa abun a zuciyar ka kuma ka nisan ta idon ka jin ka ganin ka daga masu saɓa masa. Ku dai ci gaba da muna addu’a Mom ”
” Insha Allah Mamana . Kije ki kwanta gobe akwai makaranta gar ku makara ”
” Ok Mom sai da safe ku kula da kanku ”
” insha Allah Mamana na gode sosai sai da safen . Ki kashe wuta ”
Tana fita wayar ta tan fara ƙara ɗaga wa tayi sai kuma ta dawo tace
” Mom Mama ce ke kira ”
” Noo kije kawai kice mata kawai zan kirata kije ki kwanta”
Fita tayi tare da kashe wutacen tana fita tan ɗauki wayar ta tan ɗan shafa kana tan ɗora a kunne amsa sallamar tayi , can kuma sai tayi shiru tana sauraron ta sai ita kuma tan amsa da
” Wlhi ya yuce Hajiyata gar ki damu komai ya yuce na gode sosai da kulawa , kuma in da saɓo yaci ace kin saba ……. ”
Bata ƙarasa ba kuma sai tayi shiru tana sauraron ta …….
Suna barin wajan suma sun ka bar wajan suna bin su abaya sai da sun ka zo wani titi duba da cun koso yasa sun ka ɓace musu Umar kallon ɗan Hajiya yayi yace
” gobe kayi kokarin samo min makarantar su ko kuma gidan su dan wlhi sai na ɗana su suduka naga waye uban su a garin nan dame uban su yake tamaƙa ”
Dariyar mugun ta ɗan Hajiya yayi yace
” an gama faruq kana gamawa ai nima na ɗan lasa ko ƙaɗan ne ”