ABIN DUHU COMPLETE NOVEL

ABIN DUHU COMPLETE NOVEL

???? **????
????????????

PAGE
0⃣1⃣

hasna ce zaune a gaban madubi tana ta “” kwalliya, ta saqa wannan ta kwance wancan daga karshe ta mike ta nufi droWar kaya ta fara zaBan wanda zai dace da jikinta; Nan‘ma ta zaBi kaya sun fi kala goma tana watsawa kan gadon don duk ba su yi mata ba. Husna ce ta shigo dakin a fusace tana f‘adin, “Malama wai kina nufin har yanzu baki kammala shiryawa ‘ ba? Allah na gaji da halinki Hasna, kullum sai kin‘ sanya mu latti”. Hasna ta yi murmushi tana fadin “Sorry sister, wallahi na rasa kayan da ya; dacc na saka ne, don Allah taya ni zaba mana’“Wallahi ba zan Bata lokacina gurin zaBo miki kaya kice basu yi ba, idan zaki sanya mu.’ wuce to. idan’ba haka ba zan tafi—kawai dire’ba Ya kai ni ma hadu a-can Ta juya a fusacc ta yi waje. Hasna tayi Saurin jawota tana fadin“Tuba nake sister. bani minti biyu. Wallahi daga wannan na gama ke nan“. Husna ta galla mata harara kamar ba zata tsaya din ba; ta Kara l’angwaBe kai tana: fadin. “Please jinina“. ‘ Husna ta yi murmushi; “Haka ki ka iya kullum sai‘ ki yi sauri kin sanya muna qara bata lokaci Da sauri Hasna ta koma ta yi‘ danjim za ta ci gaba’ da zaBar kayan,*sai ‘ta tuna. yar uwarta na jiranta, don haka ta dauki wata Super da aka yi mata dinkin rapar!! siket din ya dinku, domin 8 pieces ne, haka ma rigar take ta sanya a jikinta, ta gyara daurin dankwalin H‘usna tana kallonta tana mur’mushi harta kammala Ta isa kusa DA ita ‘tana fadin.‘ “Sister ya ya kika ganni Husna tana kallonta tace kwarai‘ da gaske, kowa zai yi‘ zaton ba ‘Hasnar Husna bace wata aka sauya Dadi ‘ya cikata tana‘ fadin Good. na gode sister” -:.;:ii Ta rungume ta tana murna mu wuce dai timc ya tafi Husna ta Kara tunatar da ita . suka ficce . da sauri bayan Hasna ta sanya lakalmi mai uban tsini da jaka. ‘yar ficika a hannunta. .A falo suka tarar da Hajiyarsu ‘Hajiya Aisha” tana karyawa bisa wawakeken tcbir din cin abinci. Ta kalle su cikin tsananin so da kauna da soyayya irinta uwa tace “Sai yanxu aka fito ke kuma Hasna zan sanya Dadinku ya raba muku mota don banajin dadin yaddah kike sanya yar uwarki kullum latti Hasna ta langwaBe tana fadin.» “Kada ki yi haka babu kyau a raba hanta da jini fa KO? Ta kulli Husna tana dariya’; “Kin ga wuce mujc idan muka daWO kwa Ci gaba da diramar”taku Ta kalli mahaifiyar tasu “Mumy sai mundawo to Allah ya tsare ta basu amsa yau hasna ce DA tuqi Amman SBD karta bata kwalliyarta ta rinqa roqon husna a kan tai driven din don kada ta bata kwall‘iyar. har suka isa gindin motar tana‘ rokonta kafin ‘ta amince Bayan sun shiga motar Husna’ ta ‘harbata kan titi ta kalli “yar uwarta tana fadi’n. ~ “Sister na nafa karanceki wallahi na San me kika yi’na kwalliyar nan” Hasna ta Bata rai tana fadin. , “Ai da ma a ‘karatunki har‘da sharri sai ki yi fashin baqin sharrin naki”. _ Husna ta fashe da dariya tana fadin. “Au! Kice duk karatun sharri muke yi kenan “‘A’a. ni ban dani, a Bangaren sharri Hasna ta fadi tana gyara janbakin dake kan labbanta Husna ta kuma yin taqaitaccen murmushi tace “Dadin abin ta‘re muke daukar darasin duk.abin ‘da muke kayo tare muké: yi… ke namafa gano ki kina sako wannan zancen ne don ki-sanya na manta da Waccan maganar ina kanbakana na gama gano ki”. Ta turo baki gaba tana Kara gyara decoration din DA taima fuskar tata A haka suka isa harr cikin makarantarsu B.U.K. suka faka motarsu baqa wuluk qirar PRADA da sauri. domin saura-minti daya kacal Dr. Abduljabbar ya shiga, sun san halinsa mugun taurin Kaine dashi bai Kara k0 minti guda daga kan lokacinsa Husna tana mita gun “Ai duk ke kika ja mana malama. mutum ya tashi da wuri ya shirya, amma saikin ja masa latti Ita dai Hasna “Sorry sister Kawai ta ke fadi Suka isa fac’ulty din nasu na mass communication. daidai lokacin da agogo ya nuna qarfe takwas daidai. Can nesa suka hango Dr. Abduljabbar ya’ ‘ nufi thrcatre dinsu cikin hanzari da saurinsa. Husna ce ta.. fara hango shi cikin damuwa‘ ta dafe kai tana‘ fadin “Ga Dr. Abduljabbar can zai ‘shiga. mun ‘ shiga uku sister… Mu yi sauri mu karasa don Allah”. da sauri suka nufi threatre din daidai lokacin da ya shigo,dalibai suna ta sabgarsu wasu suna hira, wa’su suna, kar’atu. DR Abduljabbar ya shigo a’ hanzarce da maka daya tal a hannunsa, ya tsaya? a kan step yana kallonsu, nan da nan dalibai suka ,nutsu, ’kowa ya fara komawa mazauninsa, harna tsawon ‘sakon goma kafin kowa ya koma daidai, threatre din tayi Shiru, domin sanin halin Dr. Abduljabbar zai iya korar mutum yan’zu daga lecture dinsa.” Ya gyara tsayuwa yana bude kafa. “Good morning class,” Gabadaya suka maida masa da, ’Morning Sir. Ya juya jikin white board din, dake tsaye ya fara rubutu da makarshi. ; Daidai lokacin Husna da Hasna suka‘iso, da sauri Husna “tai saurin fadawa wata kujera dake gefe . can dan nesa, ta yi saurin zama, Amma Hasna tadan tsaya kallon Dr. Abduljabbar da fargaba, kafin ta gano inda za ta zauna daidai lokacin‘da Dr. Abduljabbar ya rubuta Ihtcrnational conmmm’cation’, sunan course dinsa da kwanan wata ya waigo. idonsa ya fa’da kan Hasna ‘da ta nufi wata kujera za ta zauna, cikin fushi da tsawa ya-kalle ta yana fadin, “Hey you late comer. get out” Hasna ta juya a firgice tana kallonsa, duk” sanda ta kalli idonsa sai taji‘ fargaba da faduwar gaba na Kara ninkuwa a ranta. Ta kasa yin motsi.” “K0 ba kya jin abin da ake’ fada ne‘.’ Kin san ka’idata, ki duba agogon da ke hannunki za ki ga minti biyu ya karu akan lakacin da ya dace ki shigo”. Hasna ta marairaice da fadin, “Sorry Malam, wallahi mota ce ‘ Ya Kara Bata rai ya ware kafafu cikin isa __ da gadararsa ya ce, “Kada ki Bata ‘bakinki da lokacinki gurin ba ni haquri, idan har ba za ki girmama lokacinaba , ba ni kuma bazan taba daga miki kafa ba”.- Ya kalli sauran daliban da suka yi shiru suna kallonsu, ya ce, “K0 akwai wanda na taBa’ Kyalewa bayan ya saba doka ta?” ’Gabadaya suka’ amsa da, “N0 Sir Ya maida kallonsa gare ta yana mata kallon banza, yace ’Please get out!” kafafunta suka yi nauyi kamar ba za su dauke ta ba, idonta ya cika da kwalla, ta kasa matsawa daga inda ta ke, don tana ganin ya gama zubar mata da ajinta ne kawai. Ya Kara kallonta da mamaki, cikin harshen nasa ya kuma fadin, “Yaya ki ke Bata mana lokaci ne malama? Na ce ki’ fita k0! get the hell out of my class Husna ta kalle ta ranta a Bace, cikin sanyin murya ta ce. “Hasna ki fita mana”. Hasna ta kalli Dr. Abduljabbar kamar za ta fashe da kuka, sannan ta nufi kofa ta fita da sauri hawaye yana nemam zubo mata. Can bayan threatre ta nufa ta sami gindin wata bishiya ta zauna kuka ya kwace mata sosai. Mai ya sanya duk abin da ta ke yi ba ta burge shi ne, bayan dan shi din take yi? Sai dai ya yi ta kwaleta yana kyararta, anya hakan da yake yi yana mata adalci kuwa? Ba ta san, lokacin da ta kwashe cikin wannan damuwar ba, ba ta ankara ba ta ji wani kamshi mai dadi “da ratsa zuciya ya kusantota Da sauri ta dago kanta. don ba zata taba Iya manta wannan kamshin ba k0 da Cikin mafarki ta ji shi kuwa. Gabanta ya sauya bugu zuwa na damuwa da fargaba, domin Dr. Abduljabbar Falmata ne ya nufo ta. Kai tsaye ya ke taf’iya cikin qasaita da isa, yana rike da wayarshi qirar SAMSUNG GALAXY S6 EDGE da ‘yar maker dinshi. Farin .medicatcd glass dinsa ya zauna‘ a idonsa kamar da ‘shi aka haife shi. Ta yi saurin dauke kanta gefe ganin ya kusantota kai tsaye, amma tana satar kallonsa ta gefen idonta. Bai k0 kalli inda ta ke ba ya wuce cikin a’zama da yanayinsa na namiji jan’ gwarzo. Ta bi bayansa da kallo tana jin kamar ta‘ bi shi da gudu ta bayyana masa abin da ke ranta, har ya kule wa ganinta, sannan ta yi. ajiyar zuciya da dafe kirji. ‘ Husna da ke tsaye a kanta ta yi murmushi’ tana fadin, “My blood idan kin kammala kallon; nasa sai ki juyo muyi magana k0?” a firgice ta juya ta kalli Husna, bata san ta iso gurin ba, kunya ta kamata amma sai………………

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Leave a Reply

Back to top button