WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Wayar Hjya Aisha ce tan fara ƙara ɗauka tayi tare da amsa sallamar shiru tayi sai kuma tace ok

Kallon ta tayi tace
” Hajiyata Alhaji ne fa yan kirani zamu haɗu ”

Shiru tayi mata
Kallon ta tayi tace
” Magana nake fa ”

Ƙara banza tayi da ita

” ikon Allah ciwon baki kike?”

Wani kallo tan mata tace
” Ɗazu da nake magana kin kulani ne ? Yanzu ke zaki zo ki dame ni ki aje ni gida sai ki yuce ”

Kallon ta tayi tace
” Yanzu ko na kaiki gida keƙadai ce ba kowa a gida Abdul lokacin saukowr su baiyi ba ”

Shiru tayi bata ce komai

Sai da ta sake magana Hjya Aisha tayi tace
” Dan Allah ki bari muje ba wani jimawa zamuyi ba wasu kuɗi ne zai bani shike nan fa ”

” Ok ”
Karya kan motar tayi tabi wata hayya ta daban basuyi wata tafiya ba sun ka iso wani katafariyar ma aikata wajan da anka tana da yurin motoci tan ajiye tace
” Ki fito muje ko ?”

”Ah ah kawai kije sai kin dawo ”

” Ok to ki fito ga wanje can kisa ko jus aka miki ”

Fitowa tayi tan je wajan da tan nuna mata tan zauna .

Hajiya Aisha wani office tan shiga nan sun fara gaisawa suna gama gaisawa yace
” Gaskiya naga kayan Hajiya na gode sosai ga kuɗin ”

Kallon sa tayi tace
” To kuɗi haka abani a rubuce zai fi ”

” Hajiya kenan ƙuɗin da suke asusuna bazasu kai haka ba kin ga bazan iya baki su a rubuce ”

” Ok to shike nan ”

Tan faɗa tare da amsar kuɗin

Tana fitowa sun ka shiga mota

Suna tafe Hjya Balki tan kalleta tace
” Kin ga wai kuɗi a leda babban ma’aikaci ”

Murmushi Mom tayi tace

” Ai in kin ga ma’aikaci yaba ki kuɗi a hannu ba wai a rubuce ba to ɓarawon gwamnati ne yana da maƙudan ƙuɗi a gida amma a asusun sa baida su ”

” To miiyasa haka nan ?”

”Biki ji me nace ba nasa ta ne fa kin san gwamnati tasa ido sosai a asusun bankin kowa in anga maƙudan ƙuɗi za’a bin cike ka tun da an san albashin ka bai kai haka ba kin ga ko dole su kai su gida su ɓuye ”

”To Allah ya kyauta ya tsare ya shirya yaba mu halaliya ba hara miya ba amin , to zan kai su banki na aje ”

”Ok to baki ɗibawa zainab wani abu daga ciki ?”

” Eh sabida albashina su zan barwa dan sun fara min ƙorafin kayan kwaliyar su ya ida suna son waye suna da buƙatar waye ”

”To ai dama harakar mata kenan shiyasa ni Mamana ma ɗin ki zan sakata tafara koya”

Wani dogon birki Hjya Aisha Tanja tare da kallon ta tace
”Ɗin ki fa haba dan Allah”

Wani kallo tan mata tace
”Tafi ƙarfin ɗin kin ne ? Haba Hjya kar ki zamo daga cikin masu girman kai mana”

”To a gaskiya baza tayi ɗinki ba sai dai dun abunda zaki faɗa ki faɗa”

” Uhummm baza ki gane bane fa akwai rai a kwai mutuwa kin ga dukiya ba koda yaushe take nan ba akwai jarabar Ubangiji yau in na mutu ko yau Allah yan jarabce mu da rashi ya zamuyi a dawo baya haba dan Allah kin ga ko yau ɗaya daga cikin abun da nan lissafa ya faru mutun ya iya wani abu na hannu bazai tsaya yana ƙara mar murya yana maula ba zai yi abun sa yasa mu taro da sisi ”

” Akwai haka amma gaskiya ba ɗinki ba zan yi tunani akai amma gaskiya ni dai bai min ba haba dan Allah ”

Suna isa banki sun kayi daidai da ba kowa shiga tayi tan aje ƙuɗin tan fito kai tsaye gida sun ka yuce Hjya Aisha ce tace

”Bari na girka wani abu ”

”Ok to bari na share ni kuma kan ki gama ”

Ɗan tsayawa tayi tan kalleta tace
” Haba Hajiyata mai makon ki ɗauki yar aiki ki tsaya kina aikin gidan da kanki Hajara ma ta huta”

Murmushi tayi tace
” Kin sani bana son yar aiki shiyasa ma mun ka tsaya wanan gidan ɗan ma daidaici yau da gobe Mamana in bata aiki yau tayi aure waza ta zaga ? Ni zata zaga tace ban koya mata ba kinga kuma baka san gidan da zata faɗa ba ”

”Dun da haka Hjyata ya kamata wani abun a rage , ita ce girki itace wanki ita ce shara goge goge haba…..”

” Ikon Allah yau in tayi auren maran shifa da zai ɗaukar mata yar aiki sai ta zauna mijin ta ya mata aikin ?”

”Ga iyayen ta arai ai ku sai su ɗaukar mata ”

” Iyayen basa mutuwa ko arziki bai ƙare musu ?”

”Ke dai dun yan da ankayi dake sai kin ce gashi ni nayi shiru”

” Ah ! Ah kiyi magana dai mun zo mu riƙa sangarta yara dan kawai suna ƴaƴan masu hali yaro ƙara mi in yayi aure ya ɗauka shiyasani a gidan su dai yayi kuma ko yayi aure aikin bazai bashi wahala ba ”

Suna cikin haka ne Abdul yan shigo da sallamar da gudu yan rungume Mom ita ma rungume sa tayi tana faɗa oyoyo oyoyo

MASHA ALLAHU
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA⛱️⛱️⛱️

1️⃣1️⃣. Rubuta wa Rashida yar tahoua ( tawa ) mutan nijar ????????

Ina godiya sosai da addu’ar ku a gareni Allah yasa ka da alkhairi yabar ƙauna na gode sosai …… Ina gannin comments ɗin ku gaskiya na gode sosai

Gyaɗa kai yayi alamar to kallon Hajiya Aisha tayi tace
” Hajiyata zan ɗan fita mai motar nan ce ya kawo shine yake kirana ”
Juyowa tayi tare da faɗin
” Mamana zo kiga motar taki ko ?”

Bata jira me zasu ce ba ta fice tana fita dai dai da shima ya sanyo motar yana ganin ta yan fito tare da gaida ta yan ci gaba da cewa
” Hajiya kin ganni sai yan zu wlhi abubuwa ne sukayi yawa ”
Murmushi tayi tace
” No ba komai ”
Tan faɗa tare da zagaya motar tana dubawa ciki da wajen ta sai da tan shiga ciki tan kuna tayi gaba kaɗan kana tan dawo baya kaɗan fitowa tayi ta kallesa tace
” To ga wanan ko na gode sosai ”

Amsa yayi yana godiya ya tafi dai dai lokacin da Zee da Hajara sun ka fito zee ce tace
” Waw yar uwa gaskiya motar nan tayi fa kai maman ki naji dake fa “
Tan faɗa tana dariya tare da dukan ta suna zuwa Mom tan miƙa mata kiii tace
” Mamana gata fa dafatan ta birge ki ?”

Murmushi tayi tace
” Sosai ma Mom kuma kallar tamin kyau ”
Ta ƙarasa maganar da shiga cikin mota Mom kallon ta tayi tace
” Sabon abune fa addu’a gar ki manta”
Tana gama faɗa tan yuce ciki zata shiga fallo sai ga Hajiya Aisha tafito kallon ta tayi tace
” Hajiyata ina zuwa kuma?”
Murmushi tayi tace
” Gida zan je wlhi ina da kayan mutane sosai kin san da na zo ma ban je gida ba kuma nasan ɗakin ma yayi ƙura kin ga akwai aiki ”

Kallon ta Mom tayi tace
” Kinga su zainab da kin koya musu da sun tashi zasu share su goge miki yan zu gashi kina da yan mata amma kuma biki huta ba zakije ki zame zuwa aiki gaskiya asawya shawara Hajiyata ”

Murmushi tayi kawai tace
” Ni na yuce ”

” Ok sai yaushe ?”

” Gaskiya bansaniba dan gobe ma hutu zanyi kin ga zan haɗu da Alhaji kin ga ko ba dama ”

Gyaɗa kai kawai Mom tayi tace
” Muje na taka miki ”
Dai dai lokacin Abdu ya shigo waje yasa mu ya aje motar fitowa yayi tare da gaida su Hajara yan kalla tare da miƙa mata kiii in Mom kallon sa tayi tace
” Kuɗin nawa ne ?”
Ɗan sosa ƙeya yayi yace
” Hajiya ba wani gyara babba bane kawai wani ƙarfe ne dai an ka canja ba’ayi saurin samun sa bane shiyasa yan ɗauki lokaci”

” Ok to ɗan jirani ”

Sun kuyar da kai yayi yace to
Tana shiga bata wani jima ba ta fito tare da Abdul tana zuwa miƙa masa tayi godiya yayi sosai kana yayi musu sallama . Abdul ne ya kalli motar yace
” Waw Mom motar tayi kyau gaskiya saura ni ”
Dariya sun kayi su duka Mom tace
” Ai yarona jarumi ne karatu zai yi kuma yana sana’ar hannun sa kaga tana sai kasa yama kanka wanda tafi ta Mom ko ?”

Murmushi yayi yace
” Insha Allah ”
Motar ya shiga yana dube dube

”Mom Gaskiya motar tayi kyau Allah ya ƙara buɗi ya ƙara lafiya da tsawon rai ” cewar zee

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Leave a Reply

Back to top button