WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

” Ki tafi kar na tsaida ki ”

” Nooo dan allah tashi ni nace zan jira ki .. komai da kike gani a rayuwa mu ƙaddari ne ba wanda yan yuce jarrabawar Ubangiji kedai kiyi aiki da zuciyar ki koda yaushe kiyi ƙoƙarin sa niyya ta alkhairi aranki wani sa damuwa a ranki ki tashi kinji ”

Gannin bata da niyar tashi da kanta tan tashi tan kamata tan tashe ta tsaye sai da tan kaita har ban ɗaƙi ƙoƙarin buɗe pompon tayi da sauri tace
” Ki barshi zan yi na gode”

” To kiyi sauri in kin jima da kaina zan zo na miki wankan ”

Murmushi tayi tace
” Naji to ”

Fita tayi taje ɗauko wayar ta daidai da kiran Hajiya Turai ta kira ɗauka tayi kan tace wani abu

Taji tace ” Wai ke mikike nufi dani tun ɗazu ina kiranki baki ɗauka kuma bazaki kirani ba ?”

” Yi hakuri Hajj ina kan hayya kin san abu da jama’a shiyasa amma yan zu zan zo”

” To kiyi sauri ”
Tana gama faɗa tan ƙatse wayar . Tsaki tajaaaa tace
” ace mutun sai na cin tsiya ”. Tan ƙarasa maganar da tsaki
Wayar ta tan sake shan shafa wayar ta bata wani ɗauki dogon lokaci ba sai gata ta fito cikin doguwar riga fara mai ratsin baƙi da ƙaramin mayafi baƙi ɗago kai tayi tan kalleta tace
” Waw Hajiyata amma fa kin yi kyau ”
Murmushi tayi tare da buɗe jakar ta irin shigen takalman ta
Tashi tayi tace
” Hajiyata har kin yi sallah ?”

Murmushi tayi tace
” Keda kinka sani ”

Tashi tayi tare da ɗaukar jakarta gaba tan yuce kana Mom tan biyu bayan ta liƙe kofar tayi bayan ta fidda motar tan liƙe ƙoffar shiga motar tayi kallon ta tayi tace
” Ina zamu nufa Hajiya ?”

Mom murmushi tayi tace
” Nida yar rankiya ce ”

” To zamu je wajan Hajiya Turai na kaimata kayan ta ”

Bata amsa mata ba sai ma wayar ta da tan ɗauko tana shan shafawa basuyi wata tafiya mai nisa ba sun ka iso wani gida na laka ne ma suna shiga ciki babban hiline amma kuma da ɗakuna tana aje motar ta tan kalli Mom tace
” Hajiyata nashiga na fito ?”

” Eh ki shiga kawai ina nan ”

Ɗan ɓata rai tayi tace
” Dan Allah ki tashi mu shiga in mun tafi tare bazata min masifa ba”

” Ok muje ”

Suna fita dai dai da wata mata doguwa mai jiki shafe shafe ( bilincin) dun yaɓa ta mata fuska ta yanda in kan kalleta sau ɗaya baza ka ƙara na biyu ba dan muni . Tana gannin su tan washe baki da haƙura baƙi ƙirin tan nufo su dai dai lokacin Haj. Balki da wata sun ka iso ɗayar tace
” Balkisa kin ga yanda take washe baki?”

” Eh ba yar ji da kan nan ta zo ba ai dole ta washe baki ”

Tana zuwa kusa dasu tace
” Too Haj aisha ai sai ki ce min kina tare da Hjy ”

Murmushi Hjy aisha tayi aranta tace ” shegiya da ni ƙadai ce da kin rufe ni da masifa .. a zahiri kuma cewa tayi
” Eh ! Ya kuke mun same ku lafya?”

” Lafiya lau ku yuce mana”

Da sauri Hjy Aisha tace

” Ah ! Ah sauri muke ga kayan ma ”

Tana magana tana buɗe kofa tan ɗauko wata ƙatuwar leda tan ce
” Kama min ”

Hjy Turai kama mata tayi sun ka yuce wani ɗaki basu wani jima ba sun ka fito suna magana basu ɗauki wani lokaci ba sun ka yuce dai dai da Hjy Balki tan zo tan fara magana tana cewa
” Hajiya ko Hajiyuyi zan ce sannun ku fa”

Wani yaƙe Hjya Aisha tayi tace
” Dun yan da kin kace bikiyi kuskure ba ”

Ita ma wani kallo tan mata tace
” Ai dama mai biɗa da irin wake , mai kwaɗayi ai dole…..”

Bata ƙarasa ba Hjy aisha tace
” Eh ai neman irin ma sai wanda yan kai in mutun ya kai ya isa yaje neman irin . Kuma ƙwaɗayi ma ai sai wanda yake da ake kwaɗayi wanjan sa in ke Kin isa….”

Bata ƙarasa ba Mom cikin ɗaga tsawa tace
” Haba dan Allah miyasa kike biye ta in ita bata da lissafi kema zama zakiyi marar lissafi ? Kiyi shiru ki barta ko ba komai ai in murun yafika yafika ….”

Bata ƙarasa ba Hjy Balki tace
” To iyyanya wa yan kira ki wa yasa ki cikin …..”

Cikin ɗaga murya Hjya Turai tace

MASHA ALLAH

Ina godiya sosai
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA⛱️⛱️⛱️

0️⃣9️⃣. Rubuta wa Rashida yar tahoua (tawa) mutan nijar ????????

MASHA ALLAHU LAKHUWATI ILLAH BILLAH

Cikin ɗaga murya Hjya Turai tan ƙatse ta da cewa
” Balkiiii kan ki ɗaya kuwa da zaki zo kina gaya ma mutane magana son ranki ke wace ce da zaki tsaya gaban mutane kina faɗar…..”

Bata ƙarasa ba tan katseta da cewa
” Haba ko dan ance kina shugaban mu baza kiyi adalci ba ? Yaushe kigan su suna biya ma ƙungiyar nan buƙata ko su zo in ana taro ayi taro dasu? Haba Turai ”

Baki Hajy Turai tariƙe tare da tafa hannuwa zata yi magana Mom tan ƙatse ta cewa
” Mu zamu yuce ni ban ga abun damuwa anan ba kuma Balki in na miki ba dai dai ba kiyi haƙuri dan Allah”

Hajya Turai baki tan washe ganin Mom ta buɗe mota ta ɗauko jakar ta .. Hjya Balki sun kuyar da kai tayi tace
” Ni zan baki hakuri wlhi raina ne a ɓace shiyasa amma kiyi hakuriii…..”

Hjya Turai ƙatseta tayi da cewa
” Tayi haƙuri ko suyi haƙuri? Haba dan Allah dan ran mutun ya ɓaci sai yazama kamar mahaukaci bai iya sarafa kansa yasan me zai furta ? Haba dan Allah”

Mom kallon su tayi bata ƙara ce dasu komai ba jakar ta tan ɓuɗe tan ɗauko kuɗi tan ba kowa nasa Hjya Turai wace baki tayi tace ki kawo zan ba kowa . Wani kallo Mom tayi mata da yasa ta yin shiru ba tare da ta shirya ba kallon Balki tayi da wanda take tare da ita tan basu tare da bin wata hayya dan tasan gidan lungu da saƙon gidan wani ɗaƙi tan shiga tan tarar da wasu mata biyu suna rigimar 1000 ko kaya ɗayar batada a jikin ta tana kwance ɗayar kuma ɗama ƙirji ne da ita kuɗin ta miƙa musu godiya sun kafara mata tare da mata fatan alkhairi wani ɗaki na gaba dasu tan shiga su kuma tarar dasu suke suna…… Gyaran murya tayi da kauda kanta ƙuɗin suma tan miƙa musu addu’a sun ka fara mata ko sauraren su bata yi ba tayi gaba dawowa tayi tan yi sallama da Hjya Turai style dai Hjya Balki na tsaye bata tafiba kallon ta tayi tan kalli Hjya Aisha tace
” Dan Allah wai miyasa baku da haƙurin juna ? Koda yaushe in kun haɗu sai kun yi rigima , miyasa ?”

Hajya Aisha ce tace
” Nima ban saniba wlhi kin ga ranar ma a group ba abun da bata ce min ba nayi kamar ban jitaba ”

Mom kallon Hjya Balki tayi alamar kefa

Nunfasawa tayi tace
” Kawai kishiii ne ”
Sai kuma tayi shiru bata ƙarasa ba . Kallon ta Hjya Aisha tayi tare da yarɓa hannawenta tace
” Ai nasa ni bata da huja in…….”

Ɗaga mata hannu Mom tayi tace
” ki barta tayi magana dan Allah ”

Ok” tan faɗa tare da shiga motar ta tace
” In kun gama ki shigo muje ”

Kusa da ita Mom tan zo tace
” Balki in wani abu ne yan haɗa ku da Aisha ki zo ki gaya min dan Allah bana jin daɗin rigimar da kuke koda yaushe in kun haɗu kin ga nima bazan ji daɗi ba duba da muna tare da ita in kuma wani abu ne tan miki ina mai baki haƙuri a madadin ta”

” Ah! Ah wlhi ba komai nima ina mai baku haƙuri Insha Allah baza tasake faruwa ba ”

Murmushi Mom tayi tare ɗan rungume ta a jikin ta tace
” Na gode sosai da fahimta ta da kinka yi Allah yasa mu dace ”

Amin sun kace a tare
Sallama tayi da ita shiga mota tayi Hjya Aisha wani kallo tan mata tace
” To mee abun rungume ta ?”

Murmushi Mom tayi tare da gyaɗa kai . Tada motar tayi suna tafe Mom tan kalli Hjya Aisha tace
” Hajiyata kin san Allah mutanen nan tausayi suke bani ɗazu kin ga ma ɗazu wai Halima da na’ima suke faɗan 1000 wlhi sun bani tausayi su basu da ko dalla banle ka biya buƙatun ka kuma kana nan zaune kana ɓatawa kanka lokacin biye wa wata ƙatuwa Uhummm Allah Ubangi ka shirya mu ka tsare mu ka shirya muna zuri’a ”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Leave a Reply

Back to top button