WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Nunfasawa tayi tace
” Ai nima abun da zai gyara ni ne nake nake gannin yara na ko na mutu su riƙa tausaya min ”

” Hajiyata har yanzu ba ki gane zan cena ba bari kiji Hajiyata kiyi ma yaro komai na jin daɗin rayuwa ki bar masa dukiya mai tarin yawa dan jin dadin sa bayan kin mutun dukiyar anfani da ita zai yi ta in da yan ga dama ta hayar bin yan mata shaye shaye al mubazaranci da dai sauransu ki mutu ki bar yaro ba ko sisi amma kuma yasan yan da zai yi yaje yayi wani abun da zai samu taro da sisi dan zai yi anfani da su dan biyan bukatun rayuwar sa yau yaro kin ko yamasa tausayi taimako hakuri ko bayan ranki in taimaka ma wani in yaji daɗi zai masa addu’a har ki kan ki ta iske ki a kabari ko addu’a bata iske mutun kabari? To mu tashi iyaye ba dan muna da ƙuɗi zamu zo murika watsi da tarbiyyar yaran da Allah ya bamu ba mu ɗora su kan hayyar da tadace ko ba komai zakaji daɗin kwanciyar kabari saɓanin kabar shi ba ilimin boko ba na addini ka mutu kullun sai an tada ka kaga abun da yaran ka suke ba . Allah ya shirya muna yaran mu yatsare muna su yasa ma rayuwar su albarka ”

Tare sun kace Amin summa Amin

Dai dai lokacin Abdul yafi to a guje yan faɗa saman Mom yana faɗin
” Na fidda uniforme”

Shafa kansa tayi tace
” Yawwa kayi ƙoƙari faɗa min me ku kayi a makaranta”

Fara lissafa mata yayi yana gaya mata munyi lecture kaza zata mai ɗan tambayoyi haka dai har yan gama lissafo mata ƙarawa tayi da cewa
” To naji abun da malamin ku yayi muku to wace irin wasa kun kayi kai da abokan ka?”

Da sauri ya tashi zaune yana kallon Mom yace
” Wlhi Mom wani sabon yaro an ka kamuna yaron nan bai iya wasa ba sai kaga yaja yara ya keɓe dasu yana wasa da abun fitsarin su ranar wata yarinya taga yawa malamin mu da yan tambesa da gaske ne yace eh da anka tambesa ina yake ganin haka yace haka yake ganin baban sa yana ma mamar sa kuma Mom wlhi yaro ne an ce iyayen sa su zo gobe ”

Yana gama maganar dai dai lokacin zee da Hajara suna fituwa daga daƙi .

Mom kallon sa tayi tace
” Kai dai baka bari yayi wasa da abun fitsarin ka ba ko ?”

Gyaɗa kai yan fara tare da liƙe baki yace
” Ah Aunty tace dun wanda yan taɓa maka ko yan kalle ka ko kalle sa bai da kaya ajikin sa Allah yuta yake sashi tare da bashi ɗan karan kashi da irin bulalar Malaman Abdul”

Kamasa tayi taji daɗi sosai aranta sai kuma tace
” Hattarar mu mu iyaye masu yin abun da muke so wai dasu nan yaran mu basu da wayo ”

A zahiri kuma kallon sa tayi tace
” Eh haka ne yan da Aunty ka tace ma . Kuma irin wanan yaran in an musu magana sun ki ji gar kayi abuta dasu dan suma suna iya kaika cikin wutar Allah su ajiye ka kaga in Allah yan riƙe mutun kowa bai isa ya kwaci kansa ba amma in yana Sallah bai ƙarya bai gori bai hasada baya munafunshi yana sadaka yana bin abun da uwar sa tace dashi yana bin Aunty sa to zai cecesa daga wutar Allah ”

” Mom mine ne hassada ?”

”Bari na zo ana kira na kaji ”

Gyaɗa mata kai yayi

MASHA ALLAHU

iyaye gare ku kurin ka zama da yaran ku kuna hira da yaran ku dan sannin wane abokin ne yake tare dashi wace wasa suke kar ki zamo mai hantarar yaran ki . Allah ya shirya muna su ya kama mana tarbiyyar su Amin ya Allahu
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA⛱️⛱️⛱️

1️⃣2️⃣. Rubuta wa Rashida yar tahoua ( tawa ) mutan nijar????????

Wani ɗaki yan shiga yana shiga kai tsaye saman wani katafaren gado yan faɗa daga kwacen yan cire riga da takalma wayar sa yan ɗauko yan shiga shafawa .
Kallon ta tayi tace
” Haba Hajiya ai in da sabo yaci ace kin saba da halin Umar haka wani ciwo ne kawai zaki jawowa kanki ”

Ɗago kai tayi ta kalleta tace
” Kin san uwa Kulu kullun tana son ace ɗan ta yafi na kowa tarbiya da na tsuwa”

” Haka ne Hajiya ai kuma idan wani yaro ya zo daban baya na nufin uwar bata kula bane ko bata ƙoƙari a kan ƴaƴan ta . Kuma banbancin iyaye shine addu’a Hajiya ba’a gajiya addu’ar uwa da ƴaƴan ta ba shamaki ni dai shawarar da zan banki ki ci gaba da yi masa addu’a . Kuma ko ranki yaɓaci gar ki yarda kiyi mummunar addu’a ga ɗan ki ”

” To Kulu na gode sosai ”

Suna shiga Hajara kallon Mom tayi tace
” Zan shiga ciki kan lokacin zuwan Malam ”

” Ok to kiyi sallah kafin zai fi ”

” To bari na zauna kan lokacin yayin nayi sallar sai na kwanta ”

” Mom waya nake so ”
Cewar Abdul

Janyo shi tayi ajikin ta tace
” Me zakayi da waya ?”

” Wasa ”

” Ok zan saya ma abun yin wasa amma ba waya ba kuma ba yanzu zan saya maba sai kayi sheka goma, kuma in kayi shekara goma baka ƙoƙari wajan karatu bazan saya ba ”

Dariya yayi tare da janyo wayar Mom tasa masa gam ( jeu ) Hajara kallon Mom tayi tace
” Mom na gode sosai da motar Allah yasa ka da alkhairi yaƙara buɗi mai albarka ”

” Amin ya Allahu Mamana ni addu’ar da nake buƙata ita ce Allah ya yayen min wanan masafar ”

Da sauri Abdul yan kalli Mom yace
” Mom masifa kuma ta ina? Ta me ?”
Murmushi tayi tare da gyara masa kwanciya saman jikin ta tace
” Eh masifa kasan dun abun da kakayi wanda Allah baya so ko in ce zunubi mun dun baka bariba to masifa ce dan in ka mutun cikin hallin ba wani abu sai cikin wutar Allah zai saka ka”

” To Mom Allah yara baku da wutar Allah ”

Amin sun ka amsa tare da yin murmushi kallon sa Hajara tayi tace
” Ka tashi kayi wanka muyi sallah sai mu kwanta ” To yace tare da ajiye wayar yan tafi da gudu wayar tace tan fara kuka ɗauka tayi tare da yin sallama , shiru tayi sai kuma tace ok ina zuwa . Kallon Hajara tayi tace
” Mamana zan fita yan zu zan dawo ”

Kallon ta Hajara tayi tace
” Lafiya dai ko ?”

” Eh lafiya lau garki damu Allah ya maku albarka”

Amin ta amsa da cewa
” Allah ya tsare Amin ita ma tan amsa da ƙara cewa na gode tashi tayi tan je tan ɗauko hijabin ta tana fita liƙewa tayi ta ɗauki motar ta liƙe ko ina tayi tan bi hayya kai tsaye sai wajan su Hajiya Turai . Tana shiga sai ga Hajiya Turai fitowa tayi daga motar kallon Hajiya Turai tayi tace
” Lafiya dai ko ?”

” Lafiya lau dama Hajiya zulai ce yaron ta ba lafiya tana buƙatar kuɗi to ni bani da kuɗi shine Hajiya Balki tace a kira ki wata ƙila asamu”

Wani kallo Mom tan yurga mata zata yi magana sai kuma tan fasa ko me ta tuna ohooo . Juyowa tayi tace
” Kira Hjya Balki muje bata san inda take ba ?”

” Eh tasa ni bari na kirata ”

Bata wani jima ba sai gata ta fito tare da wata budurwa kyakyawa .
Kallon Hajiya Turai Mom tayi tace
” Baƙi kun kayi ne dan wanan ban santa ba”
tan nuna budurwar da ta gani
Hajiya Turai wace baki tayi tace
” Eh ɗazu da safe tazo tana son tashiga ƙungiyar”

” wanan yarinyar ?”
Tan tambaya tare da nuna ta da yatsa gyaɗa kai Hajiya Turai tayi alamar eh

” Ok Muje ko Balki ? “
Cewar Mom
Gyaɗa kai Balki tayi tare da buɗe motar tan shiga kallon yarinyar tayi tace
” Ko zaki je ?”
Gyaɗa kai tayi alamar eh kusan a tare sun ka shiga motar basu ɗauki wani dogon lokaci ba sun ka isa asibiti suna zuwa sun ka tarar da Hajiya zulai na ɗauke da yaron ko dubasa ba’a yiba kai tsaye Mom tasa anka dubasa tare da biyan komai sai wasu yan canjin ne tan miƙa mata tace
” Gashi ko kin buƙaci wani abu ”
Godiya sosai Hajiya Zulai tayi har da yan hawayen ta sallama sun kayi sun ka baro asibiti basuyi wata tafiya mai nisa ba tan samu waje tan tsaya kallon Balki tayi tan miƙa mata ƙudi tace
” Ki samu abin hawa ki koma wanan baƙuwar zan je da ita gida ”
Karɓa tayi tan tari abin hawa tayar da mota tayi sai gida basu wani shiga ciki ba wajan da anka tana da dan butawa nan tace da ita ta zauna abin cin da ya rage ta kama kana ta koma tan kamata ruwa da jus sosai yarinyar take ci sai da ta cinye tass kana tasha jus . Sun jima ba wanda yace komai sai can Mom ta kalleta tace
” Ya sunan ki ?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Leave a Reply

Back to top button