WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Turo baki yayi bai ce da ita komai ba yan shige ban ɗaki ganin bai da niyar fitowa yasa tan fita a ranta tana faɗin Allah ka shirya min yara na Allah na tuba ka yafe min laifina Allah sai kuma ga hawaye na zubo mata dai dai lokacin Kulu tana fallo tana gyara a bun kari da sauri ta zo tana faɗin
” Lafiya Hajiya tun da safe ?”
Kallon ta tayi tace
” Kulu dole nayi kuka Umar ban san yan da zan yi dashi ba ”
Kamata tayi tace
” Hajiya kiyi haƙuri kici gaba da addu’a watara na sai labari ”
” To Kulu Allah ya nuna min ranar….”
Bata ƙarasa ba wani dattijo yan shigo cikin fallon Kulu ce ta kalleshi tan duƙa har ƙasa tan gaishi cikiki yan amsa mata kicin tan yuce tabar su bin sa tayi tace
” Alhaji sai ina kuma yan zu ?”
” In da kinka kaine ”
” Allah yabaka haƙuri naga yau baka saba fita da yuri ba shiyasa nake tambayar ko wani abun ne yan taso ”
Zata yi magana Umar yan shigo gaida shi yayi cikin sakin fuska yan amsa kallon sa Umar yayi yace
” Dady dama kuɗin asusun banki na ne yayi ƙasa ”
Kallon sa yayi yace
” Haba ɗana gar kasa mu damuwa ga wanan ka riƙe zan tura ma ”
Bai ƙarasa ba Momy tace
” Haba Alhaji yaza kabashi wayan nan kuɗin ba tare da kasan ina suke shiga ba in sun fito ina suke bi ba gaskiya….”
Ɗaga mata hannu yayi yace
” Ɗiya dai nawa ne kuma dukiya tawa ce kenan ki bari yayana suyi anfani da dukiyata sai na mutu zasu zo suna murnar mutuwa ta , kin ga bana son sa ido dan Allah ”
MASHA ALLAHU LAKHUWATI ILLAH BILLAH
ina godiya sosai ina gannin comments ɗin ku da addu’oin ku na gode sosai
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA⛱️⛱️⛱️
2️⃣0️⃣ Rubuta wa Rashida yar tahoua ( tawa ) mutan nijar ????????
Ina godiya sosai da comments ɗin ku Allah ya saka da alkhairi Allah ya biya buƙatu na alkhairi dani daku baki ɗaya ya shirya muna yaran mu yasa ma yaran mu albarka Amin ya hayyu ya khayum
Yana gama wayar yan dawo yaci gaba da shan thé ɗin sa yana kammalawa yan koma ya ɗaki Momy kallon Umar tayi tace
” gaya min gaskiya ka kaita ?”
Kallon ta yayi tare da kauda fuskar sa yana kallon wani wajan daban yace
” Mee da Momy ?”
” Uhummm Umar na tambeka kuma katambayeni ?”
Tashi yayi yabi ƙofar fita kuka ne yan kubuce mata kuka mai sauti juyo wa yayi yan kalleta aransa yace
” Kanki ake ji ki bar mutun yayi rayuwar sa kin zo kin ta kura muta ne da WATA RAYUWA haba damuwar kedai zata dama ”
A zahiri kuma da ya kalleta yace
” Kiyi haƙuri Momy ” da turanci ya faɗa. Yana gama faɗa yan fita . Kulu ce tan shigo da saurin ta tana faɗin lafiya Hajiya ?”
Kallon ta tayi tace
” Umar da shi da baban sa sai sun kashe ni lokacin mutuwa ta bai yiba ”
” da ankayi me Hajiya ?”
” bikiji haniyar da ake ba waje ?”
” naji Hajiya naga Alhaji yana nan shiyasa ma ban fita ba ”
” wani ne ya ka kukan sa na yama yar su faɗe shine fa Baban sa yan goya masa baya yasa an ka kurin dattijon mutane kuma ko magana mai daɗi babu yana ta zage zage da tsinuwa , Kulu wanan abun ma ya kike gani ga laifin ka da Allah ga kuma tsinuwar mutane ?”
Nunfasawa Kulu tayi tace ” Inalillahi wa’ina illaihin raji’une wanan masifa da me tayi kama ? Amma kuma ai shi yayi laifi Allah shine zai rubuta wa zunubi bake ba , kuma kamar kullun addu’a Hajiya Allah bai manta daku Alhaji ma shima kiyita tayasa da addu’a kin san addu’ar bawa bata faɗuwa kasa ban.. ”
Bata ƙarasa ba Momy ta katseta da cewa
” Addu’ar wanda anka zalumta ma bata faɗuwa kasa banza kin san da wanan ko ? Wanan biki ji me yake cewa ba har da iyayen sa yasa ka to ya kike gani ? Kuma abun bakin ciki ne ka fita ariƙa nuna ka da baki ana faɗin uwar sa ce ko ita ce wanda ɗanta yayi kaza yayi masa to ya…”
Kasa ƙarasa wa tayi ta dalilin da kuka yafi ƙarfi ta lalashin ta kawai Kulu take . Sai da tayi mai isar ta kana tayi shiru kallon Kulu tayi tace
” ki yi sauri ki gama aikin ka da mare ce muje gidan su mutanen nan muga ko sun tsaya su saurare mu ko ya kin kagani ?”
” Hakan ma yayi Allah ya kaimu ”
A tare sun ka amsa da Amin
Makarantar tan kai su tana aje Hajara tan ɗauki wayar ta shan shafata tayi tan danna kira ba wani ɗauki lokaci ba anka ɗaga sallama tayi tare da faɗin an tashi lafiya ?
Ɗan shiru tayi kana tace
” Kin tafi aiki ko kina gida ?”
” ina wajan aiki meeting gare mu ma yau ”
” Ok to in kun gama kenan sai na tarar daku ko ? Tun da ina son sai munje masallacin juma’a ”
” Ok Hajiyata baki da matsala sai mun haɗu ”
” Hello Dan Hajiya kana ina ?”
” Gani ina aikin da kan sakani “
” Ok kasa mu wani abu ne ?”
” Ehh naga hanyar da sun ka bi zasu makaranta to ban san wace makarantar bace kasan lokacin da ake kawo yara motoci yawa suke shiyasa nan tsaya tsakanin wasu makaranta biyu na gaba da primary naga ko cikin wace makarantar zata fito dan da’alama kawo ta ankayi ”
” Yawwa Ɗan Hajiya aikin ka na kyau kaci gaba da saka ido bayan kyautar ka kaima zaka ɗana su duka ”
Wata shegiyar dariya yayi yan katse wayar . Dun ranar bata saka wani abu abakin ta ba Kulu dai rarashin ta take da kyar tasa mu tasa ka wani abu a bakin ta .
Suna sabkowa daga makaranta tare suke da Zee tafiya sun kayi sun ka ɗauko Abdul Ɗan Hajiya ne kamar ance yan kalla ai koyan tsin kaye su kallon su yake har sun ka shiga sun ka ɗauko Abdul bin su abaya yake ahankali har sun ka iso ma’aikatar su Mom sai da yan ga sun shiga ya ɗauki tsawan minti arba’in yan ga basu fito ba yan juya yayi ficewar sa . Suna zuwa basu wani ɗauki lokaci ba sun ka yuce masallaci dan yin sallar juma’a sun jima a can kana sun ka dawo suna zuwa basu wani jima ba an ka kamusu abincin da Mom tan bada umarnin a kawo suna ci suna ɗan taɓa hira Ogan su ne yan leƙo yan mata sallama . Ya ƙara da cewa
” Tana yuwar gobe na yuce chine ( shaina ) kenan a kula da kyau dan Allah in an zo dan gaskiya in wajan ya gyaru kece in kuma ya ɓaci ke ce dan kece shugaba in bananan ”
” To insha Allah Oga kasan halin ɗan Adam kuma ni girma ma na girmi wasu in girma ne kuma wasu sun fini to kaga in baka nan mutun ya nuna kai ba kowa bane kana magana kuma abun ya zama wani abun na daban wani baima kai sa’ar ƙanen ƙanen ka ba ya gaya ma magana wani kuma warin iyayen ka yazo yana ma abun da har zaka ji ba daɗi ka maida masa da martani kuma hakan bai dace ba babba babba ne ko ba komai ya girme ka kaga ni ”
” Wanan duka ba hujja bace Hajiya girman ki ne a aiki kenan in dan da tunani bai kamata ba bana nan ki bar su suyi abun da suke ”
” Oga bana son walakanci kuma bana son tsaya wa ina ɓata lokaci na akan ka kai kasan da aikin ka kuma sai an zo ana ma magana a kansa kuma kana maganar ma kasa mu mai gaya ma magana ”
” To yan zu dai a kula gar asa mu akasi dan a kwai ayuka masu yawa wanda ana buƙatar su ranar Laraba kenan ki kula ”
” Oga kenan kana son kan ka zo na korar ma wasu ma’aikatan ? Dan har ga Allah bana son abun ciwon kai ban da hakuri fa ”
Murmushi yayi yace
” To ai ni nasan kina da haƙuri shekarar mu nawa dake kawai dai basu da fahimta ne . Amma dun wanan maganar mu bar ta bani kujera ”
Hajara ce tan tashi tan koma kusa da Zee zama sun kayi kallon ta yayi yan ci gaba da cewa …
MASHA ALLAHU LAKHUWATI ILLAH BILLAH.
Allah kara ba mu da girman kai da jinji da kai yasa mu zamo masu tuna alkhairi komai ko girman sharri . Amin ya Allahu ya rahamanu
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA ⛱️⛱️⛱️