WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

2️⃣1️⃣. Rubutawa Rashida yar tahoua mutan nijar ????????

Allah yasa ka da alkhairi da addu’oin ku na gode sosai Allah ya bar abun da yan haɗa Amin ya Allahu

” Kin ga wanan zuwa Litinin kin gama shi dan zaki kai sa office ɗin ma taimakin ministeren ilimi dan muna sa ran mu samu contra ɗin gina azuzauwan makaranta . Sai kuma wanan asa hannu masu su zasu zo ƙaraɓar su wayan nan kuma kan Laraba agama aikin su kenan ke zaki duba kiga wa zaki baiwa dan yayi saurin gamawa ”
Nunfasawa tayi tare da kallon sa tace
” Oky insha Allah za’a gama a kan lokaci da yardar Allah wayan nan kuma ”. Tan nuna su da yatsa taci gaba da cewa
” in naga da sarari zamuyi su nida Sa’id insha Allah ba sai na bada anyi ba ”

” yawwa na gode sosai ni zan yuce ”
Yan faɗa yana miƙewa tsaye kallon Abdul yayi yace
” Yarona ya makaranta ana maida hankali ko ?”

” Ɗaga kai yayi alamar eh ”
Fita yayi yan mata sallama da cewa sai sunyi waya . Yana fita tan ɗan dubi takardun da yan miƙa mata wasu tan wara tan saka ajakar ta wasu kuma tan saka su a ma’ajiyar takar du . Kallon su tayi tace
” Gida zan aje ku ko tare zamu je ?”
Kallon Hajara tayi tace
” ina zamu je ?”
” Ohh yi hakuri zan je nida Hajiya aisha asa muna lalle kin san yan kawar wahala ne da ita to shine zamuje asa kamuna acan ”

” ok Mom akai mu gida dan ina son nayi wanki ga kuma ɗan gyaran gida ya kwana biyu ba’a masa shara da guga mai kyau ba ”

” Ok to ku tashi na aje ku gida ” kusan a tare sun ka tashi Abdul ne yan karɓi jakar ta murmushi Mom tayi tace
” Na gode yarona baza ka iya ba tana da nauyi sosai ”
Murmushi shima yayi yan miƙa ma Hajara jakar , liƙe office ɗin tayi sun ka fita basu wani lokaci ba tan kai su gida tare da tsayawa bakin hayya Hajara tan sayi kayan miya . Tana kai su gida tan juya koda tan zo ba kowa tana zuwa dama sun san da zuwan ta an kafara ɗora mata adon kan kace me har sun gama kafa ɗaya suna sama ƙafar ta biyu lalle ne Hajiya aisha tan shigo da sallamar ta.

Yana barin wajan kai tsaye yucewa yayi inda zasu haɗu yana zuwa sun ka gaisa tare da buga kafar juna zama ɗan Hajiya yayi yace
” Nasa mo makarantar su kuma kasan me makarantar su ɗaya da yarinyar ”
Dariya Umar yan fara harda buga hannaye yace
” Gaskiya kayi ƙoƙari ga wanan ka ɗan shana kaima ”
Yan ƙarasa maganar da sa hannu cikin aljihun wandon sa yan fido kuɗi yan miƙa masa nan fa ɗan Hajiya yan tashi yana masa kirari .

Wajan ƙarfe uku Momy da Kulu sun ka fita daga gida basu wani sha wahalar gano gidan su ba suna zuwa sun ka shiga da sallamar su sun kayi sa’ar ba kowa sai yarinyar da mahaifiyar ta Kulu ce tan fara magana bayan an basu wajan zama
” Nasan biki gane mu ba ”
” Gaskiya ban waye ku ba ”
Cewar uwar yarinyar .
Kulu ci gaba tayi da magana tana cewa
” To mun zo mu baku hakuri ne bisa ga abun da yan faru da yar ku kuma in son samu ne sai ahaɗasu aure in dai ita yarinyar ta amince ?”

Kallon su tasa keyi tace ” ni ban gane ku ba fa”

” Ehh gaskiya baza ki gane mu wanan da kike gani ita ce uwar yaron da yanyi aika aikar ”

Cikin ɗaga murya tana nuna ƙoffar fita tace
” Ku fice min daga gida wlhi kun yi sa’a da baku tarar da mahaifinta ku yuce min daga gida tun kan ….”
Bata ƙarasa ba kuka yan kubuce mata durku cewa tayi ƙasa tana kuka . Kulu ce tayi karfin hallin da tan kamata nan tayi ta rarashin ta har tayi shiru nan sun kayi ta bata haƙuri har tan sauko tan saurare su kallon su tayi tace
” Akwai mai son ta wanda har iyayen sa sun zo tambayar auren ta . Dan a lokacin da abun yan faru shi yan kaita asibiti ma ”

” To yaushe za’a bikin nata ?”

” wlhi bamu basu rana ba duba da hallin da ake ciki abincin ci ma wasu kuɗi ne komai tsada ”

Sai alokacin Momy ta kalleta tace
” ni zan ɗauki nauyin kayan ɗaki hanta cokali na ɗauke muku nauyin sa kuma ga wanan a fara gyara ta na cin abu mai kyau da shan abu mai kyau ”
Ƙarɓa tayi tayi godiya. Har ƙasa Momy tan duƙa tana kuka tana neman gafarar su daidai lokacin da Mahaifin yarinyar yana shigowa kallon ta yayi koda dai yaji wasu maganan ganun su a waje ta basa tausayi na ka haifi yarone baka haifi hallin sa yana shiga yace
” Hajiya ba sai kin kai kasa ba kina neman mu gafara ɗan ki ne yayi laifi ba ke ba kuma kin nuna muna da ke mai tausayi ce mai hangen nesa ce ke koda kina mace kin fi mahaifin sa da mun kaje yan muna korar kare ”

” Wlhi mai gida kaga ma abun da tan bada wai tariƙa shan mai kyau taci mai kyau ”

” Ah Ah kibasu kuɗin su bamu ƙi talaucin mu ba muna iya riƙe abun mu
Ko ahakan ma mun gode da kulawa ”

Nan Kulu tayi ta bashi baki har yan amsa yan amince da kayan ɗakin da tace zata mata . Mahaifin yarinyar kallo su a ransa yace
” gata da alamu mutum niyar kirki. Amma Allah yaba ta wani irin ɗa mai WATA RAYUWA kai duniya duniya Allah….”

Bai ƙarasa ba sun kamasa godiya sun ka tafi fa tsayar da in sun sa rana dan Allah su sanar da su haka sun ka tafi suna tafiya ya kalleta yace
” Ita tana neman gafara mun yafe mata , amma yarinyar da abun yan faru da ita dun lokacin da tan tuna da abun da yan faru sai ta tsine masa da iyayen sa ..”

” Haka ne mai gida sai dai Allah ya shirya muna yaran mu yara bamu da mumunar kaddara Amin ya Allahu

MASHA ALLAHU LAKHUWATI ILLAH BILLAH
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA⛱️⛱️⛱️

2️⃣2️⃣. Rubuta wa Rashida yar tahoua (tawa) mutan nijar ????????

Ina godiya sosai da addu’oin ku Allah ya saka da alkhairi na gode

Kwance suke ba komai ajin su Hajiya Turai ce tan kalli Hjya Balki tace
” Gaskiya matar nan ta raina muna hankali ta zo ta ɗauki yarinya yau kwana biyar kenan ba ita ba labarin ba ”
Murmushi Hajiya Balki tayi tare da ɗaukar sigari tan zuƙi hayaƙin tan busa iska tana kallon sama tana gama busar wa tan kalli Hjya Turai tace
” Ai dama nasan da mai da yarinyar nan zatayi gidan su biki buzuwar nan da tazo kai tsaye tan bata maƙudan kuɗi tace da ita ta koma gida ita yarinya da ita tasa mu tayi aure ba ”

Hjya Turai riƙe gemun ta tayi tana kallon sama alamar tunani can kuma ta ce
” Wlhi haka ne kina da gaskiya ni nama manta fa ”
” Uhummm ”
Hajiya Balki ta faɗa tare da kama kirjin Hajiya Turai tana wasa da su ta jima haka sai kuma tace
” Kawai shawarar da zan bayar shine in yarinya ta zo gar ma tazi labari banle ta maida ta wajan iyayen ”

” ai ke bakida labarin gidan nan wani abu na faruwa zaka ga har taji labari ni …”

Bata ƙarasa ba Hjy Balki tace
” Kice gidan da muna funkai ?”
Nan sun ka saka dariya su duka wata yar matashiyar yarinya ce ta shigo kai tsaye tan kwanta tsakiyar su wasa sun ka fara da gaɓoɓin jikin ta tana mai da musu da martani

Basu gama kunshin ba sai kusan magariba nan sun ka tsaya sun kayi sallar magariba kana sun kayi sallama da mai kun shin sun ka bata kuɗin ta sun ka fice sun bakin mota ne Mom ta kalleta tace
” Hajiyata sai ina kuma wanan wankan haka ?”
Murmushi Hjya Aisha tayi tace
” Wlhi Alhajin ne na so mu haɗu to sai yace yana da wani abun yi mai mahimmanci kin ga ko sai watarana ”
Nuna ta da yatsa tayi tace
” Baki da dama , to a dai yi a hankali . To ma me zai hana ya aure kin ma bai fi ba ? ”
” Wlhi Hajiyata na so haka amma ɗan zaman da mun kayi dashi ba irin class ɗina bane bana son mutun mai aiki da ra’ayin sa abun da yace shi ake ba canji Ah ah ”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Leave a Reply

Back to top button