WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Murmushi ɗan Hajiya yayi shima yace
” nagani ai zamu ci karen mu ba babaka yan zu a shawar ce mu leƙa lungu da sako na makarantar muga ko ɗaliban na cikin aji ”
Kusan a tare sun ka fito daga motar zagayawa sun ka fara suna ɗan dibe diben su sun ka koma ɓangaren class ɗin su Hajara suna ta kalle kallen su Umar ne ya dubi ɗan Hajiya yace
” Kaga nan ɓangaren ma ba ko ɗalibai aji biyu ne keda mutane ”
Dariya sun kayi mai sauti tare da taɓawa , wajan cin abinci sun ka nufa na cikin makarantar ɗan Hajiya ne yayi umarnin aka masa shayi da soyayen dankalin hausa yana gama ci sun ka tashi kusa da ajin sun ɗan samu wani lungu sun ka tsaya .
Yana gama lecture yace da ɗaliban
” kowa ta fitar pepa zasu yi jarabawa ”
Ai ko kamar jira suke kowa yafa magana daga mai cewa ai dan yaba wayan da basu zo haushi bane sai wasu na faɗin ƙetar sa ce ta motsa in ba haka ba ta yaya zai ce jarabawa kuma question basu yuce guda uku ba haka suke ta surutun su yana gama rubutun yana juyuwa kowa ya natsu ya maida hankalin sa kallon su yayi yace
” Na baku minti bakwai kacal ”
Kai tsaye su ka dukufa rubutu kan kace mee wasu har sun gama sun bada sun fita kan lokacin ya cika dun ambada Zee Kawai ƙarshen ba dawa tana miƙa masa ya fita Hajara ce tana ganin malan ya fita ta dawo ciki kusa da ita Hajara ta zauna duban ta tayi tace
” Me kike ne ?”
” ina liste ɗin abun da zan saye ”
” To kiyi sauri dan Allah mu fita muga mai dambunan ta zo mu saye tun da kin ga bani karin kirki mun kayi ba ”
Tana gama wa ta haɗa kayan ta cikin jaka tashi sun kayi sun ka fita kamar a mahalki sun ka ga mutun a gaban su ɗan ja da baya sun kayi ƙara takun yayi ya zo daba dasu Zee ya kalla yace
” Dun bakin nan naki anshe matsoraciya ce ke ”
Yana gama faɗa ya fashe da dariya ɗan Hajiya kuma cewa yayi
” Haba ya za’a yi mutun yasa mu baki yasa mu ƙarfi sai dai ayi ɗaya ”
Sake fashewa da dariya sun kayi . Ɗan Hajiya rufe ƙoffar yayi ya tsaya kusa da ƙoffar yana liƙe ko wani na zuwa ko wani zai yuce Umar tsale biyu yayi yan damƙi Zee shafa fuskar ta yayi tare da tura bakin sa cikin nata wani cizo tan sakar masa sakin ta yayi tare da sakin yar ƙara yana riƙe baki gudu sun ka fara yana bin su can yasa mu nasarar kama Hajara rungume ta yayi cikin jikin sa ya fara shafata kokowar ƙwatar kanta tayi ta kasa
✍????Rashida yar tahoua ( tawa) mutan nijar ????????
MASHA ALLAHU LAKHUWATI ILLAH BILLAH