WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tashi tayi tan koma saman sallaya kuka ta fara mai sauti tsayawa tayi tana kallon ta can kuma tace
” Ok shike nan gobe insha Allah zuwa goma ko shaɗaya zan je makarantar , shike nan ?”
Murmushi tayi ta rungume Mom tace
”Eh Mom na gode ina sonki Allah ya ƙara muku lafiya da tsawan rai ”
Amin sun ka amsa tare
” To kije ki kwanta dare nayi ki samu kiyi tsayuwar dare kana kiyi sahur ”. Gyaɗa kai tayi alamar to sai da safe tayi mata ta yuce ɗakin ta Mom bin ta da kallo tayi tana murmushi tare da girgiza kai . Ƙur’anin ta taɗauko tafara karatu .
Hajiya Balki suna gama waya tan yurgar da wayar kallon ta wata tayi tace da ita
” Lafiyar ki dai yanzu kina dariya kuma yanzu kin wani ɓata rai?”
” Kedai kawai ki bari yar girman kan nan ce na kira wai na zo tace Ah ! Ah nayi zamana ba sai na zoba wlhi na so na murjeta son raina amma kashhhh”
Murmushi tayi tace
” Wlhi Hajiya Balki kina bani dariya takaici duka keda kin kaga go shugabar ƙungiyar bata taɓa haɗa jiki da ita ba ban le kuma wani da yayi saura kinga ita ba ruwanta da wani ko wata bikiga ita tasha ƙamshi tazo ta tashi ”
” Uhummm wlhi ita ko kuɗi kace ma zaka bata bazata tsaya ma ta saurare ka kin san Hajiya Aisha ce suke tare sosai in Kin ga yanda suke Uhummm abun ba’a ce komai ”
” Wlhi ko kinga ranar wata tazo tace tana son taje da ita waje dan ta riƙa samun na tsuwa da ita kin san ƙiyawa tayi sai da shugaba tace da Hajiya Binta taje tare da ita kin ga ko Hajiya Binta yanda ta koma hummm”
Matar kusa da ita take matsawo ta fara shafata . Hajiya Balki zata yi magana ta haɗe bakin su sun jima a haka kan su dawo dai dai . Wata ce ta shigo tare da wasu matan su biyu nan sun ka kun na TV da saka wani mai hankali da tsoran Allah bazai kalla ba ɗaya daga cikin su ce tace
” Hajiya Balki ki kira Hajiyar nan mana taga abun da muke kallo ko tace ki zo ki taya ta kwanan ”
Murmushi Hajiya Balki tayi tare da ƙoƙarin neman wayarta
Wata ce daga cikin su taja dogon tsaƙi tace
” Wlhi kinki ki gama in dai yar girman kan nan ce kyayi ki gama dan ko kallo bikima ishe ta ba kwara kin ga gamunan ki ɗauki ɗaya ku garji junan ku saɓanin wancan yar girman kan”
Wata ce tace
” Uhummm ai ni wlhi ni mamaki take bani kinga ni wlhi ban taɓa ganin tsiraicin ta ba kinga ranar na tarar dasu ita da Hajiyar nan ban san sunan taba ina shiga ɗakin wlhi matar nan mayafi da zanen ta taɗauka ta liƙe jikin ta da taga alamun ma ban da niyar tashi darar gadon ta ja tan je ban ɗaki ta saka kayan ta ta ficewar ta ”
Ita kuma ɗayar cewa tayi
” Ni kuma har ga Allah birgeni take kin ga ko ba komai akwai addini ga kuma yaranta tana iya ƙoƙarin basu tarbiyya kuma ga kamun kai ƙuɗin ta basu sa taza ma mai girman kai ba ga kyauta”
Dariya sun ka fashe kusan su duka har da taɓawa . Hajiya Balki ce tace
” Ayiriri addini ahaye wai addini ”. Tan faɗa tare da fashewa da dariya tan ci gaba da cewa
” Dun wanda yake cikin wanan kungiyar ba wani addini da za’a ce yana da tun da dai kusan halli ɗaya muke abu ɗaya muke aikata wa”
Tan ƙarasa maganar da ko ba haka ba yan uwa ?”
Dariya sun ka fashe da ita tare da faɗin ehh wlhi haka ne kin faɗi gaskiya
Haka sun kaci gaba da hirar suna sharho liyar su
Allah Ubangiji ka shirye mu ka shirya muna yaran mu kasa ma rayuwar su albarka kasa mu cika da kyau da imani Amin ya Allahu
Masha allah
Kun dai ji wace kungiya ce wanan ku biyuni dai
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA ⛱️⛱️⛱️
0️⃣5️⃣ Rubuta wa Rashida yar tahoua ( tawa )mutan nijar????????
Ina godiya sosai da comments ɗin ku da kuma gyare gyare-gyaren ku na gode sosai Allah ya bar zumunci .
Washe gari tun da sassafe Mom ta fita sai wajan bakwai tan tada Abdul yana tashi tace dashi ” to addu’ar fa ?”
Murmushi yayi tare da liƙe idanun sa .
Kamasa tayi tace
” to kaje kayi wanka ni kuma sai naje na haɗa ma kari , me kake so na haɗa ma ?”
Kallon ta yayi yace
” indomie da kwai da shayi”
Murmushi tayi tare da shafa kan sa tace” kuda zaka iya cinye su ?”
Murmushi yayi bai ce komai ba sai tashi da yayi ya yuce ban ɗaki ɗauko masa uniforme ɗin sa tayi tare da takalmin da zai sa yucewa tayi wajan gyara masa abun kari kan yaga ma shiri har tagama masa komai zama yayi saman table ya fara ci sai kuma yace ” Aunty baza ki karya ba?”
” Ehh yau kasan Alhamis ce ina azumi”
Ci gaba da cin indomie in sa yayi bai ƙara cewa komai . Ita ma komawa tayi dan tayi shirin makaranta doguwar riga ce ta saka da fararen ta kalma bata yi wata kwanliya ba man baki kawai tan shafa jakar ta ta ɗauko buɗe jakar tayi ta liƙe har ta fito ko me tan tuna kuma ta koma ta sauya wata jakar tare da ɗauko wata baƙar jaka mai ratsin baƙi koda ta zo har ya gama tashi yayi sun ka yuce liƙe ko ina tayi suna fita tattar da direban wajan aikin Mom fita tayi shima yabi bayan tana liƙe kofar Abdul yayi gudu yashiga motar direban shima shiga yayi ya tayar da mota suna tafe kallon ta yayi yace ” Gaskiya Hajiya kin yi kyau , ga kuma murmushi ya zauna a fuskar ku daga ke harrr….”
Abdul ne yan katseci da cewa ” Aunty bata son yawan surutu kayi shiru karta gama ka da Mom”
Dariya direba yayi yace
” To Allah yata hakuri”
Dariya Abdul yasa keyi yace
” Ai ita bata fushi kullun cikin haƙuri take”
Kallon sa tayi tace
”Abdul ”
Murmushi yayi tare da riƙe kunnuwan sa guda biyu yace ” Na daina ”
Abdul an kafara kaiwa kana yayar sa. Tana ciga makarantar kai tsaye cikin class ɗin su ta shiga tana zuwa littafin ta ta ɗauko a jaka tan fara dubawa wata ce ta zo kusa da ita tare da fisge littafin gaɗowa tayi ta kalleta tace
” Mai hali ba yafasa halin sa, ina tsara bata”
Wani irin kallo ta mata kana tace
” Lafiya lau na zo ”
Murmushi tayi tace
”Yi haƙuri na tura miki saƙona ta wathssp na barka da zuwa da kuma sannu da hayya ”
” Yawwa to sai na duba naga saƙon tukuna zan kai miki tsara barki har gida ”. Dariya sun kayi su duka dai dai lokacin malamin su ya shigo aji . Sun ka fara lecture
Baƙin nasu basu tafi ba sai wajajen tara da rabi na safe wajan sun ka ƙin ƙin sa wajajen goma ne ta nemi abun da zata ci dan tun jiya bata ci wani abu ba tana gamawa wajan goma da minti ishirin ne ta yuce makaranta kai tsaye wajan shugaban makarantar ta yuce tana zuwa gaida ta ya fara yi kana yan nuna namata kujera ta zauna . Kallon sa tayi tace ” ankira baban yaron ne ?”
Da sauri ya amsa mata
” Eh Hajiya yace yana kan hayya”
” Ok to zan yuce ajin su zan dawo kan ya iso”
” Ok Hajiya a dawo lafiya”
Tashi tayi ta fita kai tsaye ajin su ta yuce dai dai da wata Malama ta gama lecture ɗin zata fita gaida ita tayi kana tace ” Malama sannu da aiki ya kuma ƙarin haƙurin yara ?”
” Yawwa sannu wlhi haƙuri muna tayi ”
” Masha allah to Allah ya taimaka ya ƙara muku haƙuri . Yawwa Malama nace ni Mahaifiyar Hajara Ahmad sani ce ”
” Ayya sannu ”
” Yawwa dama nace na zo naji ya karantun nata yake tana ƙoƙari ?”
” Gaskiya tana ƙoƙari sosai tana maida hankali sosai . Saidai gaskiya akwai wasu yara da sun ka dameta dan wani lokaci ma har aji suke shigowa suna mata barazana ”
” Ok shiyasa ma na zo amma mahaifin yaron bai zo ba , yawwa Malama na gode sosai aƙara haƙuri Allah ya taimaka ”