WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

”Amin ya Allahu na gode sosai wlhi kin ga da za’a samu iyaye kamar ki da abun yayi zakiga iyaye da yaran su sun yuce primary ba ruwan su su zo su ji suna zuwa koda yaushe suna mai da hankali Ah! Ah zasu ce ai yaran sun girma zasu kula da kansu alhali idan sun kai wani mata ki dole iyaye su suka ido sabida haɗuwa da mugayen ƙawaye ”

” Wlhi haka ne Malama Allah yasa mu iyaye mu gane , kuma yaran mu Allah ya shirya muna su”
Kusan tare sun ka amsa da Amin .

Yana shigowa cikin makaranta kai tsaye office ɗin shugaban makarantar ya yuce yana zuwa yan fara masifa yana faɗin
” har ni za’a cewa a ci min zarafi wai za’a kori yaro na ?” Dai dai lokacin wasu yara masa biyu sun ka shigo guyuyin su sun ka aje kasa . Ci gaba da maganar sa yana yace ”ita yarinyar yar waye waye uban ta a garin nan ? Da har za’ayi min barazanar wai za’a kori ɗana daga makaranta?”

Shugaban makaranta kallon sa yayi yace ” Mallam ya kamata ka tambe laifin ɗan ka ka kafara wata magana ”

Dai dai lokacin da suma sun ka shigo da sallamar su . Kallon sa yayi yace
” Ai nasan dalili cewa ankayi wai ya dami wata yarinya a makarantar nan ko to shine na ke son sannin yar waye waye ya tsaya mata waye gatan ta ”

Gyaran murya tayi tace
” Nice nan . Ohhh kenan kune masu goya ma yaran ku baya aka dun abun da sun kayi daidai ne ?”

Bai juyuba ya amsa da cewa
” Ehh mune ke wace ce masiyaciyar……”

Juyuwa yayi bai ƙarasa ba yan haɗe yawon da bai shirya haɗiyewa ba

Masha allah

Ina godiya sosai
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA ⛱️⛱️⛱️

0️⃣7️⃣. Rubuta wa Rashida yar tahoua ( tawa) mutan nijar????????

Godiya ta tabbata ga Ubangijin hallin tu mai rahama mai jin ƙai mamalakin mutane … Ina godiya sosai da comments ɗin ku Allah ya bar zumunci

Kallon ta Mom tayi tare da ɗan gijirtawa tace
” Lafiya dai kike wanan saurin?”

Bata kalleta ba sai ƙoƙarin saka kayan ta take tana gama sakawa tan juyu tan kalleta tace
” Hajiya Turai ce kin san akwai wasu kayan da tace na biyu mata dasu to shine take kirana kalli kira yafi goma”

Wani kallo tayi mata sai kuma tan gyara kwanciyar ta tare da janyu wayarta tan fara shafawa . Kusa da ita Hajiya aisha tazo tare da kwantawa saman jikin ta tace
” Dan Allah kar kimin mumunar fassara ba’a abun da kike tunani bane tayaya zan haɗa jiki da Hajiya Turai ai warin jikin ta zai kashe ni ”

Kamar bazata yi magana ba sai kuma tace
” kin ji nayi magana ne ?”

” Uhummm Hajiyata kenan ai ba yau bane mun ka fara haɗuwa nasan fushin ki nasan walwalar ki ”

” kije dan allah ki saɓtace jikin ki kan ki tafi kin wani zabura kamar ce miki akayi ga mala’ikar mutuwa nan ”
Murmushi Hajiya aisha tayi tace
” To ki ɗan saki ranki mana ”

Ɗan gun tun murmushi tayi tare da man namata sumbata a kumatu . Ita ma Hajiya aisha murmushin tayi tare da maida mata martani harda ɗan sa harshen ta cikin bakin ta wayar Hajiya aisha ce tan fara kuka duba mai kiran tayi kana ta raɗe sautin ƙarar wayar kana tan aje tace tan nufi ɗakin Mom bata wani jima da tafiya ba tan dawo tattarar da ita tana kuka gyaɗa kai Hajiya aisha tayi tare da ta yarda ita zaune tace da ita
” Miyasa kike son tayarda hankalin ki kiyi ƙoƙarin dagewa da addu’a Allah zai ka miki mafita tunda akwai wani hadisi da manzon Allah S A W yake cewa Allah baya dubin surar jikin ku ko aikin ku sai dai yana kallon zuciyuyin ku , kin ga in har a zuciyar ki kina sa ran Allah ya kamiki mafita insha Allah watarana sai labari kuma kinga……”

Bata ƙarasa ba Mom tan ƙatseta da cewa
” Ni abun da zan ce da Mamana bansaniba jiya kin ga wajan can” Tan nuna wajan da yatsa tan ci gaba da cewa ”
Can wanjan da kike gani sai da tayi min tambayar nan . Ni damuwa ta idan tasake gani tare da wata fushin da zata mini ba ƙarami bane ”

Nunfasawa Hajiya aisha tayi tace
” Zama zakiyi da ita kuyi magana ta fahimta ai ita tasan ƙaddara kuma kiyi ƙoƙarin gaya mata asalin ke wace ce har mafarin shigar ki wanan abun kin ga ta dalilin haka zata ƙara dukufa da saka ki a addu’ar ta a koda yaushe idan tayi”

Bata ce da ita komai ba sai jakarta da tan ɗauko tare da ɗauko kiii ɗin ɗaki tan miƙa mata , ƙarɓa tayi tare da miƙewa tsaye tan yuce ɗakin ta ɗan jima kan ta fito tana fituwa dai dai lokacin da wayar ta tan fara kuka tana da sauri tan ɗauki wayar dan gannin mai kiran murmushi tan saki tare da wani kashe murya tace ” Assalamu alaikum ya…”

Bata ƙarasa ba can ɓangaren naji ana cewa
” wa’alaikm salm ina kinka shiga ne ina ta kiranki biki ɗaga ba ?”

Wani marmaɗa idanu tayi tace
” Sorry wlhi ina wani uzuri ne amma lafiya lau ”

” Yawwa na ɗauka jirgin ne yayi haɗari da ku kin san ƙarfen nasara ba tabas ”

Wani mugun kallo tayi ma wayar kamar tana gaban sa a ranta tace jimi wani mugun baki too haka kawai kaji min wanan ko magana bai iya ba tan ƙarashe da zan dogon tsaki. A zahiri kuma cewa tayi ” Ah ! Ah Lafiya lau mun ka sauka wani uzuri ne kawai”

” Ok to na barki lafiya a huta lafiya sai na ƙara kira”

Bata ma wani bashi amsa ba tan ƙatse tare da jan dogon tsaki tace
” Kawai mutun ya kiraka yana maka ƙaryar banza da surutun banza nifa bana son mutun da yawan surutu har yafi ce min a rai koda dai ban yagi abun da nan yaga ba ”

Mom kallon ta kawai take tana murmushi sai kuma tace
” Ina surutu a nan shida ko minti biyar bai yiba”

” To ai shine wani iri ka kirani ya kike ? Ina kiran ki naji shiru lafiya dai ?
Eh lafiya lau , shike nan to sai anjima , amma ya tsaya yana mini zancen ko haɗarin jirgi”

Dariya Mom tayi sosai kana tace
” Ke kuma bakya son mutuwa yan zu ?”. Tan faɗa tana dariya

Kusa da ita Hajiya aisha tazo tare da riƙe hannayan ta tace
” Hajiyata ki koma ma zina Walhi tafi wanan shashan ci kin ga zina illollinta nada yawa amma lesbian wlhi tafi komai illa kin ga Allah da kanshi yace in anga jin si biyu a tare a kashe su kashe wafa kin ga illar ta nada tsauri sosai koma fa yana haukata mutun zina tana yuwa kisa mu namijin da zaku iya rayuwa tare dake har abada kuma ya rufamiki assiri shi kuma wanan fa in banda balla’i da masifa me ne ne a ciki ?”

Kallon ta tayi tace
” Duka haramun ne Allah ya haramta su ko ? To ki dai taya ni da addu’a har naji sha’awar auren ma ”

Tana gama faɗa tan tashi tare da cewa
” In kin fita ki liƙe min kofa dan Allah ”

Gyaɗa kai kawai tayi bata ce komai ba ɗaukar jakar ta tayi tan fita

MASHA ALLAH

Gaisuwa ta musan ma masu karatu fatan alkhairi
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA⛱️⛱️⛱️

0️⃣6️⃣. Rubuta wa Rashida yar tahoua ( tawa ) mutan nijar ????????

Wanan page ɗin naki ne uwar gida kuma amarya a gidan Bashir zainabu abu kenan uwa ga Fatimah ( Khairat) Allah ya bada zaman lafiya ya kawo yara masu albarka ina godiya sosai ????????????????

Cikin sauri ya tashi ya fara dukan yaron yana faɗin ” Kai wane asarare ne daza ka riƙa bibiyar yarinya. Yarinya ma kamila kai wlhi na rants…….”

Bai ƙarasa ba yaji muryar Mom tana cewa shugaban makaranta ” Wane irin uba ne wanan bai tsayawa ya tambayi laifin yaran kawai sai ya haushi da duka ? Ko dai bai……”

Bata ƙarasa ba uban yaron ya juyu yana cewa
” Hajiya dan Allah kiyi haƙuri wlhi ban ɗauka yar ki bace wlhiiiiiii…..”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Leave a Reply

Back to top button