WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ɗaga masa hannu tayi alamar ya dakata . Yaran kuwa kowa da abunda yake saƙawa aransa
” Kaga ni ba wani abu bane ya kawo ne kawai ina son kaja ma yaron ka kunne akan ko a hanya ya ganta ya tsaya ya gaya mata mara ɗaɗi ko ya mata mugun kallo to wlhi sai inda ƙarfi na ya ƙare ”

Shugaban makarantar ne zai yi magana uban yaron ya ɗaga masa hannu alamar yayi shiru.
Kallon yaran yayi yace
” Me ya haɗa ku da ita ?”
Ba wanda yayi magana cikin su sai sosa ƙeya suke , sake tambayar su yayi cikin ɗaga murya

Mom ce tace
” Shike nan hakan ma ya nuna basu da gaskiya kenan daga yan zu ƙar naƙara jin wani abu makamancin wani abu na takurawa ko barazana musan man da rayuwar ta . Idan wani laifi tayi muku ku zo kuka ƙarar ta ni zan tsawata mata da kaina ina fatan kun gane?”

Ɗaga kai sun kayi alamar eh . Shugaban makaranta ne yace
” Ku tashi ku watse in anjima ku dawo ku sameni ”
To sun ka amsa sun ka yuce .
Mom ce tace ” Mamana ki jirani bakin ƙofa ina zuwa , in kuma kunada lecture ki tafi zan tarar dake a class ”

Amsawa tayi da ” to Mom”

Tan fice suna fita yaran kallon juna sun kayi ɗayan yace
” Kai duniya kenan kana ganin kafi kowa anshe a kwai wanda ya cika?”

Ɗayan dariya yayi sosai yace ” to yazama izina gare ka nan gaba ko ba komai ai kasha duka”
Yan ƙarasa maganar da yimasa dariya .

Yaran na fita Mom ta kalli shugaban makaranta tace ” Ni zan yuce ammmm gobe juma’a ka sameni gida idan kan fito daga juma’a ”
Tashi yayi cikin girma mawa ya amsa mata da ” to insha Allah”

Yana gama faɗa ta juya ta fice uban yaron hullar sa ya fidda yana fifita zufa a ransa yace ” kai amma Allah ya taimakeni Allah ya soni da ban yi saurin ɗaukar mataki ba akan yarinyar da nafaɗa ruwa”
A zahiri kuma cewa yayi ” Allah matar nan tana da kirki sosai kasan ko na so nace ma yarinyar nan in iyayen ta sun zo kawai kace dasu ita ce mai laifin ba yaron nawa ba da abokin sa”

Murmushi shugaban makarantar yayi yace
” kasan ko yaron ka har barazanar fyaɗe yayi mata dan mun kirasa sosai muyi masa magana kai ma mun kiraka amma kayi biris kanuna yarinta ce kawai . Wlhi dan ma yarinyar tana hankali ba ruwan ta da abun duniya ko suna da abunda zata mahaifiyar ta zata masa har mu baza musha ba”

” Kai Allah ya shirya muna yaran mu . Dole sai mun fidda son rai wajan tarbiyyar yaran mu . Wai na tambeka a nan ma suna da hannu jari ne ?”

”Eh sosai kusan ma hannu ta yafi ƙarfi dana yar uwar ka dan yar uwar ka ma taso tace abata nata kason ta nuna Ah ! Ah ko ba komai suna da yara”

Dogon nunfashi yaja kana yace
” Allah ya ƙara rufa mana assiri ” Amin sun ka amsa
Tana fita tattarar da ita kusa da motar ta ita da wata yan mata
Kallon su Mom tayi tace
” Lalah zainab an zo ?”

”Eh Mom jiya na zo ”

” Ayya ya kinka baro mai jiki ?”

” tayi sauƙi sosai ”

” Masha allah allah yaƙara sauƙi ”

Kusan a tare sun ka amsa da Amin

” Mamana ina kayan da nace ki ƙarɓo min ?”
Cewar Mom

” Laaa naman ta na ƙarɓo kuma har naje ɗaukar Abdul ina riƙe da leɗar da kuma jakata . Amma in abdu ya kawo mota ta zan duba naga ko ban sakasu a cikiba lokacin da nace na ɗauki wayata lokacin da yace zai tafi da motar”

” Ok to shi kenan ni zan yuce ki kula da kanki . Kuma da yuri zan sauka in abdu bai ka motar ba ki kirani na zo na ɗauke ku”

”Ko bai kawo ba ma yau ga zee nan zata aje mu gida”

” Ok to Allah ya tsare ya kawo ku lafiya”

Amin sun ka amsa . Shiga motar tayi da Hajara tan shiga motar . Kallon ta Mom tayi tace
” Mamana lafiya ko wani abu kike so?”

Kai ta sun kuyar a ƙasa kamar baza tayi magana ba sai kuma tace
” Mom wancan wane ne ?”

Murmushi Mom tayi tace
” ni dai kullu cikin zargi nake kenan?”

” Ah ! Ah ! Naga da mun ka iso yana ta zage zage amma yana gannin ki ya fara dukan ɗan sa ko tambayar laifin sa baiyi ba ”

Sai da tan nun fasa kana tace ” yaya Hajiya Hajara ce wanan wanda muke kasuwanci da ita ”

” Yi hakuri Mom ”

” Bakomai ƙar ki damu . Addu’a fa garki manta”

Musmushi tayi tace ” Insha allah allah ya kiyaye”. Amin sun ka amsa a tare

Tana tafiya kallon zee tayi tace
” Muje kin san malamin nan wanda zai shiga in har ya shiga ba wanda zai shiga ”

Da sauri sun ka fice daga wajan suna zuwa kenan malamin ya shigo .

Mom tana fita daga makaranta Office tan yuce kai tsaye koda taje tattarar da oga yana tsaye yana amsa waya yana ganin ta ya katse kiran . Gaida shi tayi ya amsa cikin sakin fuska. Kallon ta yayi yace
” Lafiya dai ?”

Sun kuyar da kai tayi tace
” Ina son naje gida ne “

”Lafiya dai ko ?”

” Lafiya lau kaina yake min ciwo ina son naje na ɗan huta”

” Ok to ba damuwa Allah ya ƙara lafiya ”

” Amin ya Allah na gode sosai”

Office ta yuce ta gyara wasu abubuwa kana ta liƙe office ɗin ta yuce .
Sallama tayi da wa yanda ta haɗu dasu tana fita daga harabar ma’aikatar wayar ta tan fara ƙara waje tan samu ta tsaida motar ɗaukar kiran tayi tare da amsa sallama sai kuma tayi shiru can kuma tace ok shi kenan

Da sauri kuma tan tayarda motar gudu take sosai bata wani jimaba tan kai gida fitowa tayi ta buɗe gidan tashiga da motar fitowa tayi tan liƙe gida tan dawo ta koma cikin motar ɗauko wayar ta wani suna tan nemo kai tsaya tan dan na kiran sallama tayi sai kuma tace ” Hajiyata wai da gaske kin iso ?”

Cikin wayar kuma dariya an kayi wanda har kana jiyu sautin tare da amsawa da ” Wane munafikin ne yan faɗa miki ?”

”Dan allah kina ina ne na zo na ɗauke ki nayi kewar ki sosai ina da buƙatar ki ”

” Ok to gani nan zan zo yanzu nan ”

Bata jira me zata ce ba sai ta katse kiran jakar ta ta ɗauka ta liƙe motar kii ta ɗauka ta liƙe kofar waje kana tan yuce tan buɗe fallo tana shiga ruwa masu sanyi ta ɗauko ta zuba a kofi zata kai bakin ta kuma sai taji wayar ta na ƙara ɗauka lokaci guda kuma takai kofin a bakin ta tana kai wayar a kunnen ta taji ance ki zo ki buɗe ina bakin ƙofa da sauri tan ajiye kofin ta fita sai da taje kuma tan tuna kii ɗin ma ta barosa a fallo da sauri kuma ta koma ta ɗauko ta buɗe mota ce kyakyawa ba laifi koda kyanta bai kai na mai gidan ba shigowa tayi ita kuma liƙe kofar tayi da sauri sun ka rungumi juna kallon ta Mom tayi tace ” yaushe kinka shigo ?”
” Walhi zuwa na kenan ko gida ban jeba ”

Ok tan faɗa ƙara da rungume ta daganar kuma sun ka fara sumbatar juna da sauri kuma sun ka yuce fallon daga nan ƙidan ya sauya …… Sun jima a haka kwance suke a ƙasa Hajiya aisha ce kwance saman kirjin ta

” Hajiyata gaskiya anji jiki fa kin ganki kamar wanda tan shekara ba….”’

Murmushi Mom tayi tace
” kura kece ma kare maye ke fa ?”

Murmushi tayi itama wayar Hajiya aisha ce tan fara ƙara duba mai kiran tayi da sauri kuma ta tashi tan fara neman kayan ta tana ƙoƙarin sakawa kallon ta Mom tayi tace…..

Masha allah

Shawarwari ko gyare-gyare kofa a buɗe take sai naji ku ina godiya sosai
[9/5, 11:28 PM] ❤️❤️ ???????????????????????? ????????: ⛱️⛱️⛱️ WATA RAYUWA⛱️⛱️⛱️

0️⃣8️⃣. Rubuta wa Rashida yar tahoua ( tawa) mutan nijar ????????

Ƙofa abuɗe take da mai bada shawarwari gyare-gyare hayya nabuɗe ko kumin magana kai tsaye ta wanan layyin 89 44 56 56

Ɗaukar jakar ta tayi tan fita har ta kai kusan motar komai tan tuna sai kuma tan dawo kai tsaye ɗaƙin tan yuce batayi mamaki ba da tattarar da ita tana ta kuka kamar ranta zai fita dafata tayi tare da girgiza mata kai alamar ah ! Ah ta daina tare dasa hannun ta tana share mata hawaye
” Nasan da haka zata faru shiyasa ma da nafita na dawo tashi ki tsaɓtace jikin ki kiyi sallah muje kan yara su dawo daga makaranta ”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Leave a Reply

Back to top button