YAR SADAKA 1-END

YAR SADAKA Page 41 to 50 (The End)

Ko kinaso nayi Magana Dan uwansa yaji haushina koma yayi tinanin bana kaunar Dan uwansa?

Girgiza kai nijlah tayi tace’ aunty kiyi hakuri wallahi ba wani Abu Yamin ba,,fuskana Kawai ya taba..

Cikin zafi husna tace’ dan gidanku fuska Kawai ne’ Ko Hakan ya dace?

Bazan qaraba nijlah tafada tana turo baki’ Dan ita zuwa yanzu tafara gajiya da maganganun aunty husna duba D yadda takejin dadin kasan cewa da Mujaheed’ Dan Yana Bata kula sosai da sosai har Yana Sawa tana mantawa da ita din wacece..

Shikenan cewan aunty husna tana kallan Nijlah’ a hankali Kuma tace’

Nijlah Niko inasan Jin labarinki’ a ina kike meya fito dake daga gida a irin wannan lokacin?

Rass Rass gaban nijlah ya fadi lokaci guda bakinta ya fara karkarwa tafara qoqarin janye jikinta ana husna..

Riqeta husna tayi tana cewa’ Dan Allah ki gayamin banaso wani Abu mara kyau yafaru’ idan haka ta kasance nice sila,,gashi a yanzu bani da damar maidaki gurin iyayenki..

Amma idan baki gayamin ba,, ayau Zan fita dake a gidannan dan….

Dakata’ dakata”sukaji daddyn Ayman yafada cikin wata irin murya Wanda ita Kanta husna Bata tabajin yayi irin taba.

A tare suka Kalli kofan jikin husna Na Bari ta Tashi da sauri tana rufe bakinta..

Baya ta riqayi tanasan boyewa sabida yanayin da taga mijin nata a ciki baze Bari ta iya Magana ko bashi hakuri ba.

Zo nan” dama Ashe munafunci kika zauna kina kitsawa shiyasa kika kori Dan uwana daga dakin ko,,ya qare maganar cike da tsawa.

Fitsarine ya zuboma husna ta tafi da gudu zata Boye cikin toilet,,da gudu daddyn Ayman ya fizgota ya daga hannu ze sauke Mata lafiyayyun Mari Sai ya fasa Yana huci ya kwala Mujaheed Kira..

Mujaheed kai Mujaheed kana ina?

Mujaheed dake kwance a dakinsa ya kifa kansa jikin wardrobe Yana cije labe yaji ihun Dan uwansa’ da gudu ya fita a dakin Yana cewa’ 

Yaya Na kana ina Dan uwana waya tabaka,, cike da bacin Rai daddyn Ayman yace kazo ina dakin nijlah..

Be bari yaqarasa jiba ya Shiga dakin da sauri Jin yadda nijlah ke gunjin Kuka,,husna ko shiru tayi tana karanta addu’a a cikin zuciyanta..

Mujaheed Na Shiga dakin yayi kan nijlah Yana cewa’ wayyo Allah Yaya me akamata? Waya Tabata? Wani abune ya sameta?

Haka Mujaheed yayita jerama Dan uwansa tambayan’ sedai be samu amsar ko guda ba.

Ganin yadda Mujaheed ya rikice Yana qoqarin kama nijlah ita Kuma taqi tsayawa yasa daddyn Ayman daukan husna Yana cewa’

Mujaheed ka kula da ita ina zuwa..

Cike da tashin hankali Mujaheed ya dafe kai Yana cewa’ Yaya meya samu aunty husna Wai meke faruwane nifa kunsani a duhu Dan Allah kayimin bayani..

Daddyn Ayman be iya Magana ba ya fita da Husna dauke a hannunsa,, be Shiga da ita dakintaba sabida gudun karsu Tashi Ayman ya wuce da ita nashi dakin.

Kan bed ya cillata Yana huci yayi Kanta Yana cewa’ saikin gayamin abinda na miki da bakisan farin ciki na’ sosai ya damqeta ya mannata da jikinsa Yana huci Yana cewa’ saita gayamasa..

Jikin husna Na bari,numfashinta Na sauka a hankali a Hankali tace’ 

Dan Allah ka sakeni saina gayama,,qara mannata yayi da qirjinsa Dan baze iya dukanta ko yimata wani Abu Na muguntaba Hakan ma yanayine sabida Kawai ta Shiga cikin hankalinta ta Kuma gane Bata kyautamasa ba,,a cewar sa.

Wayyo,,Dan Allah ka sassautamin wannan matsar wallahi zanyi Amai,, bazan sakeba..

Qin saketa yayi sedai ya sasauta riqon daya mata,, yasa hannu ya zagaye qugunta da nasa hannun Yana kallan yadda duk ta galabaita tana fidda numfashi a wahalce..

Sosai yaji tausayinta sedai be nuna Hakan ba ya nuna ta da yatsa Yana cewa’ki gayamin bakiso Mujaheed ya sauri nijlah kome kike nufi husna?

Yafada cikin fada’ rasa yadda zatayi dashi tayi Dan haka ta fada jikinsa ta saki Kuka a hankali tana cewa’

Haba daddyn Ayman idan kayimin haka bakayimin adalci ba,,shekarana nawa dakai bantaba Qin Dan uwankaba Sai yanzu da wata bare ta shigo cikinmu’

Shittttt daddy Ayman ya ce Yana Dora Dan yatsansa Akan bakinta’ karki qara Kiran nijlah Da bare’ nijlah ta Zama yar gida Domin kuwa a gobe Zan Daura aurenta da Mujaheed kowa ya huta..

Ajiyar zuciya husna ta safke Sai kuma ta sassautama zuciyar ta ta yadda zata iya shawo kan mijin nata tace’

Kayi hakuri mijina nifa ba San auren ne bani soba sedai a gaskiya banso Yana taba yarinyar mutane kagafa har fuskanta yake shafawa idan wani Abu ya…

Babu abinda ze faru’ Sai alkairi Kuma ni kanina ba Dan iska bane’ kokin tabaji an kamashi da wata ko yayima wata ciki???

Girgiza kai husna tayi tana cewa’ daddyn Ayman shaidan ake gudu Kuma kaga nijlah yarinya ce’ bazata iya….

Kayyyy husna’ me kika dauka Mujaheed ne??

Dasauri husna ta rufe masa baki tana cewa’ shikenan kayi hakuri Allah bazan qara ba’ Babu abinda Na daukesa nima kanina ne tinda ina tare dakai.

Kin tabbata daddyn Ayman ya fada Yana tsareta da idonsa’

Babu yadda ta iya haka ta riqa daga masa kai kama qadan garuwa..

Yauwa dear ko kefa nan yasa hannu ya janyota jikinsa Yana shafa bayanta’ a hankali yace’ kiyi hakuri kinji matata,,bansan meyasa nake kasa control kaina Akan duk wani daze Bata ran Dan uwana Mujaheed ba.

Nannauyar ajiyar zuciya husna ta safke itama ta rungume sa tana tinanin irin rayuwar wasu mutanan da suka dauki San zuciya suka Sama ransu..

Hannu yasa Yana shafa fuskanta,cike dajin kunya yace’

Kiyi hakuri kinji my wife bazan qara ba.

Murmushi husna ta qaqalo tayi masa sabida gaba daya hankalinta Baya kansa Yana can kan nijlah data Bari a daki daga ita Sai Mujaheed..

Qoqarin sauka take tana San fita yaqi Bata damar Hakan Sai ma qoqarin janye rigar jikinta yake.

Saurin kallanshi tayi ya kashemata Ido Yana cewa’ nono zan sha ko hankalina ze dawo jikina..

Dan murmushi tayi tana rufe Ido” yayi dariya Yana cewa’ nidai wannan kunyar tana cutana keda Zaki kamoni ki bani a baki inasha kina shafa kaina saiki rufe Ido..

Budewa tayi tace’ to ai inama’ Kaine kullum Abu daya ni wallahi nono Na har zafi zafi yake’ 

 haka Zaki hakuri kibani nasha kayana,naji dumin jikinki kona samu sauqin abinda nakeji.

Dagowa tayi da sauri ta kallesa, Sai taji tausansa yakamata,,nan ta lumshe ido ta kwanta a jikinshi tana shafa kwantancen gashin dake kwance a qirjinsa.

Dasauri ya dagota ya hadata da qirjinsa Yana shafa zunduma zunduman boobs dinta,, atare suka sauke ajiyar zuciya husna ta gantsare tana cewa’ 

Nina fasa baka’ 

Ka matsa ka bani wuri ta fada cike fa dauriya Dan itama bazata iya hakura dashi ba.

Nan da nan ya rikice Mata Yana Bata hakuri’ husna taqi kulashi Saima turo Dan qaramin bakinta gaba tayi Yana cewa’ ka Manta matsanin da kayi dazu sabida Kawai Na fadi gaskiya..

Oh my dear yafa wuce Dan Allah kibar tada Magana ki bani kayana,,nasan kema a Sama kike..

Kafin tayi Magana harya cirosu daga cikin Riga yakai baki Yana sucking dinsu cikin kwarewa da salon sa.

Dariya tayi tasa hannu ta janyosa jikinta soaai,,tana qara Tura masa cikin bakina’nan suka fara wasanni masu zafi…

________

Dasauri Mujaheed yayi kan nijlah Yana cewa’ Wai meke faruwa? Sweety ki gayamin bantaba ganin yaya nah da aunty cikin irin wannan yanayin ba,,gashi kema Kuka kike,, dame kukeso naji?

Qin yadda nijlah tayi ya riqeta haka ta riqa Baya tana turo masa baki shiko be tsaya kallantaba ya riqa binta har suka kai karshen gadon.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button