YAR SADAKA Page 41 to 50 (The End)

Da zuwansa yasa hannu biyu ya dauketa’ wutsil wutsil ta rigayi tanasan kwacewa,,shiko be damu da abinda take ba Dan yasan bazata iya kwacewa ba ya zauna bakin bed tare da dorata bisa cinyarsa yasa hannu ya tallafo Kanta yayinda daya hannu ya riqe qugunta dashi Yana bin fuskanta da kallo..
Kuka nijlah tasa tana cewa’ ka sakeni banaso Dan Allah ka bari wayyo bayana ciwo Nika Bari.
Be saketaba Saima Ido daya zuba Mata Yana cewa’ indai kinaso Na saukeki saikin nutsu kin tsayar da hankalinki guri daya..
Turo masa baki tayi tana cewa’ bazan yiba din nifa banasan iskan….. Bata rufe baki ba yasa hannunsa ya rufe Mata baki dashi tare da mannata da qirjinsa Dan bayaso taqara wani Magana daze Bata ranshi..
Wayyo nijlah ai jinta cikin qirjinshi ba qaramin tunamata da mashkur yayi ba,,nan ta labe a qirjinsa tana Jin wani irin Abu Na yawa ajikinki’ lokaci guda ni’iman jikinta yafara zuba’nan ta fara mammatse kafanta,, Sai yanzu ta fara qoqarin kwatar Kanta tana cewa’ kaga ka bari Allah ba kyau Kuma kai ba mijina bane..
Dasauri Mujaheed ya saketa danshi be riqeta da wani niyya kona sha’awa ba,,nayi hakane sabida Kawai ta nutsu ta Dena kukan da take koya samu damar tambayanta dalilin faruwan al’amarin..
Tinda ya saketa ta kife kanta jikin gadon tana Jin yadda qasanta ke zuba lokaci guda boobs dinta ya Mata nauyi tafara tinanin mashkur.
Ido Mujaheed ya bita dashi Yana kallanta cike da mamaki.
Dakyar ya iya bude bakinsa daya masa nauyi Yana cewa’ nijlah waya gayamiki mijine kadai ke taba matarsa?
Turo masa baki tayi ta Tashi da sauri zata bar gurin yayi saurin riqe hannunta Yana cewa’nijlah nawa kike da har kikasan wannan” kallan qirjinta yayi yaga yadda nononta yadan tasa Sai yayi murmushi Yana cewa’ Banda saurin fitowan nono da kikayi ai be kamata Kisan komai ba,,Amma shikenan tinda kinsani Nita zomin gidan sauqi..
Cike da rashin kunya nijlah tace aidai malamin mune ya gayamin Kuma aunty husna ta…saita Tina da maganganun da taji daddyn Ayman ya Gaya husna nan tayi saurin sa hannu ta rufe bakinta..
Girgiza kai Mujaheed yayi ya sakemata hannu Yana. Cewa ki Shiga toilet yanzu kiyi wanka anjima da yamma Zan kaiki islamiyya..
Be jira amsar taba ya fita da sauri har Yana hada hanya..
Dakinsa ya Shiga ya kifa kansa jikin kofa Yana tunani Mai cike da al’ajabi,, me yarinyar nan take nufi?
Nida nake murna’ nasamu qaramar yarinya Wanda batasan komai ba Sai abinda Na koyamata’ me take nufi badai tasan menene soyayya ba,,tabdijan indai ko hakane wallahi bazan yadda da karatunki ba nijlah’ muddin ba aurenane akanki ba,, Sai kuma ya daga kanshi ya tafi hankali ya zauna kan bed Yana cewa’
Nijlah inasanki sanda ko daddyn Ayman bana masa,,tinda nake bantaba San wani Abu Sama dake ba,,bazan iya jure rashin kiba,,Zan iya rasa rayuwana idan har Na Bari kika tafi karatu wani ya ganki yace yanaso..
Dasauri yakai hannu ya dauka wayansa dake gefe ya Kira wata number..
Tinda Mujaheed ya fita nijlah ta kwanta kan bed tayi lamo tana Tina irin sakonnin da mashkur ke aikamata a duk lokacin data zauna kusa dashi ta sani Babu irin wasan dabe Mata ba sedai duk iya wasan sa be kai hannunsa cikin fadar taba,,gashi yanzu wani irin Zur Zur takeji a gurin nononta ya kumbura ya miqe tsaye tinaninta be wuci tajita jikin honey mashkur ba ta jima a haka Dan batasan inda zatasa Kanta taji Dadi ba ahaka ta riqa zubda hawaye tana juyi har bacci barawo yayi nasaran daukanta….
________
A ranar Nasir ya gudo daga cikin garin kankan Dan ko Bello da suke daki daya be San da Hakan ba saida gari ya waye Bello ya nemi Nasir Sama ko qasa ya rasa’ rasa inda zesa kansa yayi Banda tashin hankali Babu abinda yakeji Shi damuwansa daya halinda kaka da Malam zasu Shiga,, ko sallar asuba Bello beba ya tafi gidan liman,, bayan sun gaisa Bello ya gaya liman labarin abinda ke faruwa tin daga koran da mashkur yamasa lokacin daze tafi birni da nijlah har zuwa yanzu da nasir ya gudu…
Tafa hannu liman ya riqayi Yana salati ya rasa inda zesa kanshi charbi ko har guda shida ya riqa hadawa a matsayin guda daya Yana ja Yana salati..
Liman hakuri za’ayi ayita addu’a idan Allah yasa Basu yankataba zata dawo..
Kai ka rufemin baki shashashan banza ma Malam,,kana kallo aka salwantar da rayuwar yarinya Bello? Meyasa Baka gayamana koroka mashkur yayi tinda wuri ba?
Kuka Bello yasa Yana cewa’wallahi liman Bada sanina akayi hakaba Nina zaci Shi Nasir ze kaimu birni muga nijlah acan..
To ai gashinan harya kaimu’ wannan yarinya kinga mutuwar wahala ya Allah kasa kakanninta su dau dangana’
Sai liman ya goge Gumi Yana cewa’ qiri qiri Alhaji ya’u yace abashi auren nijlah Amma muka hanasa gashi yanzu munyi sanadiyyar mutuwanta wayyo ni liman Naga ta kaina..
Dan wannan salati liman ya tafi masallaci,,neman Malam,,be sameshi acan ba ya wuce gida Yana Kuka Bello ma shago ya koma ya fara hada kayansa Dan Shima Bega ta Zama a wannan kauyen ba…
________
Karfe 10 daidai Nasir ya shigo cikin gari’ be tsaya ki Inaba ya wuce gidansu mashkur’ be masa waya ba harya qarasa kofan gidan,,Yana zuwa ya dauki wayansa ya Kira shi..
Mashkur dake zaune shida dr Ahmad Yana tsokalansa Dan zuwa yanzu yafara sakin jikinsa ya Dena kuka da surutun da yake sedai can qasan zuciyarsa Shi kadai yasan abinda yake ji’ wayarsa ta fara ringing..
Dasauri ya dauka Yana kallan dr Ahmad yace’ hello Nasir ka taho Ko?
Eh gani a kofar gidanku’
Sansanyar ajiyar zuciya mashkur ya safke Yana cewa’ Allah yayi da kai za’a daura aurena nasir kayi sauri ka shigo babban falo,, daddy da iyayen Yasmeen Suna ciki za’a daura auren..
Yana kashe wayar dr Ahmad Shima ya miqe tsaye Yana cewa’
Abokina nima Bari naje ayi dani,yau Dai ka Zama angon yasmeen..
Murmushi mashkur yayi Yana cewa’ kadai zauna tsokala’ har a daura kana nan…
Fita dr Ahmad yayi Yana dariya’ kusan a tare suka Shiga falon da Nasir Suna zuwa aka Bada sadaki naira dubu Dari biyar..
Mutune 16 ne suka shaida daurin auren Yasmeen da angonta mashkur.
Sai muce Allah yabasu Zaman lafiya….
Alhamdulillah,, alhamdulillah,, alhamdulillah.
Nan Na kawo karshen labarin ‘yar sadaka Kashi Na daya..
Sai mun hadu a kashi na biyu, sedai wannan Karan ba lallai nayisa a free ba,,sabida Naga comments wahala yake muku gwara Ku Biya Sai kuyi yadda kukeso…
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau – kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau – manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu