NOVELSUncategorized

YAU DA GOBE 5-6

Cewar Abba dasuka fito tare da mama dg wani dak’i…mama tayi murmushi tace wlh ciwon ciki ne tun jiya d dare…shine Baki sanarmunba?”Abba yakatseta..kayi hakuri alh wlh duk wata haka takeyinsa…bece komai ba.yaciro waya yakira Sadiq yace yazo yanxun part d’in maryam…kashe wayar Abba yyi Yana dubar sumayya Yana Mata sannu had’e da cewa shiga kisaka hijab Sadiq yakaiki asibiti gun my son yaduba minke”sumayya kuwa batasan wa Abba yake nufiba da zaa kaita gunsa “saitatashi tashiga ciki”sadda ta fito tasami Sadiq zaune a parlour Yana jiranta”suna had’a ido tayi saurin sunku yadda kanta k’asa tana cewa Yaya Ina kwana?”

K’afeta yyi da ido bbu k’akkautawa “kafin yace lfy qlau yajikin?

Tace Alhmdllh”

Yace muje parking space”yafad’a Yana ficewa sumayya tabi bayan sa…. alaokacin data iso har ya shiga motar yabude gdn gaba hakan yasa tashige kawai…hakan yafaru akan idon safeena data shigo get gdn….


Innaga comments acigaba kokuji shiru…



Share pls…



Ga link ga masu tambayar suna son shiga grps d’ina..Amma inkinsan bazakiyi comment ba karki shiga Banda maza…

????https://chat.whatsapp.com/C7p4CLXSUZl7bJQb6ERPgF



By mmn fareesa ????️

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button