YAU DA GOBE 5-6

Shakuwa tashiga tsakaninsu sosai”Zara tayita kuka inzata skul ita dole Saida musty”hakan yasaka aka sakashi dukda shekarunsa basukaiba dalilin dayasa suka Zama mate itadashi kenan..alh Umar Yana son musty sosai baya nuna banbanci atsakaninshi da yaranshi…atsakanina da d’an uwana akwai soyayya da hadin kai”sannan Yana kulawa da nawa yaran…ahaka mahaifin mu yarasu… zainab kuwa k’anwar mu bayan tayi aure bata tab’a haihuwa ba ,har yanxun…alh Umar zamu sakashi acikin jerin masu kud’in garin nan ,yarasu ta sanadin accident…tun Aliyu Yana yaro nake sonsa da jawosa ajikina hakan yasa nashak’u dashi har girmansa”ayanzun haka da tuni anyi aurensa”wata yarinya ce sunanta RUKAYYA! y’ar gdn commissioner of education ce “itace suke son juna da ita”ubanta yace sai ta kammala karatunta za’ayi aurensu”shikuma yace ya amince”hakan yasa yawuce Karin karatu a UK amma yanzun naso Masa mgn akan yarinyar tagama karatun ko kuwa??” sbd nagaji da ganinsu shida Sadiq bbu aure sun girma….wannan shine labarinmu atakaice… murmushi mama tayi tace Allah yajikansa da rahama…
€€€€€€€€€€€
Su musty kuwa acikin mota bbu Wanda yyi mgn har suka iso gd”saidai zuciyar musty acunku she take “anya ba gara yasanar Mata ba ?” Kada garin kallon ruwa….zarah ma aranta tana tambayar kanta Wai meyasa musty ke yin fushi ko canzawa aduk sadda wani nmj yamata mgn ko a skul ko a gida?”
Ummi kuwa duk tana lura dasu”har sula fice kowa yyi d’akin sa…..
Washe gari….Gurin karfe5:30am ummi ce ta nufi bedroom d’in musty sbd ta tadoshi ‘sallar asuba tasanshi da nauyin barci…k’arar ruwa taji a toilet alamar wanka yakeyi…gabanta yafad’i”azuciyar ta tana tambayar kanta meke Shirin faruwa Wai?”ta lura da yaron na kusan kwana3 kenan indai zata zo tadashi Sallah zata samu Yana wanka”ga yawan azumi yanayi na nafila ,Kuma bawai ranar litinin da alhamis ba!
Ah ah ko wane lokaci inyakama zai iya yin azumin”Anya be kamata ba ta k’yalesa gara taji damuwarsa?…da wannan tunanin tayi maza ta fice tunda yatashi ta wuce d’akin Yaya Aliyu tasamu Yama wuce masjeed…
“”” Ahankali yake sakkowa dg matattakar benan”jikinsa sanye da suit farare da breaf case d’insa ahannunsa…fuska asake yake kallon ummi da zarah dake jera breakfast a dining table”da sauri zarah ta gaidashi had’e da cewa amma Yaya saikayi break fast ko?”
Sorry baby !atsarina bbu African time nayi signing 8am Zan Fara duba patient… yafad’a Yana duba agogan dake d’aure atsintsiyar hannunsa”yadubi ummi yace ummi sannu da aiki ni na wuce office”yanzun babana bazaka yi karinba?”eh ummi nayi a office yafad’a Yana ficewa”ummi da zarah nafasa fatan sauka lfy…byn fitarsa ummi tace jeki jiramun auta yazo muyi karya…da to zarah ta amsa kafin ta fice…
Rufe d’akin yake da alama betashiba kokuma ganin damarsa ce tasaka yarufe.knocking zarah tayi “shiru ba’a yi mgn ba”batagajiba tacigaba”Afusace yace Wai wayene?hmmm broth nice fa”kazo muyi break inji ummi”Saida yad’auki kusan second 10″harta cire Rai dajin zaiyi mgn ! kafin yace ok bake kika turo kankiba ko?”to azumi nakeyi”cike da mamaki tace azumi Kuma bacin yau Friday?”banza yyimata.
Hakan yasa ta juya”ummi na zaune ta kalli zarah tace Ina yake?”tab’e Baki zarah tayi tace Wai azumi yakeyi…shiru kawai ummi tayi batace komaiba”Amma k’asan ranta tana burin jin dalilinsa nayawan azumi…zarah kuwa musty yabata haushi”akan yadda yake Mata tamkar yayanta bacin tagirmesa Yana gaya mata mgn yadda yaga dama…
????????????????????????
Zaune yake kan kujera ya aza k’afafunsa kan table d’in dake gabansa idonsa alumshe”da alama yagajine! knocking akayi yabada izinin ashigo”azatonsa inma katine na patient gsky yagama duba kowa da yyi azahar “sukayi meeting gd zai wuce yahuta… SAFANA!badai kagajiba?”da sauri yabude idonsa yaga Dr Nasir”harararsa yyi yace ya bazan gajiba tunda ga agogo sarkin aiki?”murmushi Nasir yyi yace maida wuk’ar “kaga da kanada family kahuta”amaka wanka da tausa….tsaki Dr safana yyi Yana murmushi yace eh naji”aikai ana maka ko?”yo eh Mana bbu abinda my meena batamun “tacema nagaya maka tayi fushi”anyi biki baka nan “kadawo jiya koka shigo agaisa…kafin Dr safana yace wani abu anmurd’o k’ofar…RUKY da k’awarta saady suka bayyana”tuni Nasir yyi kicin kicin da rai “Yana mamakin safana da lik’ewa yarinyar nan RUKY”abin mamaki duk inda zata da saady nabiye da ita…Dr safana kuwa fuska yatamke sbd fushi yakeyi da ruky akan yasanar Mata jiya zai dawo “amma Wai tana kaduna gun duba k’anwar mamanta bbu lfy “a yadda ta fad’a Masa…
Ruky tayi murmushi tana kallonsa”had’e da cewa haba nawan tuba nakeyi!pls abokinmu katayani bada hakuri”murmushin yak’e Nasir yyi yace ai dole nataya bada hakuri dukda bansan laifin me kikayiba! yafad’a Yana k’arewa hannuwansu da saady dake sark’e da juna”
Sanye ruky take da areviant gownt maroon colour da veil maroon “yyinda saady kesanye da riga da siket na atamfa”sunfito Mata da k’irarta…
Bud’e ido Dr safana yyi Yana hararar ruky “tayi murmushi had’e da Jan kujera ta zauna”tana gaida Nasir”itama saady dake cika tana batsewa ta gaidasu …ruky ba wani mugun kyaune da itaba”kasancewar ta Fara tas”hakan yasa ake ganinta da mugun kyau”shikansa Dr safana harda farin yajashi sbd yanason farar mace”saidai ruky akwai wayewa da gogewa atare da ita”kasancewar ubanta yanada kud’i yakuma shagwabata sosai…Dr safana yadubeta fuska atamke yace amm ita wannan chewing gum d’in tafita tajiraki awaje”tunda yazama wajibi duk inda Zaki Saida ita… yafad’a cikin husky voice d’in sa”kasancewar baya tsoro baya shakka gakuma bayason raini…Nasir kuwa yaji Dr safana yyi mugun burgesa da yyi hakan.
Saiya tashi Yana cewa nima bara na wuce Kar ahad’a dani akora abar Love birds su wala… yafad’a cikin tsokana Yana ficewa…saady kuwa inbacin kwarjinin da Dr safana yyi Mata wlh daya gane kuransa”
Ruky tace haba my man disgifa?”
Kallon ido cikin ido yamata kafin yatab’e baki yace well Zaki iya tafiya in hakan be Miki ba”kinsan halinaban rik’e mgn ko boyeta”yafad’a irin ko ajikinsa…saady batace komaiba ta juya ta fice…Dr safana ya dubi ruky yace as from to day kada kikoma zuwamin da ita inzamu had’u’to kawai rukky tace sbd tasan halin mutimin nata.. k’aramin abu zai maidashi babba! murmushi tayi had’e da aza hannunta kan nashi….wani kallo daya Mata yasakata janyewa da sauri…Wai my man masifa ka koyo a UK d’in ko?”
hmmm ni yanzun inasan sanin kin shirya aurena ayanzun?”murmushi tayi tace haba sweet heart inada Wanda nakeso da aure Wanda yawuce Kai…kasan befi 6 month ba nagama service d’inaba sai ayi mgn ko”me zai Hana asaka rana bayan 6 month ayi bikin?”b’ata fuska tayi had’e da cewa ah ah daddy bazai yarda fa”ok kawai yace yashareta…marairai cewa tayi tana rarrashinsa da cewa data Ida service d’in sai asaka bikin 2 month kawai…hakan yasa yasaki fuska.suka cigaba da firan soyayya…
*3 days ago*
Kwance take kan 3 seeter tana waya da sameera k’awarta”sai yamutsa fuska take”ahankali tace pls samee in za’a dauki attendance kice bana lfy”kinsan duk month sai nayi wannan ciwon cikin” wlh yau naso nazo skul… kasancewar Abba yasakata skul gab dazai auri mama”yanzun suna 100lavel itada sameerah k’awarta Kuma course d’aya suke karanta…kashe wayar tayi tanata murk’ususu anan harda hawayenta gwanin ban tausayi… subahanallahi! sumayya lfy?”