AMANAR AURE HAUSA NOVEL

AMANAR AURE 13-14

   ??13 and 14??

Sai 12pm na rana amrah tabar gidan, haka baki suka dinga zuwan gidan zuwa ganin amarya,

Ameela tarika tarbar bakin hannu bibbiyu,

Misalin karfe biyu narana bayan ameela tagama sallar azahar sannan tadaura indomi guda biyu, bada jimawaba tadafe indomi kan danni table ta daura indomi ta cinyeta tas sanna tatashi tashiga bandaki tayi wanka, tafito tasake sabon shiri, cikin atamfa dunkin yasha aiki, kuma yakama jikinta sosai tayi kyau abinta,

Kangado ta kwanta ta janyo wayarta ta kunna DATA tana jiran shigowar messages,

Cikin seconds messages suka fara shigowa,

Bayan sun gama shigowa ameela tadanna hannunta akan Facebook,
Text tafara gani na wani frd dinta wadda yace mata shi dan fim ne kuma yana online, da sauri tashiga wurinsa bayan tagama karanta text dinda yayi mata, wadda yayi mata jiya dadare bata gansaba wayarta tadauke,

Ameela “barka da warka”

Dan fim “barka dai mai kyau meyasa jiya muna cikin chart kika fita, kina fita sainaji duk chart din badadi, gaskiya nayi miss dinki beauty”

Ameela taja nunfashi tana kallon text dinsa kafin tace “hmm sory wlh wayatace tadauke, yau baku aikine, naganka online, da rana”

Dan fim “hmm muna aiki mana yanzu haka ina gurin shooting wani fim ALLURA DA ZARE, muna tare da rahama sadau da Adam zango”

Ameela ta dafe baki cike da jindadi tana masifar son rahama sadau saboda yadda take rawa, tana burgeta,

Ameeela “woow my rahama tana tare daku yanzu, wayyo jinake kamar nabiyo iska nazo naganta, dan Allah kace mata fan dinta tana gaidata”

Dan fim “hmm zataji, karki damu mai kyau aike tamusamman ce agurina, dama ace zakiyi fim, dasai kinfi rahama fans”

Ameela “hmm inada sha’awar yin fim”

Dan fim “ayya to kizo ai zaki samu shiga indai kinaxa kyau, da ilimi, kuma ina tare dake zanmiki hanya,
Baijira tayi reapply ba yasake turamata
“Sorry director yakirani, yanzu zamu koma aiki, muhadu 12:00am zamuyi magana sai anjima beauty”

Ameela “to shikenan saimun hadu” tafito daga cikin username dinsa sannan tashiga duba notification dinta da kuma frd reqst da aka turo mata kuma duk tayi accept duka mazane babu macce ko daya, a kalla kullum zata samu frd reqst kusan mutum ashirin kuma duk maza,
Hakadai takare da Facebook, sannan tafito tashiga Whtsapp,
Badama tafara duba texts dinta bakuwar numbers tagani har guda ukku, sai sauran messages na grp dakuma kawayenta da samarinta,
Bakuwar number tafarko tafara budewa sakone kamar haka “aslm, sunana ANISA daga gombe gaskiya pic dinnan dakika saka yamun kyau shine naji ina son kizamo kawata daga Sun shine grp”

Ameela tayi murmushi kafin tafara typing na reapply, “wslm, sannunki da zuwa kuma nagode, nikuma sunana Ameela”
Bayan tagama typing din tatura mata sannan tafito tashiga bakuwar number tabiyu, sallamace kawai akayi mata tayi reapply sannan tafito ta duba ta ukkun, sakone kamar haka “wow kyankyawan surar jiki kamar na bata, ga manyan boobs, gaskiya ta ko ina kin hadu”
Tsaki taja tafara typing “kai malam dakata nifa matar aurece”
Ta sender masa daidai dayana online,
Alamu tagani na tabbas yagani kuma yakaranta, a saman number aka rubuta is typing,
Ta mannawa number ido tana jiran zuwan sakon, bada nimawaba sakon yashigo ta danna cikin number tafara karantawa “?? wai matar aure, to ainima namijin aure ne, to koma daike mecece, nidai nagani inaso kuma, ina fatan zan more dake, sunana kamal”

Ameela jitayi kamar tayi block dinsa saikuma tafasa

Ameela “kafita harkata nagaya maka nifa matar aurece, kuma ni bayar iska bace”

Kamal “hmm kwantar da hankalinki yan mata nifa ba tabaki zanyiba kawai dai zamuna rikayin sex chart dakuma send pic din …. Kidai gane, gaskiya kinada kyau sosai domin ni harna sace pic dinki a dp dinki yanzu haka shinake kallo inasamun natsuwa”

Ameela cike dajin haushinsa tarubuta masa “dan banza, marar aikinyi tare tsaki sanann tayi block dinsa,
Sannan tafito taci gaba da sauran text dinta,
(Nace yayi kyau Yau Ameela ta hadu da gamonta, irin mazan nan masu lalata sakankun mata a chart, Allah ya shirya mu” ameen

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button