BAKINA YA JAMIN

BAKINA YA JAMIN

Gaskiya karma ka fara!!!…

Kaga mamman kaima kanka kasan alqawari na daukarwa kaina cewa ba Alh abubakar ba koma taka k’afafuwansa a dauran duniyarnan amman wallahi tallahi haka kawai kwanakinnan imani yake shigata ta ko’ina, nake ganin abinda nayiwa bawon Allah nan a hak’ik’anin gaskiya ban kyautawa kaina ba!

Bawan Allah nan shinefar yamayar dani mutum ya aurar dani haka zalika yazo ya’azani a saman dukiyarsa domin na kula masa da’ita amman rana tsaka na juya masa baya , bancin wannan duk be isheni ba har saida na kassara sa namayar dashi tamkar gawa bashida moriyar komai saidai a kwantar a tayar haba haba anaka ganin anya allah zai barni a haka kuwa¿

Jikin Alh mammanne yayi sanyi sayau kana ya bud’e bakinsa da kyar yace “tabbas haka ne ya’akub saidai wani hanzari ba gudu ba, yanzu ta’ina zamu fara¿

Akwai hanyoyi da dama kaga hanyar farko itace mufara kwance wancen k’ullin da muka daure tamau kana mu k’onasa , sa’annan muje can kauyen can musamu wanda zai tono mana tsohuwar rijiyarnan domin mu samu tono layarnan da muka binne to insha allah ingayama abubakar ya gama samun lafiya muddin mukayi haka….

Kana data baya kuma muzo munemi afuwarsa kuma munemi gafara a wurin allah sai muzo muma mu fara neman halak d’inmu da gumin jikinmu….

Wannan hakane kayi gaskiya alh ya’ak’ub to yanzu zamu fara aikin ko kuwa¿

A’a yanzu dai yakamata mu aiwatar da komai da komai……..

Zaune yake littafin addu’oi ne rik’e a hannunsa yayin da yaketa kwararo addu’oin nemawa mahaifinsa lafiya idanuwansa sai kwararar da hawaye sukeyi , mik’ewa yayi awa wanda aka tsikara hankalinsa a tashe yanufi d’akin da mahaifinsa yake jikinsa har rawa yakeyi……..!

Kutsa kansa yayi aciki kai tsaye wurin mahaifinsa ya nufa yaja kujera yayi zaune ya tsura masa idanuwa, bisa iyawar allah sai kawai farcensa na hannun dama yafara motsawa, k’ara mayar da hankalinsa kacokan yayi a gun hannun domin k’ara tantancewa…

Ganin da gaskene kuwa hannun nasane ke motsawa mik’ewa yayi a matuqar zabure ya rungume maahifin nasa bakinsa dauke da addu’oin godiya suwa ga allah ….

Sakin sa yayi yafice da gudu awa wani mahaukaci part d’in momy yanufa kai tsaye had’i da kwala mata kira , fitowa tayi a matuqar tsorace bakinta har rawa yakeyi sai faman fad’in takeyi my son lafiya kuwa¿

Kici6is sukayi da juna yasa dukkanin hannayensa ya rirrik’eta shima jikinsa sai faman rawa yakeyi yana nuna mata part d’in abbah…….✍????✍????✍????

More comment more typing????????‍♀️.

ąƖƙ’ąƖąɱıŋ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ

tabbas Alqalami ????️yafi takobi????.

#Comment
#Vote
#Share

PLX????????.

~Y’AR MUTAN {BUBARE}CE✍????!!!.~

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️
{k’alubale garemu mata}.

MALLAKAR????????.

DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.

MARUBUCIYAR????????.

TAWA K’ADDARAR KENAN.

AUTAR MATA
{rikitacciyar yarinya}.

       *_and now????????_*

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️
{k’alubale garemu mata}.

Sallah gift to????????

ANTY HAUWAH MAMAN {USWAD}. shugaba ta gari fatan Alkheree dafatan anyi sallah lafiya.

HUSSEIN 80K , Adalin mutum takawarka lpy , fatan Alkheree agareka da fatan anyi sallah lpy.

ANTY FATEEMAH SUNUSI RABI’U UMMU {AFFAN} gaisuwar barkanki da Sallah ta musamman ce, dafatan anyi sallah lpy.

HUSSAIN ABU SAMEER ,fatan alheri dafatan anyi sallah lpy.

ANTY RUƘAYYAH IBRAHIM LAWAL UMMU {INTEE….}fatan Alkheree dafatan anyi sallah lpy.

SA’ADATU MUHAMMAD LADAN {SA’AMLAD} fatan anyi sallah lpy.

ZEEYTERH ƳAR MAMA ƳAR MUTAN ZAZZAU. Fatan Alkheree dafatan anyi sallah lpy.

AMEENATU SANI fatan Alkheree dafatan anyi sallah.

Waƴannan dama waƴanda ban ambata ba, Dukkanin ku inayi maku Barka da Sallah Ubangiji Allah yagwada mamu ta baɗin baɗaɗah.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

Sorry my pans kuyi haƙuri dani na rashin jina kwanaki da yawa, abubuwane sai a hankali shi’isa Amman inaha Allah yanzu kam komai ya daidaita fatan alheri agareku kudukanku much love ????.

بسم الله الرحمن الرحيم.

Not edited❌.

PAGE 6️⃣6️⃣ ↘️ 7️⃣0️⃣.

_______janta ya kamayi domin sadata da part d’in abba ita kuwa biye take dashi hankalinta a tashe sai faman fad’in takeyi “wai son lafiya kake kuwa¿

Bece mata komai ba, yaci gaba da janta har suka shiga cikin part d’in…sakin hannunta yayi ya nufi gurinda abba yake kwance a saman bed ya tsura masa idanuwa …..

K’arasowa tayi gunda suke jikinta sai faman mazari yakeyi , ganin k’afarsa da hannayensa duk suna motsi ga kuma bakinsa na motsawa da alamun magana yakesonyi ne, ya sanya momy saurin k’ara sawa gurin, ta riqe hannunsa had’i da fashewa da kuka, taqara k’ank’ame sa a cikin jikinta kana ta bud’e baki tace”………!

★★★★★★★★★★★★★★★★★★★

Kinga eshart wallahi allah dan baki take masa gidan wuta bane shi’isa yake yi maki yawo da hankali, da zaran kinkoma gida kawai harhad’a kayanki daya shigo ci masa kwala ki zagesa ta uwa ta uba, allah zakiga aiki da cikawa….

Wayar tace tadau ruri , kallonta takai gunda wayar take , ganin kawai nayi ta washe baki had’i da rangwad’a kud’a kana ta kalli eshart tace “kingama alaajinane ke kirana inajin ya k’araso ne, nifa allah ne ya rufaman asiri da yanzu ina can inashan baqar wuya , sai gashi alllah ya kad’oman alajina daga sama inji allah ….

D’aga wayar tayi ba tate da tajira jin me eshart zata ceba…

D’aga wayar tayi takara a kunnenta had’i da cewa ” hello alajina !

Ginmbiyar mata gani a bakin kofar inajiranki…

Mik’ewa tayi had’i da cewa eshart oya zo ku gaisa da alajina yau zakiga alajinnan nawa meji dani….

Mik’ewa eshart tayi jikinta a mace hankalinta gabaki d’aya baya tare da ‘ita suka nufo hanyar varin gidan….

Tsaye yake a jikin motarsa fuskarnan tashi baqa k’irin sai kyallin mai dake faman tashi a kanta, ga idanuwannan jawur dasu….

Sallama sukayi masa ya’amsa had’i da kafe eshart da idanuwansa wacce kanta yake k’asa gaba d’aya batama kuka da wata halitta ba…

Katse shirun khady tayi lokacin da takai kallonta gunsa had’i dayin gyaran murya kana tace “yadai alajina¿

Wayance wa yayi had’i da sosa k’eyarsa kana yahau kame kame….

Ammm innnn bakomai gimbiyah wannan wacece¿
Kallonta takai gunda eshart take tsaye tayi kana tace “itace qawata eshart wacce nake baka labarinta…

Washe hak’ora yayi had’i da cewa “ahhh masha allah ashe qawamu ce,sannunki qawar arziqi….

Ganin hankalinta baya kansu ya sanya khady kai mata dundu a baya ai kuwa dan danan ta dawo hayyacinta itama tahau kame kame….

Gaisawa sukayi da alh kana sukayi sallama ya d’auko y’an dubub dubu guda biyar a cikin motarsa ya bawa khady yace ki bawa qawarmu tahau taxi…

Amsa tayi tanufi inda khady take domin kuwa har tayi nisa dasu…

Kud’in ta mik’a mata had’i da cewa “kin gani ko¿

Allah alajinnan kud’ine dashi shi’isa bazan ta6a bari ya kufceman ba cox nasan samu irinsa a wannan lokacin sai yayiman wuya wallahi…..
K’ar6ar kud’in tayi kana tace “gaskiya nagode sosai qawar arziqi , yauni yaushe rabona naga kud’i ballan tana na ta6asu¿

Ahh kedai ka fad’a da bakinki, idan zaki iya kije ki kwancewa kanki wannan jarababben auren a kanki kije idan kuwa bazaki iyaba kiyi zamanki amman tabbas zaki gani da wari….

Tabbb ai kedai karki damu yau d’innan basai gobe ba, saiya sallameni ko na cinye masa uwasa da ubasa , naga alamun kansa rawa yakeyi wallahi…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Leave a Reply

Back to top button