FITAR RANA 36-40
Shirya komi tay akan tray snn ta kawosu kan dinning table tay arrangin g dinsu neatly snn ta koma sama dakinta tayi wanka ta fito taxauna abakin gadonta tana bitan karatu.
Wajajen karfe hudu da rabi na yamma taher ya dawo gida dakinshi ya wuce direct sabida ya bakaramin gajiya ya kwaso ajikinshi ba da kyar ma ya lallaba yay wanka snn ya shirya kansa tsaf cikin wata casual wear baki da fari ya saka simple takalmi
Na yawo a tsakar gida Yana kammala shirin sa ya dosu falo dan yau bakaramin yunwa yakeji ba,fitar safe yay baiko karya ba kuma harynzu bai samu daman sa wani abu wa cikinsa ba
Tafiya yakey adan gajiye yana tuno ababen da najaha ta rubuto masa a waya dazun data turamai tex message da wata bakon lamba,haryanzu yanajin mamaki yadda najaha ta same lambar wayarsa yasan dai basa haka da wasime,ce masa tay wai wayar na maman ta ne,dama ta rubuto ne kawai ta gaishe sa snn ta sanar dashi cewa tay masa girki mai dadi a gida Amma ita yanxu haka bata gidansun,wai sunje anguwa da mamanta ne sai gobe zata xo.
Mamaki yasa shi baiko yi replying tex din ba kawai ya basar yabarsa a matsayin shirme da son cusa kai irin na najaha
Sumtimes duk yakan dauki zumudi da rawan kan najaha a matsayin gigin yarinta da fallin balaga.
Shidai Haryau baitaba daukar abubuwan da takeyi akansa da wani mummunan fassara ba.
Daga ita har wasimen kallon yara yakey musu
Shiyasa Duk wani abunda takeyi din nan shi sam baya gani,is like tana left ne shikuma yana right da tunanin shi,a duk tunaninsa shakuwace irinta kawancen yarinta yasaka wasimé ta sake ma najaha ragamar komai har haka,thinking of dat yasaka shi ya bar falob ya haura sama dakin ta,ahankli ya turo kofar dauke da sallama abakinsa,hango yay acan bakin gado tana famar karatu,ajiyar zuciya ya sauke snn ya karaso ciki,suna hade ido cikin sanyi murya ta durkusa har kasa ta gaishe sa,amsa’ata yay a tsatsaye snn yace ashe kawarki ta tafi gida yau da wuri ..ta rasa daga ina yasan da labarin hakan, a hankli tace masa eh ta tafi.
Yace okay dats good
…toh ina abincin da tace ta girka din pls get down and serve me im xtremely farmished .
A hankli cikin bugub zuciyq wasime ta dago kanta da wani irin sigar mamaki ta dubeshi jin ya furta wani abu kamar almara..”girkin datayi?yaushe najaha tay wani girki…abun saiya daure mata kai ya kuma darsa ma zuciyanta wani rikitaccyar fargaba.
Hmmmm kawai tace acikin zucyarta tana mai karkada kanta,batace mai uffan ba ta tashi ta fice a dakin ya bita da kallo,direct tayi kan dinning area ranta na masifar tafarfasa taciki tahau serving dinsa abincin fuskanta a turmushe tanajin kamar ta fashe da kuka koda zataji sanyi aranta.
Tun daga can ya tsaya yanata kallon ta,ganib sauyin yanayi atattare da ita,She look dull nd gloomy yanayinta da fushi fushi da bacin rai
Tun bata kammala ba ya karasa saukowa yana zuwa ya zauna akan kujera snn ya dauk spoon ya rike A hannunsa yana satar kallonta.
Jug din Zobo mai sanyi ta dauka ta zubamai a kofin glass snn ta tura gabansa ta juya a hatsale zata kara da gaba.
Hannunta taji an riko badan taso ba ta dan juyo tana kallon sa,jikinshi ne yay snyi dayaga yadda kwayar idanunta ya cike da fushi
Ya basar yace And where r u upto Nace miki kibarnan ne?
Shiru tamasa bata amsa ba,sake hannunta yay cikin jan tsaki ya saka spoon dinsa acikin abincin ya deba yakai bakinsa ya faracin abincin cikin nitsuwa…
Sai dayaci kusan rabi snn ya juya ya kalleta,ganin haryanzu tana tsaye akanshi bata motsa ba kuma bata sake fuskanta ba,girgiza kansa yay cikin kyabe baki…”ciki ciki yace ai bansan kin dawo dogari ba,ko zaman ma sai ance miki kiyi…cant u just do things for ursef ?wato ke komenene bazakiyishi dan kankiba har sai angayamiki kafin kiyi..
Ta juyo tana tura baki tace”Yaa toh me zan maka,naga na tsaya bakacemin komi ba nifa karatu nakeyi.
ajiye spoon din yay
Yay smirking da gefen bakinshi yace and dats the only thing u knw how to do right?with comanding voice yace
Zauna anan
Batace mai uffan ba ta taja ta zauna akan chair din daya nuna mata ta harde hannu.
Fada ya hau ta dashi ta inda yake shiga batanan yake fita ba
Ke yaushe ne zakiyi hankli ki fara yin abubuwan da zai tainake ke,u cant even cook or r u just gonna let ur friend do evrything for u forever ke kina zaune gaki sarkin karatu ko?….
hawaye ne suka cikko cikin kwayar idanunta tana son tay magana amma gullutun bakinciki daya toshe mata kirji ya kasa barinta tayi dantasan daga ta budi bakinta bazata fadi daidai ba.
Yace “daga yau I want u to start learning how to do things by urself
…cmon look at this food kamar ba sa’arki ce tayi ba kiji yadda yay dadi yay kyau…ke bakijin kunyar hakan ne,toh ya isa haka nina gaji da wata tana shigowa gidan nan tana dafamin abinci bacin ga kinan,As from today na soke wannan dan iskan zama a dakin naki,just learn sumtin frm her and i wanna see results inba haka ba wallh zaki gamu dani.
Hawayenta ne suka ziraro kasa tafara kuka sosai cikin muryan kuka tace”yaya ai na iya,wallhi inayi..najaha ce take….
Daga mata haannu yau cikin katse yace its
Enough, Dont wanna hear any excuses,kin maida ni makaho ne zakicemin kinayi?,kullum innazo saidai acemin kina daki or wateva place u like to stay kedai bazaki je kitchen kamar kawarki kiy aiki ba…
What r u tryn to prove?
toh wallh gara ma kibar wannan shegen girman kan naki ki koyi wani abu tun daga ynzu.And Am aware dat bakison ma ki koya komi zakisha wuya kuwa..u better do sumtin abt ur behahiours inbakiy ba ur friend is gonna tell me evrythibg kuma zaki gamu dani.
Kuka mai tsanani ne ya kufce mata ta tashi tsaye tace yaya wallh ba haka ba…najaha ce..
‘
bai barta tay bayanin ba ya hantareta yace Ke ki wuce kiban waje anan stupid girl..
Babu wani abunda zaki gayamin kawai ki nitsu kiyi abunda nace miki, karkiga nay miki shiru kidauka bansan me yake faruwa ba,toh kawarki tasha gayamin bakya aikin komi kuma baki iya komi ba.
A raunane cikin fushi da kishi tana kuka sosai muryanta a karkarye
tace yaya wallhi karya najaha takeyi..
Hararta yay ya haderansa yace eh ai dole kice hakan bake kin dauki bakin hali da kishi kincusa wa zcyaki ba? Wann fushin iskanci da kikeyi na menene ..ke ki wuce ki tafi kiban waje abun duka ba sanda kawai.
Maganan san bakaramin zafi yy ma wasime ba a fusace ta ta tashi tabar wajen da mugun gudu tay sama tana kuka, cikin dakinta ta nufa tana tura kofar ta fado kan gado tanata kuka sosai..
Ta tsani karya…tana tsani munafurci cikin ranta tace akan me najaha zata shafamin kashin kaza awajen yaya
Taheer,najaha ta cuceni Allah ya isa na kuma wallahy bazan kyaleta ba,can ta miÆ™e ta zauna tana kan kukan cikin ranta tace toh wallhy saina nuna mata ita karamar yar iskace kuka ta dingayi Mai zafi jarda sheshheka duk zuciyanta ya gaurayu da tunanin yadda zata rama abunda najah tay mata ta inda abun zaiyima najahar mugun zafi.ahaka tt’a zauna cikin jimami haka cur ta karashe wuninta a dakin bata kara saukowa kasa ba harsaida bacci ya kwasheta.
Washe gari da asubahi wasime ta farka ganin garin ya dau wani sanyi haddarine mai yawa a sama yana tasowa,da kyar ta sauka akan gadon ta tay normal ibadunta,bayan nan komawa kan gado tay ta kwanta batare da yin yunkurin saukowa kasa ba,sanin yau sunday ne tasan taheer babu inda zaije yana gida..jira take yazo ya dubata amma sai shiru abun saiya fara damun zcyarta
Juye juye take famar yi akan gadon zciyarta a kullace sosai da najaha.,