INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

INAYAH 41-50

Umma yaganah data lura da yanayin haj umma da Anty juwairiyyah dakewa Inayah kallon mamaki
Saita miqe a Dan fuske ta kalli Inayah zatai Mata magana aka bude kofar palon Kai tsaye Wanda yasasu juyawa duk su dukan sbd Babu mai shigowa Kai tsaye batareda Danna doorbell ba idanba Mai gidanba dakansa.

Cikin nutsuwa kuwa yashigo sanyeda black Armani’s fuskarsa fes tana daukan idon kwarjini Mai tsanani,
Take qamshinsa ya doke Wanda Inayah tacikasu dashi.

Cak kowa ya miqe suna kallonsa dukkaninsu shima cak din ya tsaya yana kallonsu…….

Inayah data Gama kallonsa cikin tsananin farin cikin ganinsa da Murna taje a guje ta fada jikinsa ta maqalqalesa da wata irin kyakkyawar rungumar datasashi dafa kofa.

MAMUH

ZAFAFA BIYAR

INAYAH
MamuhGee

GURBIN IDO
Safiya Huguma

SANADIN LABARINA
Hafsat Rano

FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)

BABU SO
Billyn Abdul

Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya????
07040727902

MTN card????
09134848107
[11/7, 11:34 AM] +234 805 800 0496: 45
Arewabooks@Mamuhgee
Kofa ya dafa da kyau sbd ba zato yaji ta jikin nasa….

Yaune Karo na farko data rungumesa tunda tayi girma tazama budurwa sosai,
Kuma yau shine Karo na farko da mace ta taba rungumarsa har kirjinsa dana mace ya hadu.

Saurin janyeta yayi daga jikinsa Yana kallonta cikin yanayi na Dan kame yanayin da dan fada kadan yace”

Ki nutsu mana,
Bakya girma ne haryanzu Inayah.

Bata fuska tayi idanuwanta nacikowa da hawayen dabatasan Kona menenba ta sake riqo hannunsa tana riqewa sosai tace”

Abbi kasan yanda hankalina yatashi da tafiyar Nan taka?
Kowa anan yadamu Amma nafisu damuwa sbd baka taba fushi Dani irin hakaba…

Tafin hannunta ta sake sakawa cikin nasa tafin hannun ta riqe tana cewa”

Dan Allah kayi hkr Abbi bazan sakeba.

Dagowa yayi Yana kokarin janye hannunsa duk da tasaba riqe hannunsa sosai ko bayan girman nata Amma yau din akwai mutane.

Kasa amsa Inayah din yayi idanuwansa nakan matarda yake son tabbarda idan mahaifiyarsa ce daya rasa shekaru masu yawa,

Ummansa da Babu lakacinda zaizo qasar baije ya bincika lafiyartaba yaji yanda take agurin Mai gadin gidan Wanda ya tabbatar Masa da Karya taba fadawa kowa zuwan nasa.

Anty juwairiyyah da ita mamaki da takaicin duniya yayi Mata yawa na Inayah ya kalla ya tabbatarda itace take ya yarda da ummansa ce agabansa cikin gidansa Yaka gani.

Sukuwa dukkaninsu mamaki rashin kunyar Inayah sukeyi Mai girma Banda umma yaganah datasan halin kayarta tasaba da hakan Amman yau abin yayi wani irine sbd agaban hajiyar MAJEED dinne da yayarsa Wanda data kusada Inayah yashigo riqeta zatayi bazata Bari tajeba koba komai ga kayan dake jikinta dasuka Santa su hajiyar mamaki tun farko Dan su komai Inayah tayi haryanzu a mazaunin rashin kunya da da’a suke sanyashi duk da sunada wayewa suma sunyi yawon qasashen Amma dai na Inayah ciwo yakewa Haj sbd kishin kusanci da gata Mai tsanani da MAJEED yayiwa Inayah.

A hankali cikin nutsuwa da yanayin na mamaki da bayyanarda rauni sosai Wanda su Inayah Basu taba ganinsa dashiba ya tako ya nufi gurin hajiya umma Yana sake danne zuciyarsa ga raunin dayake bayyanarwa sbd baisan dalilinsu na Neman Inda sukeba sukazo…ko haryanzu fushi ummansa keyi dashi.

Haj umma data fara hawayen ganin ‘danta daya rabu da ita Yana matashinsa yazama tamkar babban mutum,
Yazamar Mata wani kamilallan Alhaji komai nasa ya rikida Yakoma tamkar mahaifinsa lokacinda yake daidai shekarunsa.

Kasa jiran ya Isa gabanta tayi sbd sanyin jikin daya nuna na shakkar fushinta akansa
ta tako ta qaraso gurinsa itama da sauri ta rungume abinta tana fashewa da kukan farin cikin ganinsa da jinsa.

Akaro na farko tun Bayan barinsa gida Yana dan matashinsa daya zubarda hawaye daga idanuwansa.

Mahaifiyarsa dayake tsananin kauna a duniyarsa ta yafe masa,
Ta sauka daga fushinta na shekaru,
Yau itace agabansa tana kukan farin cikin ganinsa.

Daqyar hajiyar ta sakesa ta dago tana kallon fuskarsa da shima ita yake kalla muryarsa a sanyaye yace”

Umma..kin yafemun?

Gyada Kai tayi da sauri tana hawaye tana murmushi duka alokaci daya tace”

Na yafe maka MAJEED,
Na yafe maka,
Nice nayi kuskuren bakaiba..

‘dana yadawo gareni ya Allah nagode maka.

Ahankali ya Dan sunkuyar dakai Yana hadiye hawayensa cikin nutsuwa da farin ciki Mai yalwa shima yake yiwa Allah godia,.

Kuma dagowa yayi ya kalli anty juwairiyyah dake tsaye itama tana kallonsa duk tunanin duniya ya ninku akanta sbd ganinsa ya tabbatar Mata da arzikin dasuka gani ma kenan Wasa ne,

Majeed din yakoma wani hakimtaccen namiji Mai zallar kwarjini da cika ido,

Ita kanta datake yayarsa Jin tayi tana Neman kasa hada Ido dashi Saida tayi da gaske Bata Ankara ba taji bakinta na furta”

Sannu da dawowa MAJEED.

Qayataccen murmushinsa yasake cikin nuna farin cikin ganinta itama ya miqa mata hannunsa daya Yana cewa”

Ina farin cikin dawowarku rayuwata kema anty juwairiyyah.

Dayake sun saba da shaking hannuwa tun suna Dan kaunar juna Dan haka ta miqa hannu takama nasa tana bayyanarda farin cikinta na ganinsa itama.

Hannunsa cikin na hajiya da Anty juwairiyyah ya juyo ya kalli umma yaganah da Inayah dake tsaye tana kallonsa da idanuwanta dasuka Dan sauya da yanayi Dan Jin wani iri Abbinta zai Zama ba nata Ida kadaiba yanzu tunda family dinsa zunzo Bayan tasaba da Baya hadata da kowa bare komai.

Kasa sakinsa hajiyarsa tayi Dole anan suka zauna duk da gajiyar tafiyarsa ta sakesa take sbd farin cikin ganin mahaifiyarsa.

Cikin nutsuwa da sanyinsa yace”

Umma yaushe kukazo?
Waye yakawo?
Ya kukasan Nan?

Cikin farin ciki tace”

Majeed bazan taba iya rabuwa dakaiba yanzu sbd haryanzu Bayan ganinka ciwon da zuciyata take na rashinka Bai dainaba..

Alhaji babbah da kansa yayi aikin mutum har gida aka taho damu Bayan Kiran waya dayayita yimun..

Banda zabi Bayan zuwa din sbd Nima Ina Neman ‘dana Ido rufe,

Meyasa katafi baka dawo gareniba MAJEED?
Meyasa baka taba waiwayataba majeed?

Kuka ta fashe dashi tana bayyanarda tsananin radadin da zuciyarta tashiga na rashinsa duk tsawon lokacin.

Anty juwairiyyah ce dashi suka ringa rarrashinta Yana sake Bata hakuri akan kuskuren rashin komawa dakuma kuskuren zaban tafiya yabarta,

Bai tsaya Jan tado zancenba ya yarda da suka shine mai lefin yabata hakuri tareda alqawarin insha hakan bazata Kuma faruwaba.

Umma yaganah ma ta Dan saka baki tasake bawa hajiyan hakuri da adduar Allah ya tsare gaba.

Inayah data matsu sugama tayi magana da Abbin ta matso tareda Zama gefensa daya tana kallonsa cikin yanayin son magana zatai magana ya Dan saci kallon hajiyarsa Dan yasan idan ba yanzu ta sauyaba zataji damuwar shigewar da Inayah Tai Masa Dan haka cikin Dan kulawa da nutsuwa ya kalli Inayah din yace”

Inayah kina gaida hajiya yanda yakamata tunda tazo kuwa?

Kallon hajiyar tayi tace”

Eh Abbi kullum safe da yamma har dare ma wani lokacin.
Kuma tare muke cin abinci a dining.

Dan murmushi yayi Yana cewa”

Kin kyauta to.
Jeki ki saka kayan sanyi
Ana wannan sanyin Zaki fito haka?

Umma yaganah ya kalla yace”

Da mutane a gida shine take yawo hakan?

Kallon Inayah tayi tace”

Kasan Inayah ba Jin maganata takeyi sosaiba.

Abbi banajin sanyi fa,
Nidai Zan sauya Kaya Amma saika yafemun kadaina fushi Dani,
Abbi Dan Allah kayi hakuri ka daina fushi Dani wlh nafadawa umma yaganah nayi alqawari ko sunan Heart bazan Kuma ambataba,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button