JIDDATUL KHAIR

JIDDATUL KHAIR 50

Ad

_____

Makulli Aneesah ta sa a kofar bandakin bayan ta shiga gabanta na faduwa, ta ajiye towel din a karamin bucket ta tara ruwa ta dau sabulu ta fara wanke hannunta ba ji ba gani… Karasawa Abuturrab yyi yana jan kafa ya xauna gefen gado, har bayan minti sha biyar Aneesah bata fito daga toilet din ba, mikewa yyi ya dau jallabiyarsa ya fita dakin, sai da Aneesah ta tabbatar hannunta baya kamshin turaren sannan ta bude

kofar bayin a hankali tana leko dakin, ganin baya nan ta sauke wani ajiyar xuciya ta fito, dama kayan bacci ne jikinta ta dau wayarta tayi plugging sannan ta kashe wutan dakin tayi kwanciyarta…. Har karfe daya saura Abuturrab bai yi bacci ba yana dai kwance da abinda ya damesa, idan ya juya ta daya side din gadon sae ya sake komawa daya side din, lkci daya ya mike xaune ya dafe kansa, sae kuma ya sauka

[indeed-social-locker sm_list=’fb’ sm_template=’ism_template_9′ sm_list_align=’horizontal’ sm_display_counts=’true’ sm_display_full_name=’true’ unlock_type=2 locker_template=8 sm_d_text=’

This content is locked

Share This Page To Unlock The Content!

‘ enable_timeout_lk=1 sm_timeout_locker=1200 reset_locker=1 locker_reset_after=1 locker_reset_type=’days’ ism_overlock=’default’ ]

saman gadon ya bude kofa ya fita ya sauka downstairs ya wuce kitchen ya jona ruwa a kettle, yana ta tsaye yana kallon kettle din sae kawai ya kashe socket din ya wuce sama, bangarensa ya nufa bayan ya shiga parlon ya karasa ya bude bedroom dinsa, hannu ya kai jikin bango ya kunna switch din dakin, bacci take hankali kwance ya kashe switch din ya karasa gun gadon ya hau, cikin bacci Aneesah taji kamar

hannu a jikinta ta bude ido a hankali, lkci daya ta mike tace “Meye haka Captain?” Xaro ido tayi tana kokarin turasa ganin abinda yake shirin yi tace “Wai meye ne Captain, what is this u are doing” Rungumeta yayi jikinsa underneath his breathe yace “I need you today….” Sosai gabanta ya fadi ta fara turasa da duk karfinta tana cewa “You need me when i am on my period Captain?” Gani tayi kamar yana

Ad

son confirming din abinda ta fada, bata san lkcn da ta fashe masa da kuka ba tana turjewa tace “Don Allah ka bari captain, meye xaka wani taho min kamar wata akuya bayan ni ban….” Bai bata privilege din ci gaba da magana ba, da farko gani take kamar xata iya kwatar kanta gunsa amma ya gwada mata ba karfinsu daya ba, hakan yasa ta fara masa magiya tana basa hakuri hankali tashe tana ce masa she is not in d mood amma kamar bai ma jin abinda take cewa, Aneesah bata ta6a shiga tashin hankali da firgicin da ta shiga a lkcn ba, banda rawa babu abinda jikinta yake tana hadasa da Allah ya bari, cikin not less than 10 mins komai ya faru… Tunda ya koma gefenta take satan kallonsa tana shessheka tana kukan tsoro, ga

xuciyarta da take ji kamar xai fado don bugawa, gashi ita ba ganin fuskarsa take ba balle taga expression dinsa, Ita dai har ta gaji da satan kallonsa tana kuka ganin kamar ma bacci yake don ko motsawa bai yi ba balle ya kalli inda take, ta lallaba ta matsa kusa da shi xata ta6asa, sauka taga yayi daga saman gadon tun kan ta ta6asa ya nufi kofa, ta bi sa da kallo gabanta na ci gaba da bugawa sai da ya fita ta fashe da kukan

gaske na tashin hankali… Abuturrab na komawa dakin da ya fito ya sa makulli ya shiga bandaki da sauri jin cikinsa ya hautsine…. Har kusan asuba Abuturrab bai yi bacci ba duk da sallah da ya dau lkci yana yi, after subhi prayer yana xaune parlor deeply in thought, sai kuma ya dau wayarsa yayi dialing number Ahmad, Ahmad ya shigo daki kenan dawowarsa daga masallaci ya nufi wayarsa da mamakin wanda ke kiransa by this time, ganin Abuturrab ne ya daga ya kai kunne, daga daya bangaren Abuturrab yace

“Good morning” Ahmad yace “Morning…” Abuturrab ya d’an shafa kansa yace “Dama ina son maka tambaya ne” Ahmad yace “Alright i am all ears” Abuturrab yace “I want to know more about Virginity, what it is, and how it is” Buda ido Ahmad yayi sosai yace “Tohhh” sai kuma ya kalli Ramlah dake xaune saman darduma, kofa ya nufa yace “Ban gane tambayar ka ba” Abuturrab yace “Meye baka gane ba a ciki?” Ahmad na fitowa parlor ya nemi kujera ya xauna, Abuturrab yace “I’m serious Ahmad, ka bani amsar tambayata don Allah” Ahmad yace “No ina mamakin hadin Pilot da tambayar ne… But anyway virginity da Hausa shi ake ce ma budurci, kuma idan aka ce Virgin ana nufin wanda bai ta6a intercourse ba, weather a male or a female…” Abuturrab yace “To ya ake gane someone that is a virgin?” Ahmad yace “Mace ko

namiji?” Abuturrab yace “Both” Murmushi Ahmad yyi yace “Ita mace akwai wani thin membrane lining da ake kira da hymen a jikinta, and it will seem a bit difficult to penetrate in her, don dole sai anyi breaking hymen din, and in some cases they will be shedding of a little blood, mind u in some cases nace, wasu matan kuma ba sai ta hanyar intercourse kadai hymen dinsu ke breaking ba, d’aga abu me karfi, tsalle

tsalle, hawan bishiya ko keke, and many stuffs like that, yana sa suyi loosing hymen dinsu, but duk da haka ba wai xa a ji su kamar sun ta6a samun affairs bane idan an kusance su, don’t quote me wrong… sae dai kawai baxa su yi shedding blood din nan ba, infact masu hymen din ma ba ko wacce ne ke fitar da jini ba….” Katse sa Abuturrab yayi yace “Amma kuma ya ake gane warce ta sa6a sex da warce bata ta6a ba?” Ahmad yace “That’s so easy, warce bata ta6a ba u neva find it easy to penetrate in, they are alot of struggles, and u ur self will know u just need to be extra gentle on her….” Katse sa Abuturrab yyi yace

Ad

_____

1 2 3Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Related Articles

Back to top button