JIDDATUL KHAIRJIDDATUL KHAIR COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

JIDDATUL KHAIR 55

dau jakarta ta nufi kofa, Jiddah taki yarda ta dago, Ramlah dai ta ma rasa abinda xata ce har Hajja ta fita parlon, Ramlah tayi kasa da murya tace “Ko dai xaki rakata don asirinmu ya rufu Jiddah??” Jiddah ta girgixa kai calmly tace “Ni baxan je gidan wannan matar tasa ba wllh, dama dai bata nan ne, kuma ba

gwara ta sa a kira mata shi ya xo ba, amma sai inyi ta wani xuwa gidan mahaukaciyar a saboda me?? Baxan je ba” Ramlah sai kallon Jiddah take ganin yanda take maganar kamar she have grudges with Aneesah, murmushi Ramlah tayi tace “Ki dai yi hakuri, idan ya so kar ma ki shiga cikin gidan sai ki jira ta a waje” Jiddah tace “Na fa ce baxan je ba” Tashi tayi ta wuce daki Ramlah ta bi ta da kallo, sai kuma ta

mike ta isa window tana lekan waje taga ko Hajja ta fita compound din, Tsaye ta ganta mai gadi na mata danne danne a waya alamar xai mata kira, Ramlah ta juya da sauri ta koma…. Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it’s 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button